← Book details Eternal Love Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 20

Sashe 15

Eternal Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read

Good morning sir ,
Nuzla tafada lakacin da Murad ke karasowa office din.
Ya zatayi, dolenta tagirma ma shi tunda tana ayki karkashinsa he's now her boss.
Morning ya Amsa batare ya Kalli inda take ba sai agogon hannunsa daya Kalla yashige cikin office nashi .
Ajiyar zuciya Nuzla ta sauke tareda maida kallonta kan agogon dake makale a jikin bango 7:45 wani Dadi taji dabata makara ba ganin anan yazo ya sameta 7:30 tazo ,don bata manta warning din daya mata akan lateness ba last week .
Don tun dare tashiya komai nata gudun kar tai laifi ta sallan asuba tahau shiri Saida ta kammala ta tashi su Aida ta bawa Hakim kudi ya karbo mata panke a bakin titi sai da tazo company taci .
Bin bayansa tayi da sauri kamar wata puppy . two days ago an aikomin da wasu files through Gmail Din to go through Naji so you go through them Okay? yes sir nafada cikin girmamawa .
Coffee?
da sauri nafita naje na dauko masa abunda ya faru shine danazo na Sami wani staff nake gaya masa i want to prepare coffee gashi bansan ko ina ba because am new shine ya nuna min yadda zanyi .
Mika masa coffee Din nayi ina kallon reaction Nasa ina aduan Allah yasa komai yayi daidai,
Hmmm naji yace da sauri na kalleshi this is really good yafada Yana kallona .
Kin tabbata ke kika hada coffee din Nan? it tastes really good.
what sort of crazy question is that saikace yau yafara Shan coffee I said to myself.
yes I made the coffee myself! nabashi Amsa .
" Good ! Ms Roseline will show you your office she will be here in a jiffy y
nzu Zaki ganta .
Erm .... kafin Nan zan iya sanin how long zan ma ayki maybe 2-3month ko 3-6month wanne daga ciki kallona yay a dage then he smiles, I can't believe he just smile at my question,what's funny akan tambayan Dana yi.
"Sweetheart ' ai ina ga aikin da Zaki min zai dau dogon lokaci like 5- 6 year haka .
What ?!!! I brust with anger you can't be serious ...right?
Na maki kama da Wanda yake wasa my condition Dina dole ne kimin aiki for 6 years sai mu rabu inkina son bari yafada Yana Bude hannunsa irin if you want to.
Raina ne yafara Baci tun baaje ko ina ba zaice Yana da conditions may yasa Bai gayan last week ba kafin na amince da offer dinshi .y
nzu Mai Hakan yake nufi?
kallonsa Nayi straight in the eyes batare da nuna tsoransa ba ,ka dauka wasa nake ne ? ko na gaya ma ina son na zauna har na wanan tsawan lokacin dakai ? there's is no way I will work for you for that long. shiyasa tun farko naki amincewa da wanan aykin.
Oh sweetheart na dauka min gama wanan magana tuntuni an rufe chapter . Anya Murad baida matsalar kwakwalwa one moment he will be nice and sweet another moment he's angry and scary
malam kadaina cemin sweetheart niba sweetheart dinka bace sunana Nuzla karka ga ina ma ayki kace zakamin yadda kaga Dama zamma ayki iya lokacin Dana dibar wa Kaina and leave don bahaka mukai dakai in the first place ,Am not here to stay for long
quite ! ya daka mata tsawa you can get the fuck out of my office right now!
sai asanan Nuzla tasan bata kyauta ba mutumin Yana binta nicely Amma tana botsarewa maiyake damun tane .
Am s...Out yasake daka mata tsawa bashiri tajuyo ,zaa zo a nuna maki office dinki yafada in a bossy tone.
harta Bude kofar zata fita tajiyo muryanshi,Or are you scared you might fall for me?
