← Book details Eternal Love Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 20

Sashe 3

Eternal Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Lokaci yay ta tafiya kwasam saiga ciki ajikin Ammi ,murna awajen masoyan Yusuf baa magana ,Nan hankalin Azra ya tashi Amma ladi ta lallashita har damata Alkawarin kozata sadaukar da ranta sai sun ga bayan Ammi Harda mairama.
Haka taita danne zuciyarta wata Tara da sati daidai Ammi ta haifo kyakkyawan danta sak kamar tayi kaki.kyakkyawan gaske ,Yusuf kamar ya lashesu Dan murna, ranan da Azra tazo ma Amma barka Saida ta razana saboda kyan yaron .Nan taji wani tsanarsa aranta saboda bakinciki batasan kwallana zubo mataba ,Nan shedan ya raya mata kawai ki toshe masa hanci ya sheka ,Nan ta amince da shawarar da zuciyar ta tabata.
Mai aykin Ammi takalla Dan Allah taimakamin da ruwa kinji.
Toh Anty tafada yayin da Ammi ke toilet tana wanka. iya karfinta ta matse ma jaririn hanci Nan yafara mutsu mutsu ,Jin alamun Ammi na kokarin fitowa tai maza ta sakeshi ay Nan ya tsanyara kukun azaba .da sauri Ammi ta karbeshi a hannunta tana mata kallon ban yadda dakeba .
Kasan Akace mara gaskia Nan ta fara kame kame ko second bata Kara ba tabar gidan da bakin cikin Rashin samun nasara.
Ranan sunan yaro yaci suna Murad suna yaci kawai .Murad na ganin gata irin irin wajen iyayensa baranma mairama ba karamin so take masa ba duk kwana biu saitazo ganinshi.
Yana shekara daya Akai masa kanni Muneer haukane kurum Azra bataiba .
Murad da Muneer sun taso cikin kaunar junan su kamar wasu aminai saboda tsiransu ba yawa .suna da shekara biyar a lokacin ansasu a makaranta ,Azra tasami nata rabon murna sosai Yusuf yayi haka Itama Abu yasamu ,da gayya take abubuwa wai juna biyu .
Lokacin haihuwa ta haifo baby girl ba haka taso ba Amma tayi murna sosai.
Ranan sunan akasamata Maya .Maya ta shaku da yanuwanta don duk lokacin da Yusuf yafita da ita sai yakaita wajen su Muneer suyita Shan wasa batare da sannin mahaifiyarta ba tana kaunarsu sosai ,A lokacinda Azra ta farga lokaci ya kure yayi yayi Kuma ta rabasu ta kafin tuwa Amma Abu yaci tura .
Cigaban labari...

Please share
[2/6, 6:52 AM] +234 806 235 2006: ETERNAL LOVE
SOYYAYA TA HAR ABADA
2

