← Book details Gargada So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 98

Sashe 48

Gargada So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dady, Dady yafita yadinga bin car naki da gudu he removed you from the car you were biting my Dady hand" tanuna hannun Khaleel dake zaune da sauri yajuyar da hannunshi Baba yace "aiko naga ciwon dama Hawwa ce ta jimaka?" Kin magana Khaleel yayi, Noor tace "we brought you here FAA are you fine now? U will not fall sick again ko?" Gyadamata kai Hawwa tayi ahankali tace "yes" dasauri Noor ta rungumeta tace "I love you FAA" tashi Baba yayi cikeda hikima yace "bari na karbi sako wajen mai keke" Dasauri Ammi ta tashi tace "muje na bika nafadamai abinda zai fadama Ramla" kawai suka fice. Itama Noor dasauri tasaki Hawwa ta sauko daga gadon tai wajen Khaleel dake kallonta tace "Dady I forgot my second teddy in car I brought it for FAA" ahankali yace "meet Salman to take you" dasauri tai wajen kofa tajuyo takalli Hawwa dake binta da kallo tace "FAA I'm coming" Gyadamata kai Hawwa tayi tawuce tafita dakin yarage daga Hawwa sai shi, kafa daya yadaga yadaura kan daya yayi shiru yana kallonta, yanda Hawwa taji ajikinta ana kallonta yasa tadan juyo ta kalleshi hada ido sukayi zata ballamai harara komi daya mata nadawo mata arai, da yanda yayi attempting tabata but yanda taji shiya ceceta, plus dazu Baba nata cewa Ibrahima yakawota asibiti yabiya kudin komi da motocin data bata yasa softly da dan kyar tace "thanks" tadanyi shiru ta dai daure tasaki muryanta tace "thank you for saving my life" tasakeyin shiru ahankali tace "once nakoma aiki i will find a way to pay you back every penny daka kashe" tasakeyin shiru chan tace "all this daka kawo kasa atafi dasu banso, i hate favors barinma na mutane like you! So I will pay back everything" Murmushi kadan yayi batare dayayi magana ba wato tana sick bed still masifa take, Noor tadawo dakin ta tafi wajenta da sauri tabata teddy tace "FAA take, Dady said you will soon move to our house kikazo i will give you more and more teddy kinji" dan murmushi kadan Hawwa tamata tace "thank you beautiful Noor" tana mamaki uban me zai sake kaita gidansu dayake gayama yarsa zata" kusan 10mins yayi sannan yakalli Noor daketa zuba yace "let's go" kiss ta manna ma Hawea tace "bye FAA" murmushi sosai Hawwa tayi tace "bye Noori" wucewa tayi wajen Khaleel yarike mata hannu sukai wajen kofa hakanan Hawwa samin kanta da kallonshi tayi, the way he walks, he way he held Noor's hand, everything looks soo....ta tsaida tunanin, saida yakai daidai kofa ya tsaya Noor ta fita dan juyo da kanshi yayi karaf suka hada ido dasauri Hawwa ta dauke kanta, cikin dan iskan murya Khaleel yace "see you soon cry cry Kulu" dawani irin sauri Hawwa tajuyo ta kalleshi kaman zakanya, gira daya yadaga mata yace "see you very very soon Kululu" kawai yasa kai yafice daga dakin Hawwa tawani yunkuro tace "sunana Hawwa not Kulu or kulul whatever" Khaleel na jinta yayi murmushi yawuce abinsa. Yau Hawwa ta tashi da karfinta sosai tun asuba Dr yazo yace "za'a sallameta yau but sai Ogansu Mai asibitin yazo" aka ciremata bandage na goshi da hannuwa ciwukan sun warke tanada jiki mai kyau sosai, wanka tayi tasa wani simple gown da aka kawo mata na atampa red dayamata kyau sosai, ta rame idanunta kana gani zai nuna maka