← Book details Gargada So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 98

Sashe 22

Gargada So Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Faduwa sosai gaban Hawwa yayi ta dake takalleshi tareda zubamai idanu kaman yanda yake kallonta shima yakai glass cup din bakinshi yana sipping wine but still kallonta yake kaman wani bakin aljani, kafin yacire glass cup din daga bakinshi daidai ana budemusu wani dataji karan music kota ina, another gate aka bude musu, nan taga mata da maza ana party a pool wasu ma tsirara suke wlh babu komi ajikinsu matan, ga disco, ga security ta ko’ina ana gadinsu, ga abinci, ga drinks, gasu shisha, ga DJ, wai dama a Nigeria ana irin party haka da rana tsaka? A unguwa? Dasauri Hawwa tadauke kai daga kallonsu dan bata saba kallon tsiraici ba? Hawwa tajuyo ta kalli Khaleel dasauri tana hade fuska tace “ina ka kawoni”? Kallonta yayi yanadan biting lips nasa kadan sai kawai taga yayo kanta kaman zaki saida ta manna kanta jikin kujera tana numfashi da sauri dasauri, dab yakawo fuskanshi to nata yana kallon kwayar idanunta kaman yanda take kallon nashi, murya ciki ciki ta yanda koda wani zaizo wajen bazai iyajinsu ba yace “I’m here to have fun with you, you call my attention and you have all of it now” lumshe idanu Hawwa tayi dan kamshin da bakinshi keyi yau da breath dinshi kaman blackberries da akai mixing da rosted mints and cinnamon, kaman yasa turaren baki, bin dogayen eyelash nata Khaleel yayi da kallo kafin yadan koma baya ahankali jin hakanan heart beat nashi yayi destabilizing yayi knocking kofan batare dayayi magana ba hakan yasa Salman yabudemai kofan ya sauko ahankali yace “ask the gurls to bring her over” yawuce abinshi, Hawwa tabude idanu da sauri tawani taho amman sun rufe kofan tashiga buga kofan da karfi tana kiran “Khaleel, Khaleel, what is wrong with you? Menakeyi anan? Kubudemin kofa nakoma office, open the damn door” gafa security tsaitsaye jikin motan tana bugawa tana ihu amman kota kanta basubi ba, wani tunanine yazo mata da sauri takoma tashiga ciro wayanta daga aljihu but taji wayam ba waya da sauri ta tashi tashiga duba sit din data zauna amman ba wayanta ba alamun wayanta, gashi bata dauko bindiga ba, tasake leko glass na window taga harya wuce wajen wasu gayu irinsa suna gaisawa yakai shisha bakinsa yanasha yana murmushi dake karamai kyau kadan kadan, sai kawai takoma ta zauna taredasa hannu ta buge glass cup daya gamashan wine tayi ihu. “Ahhhhhh! Wannan wani kalan dan iskan yaro ne” glass din yafashe a motan, hannayenta tasa ta dafe kanta trying to calm herself down, taji ana kokarin bude kofan da sauri ta dago kanta wasu basamudayen mata ne guda uku sanye da swimsuit irin bodybuilder girls din nan ne, kaman security ne suma irin bouncers din nan, suna ganinta sukai murmushi sukace “Hi Officer, let’s go Oga yace akawoki” cikeda masifa Hawwa tace “shege kafasa wani cikinku yatabani yaga” babban cikinsu takallesu tace “awwwn isn’t she too cute? Soo angry! Waya batama baby rai” takai hannu zata taba Hawwa, kwasheta Hawwa tayi da kafa ta zube akasa, ta gyara tsayuwa da sauri a motan tai making fist da hannunta kaman mai shirin wrestling babu tsoro kan fuskanta takalli duka matan cus biyu na kasa dayace acikin motan tace “kuzo, kuyi mistake din tabani” shi kanshi Salman da sauran security kallonta suke aranshi yace “wowww, this girl is fun” wacce Hawwa ta kwashe dake kasa tafashe da dariya kafin ta tashi ahankali tana kallon Hawwa tace “let’s go ladies” kawai suka shigo motan suna kokarin kamata Hawwa ta shiga kokawa dasu tana kaimusu good good punches kawai suka dagata chak dan kattai ne su har uku suka fito da ita, Hawwa na ihu tana kokarin kwace kanta daya ta kama mata kafafu, daya ciki, daya hannu suka sata a kafafa kaman sun dauko rake sukai gaba da ita, dudda ga abokananshi that click nashi na guys about 10 da babes nasu awajen amman ko ajikinsu Party abinsu suke.