I knew it Murad is not ok y
nzun nan yagamai min tsawa and now ji stupid question din dayake tambaya ta .
keep dreaming ni Banga wani abunso a jikinka ba da har zan ji inasonka ,bakada qualities din da macce zatazo ,you are not attractive nafada ina wani tabe Baki .
I know I lied , saboda Nasan cewa Murad is the most handsome and sexy guy I 've ever meet my eye on Yana da duk wani qualities da zai sace zuciya ya mace take so a da namiji , he's eyes idan Yana kallona saikaji kamar Kai fainting ,he's tall kana ganin shi kaga karffafa Wanda ke yawan exercise .
So you were saying something? huh Basan lokacin daya taso daga kan kujerar shi ba har yazo inda nake ba ina can ina zancen zuci.
"Kikace you did no find anything attractive .
Wh....Wh ..I are you doing stay back na fada ina taking step back .
Kina ganin abunda kike baiyi yawa ba I helped you ,na Baki ayki but all you do is to look down on me.yafada Yana nuna kansa ,daga ganin expression na fuskar sai Bai ji dadin abunda tace ba his face look scary .
hannun biyu Nasa na turashi da karfi Amma ko gezo Bai ba Yana tsaye kamar status ka dauka zanji tsoranka ,in haka kake tunani you are wrong bari na gaya Maka abunda baka sani ba Wanda mutane ke tsoron gayama gaskiya saboda kudinka.
You are nothing but an annoying jerk...and
Don't karki kuskura ki karasa ya fada Yana nunata da yatsa ,if not you will see the other side of me.
Idan nakarasa what will you do? Am not scared of you Tafada tana Kara matsowa kusa dashi Yar suna sharkar numfashin junan tana kallon zabar idonshi sanan tafara magana kamar haka.
Murad Yusuf A bulama you are nothing but a jerk! arrogant, heartless ,bad ..... jitai ya mannata jikin bango and unexpected sai Jin bakinsa tayi cikin nata zaro Ido tai waje cox she wasn't expecting that .
gabadaya jikinta ya dauki rawa ko ina ajikinta bari yake no man has ever kissed in her entire life .the feeling was too unbearable hannunta tasa tai rapping wuyan shi and she kissed him back batareda tasan tayi Hakan ba .
sallama......Kara tasaki tarada zubar da files din dake hannun ta tana kuku .
Da sauri Nuzla ta Bude idanta tareda tureshi daga jikinta .
jikinta sai shivering yake Inallilahi Mai nay haka ta tambayi kanta hankalinta ba karamin tashi yay ba
juyawa tai da sauri tafita har tana bige Mimi Dake tsaye abakin kofa har yanzu in shock this is unbelievable Daman ya Murad San waiter Nan yake ? itace kenan yarinyar da aka Bata labarin yayi employing so there's something between the two of them.
Da yake namijin duniya ne ko ajikin ,
Yes Mimi why standing ? come in ,yafada Yana zama kan kujerarsa .
Shiga ciki tayi tana goge hawayen dake zubo Mata . How can help you ? banza tai masa Dan itafa da gaskenta son Murad take kamar Mai ,tausayinta yaji for the first time, hannunta yakamo ya zaunar da ita kan kujera Yana facing dinta , tissue yaciro ya Mika Mata ta kArba tana goge hawayenta , tun ba yau ba yasan this is having crush on him .
Whats your problem ya tambayeta Yana duba files din data kawo .
Wani haushi ne ya turnike ta wato ita zai Maida yar iska takamasu suna tsotson bakin juna shifa PA dintashi sanan y
nzu Yana nunata Bai San abunda yayi ba.
Yana gama duba files din ya Mike Yana kallonta you can go I will sign the file ok .
Tashi tayi jikinta a sanyaye zata fice dag
office din tajuyo muryanshi Yana magana .
About what happened earlier just forget it.