tayi ciwo but takara kyau skin nata sai glowing yake na drip datasha, tun wajajen 7 Aminu yazo dan daga masallaci yazo basai Baba yazo ba daya shigo dakin Ammi bata ciki taje karbo magunguna daga pharmacy sai Hawwa dake zaune ta kishingida hannunta rikeda wayanta tana dannawa tana replying messages na DIG dasu Hayatu, ganinshi yasa ta dago kanta dasauri yayi wajen gadon yana murmushi yace "ya karfin jiki Ya Hawwa?" Murmushi kadan tamai tace "Alhamdulillah I'm fine yaushe zaka koma school why did you even come back"? Zama yayi gefenta yace "yayata that is the strongest person I know a duniyan nan tana rashin lafiya why won't I come?" Shiru Hawwa tayi tana kallonshi tadan harareshi kadan tace "mutum sai dadin baki" dan dariya yayi yace "Ya Hawwa nasha fruits dinnan"? Gyadamai kai tayi yadauka da sauri yana sha Ammi tashigo tace "Aminu jinya kazo ko cin dadi jiyafa haka komi kuka raba naka yamafi na su Khadija" murmushi yayi yace "Ammi to nine babba" hararanshi Ammi tayi ta ijiye magungunan tace "maza gamaci mu hada komi Dr na zuwa za'a sallamemu wai" tai maganan tana mikawa Hawwa red veil nata Hawwa tasa hannu ta karba tayafa saman kanta daba dankwali, duk suna zaune har wajajen 9 wayan Hawwa dake hannun Aminu yana connecting hotspat nata danashi Aminu yana connecting hotspot nata danashi yahau ringing dasauri yabata wayan yace "Abraham office" hannu tasa ta karba tana kwanciya ta danna wayan tana sawa a speaker daidai lokain ana knocking tareda turo kofan Abraham yace "Hello Miss Hawwa how are you feeling" magana kasa fita yayi daga bakin Hawwa sabida Khaleel data gani ya shigo yana sanye da labcoat ajikinshi an rubuta Dr Khaleel Mangal, ga stethoscope a wuyanshi hannunshi rike da file na Hawwa dakuma office pad da pen idanunshi kyar akanta ga Dr daya saba duba Hawwan tareda shi sai Nurses guda uku daidai Abraham yasake cewa "Hello Hawwa are you there?" Firgigit Hawwa tadan farga daga kallon Khaleel, adan rude tace "uhn" Aminu yasauka dagakan gadon cikeda murmushi yace "sannunku ina kwnan ku" gyadamai kai Khaleel yayi kanshi akasa yace "good morning Mom" kafin ta amsa yayi wajen gadon daidai lokacin Abraham yace "huhh wat a relief! I'm so glad you're okay l've been so worri....." wayan Khaleel yasa hannu ya dauka tareda katsewa Aminu yadaura hannu a bakinshi yana makale dariya Ammi tadanyi murmushi kadan tace "muje waje Aminu" suka wuce suka fita, wani kalan kallo Hawwa tama Khaleel irin who gave you the authority to end my call amman mutanen data gani wajen yasa tadaure tadauke kai batai magana ba, professionally Khaleel yace "can I have your hand Mrs Lee?" Wani kallo Hawwa tamai shekeke irin is something wrong with this guys head, dayan Dr yace "Dr Khaleel she's the patient I consulted you for kace nakara mata dosage na wannan medication din nan and BP ya sauka sosai" "hand" Khaleel yafadi yanda zata bama dan iskan nan hannu da kyar kaman ta kurma ihu ta bashi hannun tadauke kai tana kallon gefe, daura mata abun auna BP Khaleel yashiga yi sannan ya makala stethoscope a kunne da gangan yawani zauna abakin gadon yana facing nata arude tajuyo zatai magana yace "shiii idan ana auna BP ba'a magana" hadiye maganan Hawwa tayi wannan wani irin mutum ne, pulse nata da heartbeat ya saurara sannan ya zare stethoscope din yakalli Dr yace "she's good" yakalli