← Book details Eternal Love Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 20

Sashe 10

Eternal Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

7
" you don't know who you are messing with?
I Don't care tafada tana folding hannunta a kirjinta! ba alamun tsoro .dawowa yayi da baya Yana wani killer smile Wanda idan yayi shi to mungunta yake Shirin ma .Yana mamakin karfin halinta gashi it's written all over her face that she's scared .Tako yayi zuwa inda take Yana cire botton din shirt dinshi without saying a word .Jikintane yafara rawa,tafara ja da baya da baya yayinda yake nufota .
" What are you trying to do? stay back tafada ko ina na jikinta na bari.
Am going to Rape you kinga saiki ji dadin posting cewar ba red handed kadai kika kamani ba ,you were also a victim .Jin takai karshen bango yasa hankalinta gabadaya tashi.
Don't come closer else tafada tana pointing dinshi da hannu .dube dube ta fara kamar tana neman Abu.
Hannunshi yasa yatare inda zatabi yawu ta hadiya Dakyar , kokarin bi tayi tadayan gefen Nan ma yasa hannun ,gap din daya rage tsakaninsu baida yawa sosai ,ga wani kamshin turarensa daya cika mata hanci gabadayanta a rikice take don tunda ummi ta haifeta har tayi wayyo bata taba zama close haka da wani da namiji ba .idanta ta dago karaf akan barechest dinshi dake Bude dukda akwai vest kana hango kirjinshi cike da gashi ,da sauri ta dauke Kai gabanta na faduwa Mai da idanuwanta tai kan lips dinshi which is so tempting wet pinkish kamar Wanda ya shafa Mai. Maida kallonta tayi kan fuskarshi and she felt like melting Inallilahi yazuba Mata sexy eyes dinshi, take jikinta ya fara boiling inside her wani irin Abu takeji namata yawo a jiki .
" you said you don't care huh ? yafada with dip voice dinsa yayinda lips dinshi ke gogar kunnanta .
Repeat your words ? tsit kake ji kamar an dauke wuta bakin tsiwa ya mutu kurmus .
Yayinda zufa yafara tsassafowa daga jikinta Jin Karan hancinsa na taba nata ga wani kamshin mint mint dake fitowa daga bakinsa in Yana magana duk tabi ta fita hayyacinta don gabadaya jitayi wasu butterflies suna yawo ajikinta ta rasa inda zata tsoma ranta .
A hankali yafara matso da bakinsa kusa da nata gashi yatare hanya bata inda zatabi don ta tsira,batasan lokacin da tace masa
Stop ! finally she manage to speak tareda kawar da kanta gefe stopping him from kissing her ,rintse Ido tai yayin da kirjinta ke bugawa kana ganin yadda yake sama kasa .
Dakatawa yayi aranshi ko cewa yake Ashe kedin karamar yar iska ce tun baa jeko ina ba ta firgice wannan mijinta Yana da ayki.
Muryartace ta katse masa zancen zucin dayake .
" I will pay for the damages and write public apology.Janye jikinshi yayi tareda matsawa Yana karewa gidan nasu kallo,shi har y
nzu mamakin taurin kan yarinyar Nan yake .
Uhm inda tasa abunda ya mallaka not to talk of his father data Raina kanta .Wato ta gwammace ta biya shi data bashi hakuri kenan duk da abunda taimai ya matukar bata mashi Rai .Amma ganin halin dasuke ciki yasashi tausaya mata but shi proves stubborn.
Amma bari yaga iya gudun ruwanta ,ance Dama iya ruwa fidda Kai.
" Hmmm I want you to pay me just 2 million na batamin suna akan abunda ban aikata ba and secondly Zaki rubuta public apology admit that you're wrong ,then you are free yafada .
Zaro Ido tayi waje is this man crazy ? tafada a hankali 2 million !!!
a ina yakeson tasamo wayanan makudan kudaden ?
fine! I will give you your money sanan zan rubuta public apology ,don haka you can leave tafada tana nuna masa hanya .Mamakine ya kamashi is this girl crazy or what ina zata Samo kudin instead ta bashi hakuri but she's still bragging.