Sakai tai tafice ranta abace wallahi sai taci Uban waiter tunda har tashiga gonarta don Murad natane itakai bakuma Wanda ya isa ya hanata.
Nuzla dake guda tasami wani waje da ba mutane sosai ta tsaya tana Maida numfashi , tunawa tayi da ina zata ita da ba'a nuna mata office dinta ba .
kawai sai tai wajen parking lot,zama tayi kan kujerun da aka sa a wajen don zama tana Maida numfashi still Akai akai .
" What just happened ? Ta tambayi kanta
Did I just kiss my boss?
Bata fi goma da zama wata mata ta karaso wajen ,
Here you are I guess you are the new PA? tafada tana Mika ma Nuzla hannu I'm miss Roseline Johnson I was told to show you your office tafada tana nuna min Id card nata .
" Thank you nace mata da murmurshi Asama fuskata .
You are welcome please you can follow me ,sure na mike ,the same hanyar da zai kaika office din Murad Nan naga muke bi .
Dakatar da ita Nayi
Erm ....madam I thought you said you are taking me to where my office is ? Na tambayeta a hankali.
Of course I'm talking you there tafada tana min kallon are you oky? any problem ta tambayeni .
I shook my head vigorously No no..no not at all am just worried you know ,this way lead to the managers office ,that why am a little bit confuse.
Yes ....it Is you're his personal assistant you will be sharing the same office with him tafada tana smiling.
What? do you mean I will be sharing the same office with him?
Do you mean to say that I will be working In that same OFFICE as ....na tambaye ta ina streching din word din office.
No not at all what I meant to say is that your office is closed to his office so literally is just as working in the same office bakaramin Dadi naji ba Jin Ashe ba office daya bane dukda kusa da nashine
Don't worry let's go you are going to understand what am saying cewar Ms Roseline bin bayanta nayi to the so called office .
Wani office muka shiga Mai kyau I was so excited you mean this is my office I said happily?
"Yes this is your office ,
Oh my God can't believe this.
Yana da girma sosai ko ina a gyare harda toilet dinsa bayan tafiyan ms Roseline.
Ina zaune naji an banko kofar afirgice na mike wanan burdurwar ce da muka hadu sau biyu ce tashigo ,bin ko ina tayi da kallo tana kwabe fuska sannan ta Maida kallonta Kaina.
Miss waiter !so this is your new place Saida tafada brain Dina yay flashing back sai y
nzu nagane ta wato customer ta ada Mai Dana waya.
Murmurshi Nayi yah this is my office ,come and have a sit.Ba abunda ya kawoni ba kenan tafada tana daga hannunta. So after being a waiter in a restaurant then now a prostitute and PA at the same time Wow !tafada tana tafa hannu you are such a brave girl.
Mind your words inda kin min na kyalleki y
nzu I will not tolerate your shit Nuzla tafada tana nuna Mimi .
It's not your fault yarinya Banga abunda Murad yagani a wanan cheap jikinnaki ba da har yay employing dinki a such a famous company dinsa da baiyi deserving mutane irinku ba .
Zan ja maki kunne stay away from Murad karki yadda ki sake acting anything stupid if not am going to get you sacked .
Oh bangane Mai kike nufi ba, ban mayi 3 hour da fara ayki a Nan ba ,So what's your problem with me ?
My problem is for you to get out of murads life .daga zuwan ki you aucessed in seducing him harsai da yakai ga har kissing dinshi kinyi wanan yazama na karshe a matsayin kuskure kikayi .
See that as a warning Murad is mine and mine alone! And kika kuskura kikace Zaki shiga tsakanina da murad na ranste sai naga bayanki ki rike wanan a matsayin Jan kunnen sanan takalleni sama da kasa tana dariya murad will never fall for a low class girl like you ,in Banda talaka da dogon buri ina ke ina murad Mai zaiyi da ke banza karya
Ni kike cewa karya ?
Nafada Mai zakiyi ?
Chapter 15 · 0% Book details