Hawwa yace "any complain Mrs Lee"? Dauke Kai tayi tareda girgiza mai kai bataso ta disgashi gaban abokan aikinshi ganin he's not jobless ashema yayi school, gyadakai Khaleel yayi yace "in that case I can discharge you" yashiga rubuce rubuce a iPad din da pen sannan yabama Dr yace "zaku iya tafiya" wucewa sukayi suka fice saida Hawwa taji an rufe kofan sannan tajuyo hada idanu sukayi yana mata dan iskan kallo azuciye tace "katashi daga kusadani" cikeda kakkausan murya yace "anki" iyyee wow just wow irin kallon da Hawwa kemai kenan ganin karfin halinshi, rage murya sosai yayi yace "idan kika kara kuka kika sa kanki damuwa BP ki yatashi sabida that mad, crazy, babaric woman of yours mai kama da gumakan Egypt mesuem I will reap your heart off your chest kimutu gabaki daya nayi donating all organs naki to mabukata, starting from heart, liver, kidneys with this eyes etc" wani irin kallo Hawwa kemai baki bude ikon Allah, tadaure tarufe bakin tace "you're nobody in my life dazakamin detecting what I should do and what I shouldn't, you're nobody to me Pops boy!" the way she talks shit! he can't even explain but he enjoys it, dan matso da fuskanshi explain but he enjoys it, dan matso da fuskanshi dab da nata yayi dasauri takoma baya gabanta na faduwa sanin su Ammi na waje tace "me..me....mehaka?" Ahankali Khaleel yace "I want to actually shows you who I'm in your life" dasauri yakawo fuskanshi kaman zai mata kiss Hawwa batasan sanda ta mika duka hannayenta biyu ta daura a kirjinshi ba hakan yasa ya tsaya chak kirjinshi ya buga dum! Hawwa tace "is this abinda ku kema patient naku a hospital dinnan? I will sue you Allah" dan murmushi yayi cikeda tsokana yace "koni i will sue you for touching my chest, index finger naki on my breast kina tabawa!" Abala'in haukacewan sauri Hawwa ta janye hannunta dagakan kirjinshi jikinta yahau rawa tama kasa magana, she just hates dan iskan yaron nan, did he say breast uban wani breast zata taba ajikinshi? Murya chan chan kasa Khaleel yace "do you have crush on me? Cus you were trying to take advantage of your handsome Dr duk kin gama mammatse mini this" yataba nonuwansa yana mata very cute smile da white hakoranshi ke showing yamata wani irin kyau a idanu. Bugawa kirjin Hawwa yayi sabida yanda murmushi taga yamai kyau da sauri ta dauke kanta tayi folding hannuwanta a kirji tace "ewww Allah ya kyauta you don't even belongs to league na men da Hawwa fancy, babu abinda zanyi da womanizer, drunkard and a playboy like you!" Shiru Khaleel yayi yana kallonta kaman mai nazarin wani abu saikuma yatashi daga bakin gadon jakan daya gani a tsakar dakin yadauka yace "we will see about that if this womanizer, drunkard and what's even the last one dakika fadi Kulu"? Aharzuke Hawwa tace "nace maka ba sunana Kulu ba" dan murmushi kadan yayi baice komiba yawuce kofa, Hawwa data kara kulewa sabida yanda taga ya maidata mahaukaciya tace "ina zaka da jakana? Zaka kara da sata akan qualities din naka ne"? Tsayawa yayi saikuma ya juyo ya kalleta yabude baki zaiyi wata magana kawai saiya daga mata gira daya yamata dan iskan murmushi yabude kofa yafito dasauri Aminu yazo zai karbi jakan yace "kawo Ya Ibrahim nadauka"girgizamai kai Khaleel yayi yace "no dauko sauran saika sameni a mota awaje" yawuce Ammi tabishi
Chapter 48 · 0% Book details