Sashe 18
Eternal Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Wayar dake office nata yashiga kira ,Amma shiru no response,tunowa yayi da system dinshi da sauri ya duba ganinta yay tana hada kayanta tana maganganun tareda ficewa daga office din.
iska ya huro daga bakin shi tareda shafa kanshi da hannu biyu ,this girl is giving me headache zanyi maganin tane . yafada Ransa a bace don yaji haushin taciyar datayi without his permission.
Kofar falon ta turo da karfinta tana kuka tareda shigewa daki batare data lura da su mommy dake zaune a falon ba .
Maya ce ta Kalli mommy da sauri , mommy kiga anty Maya ta shigo tana kuka Mai yake damunta ?
tafada tana mikewa, I don't know either batare muke zaune dake Anan ba ni ina zansani cewar mommy tana Maida hankalinta kan arewa 24 dasuke kallon wani programe .
Let me go check on her ,Maya tafada tana mikewa da sauri .
Kwabe Baki mommy tayi don Dama haushin Mimi takeji baka Dan ba don taki bata hadin ka akan Murad dukda ita Mimin batasan nufarta ba .
It's ok anty Mimi ? tafada tana bubbuga bayanta kiyi shiru haka Nan mana tafada idonta na cikowa da hawaye Daman ga Maya sarkin tausayi Abu kadan kesata kuka .
Har ni yayanki zai wulakanta?
zaro Ido waje Maya tayi cikin mamaki are you serious ? dallah malama ina maki magana kin Maida abun wasa .
No Anty Mimi am just suprise ne ,wanne daga ciki ? Ya Murad zaro Ido Maya ta Kuma yi ,
Oho am sorry anty Mimi Maikikai masa da zafi haka kinsan he's short tempered.
Maya laifi ne don nace masa ina sonsa bakiga irin wulakanci dayamin ba akan was Yar iskar yarinyar da yay employing ba .
He threw me out of he's office just because of her I really hate her .tafada tana jefar da pillown dake kan gadan Wanda Hakan ke nuna shes in pain . gabadaya maganan data gayawa Maya a kunnan mommy murmurshi mommy tayi na samun nasara ,ta wanan hanyar ne Kawai take ganin zata shawa kan Mimi ta yadda da abunda zatace .
Don't worry anty Mimi abunda ya murad yay maki Bai kyauta ba idan ya dawo I will talk to him ,I will make him say sorry to kinji .
Daga mata Kai tayi kamar wata Yar yarinya yayin da Maya ta kwant
r da ita kan gadan Wanda har lokacin bata Daina kukaba .
Bayan tashin su daga office gida ya nufa saboda yay balain gajiya . Dakinsa ya wuce direct dukda Yana Jin hayaniyar mutanan gidan a falon kasa .
Kayansa ya cire sanan yashige toilet don yana bukatar wanka , Saida ya shirya tsaf cikin wani 3 quter da armless ya faffaishe jikin sa da turarensa Mai balain kamshi sannan yafito waje ya nufi inda yake Jin muryoyonsu .
Saida yakusan karasowa wajen su yajuyo muryar gramma tana ma papa magana akansa baisan dai Mai take cewa ba ,Amma daga yadda papa ke Amsa mata kasan magana Mai mahim manci suke .
Shigowa yayi bakinsa dauke da sallama Wanda idan ba kallon lips dinsa kayi ba kasan yayi sallama ba .
Yawwa Dan halak y
nzu muke maganan ka sai gaka cewar gramma ,fuskarsa dauke da murmurshi yake ya rumgume ta gramma I missed you so much yaushe kika dawo ? Jairi yau kwanana uku da dawowa Amma baka neme niba ba Wanda ya fada min kin dawo am serious.
Muneer ay ya sani tafada tana Jan kunnansa.dariya akasa .Ammi good evening fada Itama Yana bata hug Amsawa tayi tana kokarin Bude warmers don zuba wa gramma pepper soup din datai mata , papa Good evening? Evening son kadawo ya aykin ina fata bawani problem ko ? Yafada Yana Kai spoon din abinci bakinsa .
It's ok yafada ganin yadda Ammi ke kokarin load Mai abinci
Sanan ya Amsa wa papa yeah everything is fine .Dadi sosai papa yaji ganin yadda yaran Nasa keda kwazo sosai akan harkan kasuwanci dukda ba abunda suka karanta bakenan.
Great to her that.
Ina Muneer cewar Ammi ? Tana tambayan Murad .
Let me give him a call ba tare muka dawoba .Yana kokarin dauko wayanshi yakira Muneer.
Saida suka kammala cin abincin gaba dayan su sanan suka fara barin dining area din daya bayan daya suna komawa main Falon.
Alhamdullilah y
nzu mu koma maganar mu Yusuf cewar gramma tunda yara sun dawo Bismillah Yi masu bayanin yadda kowa zai fahimta .
Saida papa yay gyran murya yafara magana ,yawwa Dama gramma ce taxo min da wani magana Mai Dadi akan ka Murad tace bata da matsala da muneer .
Akan maganan da dai bakaso ne wato maganan aure ,ta karba Maka auren jikar aminiyata Haj Asmau da sauri ya dago da Kansa
Yana kallon papa.
This is not possible ya fada Yana kada hannu dariyace ta kama Muneer Amma ya dake baiba gudun kar yay laifi don daga ganin fuskar Murad kasan rasa yay mugun bace da batun gramma .
Don't even try this shit because am not going to accept that .
Hawaye gramma tafara ganin yadda Murad yay mata ,daga taimako ganin ana ta fama dashi akan yafito da yarinyar da yake so koma waccece ai masa aure yaki ,don ita a tunaninta ta dauka tsoron matan yakeji juyawa yay zai bar wajen .
Karka kuskura ka bar wajen Nan ranka zai bace papa yafada Yana kallonsa, ya magana mu ta kwanaki Dana baka Wata uku ka kawo min yarinyar da kake so.
Papa .....hannu ya daga mashi alamun baya sanjin zancansa nabaka wata ukun Nan wallahi in har wanan ka yadda ka wuce waadin da na Dibar Maka baka kawon wacca kake soba zan aura ma zabin gramma shashasha mutumin banza kallon Ammi yay yaga kanta a sunkuye alamun damuwa attatare da ita yajuya ransa ba dadi yabar wajen.
[2/6, 6:53 AM] +234 806 235 2006: ETERNAL LOVE
SOYYAYA TA HAR ABADA
1