Sashe 9
Eternal Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Kullum saita fita neman ayki Amma
Shiru kakeji wasu suce basa bukata ,wasu suce Basu dade da employing maaikata ba haka dai.
Abu kamar wasa duk inda taje kamar hadin Baki ba nasara.
Yauma kamar kullum ta shirya as usual tafita neman ayki su kansu su Hakim sun dawo suna tausaya mata .
Wani company tagani sun rubuta a sign board dinsu suna neman me irin qualifications dinta ,Hamdallah tarinka Yi Wahalar ta tazo karshe tashiga cikin company din .
Nan Akai mata interview din hartana murna managern yashigo Am sorry miss Nuzla jemal no vacant for you my boss just called me he said he has already employed someone else .
What !
But sir naga ka rigada kamin interview Amma y
nzu Kuma kana cemin ba vacancy Kun dauki wani , this is not fair tafada tana share hawayen ta ,am so sorry yafada .
Mikewa tayi a hankali ta dauki Jakarta da files dinta tafida daga office din jinkinta a sanyaye,girgiza Kai kawai yayi yarinyar tabashi tausayi sosai ba yadda zaiyi daya taimaka mata .
Fitowa tayi ranta ba dadi gawani uban yunwa datake j
i tun safe rabanta da abinci sai biscuits data Siya ,tun safe take yawo ba karamin gajiya tayiba .
Wasu tsala tsalan motocine guda uku Suka wuce da mugun gudu ,da sauri ta matsa don irin wayanan masu kudin ba hankaline dasuba su bige mutum sun kashe banza. Gani tayi sun tsaya ta ukuce tayo baya a hankali tinted glass din motar yafara kasa.
Murad tafada tana zaro Ido waje,not again tafada tana daga kafanta don barin wajen.fitowa yayi daga motar.
Oh! look Who we have yafada Yana bata wani sarcastic took.
Harta daga kafanta ta dawo da baya tana wani tunani, don't tell me Kai kake sawa kar abani ayki tana mishi wani irin kallo.
Easy babe na Miki kama da Wanda keda time din wanan rubbish din so better stop your head from thinking otherwise.
Stop calling me babe basuna na bane ,don kawai kana ganin kana da kudi you can do anything you wise to me. Bazan taba bending on my kneels na baka hakuri ba mark that to your head ,ina da saura kwana uku daya ragemin nabiya ka kudinka right? I won't give up not now or ever".
Wani shegen murmurshi yasaki har dimple dinshi Yana lotsawa ,hannunsa cikin aljihu yace simple as ABC then work for me !
Jitayi zuciyarta na tafarfasa I will never work for you ,not in my life time tajuya cikin zafin Rai zata tafi.
Kin tabbata har y
nzu kina kan bakanki nabaki Nan da kwana uku kije kiyi tunanin .
Ko zaka kasheni bazan ma ayki ba over my dead body Allah ya kiyaye don haka basaina Yi tunani ba coz I stick to my words .
Juyawa yayi Yana murmurshi aka Bude Mai kofa zaishiga . Kuma Nasan you are the reason no one is ready to offer me job,kasa ankore ni daga ayki and now you want me to work for you.
For God sake nagaya maki times without number bansan komai Akai ba ,duk inda kikaje they are not capable of offering you a job ,and y
nzu na offering naki job but you are rejecting .
Are you show you are not interested yafada Yana murmurshin gefen Baki da bakowane zai gani ba .
I won't and am not repeating myself I will never work for a man like you.
Well.....then good lock to you yafada Yana shige wa mota suka tafi suka barta awajen tana kallonsu.
[2/6, 6:52 AM] +234 806 235 2006: ETERNAL LOVE
SOYYAYA TA HAR ABADA