This book is going to be Hot and spicy,am telling you.
Mai son regular update zai biya just 200 ta wanan Acct Number 3078411837 first bnk message me ta Whatsapp ta wannan number 08062352006 Banda kira please.
wani music ne ketashi acikin gym dake part din Murda wanda ke dauke da kayan motsa jiki kala kala saboda kasancewarsa maabocin motsa jiki. Ina lekawa na hango Murad cikin workout outfit red Wanda sukai mashi kyau ba kadan ba akan treadmill Yana racing Duk ya hada zufa yayin da scout ke gefen shi rike da towel da ruwa in Yana bukata sai ya karba .speed din ya kara.hannu ya Mika masa alamun ya bashi ruwan ,aikuwa da sauri ya Mika Mai ,Saida yasa kusan rabi ya jefa masa robar da sauri ya cafke .
maya ce tashigo ;
Hey bro good morning inata neman ka banganka ba hardakinkafa naje tafada cikin shagwaba.
So why are you here? yafada Yana sauka daga kan treadmill din , Scout ya Mika Mai towel goge kanshi yayi zuwa wuya sannan yasake cilla ma.
machine din pressup Yakoma yafara Yi , bayansa ta hau ta Kwanta tana facing sama ,shikuma yaci gaba da Yi batareda yaji nauyinta ba ,Dama tun tana karama duk lokacin data gama pressup sai taita kuka itama zatayi Kuma bata iyaba sai yasata ta Kwanta a bayanshi Yanamata ita kuma tana kyalkala Dariya wai tanayi.
please ya Murad will you take me to college today please don't say no nace ma friends Dina inada wani brother that is Soo handsome and......
No! yafada yayin da yake fadowa alamun yagama ,mirginowa tayi daga bayanshi ,mikewa yayai Ya koma kan punching bag, boxing gloves yasa yafara .
Binsa tayi tana bubbuga kafa but why Yaya after boasting to my friends about you ,zakasan mumin Dariya tafada tana kwabe fuska Kamar zatai kuka.
Daka tawa yayi yakarbi ruwa yashiga zubawa akanshi Saida ya Karar ya cillar da robar hannu ya Mika da sauri scout ya samishi wani towel din ,ratayawa yayi a wuyanshi yashiga share face dinshi dashi Maya na tsaye ta chuno Baki tana kallon shi ya Murad is the most handsome guy is ever knows ,da ace kanwa na auren yayan ta da tuni ya Murad zata aura .
Jin Anja chicks dinta yasa ta dawo da hankalinta daga tunanin data tafi .
my little pumpkin what are you thinking? your boyfriend I guess! yafada Yana bita gefen ta ihu tasa tabishi tana mishi kukan Karya don tasan baya son Kara .
shhhh fine am just kidding you badai college bane I will take you myself okay?
yeeh thanks bro tafada tana bashi peck you are the best, let me go get ready ta juya zata fita kina wuce 10 minutes Saida Muneer ko driver sukai ki tajuyo shi Yana fada.
Wasu shegun gorgio Armani outfit yasa wanda suka karbeshi ,ya dauko wani wrist watch dinsa Rolex Wanda it's worth million's of naira asan kafarsa sanye da wani takalmi black Gustavo sai p cap dinshi ta kaida .
Tunkan yakaraso falon turarenshi har ya isar masu papa cewa Yana tafe.
A hankali yake tafiya cikin nutsuwa hannu ta Mika ma papa suka gaisa sai Ammi da yabawa peck a chicks dinta Good morning sweetheart, morning how was your night?
Great ya furta tareda Jan kujaera kusada Muneer ya zauna ,plate Ammi ta dauka zata zuba Mai abinci .
No only coffee ya furta !
you have to eat something Murad Amma coffee Bazai rikema cikiba .Cewar papa.Har y
nzu bazaka rage shan coffee ba ko gashi kafara zama addicted.
Addicted na nawa Kuma Ammi ay arana Murad saiyasha maki 10 cups na coffee kinga kuwa already yazama addicted.Cewar Muneer.
Maya ce ta shigo fuskarta dauke da murmurshi sanye take da wata abaya lilac tayane kanta da mayafin ,hannunta na dauke da bag dinta, Am readyyy tafada tana Bude hannu tareda juyawa .Dariya suka sa gabadayansu Banda Murda dayai smiling donshi bakasafe keki Jin dariyarsa ba .
My daughter sai ina da safe Nan Ammi kin manta ina da lectures yau tafada tana hugging Ammi, and guess who's taking me to college? tafada tana waro Ido .
Who ? Ammi tace mata Murad ta nuna mata da Ido,Dariya Ammi tayi ah lailah daughter kinyi saa ,papa kullum cikin godema Allah yake dayasa yaranshi suka tashi da son junan su musamman Maya kwata kwata batayi halin Azra ba ,sai ka dauka Ammi ce ta haifeta shiyasa yakejin daita ba kadan ba.Come sweetheart cewar papa .
Zagayawa tayi da sauri side din da papa yake zaune Shima hannu tasa tasakalo wuyanshi tareda zama a hannun kujerar dayake zaune ,yes my best papa tafada tana smiling .
Please can someone give me an answer wai nikam yarinyar Nan magece ko mutum?
What a silly question Muneer cewar Ammi.
Yana dariya Yana kallon Maya da ta hada rai irin tayi fishi dinnan .
On a seriousnote Allah tafiya son jiki Ammi nikuma I hate cats yafada Yana dariya.
Papa kaganshi ko?
Kyaleshi sweetheart he's just jealous of you,gwalo tai mishi sanan tace papa Mai kake son gayamin am all ears I know it's gonna be something superb.
Yes dear!
Abunda nakeso dake idan kin dawo daga school ki rubuta duk abunda kike so zan maki transfer into yo..... Oh my God hannu biyu tasa ta rufe bakinta don murna sanan ta daka wani tsalle ya rumgume papa tana ihu.dariya akasa Muneer ya tose kunne wai ta cikisu da ihu.
Mikewa Murad yayi bayan yasa tissue ya goge Bakinsa let's go Maya, yafada Yana yin gaba.
Bye bye bye Saida duk tai waving dinsu ta blowing kisses sanan tafice.
Maya kenan she's so simple ba ruwanta always smiling gasan mutane don batada wulakanci Intana wajen tarinka baka Dariya kenan kowa naji daita Sam bata dauko halin mommy ba .
Suna fitowa wata motar Mercedes Benz EQS fara suka nufa daga ganinta ma sabuwace dal a laidarta papa yay ma Murad order . Scout ne ya Bude zaishiga saijin muryan oganshi yayi ,No I will drive myself .
But sir?
Hannu yadaga Mai ,keys din ya karba ,da sauri ya budemai shiga yay Maya tashiga yatada motar suka tafi.
Chapter 3 · 0% Book details