Moh dake kusada Khaleel a zaune yace “kaikuma an ina kasamo yar sanda Lee”? Dasauri Sam yace “itace FAA din Noor?” dan tabe baki Khaleel yayi yana kallon yanda take kokawa dasu yana huro hayaki daga bakinshi daidai an kawo ta gabanshi suka sauketa da sauri Hawwa ta tashi tai wajen Khaleel azuciye daidai zatai kanshi matan suka sha gabanta daya tace “common Baby why are you so Feisty? This party is for you, let’s have some fun” kawai suka shiga zagayeta suna rawa shima Khaleel yatashi daga kujera yadaura hannunshi daya asaman gaban wandonshi yadaga hannunshi daya da pipe din shisha ke ciki yana very classy and iskanci dance Hawwa ta tsaya chak tana kallon Khaleel dake huro hayaki yana rawa, kunnuwanta kaman zasu fashe sabida bass da beat na speakers na DJ.

Lumshe idanunta tayi trying to get a grip of her temper before tabude idanunta dasukai ja tace “Khaleeeeel!” Sabida yanda ta zuciya wlh duk karfin speakun wakan muryanta surpassing karan chak ya tsayan da rawan dayakeyi hakanan kawai yaji muryanta har cikin kololuwan kokon ranshi, suma matan chak suka tsayar da rawan su Sam da Moh da sauran mazan ma haka, da sauri DJ ya kashe wakan yana kallon yanda kowa ke kallon Hawwa datai ihu idanunta sunyi jazur tana wani nishi kaman zakanya tana kallon Khaleel kaman zata kashesa shima yana kallonta chak baya ko motsi kawai zuciyansa na bugawa, hannu daya tasa ta watsar da matan dake gabanta tafara tafiya kaman zakanya dake dauke da izza da zuciya tayi gaban Khaleel dab dashi ta tsaya tana kallonshi da wild eyes nata kaman zatai kisan kai tai wani irin ihu da gidan gabaki daya ya dauka. “I don’t work for you nor do I work for your father Ibrahim!” Wlh saida maganan ya amsa agidan sabida yanda muryanta yayi echo, ta daga hannu tai pointing nashi da index finger idanunta na kyalli sunyi jajir tace “don’t ever and ever try to mess with me again cus saina baka tarbiyan da ba’a baka agida ba” tamai wani irin kallo kaman zata katsamai mari sannan azuciye ta juya zata wuce gidan yayi tsit kaman anyi mutuwa tayi kusan 5steps taji an kama left hand nata an rike gam abala’in haukace Hawwa ta juyo tadaga hannunta zata daurama Khaleel mari chak yarike hannun tana kokarin kwace hannun takasa tace “how dare you touch me!” Dan murmushi yayi yay giggling irin dariyan kunyan iskancin nan, kafin yamata wani kallo yace “not just your hand I can’t touch duk inda naga dama ajikinki and nothing will happen” yayi wani dan dariya dayasa yan iskan abokanshi da matayen suka bushe da dariya akahau dariya awajen sunamai tapi, Hawwa tabi kowa da kallo kafin takalleshi tace “Khaleel idan kayi kuskuren taba jikina saina gwada maka nobody touches Hawwa and gets away with it” wani kalan kai hannunta baya yayi ya murde yaturota gabanshi kirjinta yahade da nashi dan kusan tsawonsu daya baifi yafita tsayi da 3 ko 4inches ba, ijiyan zuciya yasauke alalace sabida yanda full chest bata yayi pressing against his, faduwa gaban Hawwa yayi ganin yaron nan fa da gaske dan iska ne bakinta yashiga rawa tafara kiciniya dashi tana komawa baya shikuma yana tahowa, yace “lemme do you a favor and kiss you it will calm this ur anger spirit down” ganin gadan gadan yataho zai manna bakinshi da nata yasa Hawwa ta fizge kanta da karfinta tai baya bata ankara ba tafada pool dan batasan takai pool ba.

THIS IS BATTLE BETWEEN EGO AND HONOR

LIKE WHO DID POP BOY THINK HE IS!

GIVE IT TO HIM HAWWA HOT HOT 🥵

OKAY TELL ME MEKUKESO GAME DA OFFICER HAWWA?🥰❤️

TELL ME MAISA KIKESON HAWWA BY CLICKING ON THIS LINK
wa.me/+2347012181461
💫GARGADAN SO💫

✍🏻M SHAKUR

EPISODE 2️⃣1️⃣

FOLLOW MY WATTPAD ACCOUNT AKWAI FREE COMPLETE NOVELS DAYAWA AWAJEN KUSHA KARATU💃

https://www.wattpad.com/user/MSHAKURworld?utm_source=ios&utm_medium=link&utm_content=share_profile&utm_campaign=invitefriends&wp_page=home&wp_uname=MSHAKURworld
Chapter 22 · 0% Book details