Sashe 12
Eternal Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
How was the interview ?dafatan an dace this time around cewar Hakim dake zama a gefenta .
Nuzla ya interview din Aida ta fada tana shigowa dauke da ruwa tana Mika Mata ,Saida ta shanye ruwan tas Tamika Mata cup din ,zama sukayi Suka sata a tsakiyarsu ,kun biya wajen ummi yau kuwa ? naje sai wajen 2:30 ma nabaro can kaifa banjeba wallahi saboda bamu tashi da wuri ba ,Amma gobe am free.
Hum it's terrible! kunsan bansamu ba duk wannan balayin da Wahalar danasha a banza.
Kai !!! Kina nufin har companing dasukai maki interview last week ki koma yau cewar hakim.
Naje shima sunce baza su daukeni ba sun dauki wasu already saboda haka basa bukatar sake dauka y
nzu.
Kuma bakya Jin ko wanan Murad dinne yake sasu karsu Baki ayki awajensu?cewar Aida.
Nima Saida Nayi tunanin Hakan daga farko harma nai mashi magana Amma yay denying yace baida wanan lokacin harma yay min tayin ayki a company dinshi.
What!!!?
Yay maki tayin ayki Amma kika kin Karba ko ? hope you said yes Nuzla ,tabdi su dasuke da manyan companies a kasar Nan .
Wait a minute,
A ina ma kika ganshi ? Aida tafada karfi hartana kokarin fadowa daga kan kujerar datake zaune . Shiko Hakim Yana zaune Yana kallonshi baice komai ba .
it's a long story Nan ta gaya masu yadda yazo gidan in brief da maganan payment din daza taimashi .
Tashin hankali ,So you kept such a big secret from us .Aida bazaki gane bane inda nagaya maku most especially you kindinga blaming Dina kenan that's why I kept mute .y
nzu bagashi na gaya ba .But inda kin gaya mana tuntuni ,we could have come up with a plan amma kin barshi aranki kekadai y
nzun ma Bai bace ba cewar Nuzla shiyasa naketa neman aykinan don nay settling nashi, ta ina y
nzu zamu Samo kudin nan cewar Hakim .
Shine abunda naketa tunani Gashi cikin kwanakin da yabani remain 3 days or he's going to sue me.
Then You have to accept he's offer shine kawai hanyar da Zaki bi kibiyashi kudin nan and kin gama zamu Sami kudin da zaayi ma ummi ayki, don nasan pay din ba kadan bane
Waike Aida Mai yasa bakida hankali ne Na maki kamada wacca take wasa ne?
Na gaya maki mutumin Nan he's baida mutunci ,his rude Yana da girman Kai da izza and you expect me to accept his offer? never!
Try to understand Nuzla bayan duk abunda kikai masa ,Sanin kankine dan babban gida kika tabo Amma ya kyalleki without taking revenge on you but he even offer you a job a company dinshi, And yet you turn him down .Kina barin ego dinki Yana controlling naki ,wanan ba daidai bane.
Shut up ! Zan mareki in Baki min shiruba Kya Zaki gaya min abunda ya kamata tadaka ma Aida tsawa .
can't you say something reasonable. cewar Hakim Wanda sai y
nzu ya tsoma masu Baki , y
nzu mutumin da ya wulakanta yar uwarki shine zakice he's nice enough to offer her a job .ke har kin manta irin wulakancin dayay mata ya Kuma kunyatata gaban mutane ,sannan Hakan Bai masa ba saida Yasa aka koreta a wajen ayki Hakim ya tambayi Aida Yana kallonta.
But ...still he generous enough to offered her a job , kaga zata Sami kudi , zatasamu kudin treating ummi and lastly we can live a comfortable life idan tayi ayki dashi,Bai kamata tarinka nuna stubborness nataba tunda tasami Dama dazata taimaka ma familyn ta.
Oh har y
nzu bakya gane me nakeso ki fahimta ba , sometimes kudi bashine komaiba najin dadin rayuwaba .
nzu dai so kike ta kaskantar da kanta saboda kawai company nin suna biya da kyau? what about her pride ?
manta da wanan Muna bukatar muci abinci ,musai kayyayaki sanann ......
Enough! Enough! you two should shut your mouth. Nuzla ta dakatar dasu kafin su fara catfight dinsu .
Amma ai gaskia ake nuna Mai
I said shut your mouth banasan Jin komai daga bakin ko wannan ku, the two of you are giving me headache thanks for the advice,Amma it's left for me to decide Kona karbi offer dinshi ko naki karba.
mommy ce tashigo falon papa Mimi na binta a baya,zaune samesu shi da gramma suna Yar hirar su ta da da mahaifi Har kasa ta tsuguna tagaida gramma da papa ,Mimi ma tayi yadda tayi tana sussunkwi da Kai. lafiya Lau papa ya amsa Yana murmurshi wanna wacece ? bakuwa mukayi?
ka manta Mimi Yar wajen ya baseera tafada tana washe Baki.
