Sashe 14
Eternal Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Da sauri tabi ta gefenta ta wuce binta mimi tayi da kallo tana son tuna ina ta taba ganin face dinan kamar ta taba ganinta somewhere else Amma ina takasa tuno inda tas.....
Anty Mimi kiga waitern Nan tana da masifar kyau.
dakatawa tayi daga shiga cikin office din ,
Lokacin data tuno maganan Maya data taba yimata a PLG restaurant.
....THE WAITER? tafada da sauri tana juyowa Amma Mai bata ganta ba , dube dube tashiga Yi Amma wayam ba kowa awajen ,hankalin mimi ba Karamin tashi yayi ba.
Mai Hakan ke nufi ? kaddai akwai wani Abu tsakanin waitern Nan da Murad ? ita da ke ayki a restaurant Mai zai kawota company? ai bata gama zancen zucin nataba tafada cikin office din batareda tunani ko yin Sallama ba.
Nuzla na fita tasami adaidaita tashiga tana mamakin burdurwar data data gani da irin kallon datake Mata kamar tasanta Kuma haka Nan taji Bata kwanta Mata arai ba ,ba mamaki ko Anan take ayki ko kuma ...... ? mts !Wata zuciyar ce ta kwabeta ina ruwan ki Nuzla kika sani ko Yar uwarsu ce .
tsaya malam Anan zan sauka Tafada Dan ya Dan wuce inda zata sauka tana can tana zancan zuci tabashi kudinsa sannan ta shige cikin gida.
Da sallamar ta tashiga cikin gidan samun Aida tayi tana sallah , bara Nima naje Nayi sallah tafada tana jefa jaka da mayafinta kan kujera ,sanan tafito ta dauki buta .
Nuzla ya interview din? Allah yasa kinsamu wani wajen dai? Aida ta tambaya as usual Saida na shafa adua Sannan najuyo,
Ina kallonta na kulla Tunda nace ma Aida bazan karbi offer din Murad she has been acting weird.
Well nasamu ayki ! waje Kuma babba.
A ina ? How about the payment? and kina ganin zai biya mana demands dinmu like kudin aykin ummi, registration Dina , house rent,schools din Hakim,kudin.....
For goodness sake Aida kimin shiru before I give you a dirty slap ay ni nake biyan all the expenses na gidanan ,so be it ,tunda nace maki nasamu ayki fine .
Wow congrats sis am so happy for you Cewar Hakim dake shigowa.
"Thanks Hakim.
whatever ! so gayamin .....where is this big place you are going to start working now ? kamar wata Yayata tace min
kallon sunayi Gabadaya sun zubo min idanuwa .
I accepted murads offe
What !?
na dauka kince baza ki masa ayki ba.
wani uban ihu Aida tayi fadawa kan nuzla tana rungumeta am so happy ,Oh my God , Allah na gode ma ,I can't believe what am hearing .
who cares idan zai rinka biyanta sosai shikenan ni Banga abun damuwa ba anan .
Oh Nuzla bani labarin Yadda akayi kika yadda, ya gaya maki nawa zai rinka biyanki? don naji ana cewa Yana biyan maaikatansa sosai.
Nasan Aida da damu bazata barni ba inhar ba gaya mata nayi ba .
No baigaya min nawa zai rinka biyana ba ,Amma he said he's going to pay me a good salary.
I said it Daman na gaya maki you're so lucky ,ki duba kiga duk abunda kikai mashi Amma he was kind enough to offer you a job ,gaskiya Yana da kirki Kuma am so happy da kika karba don da Baki yadda ba da nadaina kullaki Dariya sukai gabadayansu.
I have no choice ?
Saida ya tabbata duk inda zanje neman ayki su hanani ,kina ganin wasu ma kan sumin interview suke dismissing Dina .
I can't believe inda kawai kike iya tunawa shine aykin da yay mata offering Amma kin manta shine mutumin da yasa aka koreta cewar hakim.
