Sashe 5
Eternal Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
yo,yo, gun shot mehm it's your birthday we ganna p.....
Mts! aikin ka kenan bazaka shigo gida da sallama ba saikace wani bayahudai .Banni dashi Aida indai har Bazai rika sallama ba ko sau goma zai shigo Yana Wake wake sa na banza sai yakoma yayi sallama zai shigo .Cewar Nuzla. Ganin ummi a zaune yasashi komawa Yana rangada sallama Dan yasan sauran. salamu alaikum yafada Yana daga murya banza ummi tai masa Saida ya maimaita har sau uku sannan aka Amsa mai.zama yayi kan tabarman Yana daukan radionta ,karka kuskura ka chanza min Tasha ? Allah yabaki hakuri ummi yafada Yana ajiye mata radion inda ya dauka .
ya jikin ummi ?
da sauki Hakim ina ka tsayane kasan fa banason yawo ko?
tafada tana dauke Kai .Ummi Nan fa gidan Alhaji sani naje gyaran wuta,shiru tai masa bata amsashi ba ,Allah yagani Basan gyaran wutan Nan takeyi ba Amma shi yanace ,Yata iya dolenta ta hakura ta bishi da adua.
yellow fever wai sai Karfe Biyu Zaki daura mana abinci ?
harararsa Aida tayi tana fitowa daga kitchen hannunta dake da robar kayan Miya ta dauko tirmi ,Ay saika zo ka girki.
Wuta aka kawo Amma Bai zo masuba ,Hakim zo dan Allah ka taba mana wutan Nan naga ankawo bamu cewar Nuzla sannan ina system Dina ka kaimin chagine.
Eh nakai maki mana tun dazu yafada yana Mikewa Yana kallon ummi zaije ya taba masu wutan don yasan bataso .
mikewa ummi tayi da kyar tayi kamar bata ganshiba
,inkun kammala abunda kuke ku rufe komai ,sannan Hakim inka fita kasiyo mana maganin sauro na manta yakare zanshiga na Dan kwanta Kaina Yana dan saramin .
sannu ummi Allah ya sauwake .
Kodai muje asibitine ?Aa basai anje ba ina kwanta zai Daina .Allah yakawo sauki! Amin.
Bayan shigar ummi ciki,
Aida ta dawo kusa da Nuzla, nifa tsoro nakeji Nuzla kar wani Abu yasami ummi kina ganifa dauriya kawai take Amma da dukkan alamu tana Jin jiki !, gashi taki yadda aje asibiti.
Dafata Nuzla tayi nikai na am scared Amma insha Allah nothing will happen to her uhm Allah yasa tafada .
Saida suka gama cin abinci Aida ta nufi daki don ta
shin ummi ganin magariba ta gabato .
Ummi ! ta na bubbuga kafanta ki tashi magariba tayi ,shiru taji Hakan yasata tsugunawa tana jijjigata tareda kallon fuskarta ,kunnata tasa a kirjinta don Jin heartbeat Amma shiru ,Da karfi ta sake Kiranta Ummi ,Ummi ta kira da Dan karfi tana daga hannunuta ,gani tai hannun yakoma alamun ba Rai .
Ay kuwa da karfinta ta kwalla Wani kara Um.....Mii tana jijjigata Dan Allah karki mutu .
Nuzla ,Hakim tafita dagudo Dan kiransu ,a bakin kofa suka kusan Yin karo don tun ihunta na farko suka juyota.
gabadayan su suka fada dakin kowa na rige rigen zuwa wajenta .Aida maza dauko ruwa muga ko Suma tayi cewar Nuzla .Da sauri Aida tafita tana kuka dan akwaita da tausayi.
Yayyafa mata ruwan sukayi Amma shiru .Kunga bara naje titi naga ko zansami adaidaita sahu mukaita asibiti .Cewar Hakim yan
fita dag
dakin da gudu .
Nuzla dake rike da ummi tadaka ma Aida. tsawa malama ki Daina mata kuka ance maki tamutu ne .
Hakim ne yashigo ku fito ga Mai adaidaitan da sauri ya ciccibi ummi kunsan namiji akwai karfi suka sata a adaidaitan ,Nuzla tana kokarin rufe kofar gidan maman nabil tafito makociyarsu hankalinta tashe Dan nabil ne yashigo yake sanar mata yaga anasa ummi a adaidaita Hakim ya dauketa .
Mai yasami ummin ne?
wallahi maman nabil daga kwanciya tace mana zata dan kwant
kanta na Sara mata shikenan Aida taje ta tasheta ganin magrib tayi tasamai ta a wanan halin Dama Bahama warkewa tayiba tafada tana nufarsu Hakim dake jiranta cikin sauri.
Oh Allah sarki Ummi!
Allah ya bata lafiya Nima zanshigo anjima in baban nabil ya dawo.
Bakomai maman nabil saimun dawo tashiga Hakim Kuma ya zauna gefen adaidaitan.
malam Dan Allah kayi sauri kamar bata numfashi general hospital zaka kaimu .Gudu yakara Allah yabata lafiya .
Allah ya taimakasu weekend ne ba goslow sosai da isarsu general hospital Hakim ya sauka,yai cikin asibitin wajen da nurses suke zama ya nufa don neman agajinsu, da wani labura suka hadashi dashi, ya dauko wheel chair suka koma wajen asibitin inda su Nuzla suke aka daurata kan wheel chair suka shiga ciki yayinda Mai adaidaitan kemasu Allah ya Kara sauki.
