Sashe 6
Gargada So Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Momy tajuyo takalli Hawwa dake kokarin zama kusada Abraham tace “young lady ban haifo d’ana sabida mata like you su dinga batamai rai ba, next time be very mindful and cautious of kalaman dazaki dinga fadama d’ana, inba hakaba zan….” Dasauri Excellency yace “just let her be please na lallashi Khaleel I don’t want another drama” yakalli Hawwa yace “wat do you suggest now ayi Miss Hawwa”? Sosai Abraham ke kallonta he could see yanda ranta yake abace shima duk sun batamai rai, juyo da kanta tayi takalleshi da sassanyar muryanta tace “wat about last phone dana ce kaduba kagama?” Dasauri yana taba system dake cinyansa yace “give me few seconds” kafin chan yace “done” yatashi yana daukan wasu papers dayayi printing takawo mata yace “so nashiga wayan and this particular contact happens to be most recent calls nata and it’s not saved, so na dauka and track it down” duba takardan Hawwa tayi sannan da sauri takalli Excellency tace “Sir can I know awani waje kukakai kudin?” Dasauri Excellency yace “kwarbai” dawani irin sauri Hawwa tashiga juye juye a office din kaman mai neman abu wani koton calendar dakeda detailed map na Nigeria tagani a bango dasauri takai hannu taciro map din tazo gaban table na dakin ta shimfida map din kowa yataso yazo wajen banda Khaleel tana kallon map din tace “Hayatu pen” dasauri Hayatu yabata pen ta karba tai circling wani waje tace “this is inda kukakai kudin kuka ijiye” sannan ta kalli paper da Abraham yabata tasake circling wani waje a map din tace “this is location na cellphone datake waya dashi” saikuma ta mike da sauri tana kallon map din kowa na kallonta kaman TV, tace “gps location na wayan yana cikin mall ne” saikuma ta sake dukawa tanabin hanyan map din da kallo kawai sai sukaga tai circling wani waje gefe daya dakeda dan distance kadan da location na wayan tace “got them!” Dasauri kowa na dakin yace “uhmm”? Dasauri Hawwa tace “Sir this is wajen da aka kaimusu kudi almost 20km ne to this mall, kidnappers hardly keep victims nasu a wajen mutane sabida fear of being caught, victim can shout, scream or sick for help, so the nearest place I think zasukai little Noor is Dajin Dawa, this place” ta nuna inda tai circling da pen tace “I’m 💯 sure suna wajen, let’s go” dasauri Excellency yace “Alhamdulillah, Alhamdulillah” juyawa Hawwa tayi zuwa wajen datake zaune tadauki wayanta shikuma Abraham yatafi wajen kayanshi yana hadawa a katuwar bag pack dinsa, tashi Khaleel yayi yace “I’m coming along too” Juyowa duk sukayi suna kallonshi banda Hawwa dake duba wayanta data dauka, anatse DIG yace “Yallabai it’s dangerous, su kansu basusan outcome na operation din ba, kazauna my team will bring yarku safe” tsawa Khaleel yamai yace “I said I’m coming along, and I’m coming along” wani shegen kallo Hawwa tadago kanta tamai kawai tawuce kofa abinta tabude tafice duk suka juyo jin an fita, su Abraham suka bita suma shima Khaleel din yabiyosu, tsayawa wajen motansu Hawwa tayi taciro rigan bindingansu vest tashiga sawa ko kallon inda yake bataiba tadaiji tafiyansa, tadauki black shade nata tasaka sak ta fito bad ass bitch abinta sannan tadago kai hada idanu sukayi da Khaleel dashima ya hade fuska yana kallonta, dauke kai tayi abinta tabude bayan motan tashiga tai zamanta.
[9/11, 5:03 PM] M Shakur: 💫GARGADAN SO💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 7️⃣
YAU NAZO MUKU DA BABBAN SANARWA CEWA KISSA TRAINING CLASS REGISTRATION IS NOW OPEN💃💃💃
TRAINING NE NA KWANA BIYAR DAZAKI KOYI KISSA, KISISINA, IYA MAGANA, IYA SALO, KUKAN MAKIRCI, HATSABIBIN KUKA DA SAURANSU……
REGISTER FOR KISSA TRAINING SEASON 2 KIBAWA OGA MAMAKI….
REGISTRATION IS 2k ONLY!!!
CHAT ME UP AND JOIN
+2347012181461
JOIN NOVEL GROUP NA GARGADAN SO
https://chat.whatsapp.com/FKkyTo2kN1E3LrBfnyykbE
[9/11, 5:03 PM] M Shakur: 💫GARGADAN SO💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 7️⃣
YAU NAZO MUKU DA BABBAN SANARWA CEWA KISSA TRAINING CLASS REGISTRATION IS NOW OPEN💃💃💃
TRAINING NE NA KWANA BIYAR DAZAKI KOYI KISSA, KISISINA, IYA MAGANA, IYA SALO, KUKAN MAKIRCI, HATSABIBIN KUKA DA SAURANSU……
REGISTER FOR KISSA TRAINING SEASON 2 KIBAWA OGA MAMAKI….
REGISTRATION IS 2k ONLY!!!
CHAT ME UP AND JOIN
+2347012181461
JOIN NOVEL GROUP NA GARGADAN SO
https://chat.whatsapp.com/FKkyTo2kN1E3LrBfnyykbE