Masha Allah itace ta girma haka ? Masha Allah raban da na ganta tun tana Yar karamarta ya baban naki yafada Yana kallon Mimi.
sunkuyar da Kai tayi tana murmurshi alamar taji kunya Yana Nan lafiya. Gramma da take kallonta fuskarta ba yabo takalli mommy Hutu kenan tazo maki ?
Eh....aa Daman service ne zatayi toshine aka turata imo state shine ya baseera ke gayamin nataimaka nasa a dawo da ita Nan kusa tana mace ina ita ina zuwa imo .
Eh kina da gaskiya musamman a marran Nan da Rashin tsaro Yayi karanci ,Nan din an samu ne ?ina kenan zatayi cewar papa.
Anzo Inda takeso,
To gamu Nan dai Bangama yankewa ba ,dade ina tunanin ko a sama mata Kaduna inma bazatasamu anan din ba saitayi acan ,yafi kusa akan can imo din.
A a Mai zai Hana basai tayi a company su Murad ba Hakan zaifi mata gata kusa da gida .
kwarai kuwa ni har namanta da wajensu Murad din tafada tana wash
Baki ,Kai Amma naji dadin mungode yafada tana kallon Mimi kinga shi kenan gaki ga gida .
Mimi daketa zuba murmurshi tahau godiya ,bakomai cewar papa zamma Murad magana sai surinka tafiya tare.ba karamin Dadi Hakan yay masu ba suka fito suna murna .
Bugun kofar da akane ya tashesu daga daga bacci .
Mtw ko wane da sassafen Nan ,kodai Mr Murad ne cewar Aida hararar ta Nuzla tayi sannan Yasa hijab dinta taje don ta Bude kofa .
Tunkan ta karasa suka fara juyo muryar landlord dinsu wato malam baba gabansu ne ya Fadi don sun San kudin haya yazo karba.
nzu Yaya zamuyi cewar Aida tana magana a hankali .kawai mu bashi hakuri ay yasan halin da muke ciki .
Kan uban bakasan Rashin mutuncin malam baba bane nidai kawai mubashi hakurin zaifi .karku damu zan masa bayani yadda zai fahimta cewar Nuzla tana kokarin Bude kofar.
Da sauri ta matsa don saura kadan ya hankadeta yashigo Yana muzurai ,kokarin gaida shi take ya dakatar da ita ba abunda ya kawoni ba kenan ,ina kudin haya ,Dan Allah wallahi ke dakata min nagaji dajin wanan magana har wata daya nakara maku Amma kunki biya don haka nagaji kwai Wanda yaga gidan Yana so Dan haka ku tattara kayanku kubarmin gida zanyi amfani dashi .
Dan Allah malam baba ka Kara mana ko Nan da satine zamu biyaka insha Allah kaga ummi ba lafiya kudin maganin ta muke kokarin biya Amma ai kasan bama Maka haka .
Ina ruwana toh haka kukace wancen zuwa namayi kokari Dana Kara maku wata dayan,Kuma ni y
nzu bama wanan ba Kawai ku harhada kayan ku nabaku minti Biyar bana son naga wasu tarkacen Kun .
Mai!!!
Au Kun tsaya Kuna kallona tunda bakusan mutunci ba bari kugani waje ya laika Kai cisgi Kuna ina kushigo ku fara ayki.
Malam baba ya haka ? Yazaka kira mana wasu Yan iska su shigo mana cikin gida Kai tsaye.
Kyalkyallewa ya da Dariya au haba gidan ku lallai yarinya Kai maza ku fara kwashe duk wani Abu da kuka gani ku fidda shi waje.nan fa su cisgi suka dinga Watso da kayan su Aida suna Basu hakuri Amma ko ajikinsu Hakim da Aida sai kokarin Maidawa suke Jan malam baba Nuzla tayi gefe tana Sharan hawaye tana rokonsa Amma kekeme ya shafawa idanuwansa Toka ke kima Daina bata bakin ki don wallahi zan maki Rashin mutunci kinsan ba mutuncine daniba ,wayarshice tafara ringing ya dauka Yana unknown number ce .
Hello waye ! Wai wake magana ne yafada cikin daga murya.
What? Nan da Nan jikinshi yafara bari I ...i.iyes ba damuwa toh shikenan an gama kayi hakuri yallabai Hakan Bazai sake faruwa ba nagode nagode yafada Yana kashe wayar .
Kai cisgi kumai da komai inda kuka ganshi .
Tsayawa sukai suna kallonshi cikin mamaki Anya kuwa lafiyarshi y
nzu fa yace sukwashe komai Amma Kuma Yana cewa su Maida .
Tsawa ya daka masu tsayuwar Mai kuke kuyi sauri mana .Nan da Nan suka Maida kayan da suka fara fitarwa .
Su Nuzla kuwa mamakine ya hanasu magana dukda sunyi farinciki da yace a Maida masu kayan su kenan Yana nufin ya hakura kenan.
Suka fice da sauri .
Manage pls
[2/6, 6:52 AM] +234 806 235 2006: ETERNAL LOVE
SOYYAYA TA HAR ABADA
1