← Book details Eternal Love Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 20

Sashe 11

Eternal Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Nuzla
I swear this girl is a pain in the neck .
I said you should get out of my office right now !
Nagaya maki bama bukatar daukan maaikata .
But sir naga kunsaka a wajen restaurant din a day before yesterday cewar Kuna bukatan experienced waiter Wanda yay aykin restaurant.
Nayi ayki da plG restaurant one of da restaurant da ake ji dashi a garin nan as a waiter,zaka iya zuwa ka bincika kaji .
kinga inbakya son na kira maki securities Dina su fitarmin dake kindly get out of my office.
nace maki bama bukatar waiter ,how hard is this for you to understand.
tashi tayi tana kuka But sir ko interview bakai min ba ,ko qualifications dina baka duba ba ,am sure am capable of this job ,
Please tashiga rokonsa , please ka taimaka min tsananin bukatar aykin Nan ka taimakeni Dan Allah She pleaded Amma Bai saurareta ba haka tafito tana kuka .what should I do now?Taya zan biya kudin aykin ummi gashi jiya da mukaje doctor yace Muna wasa da lafiyarta kullum ciwon nata kara detoriating yake .ga kudin hayan mu ga kudin wannan banzan mutumin gashi yayi threatening Dina I just don't know what to do .
Tana kokarin barin wajen wasu mutane masu kirar samudawa su biyu suka tare gabanta Kara matsawa tayi don tabasu hanya Amma ga mamakinta suka sake tare wajen .
Inallilahi wa ina illiaihi rajuin zuciyarta ce tabata kidnapping dinta zasuyi Hakan ne yasa gabanta faduwa .
Wh....who are you ?Mai zakumin ? waya turoku ku saceni? ta jero masu tambayoyi.
Malama basaikin San waya turo muba , Sa Kai kawai mu tafi boss ne yake son ganinkin daya daga cikinsu yafada.

Boss ? waye boss din? Bansanshi ba wallahi ? Dan Haka ba inda zani ,ku sakeni ko nai maku ihu kidnapers na Tara maku mutane .
Kaga kawai mu kyallaita tunda zata bamu matsala kawai mu kamo kanwarta instead.
Najisu suna fada ,ai bansan lokacin Dana mikeba da sauri jikina na rawa ,kar ku fara? Kanwata batai maku komai ,then shut down your mouth ki wuce mutafi .
Tafiya sukayi har suka zo wajen wata haddadiyar mota suka shiga Banda adua ba abunda nake,harna fara hango Kaina ana Shirin guntulemin .
I don't know who their stupid boss is nidai fatana Allah karya Basu nasara akaina.
Sunan company Dana gani baro baro ne ya dawo Dani daga zancan zucin Dana Ke.
What ?
Wanan ay company din Murad ne , so that means shiyasa wayanan gardawan daukoni .
Ciki muka shiga suka nuna min na zauna Yana meeting da wani business partner dinshi ne.
Cikin maaikatar nabi da kallo ko ina agyare Ammasa fainting white an kawata wajen da flowers kala kala everywhere looks so peaceful.
Muryarshi Naji Yana magana shida wani.
Kana mamakine kaidai kazuban Ido Kai kallo yafada arrogantly. Banga amfanin zaman anan ba,inason ya gayamin dalilin da yasa ya turo wayanan scary mutanen suyi kidnaping Dina ba.
Wani tunanine yazomin. Wait ! Hakan na nufin shiyasa kenan ake hanani ayki Amma danai masa magana yay denying don wasu wajen ma kafin nai interview din zasuce natafi sun fasa.
Hannun Nasa zanbude kofar ,aka bude daga ciki you....maganarta makale lokacin danake daura idona kan Wanda ya Bude kofar.
" Sami ! Nuzla ! Hugging juna mukayi nida samiha cikin farinciki, breaking hug din samiha tayi Kina Nan Dama Nuzla Rai kanga rai tafada tana kallona .
I can't believe this is true kenake gani after so many years.
You're still looking good Nuzla Baki chanza ba ,tafada tana dariya .
Kema ai Baki chanza ba kina Nan da wannan surutun naki Ashe Dariya sukayi gabadayansu.
Ina su ummi da baba cewar samiha .Nan da Nan idanun Nuzla ya ciko da kwalla, jikin samiha ne yayi sanyi.
Oh am sorry bansan Hakan zaisaki zubda hawayeba.
No it's okay!
Baba Allah yay masa rasuwa hatsarin mota yamayi five years da rasuwa ,ummi Kuma tana asibiti ba lafiya .
Oh my God Inallilahi don't tell me baba ya rasu wayyo Allah yajikanshi daga gani taji mutuwa baba ita Kuma ummi Allah ya bata lafiya tafada tana bata side hug.
Sweetheart Mai kikeyi ne ana cewar Muneer.
Am sorry baby nabarka kanata jirana ko? Tafada tana kallon shi cikin shagwaba.zokaga kawata danake baka labari childhood friend dinna ,who also stood by my side, karasawa yayi gabansu sai yaga Nuzla the girl that works at plG restaurant if he could remember, Kuma itace wacce ta rubuta false allegations akan Murad, murmurshi yasakar ma Nuzla sanan yace mata nice to meet you samiha tana yawan bani labarin childhood friend dinta Ashe kece what a coincidence.
Kunya ce takamata ta sunkuyar da kanta kasa saboda kunyar dataji ganin yadda ya karbeta cikin Sakin fuska bayan tasan Yana da labarin abunda ya faru maybe danuwansa Yagaya masa .
Nan Sami tai introducing Muneer as Wanda zata aura tai masu murna sosai .
Hi ,taji muryar Murad dake tsaye bakin kofa office din shi hannayensa sanye cikin aljinhun wandonsa ,sky blue long sleeves ne a jikinshi yayin da ya cire coat din saman.
So what are you doing here?kina ayki anan ne ko interview kika zo Yi? Yay magana Yana kallon Nuzla.
No....No...I cam ...Tama rasa ta inda zata fara.
Wait ! sweetheart kaddai Nuzla ce tayi rubutu akan Murad ?
Oh Daman kece gossip girl din dakikai write up akan Murad tafada tana cikin murna yayin da ta sake rumgume Nuzla ,oh I can't believe this.
Muneer I swear you better take this silly girl away right this minute, shes irriteting me.
Murad that's why kawata tayi rubutu akan ka ,and am not blaming her ,I swear you did the best thing ever.
Itadai Nuzla Sakin Baki tayi tana kallon iKon Allah.
Before the count of three Muneer ka dauke yarinyar Nan before I lose it.yafada Yanama samiha wani kallon gargadi.
Gwalo tayi masa tareda Jan hannun Muneer suka fice tana dariya.