A office din Dr gabadayan sunyi tsuru tsuru suna sauraran abunda zaice masu.glass din dake idon shi yacire ya ajiye kan table Sanan ya Maida dubansa kansu Aida zaku Dan bamu waje zanyi magana da sister dinku, mikewa sukayi suka fice daga office din.
Iskar bakinsa ya faisar sanan yace ya kike da wanan patient din da kuka kawo?
She's my mother!
Shiru yayi na Yan secanni Yana kallonta kamar ba zai ce komai ba,can yace Am sorry to say but tana fama da brain tumor Wanda a halin y
nzu take bukatan surgery, gashi ta shiga coma , akwai medicines damuke bukata da zaa fara mata amfani dashi before we undergo the surgery.
Tunda ya ambaci brain tumor take ambaton Inallilahi wa ina illiaihi rajuin hawaye na kwararowa daga idanunta.
Dr nawa ake bukata kudin aykin? Tafada tana share hawayen daya wanke mata fuska.
Wata paper ya dauko ya Mika mata, aibatasan lokacin data mike tsaye ba hannun ta na rawa 1.5 million Inallilahi wa ina illiaihi rajuin ina zasu Sami wayannan makudan kudaden da zaayi treating ummi dasu.
Dr ba wani taimako dazaka iya mana wallahi bamu da inda zamuyi sourcing kudin.
Am sorry this the only way to save her life ,muna bukatan ay mata surgery very urgent.
Tashi tayi da kyar tana kuka yayin da take fitowa daga office din, girgiza Kai kurum doctor yayi what's a pity ya tausaya masu sosai.
Da sauri Hakim da Aida suka tareta.
What did the doctor y? Cewar Aida, kukan datake ne yahana ta magana.
Is she going to be alright? Nan ma shiru
Dan Allah kayi mana magana mana kina daga mana hankali cewar Aida.
Doctor yace tana dauke da brain tumor!
What!suka fada atare har suna hada Baki.
Yes! He said we need the sum of 1.5 million for her surgery.
Aida batasan lokacin data zame kasa ba ta zauna tareda kifa kanta akan ciya tashiga raira kukaba 1.5 ina suka gansu, yayinda Hakim ya kifa Kansa jikin bango hawayen ma sun kasa fitowa don tashin hankali ina zasu Sami kudin da zaayi treating ummi shine duk abunda yafi tsaya masa a Rai.
Jin hannun Nuzla yayi a hankali ya dago idanuwan shi da sukayi ja dasu Yana kallonta girgiza masa Kai ,sanan ta duka wajen Aida tareda dagota ta rumgume stop crying Aida everything will be alright muyi mata adua,insha Allah ummi will be back on her feet tafada yayin da take goge mata hawayen dake face dinta,hannunsu ta kama suka tafi dakin da aka kwantar da ummi.
Kwance take jikin yazama stable unlike lokacin dasuka kawota duk da y
nzu ma a coma take.
Gaban gadon suka karasa ,Nuzla ta tsuguna daidai fuskarta tareda dauko hannunta ta hada da nata,Allah ya Baki lafiya please karki tafi ki barmu kamar baba I promise you duk inda kudi suke zanje na Nemo for the surgery kukane yazo mata ,da sauri takifa kanta akan bed din kar su Aida su gani, itace babba she has to be strong for them, Intana kuka agabansu zatana karya masu zuciya ne kawai.
Har dare suna Nan Basu tafiba,maman nabil da baban nabil ma sunzo harta kawo masu abinci.
Doctorn dazu ne yashigo Yana ganinsu yace I think you should leave,kukoma gida ku huta .
But Dr wazai zauna wajenta? Karku Sami damuwa akwai masu kulla marasa lafiya anan saidai ku rinka zuwa da safe Kuna ganinta,shiru sukayi basuce komai ba,har ya gama abunda zaiyi ya tafi.
Har Aida ta fara Gyangtadi Nuzla ta tasheta Saida ta shafe ummin da aduain tsari sanan suka fice daga asibitin.
Koda suka dawo gida Daman basa Jin yunwa sunci abinci a asibiti, don haka wajen kwanciya suka gyara suka kwanta.
Yau satin ummi guda a asibiti bawani improvement kullum sai sunje sai dare suke dawowa,ganin kudin hannunsu yafara yin kasa yasa Nuzla fara tunanin inda zata Sami ayki tabuga tabuga Amma baa Dace ba har ta fidda Rai wata ranan talata maman nabil tazo mata da albishiri cewa wanan shararran restaurant Dinan wato pLG na neman maaikata wani abokinsa ke sanar dashi baban nabil din Bai ,aikuwa Bai kasa a gwiwa ba yake bashi labarin Nuzla, aikuwa ya tausaya mata Kuma yay masa alkawarin Yi mata hanya tasamu ayki awajen Dan samun ayki a PlG sai kana da hanya.aikuwa sunyi murna ba kadan ba,har gida suka shiga gabadayansu sukai masa godiya.wanan shine dalilin fara ayin Nuzla a PlG restaurant.
[2/6, 6:52 AM] +234 806 235 2006: ETERNAL LOVE
SOYYAYA TA HAR ABADA
4