Ba haka bane Hakim bawai banji dadin abunda da yay mata bane,
what am after shine pay din da zata Samu dasu zamui solving matsalolin dake gaban mu ,kana jifa shi yake sawa kar abata ayki wasu guraran ,idan bata karbi Nasa ba , ba Mai employing nata ,ko kudin aykin ummi tabiya ai munyi achieving.
it's ok ya isa haka banason Kuna samu misunderstanding akaina .
Hakim at first naki karban aykin nanne saboda abunda Murad yay min duk da he offered me a job .najajje wurare da Dama amma ba alamun zan Sami ayki saboda ya sayesu ,I have no other choice dole na karbi tayin dayay min ,if not i will end up jobless.leaving my sick mother to die.amma kasani dolece tasani karba just for ummi's sake.
hum saikin masa wani bayani kirabu dashi, ba fahimta zai ba, malama kimin shiru dake ake magana .
ganin zasu fara fadan nasu na cat and dog nakatse su .
please Aida ya isa haka kina gaba dashi kina tsokanan shi what's the meaning of this .
Ay yana ganin kanmu daya dashi shiyasa yakemin Rashin kunya tafada tana mikewa uhm ni bara in tashi gobe ina da test zanje nai karatu. Sanan karki yadda ki dau ziga if not I will not forgive you tafada tana shigewa daki.
Hakim ne ya dawo kusa Dani ya zauna .
Are you sure you are ok with this ? ya tambaya cikin nuna damuwa .
Banasan Yana threatening dinki and if he those, we must report him Koda kuwa Dan shugaban kasa ne a kwatar maki hakkinki sannan Sannan Kuma ki resigning dag
aykin.
I can't get out of this anytime soon, Hakim karka damu insha Allah everything will be fine ok cewar Nuzla.
How many times zance maki kidaina shigomin office without my permission? Am sorry ya Murad tafada tana Karewa office din kallon ganin ba wani clue data gani na zargin data ke am sorry tasake fada cikin muryar shagwabe Daman files dinnan nake son kawo ma kayi signing nikuma ina sauri karka fita shiyasa .
It's ok zuwa tayi zata ajiye masa files din kan table ta faki idansa taja wuyan rigarta kasa kadan yadda idan ta bending za a iya ganin kirjinta .Sannan taje hankalinsa na kan laptop yayi baya da Kansa alamar he' s tired ,mts yayi tsaki tareda duba agogon dake daure a hannun sa ,gashi bara na ajiye ma Anan karka manta dago Kansa yayi Nan take idanuwansa suka fada kan breast dinta dake cikin white bra Mai lace ajiki an he was carried away he could not take he's eyes off .
Sai anjima ya Murad firgigit hankalinshi ya dawo Jin muryan Mimi .Yes ...yes you kan go just drop the file yafada muryan shi na Dan shaking da gayya ta juya tana wata irin tafiya tana kada BOM BOM dinta kunsan akace shedan saiga Murad dinmu he could not keep his see off haka ya bita da kallo harta fice da office din .
Tana fita ta kwashe da Dariya aikin banza aina daka dutse ne Kai duk wannan hada ran da dauke kan dakake duk a banza ji yadda yabi ni da kallo kamar wani mayunwacin Zaki .
Hum zakayi bayani ni y
nzu Nagano lagonka tasake fashe da Dariya tana barin wajen.
Sh*t da sauri ya Bude wata drower dake office din inda yake ajiye drugs dinshi ya dauko wasu ya daibi ruwa a dispenser maganin ya watsa abaki yasha sannan yakoma kan kujerar ka zauna Yana Maida numfashi sai Kuma ya Mike da sauri ya dauki key dinshi yafice daga office din.
[2/6, 6:52 AM] +234 806 235 2006: ETERNAL LOVE
SOYYAYA TA HAR ABADA
1