I swear this girl is unbelievable ,shes just so different bakamar sauran matan danake haduwa dasunba.Sam batada tsoro and she's strong.
Time din danaji labarin tayi posting magana akaina, I was mad nadau zafi sosai don a lokacin Nasa araina duk Wanda yay posting sai na wulakantashi koma waye,Amma saimai ? The first time Dana daura idanuna akanta I threaten her scared the life out of her ,but reaction dinta yabani mamaki I expect her to kneel down back for mercy Amma ba tsoro a tattareda ita Sam taki yadda ,nakara threatening nata akan zata biyani kudin bata min suna datayi ,dukda nasan bata da kudin but tadage akan zata biyani.
Bayan barina gidansu da sati biyu Nasa yarana biyu suna samin Ido akanta 24/7 Nayi offering nata job Amma tacemin kozata mutu bazataimin aykiba ,mutane dayawa sunasan ayki anan Amma she rejected my offer .nacema yarana susamin Ido akan duk wani activities nata har wajen ayki datake zuwa nema ,dataje zasuimin waya nakira manager wajen nace karsu mata interview ko karsu dauketa.
Sanin matsayina yasa suke bin umurnina don sunsan bakaramin aykina na bane Nasa a rufe wajen ba.
Akwai lokacin da ina gidan gramma Dina suka kirani cewar akwai matsala fa ,maigidan dasuke ciki yazo da yara sunata Watso masu dakaya waje .rufe Adam nai da fadan Mai yasa Bai sanai Dani dawuri sai y
nzu ,hakuri yayta bani sanan na dauko file din da private investigator Dina yabani Wanda ke kunshe da duk wani bayananta a ciki anan naga number landlord dinsu Nan take na kitashi.
Dauka yayi Yana wanene saboda Nayi hiding number na .
Ina fatan kasan Murad Yusuf A bulama, yes...yes ....yafada.
Naji labarin ance kazo gida Nuzla jemal kasa ana watsar masu da kaya,saboda Basu biyaka kudin hayansu ba.
In har bakaso ka hadu da fushina nabaka minti biyar kasa amaida masu yadda suke sanan karka kuskura kace mata ni na kiraka akwai yarana a wajen kasa maisu suna jiranka a waje zasuyi settling kudin dakake binsu .Do I make my self clear .
To to shikenan yallabai yafada Yana hanging call din .
Adams nakira nace yay settling landlord din.
Murad you are crazy wata zuciya ta bani Amsa nida nakeso na wulakanta ta want her to pay for her mistakes Mai yasa nake taimaka mata .
Today marks the 14 day Amma har yau ba alamun inda zata Samo kudin that huge amount of money indeed she's crazy.
Baa jima ba Adams ya kira ni cewa taje wani restaurant Nan ma Basu bata ayki ba har suna kokarin samata securities .
Ku taho min da ita office din na ,Amma boss intaki fa karkuyi mata da sauki ku tsorata dacewa in bata yadda ba Zaku dauki kanwata .saboda yakulla idan aka bita ta sauki she will prove her stubborness .
Muna cikin magana da Muneer Daya kawomin ziyara he runs another company so ba waje daya muke aykiba da Kuma samiha yarinyar da zai aura Yar Aminin papa data taso tundaga new york kawo mashi ziyar don acewarta tayi missing dinshi Adam yamin text sun kawota .
I have to dismis this two idiots .
And found out that wanan yarinyar kawar Sami ce.
Mts I don't care tafada.

Nuzla
Bayan tagiyansu Sami najuyo karaf muka hada Ido that means tun dazu kallona yake or what hankalina bakaramin tashi yay ba ,shikenan nasan yanzu zaisa atafi Dani jail Amma kafin zan nemi alfarmar yabarni naga su Hakim .
Juyawa yayi yakoma cikin office din har y
nzu Bai cire hannunsa dake cikin aljinhun sa ba .
A hankali tafi bayansa zuciyarta fal cikeda tsoro yayin da fuskarta ke nuna dakewa.
Office din nashi babbane sosai don zaiyi gidanmu ko yafishi da kadan.
Wani irin kudi mutumin Nan yake dashine koma kagani acikin office dinshi Mai tsadane gwanin shaawa ko baa gayama ba.
So Where is my money ? Yafada fuskarshi ba alamun wasa ciki.
[2/6, 6:52 AM] +234 806 235 2006: ETERNAL LOVE
SOYYAYA TA HAR ABADA
9
Chapter 11 · 0% Book details