hade rai yayi just know who you're dealing with,so nabaki Nan da 15 days ki biyani kudina and ki Bada public apology or else yayi wani murmurshin gefen Baki ,bake kadai zanyi sueing ba harda kannanki ,and maybe you won't be able to see your sick mother again ,and who knows.....zata iya mutuwa in the process,kinga at the end Zaki zanyo ma familyn ki so much pain ,yafada yana wani dauke Kai .
Hawayene suka fara zubowa daga idanunta trying so hard to control it .
Bakaji kunyar kanka ba? family na basuyi Maka komai ba , musamman mahaifiyata dake kwance ba lafiya , don't you think it's childish sakosu ciki?
I swear karka kuskura kasakosu don inhar wani Abu yasamesu must especially ummina I will never forgive you ,and I will make sure I make your life miserable.
Oh sweetheart wannan ba bangarenki bane it doesn't suit you ,harni Murad Yusuf bulama zakiyi threatening naji tsoronki ,hahahaha never yafada Yana balle botiran rigarshi daya Maida y
nzu sannan yajuya yafice daga gida .
wata ajiyar zuciya tasaki ita kanta batasan ta rike numfashinta ba for long ba sai y
nzu , Gabadaya jikinta kamshin turaransa yake ,Dan iska kawai ,Kuma Allah ya isa jikina daya taba.tafada tana fadawa kan kujera .uhmm Nuzla kin jawa kanki fa .
mommy ce zaune a falon ta tareda aminiyarta ta hannun Daman ta wacca ba wani sirrin mommy dabata sani ba Haj Binta tana bata shawarar yadda zata bulowa Murad
kina bani mamaki Azra ana nuna maki ga hanya Mafi sauki kina ki ,akwai bokan da aka hada ni dashi kwananan a garin Enugu ance aykin sa naci sosai kinga sai mu jaraba .
Uhumm bazaki gane bane binta mommy tafada tana mikewa wato binta idan nagaya maki irin makudan kudaden Dana kashe wajen ganin bayan shegun yaranan Zaki Sha mamaki .
nzu na Yanke shawara hannuna zan ga baya Murad da Muneer daya bayan daya Koda hakan na nufin fansar Raina tafada tana kallon hannayanta ,don haka y
nzu a shirye nake na tsara plans Dina har guda Biyar .Juyowa tai tana kallon Haj Binta Plan A nake Shirin kaddamarwa tafada tana kwashewa da wani mahaukacin dariya irinta bosawa .
Sai y
nzu na fahimce ki cewar Haj Binta wato kaunar da kike nuna ma Ammi da yayanta duk bulace ? Kwarai kuwa Yar gari Bantaba son Ammi ba ,Bare wasu yayanta.
Tundaga ranar data Tako kafarta tashigo cikin gidana da sunan matar Yusuf naji Nan duk duniya ba mahalukin Dana tsana irinta ,tun a wancen lokacin na daukarma kaina Alkawarin saina ga bayanta ,ganin aurena Yana rawa gakuma arzikin Yusuf dake habaka kar ayi bani yasa na saukar da Kaina .
Hakan Dana Yi ,naci riba sosai don zancan danake maki nikaina bansan iya abubuwan Dana mallaka ba na kudi,kadarori da sauransu ba .kedai ki zuba Ido Kisha kallo tafada tana dariya .
[2/6, 6:52 AM] +234 806 235 2006: ETERNAL LOVE
SOYYAYA TA HAR ABADA

1

zaune yake cikin mota ranan Nasa ahade kamar an Aiko masa dasakon mutuwa .
Agogan dake hannunsa yakallah for da third time bayan papa ya sanar masa cewar Mimi Yar yayar mommy zatayi service a nan wajensu don haka surinka tafiya tare kafin tagane wajen .
hango ta yayi tafito ,da kyar take tafiya saboda kayan datasa Wanda duk yabi ya matse mata jiki don kana ganinta kasan she's not comfortable with it.Sai wani catwalk take tana turo kirji don jia sai da mommy tai mata hudubar yadda zata saye zuciyar Murad ,harda koya mata yadda zatana Bada steps a gabanshi tana turo masa back and front ,tasa wani highhell kamar Mai Shirin zuwa club ,kan Nan yasha attach .
Mts ! wanan yarinyar zan koya mata zama ,coz daga ganin zatayi rawar Kai ,I hate girls with this stupid attitude yafada Yana dauke kanshi daga kallonta kasancewar motar tint ce baka ganin naciki.
Bude back seat tayi zata shiga taji muryanshi cikin husky voice dinsa yace
You can use the front seat yafada batareda ya kalleta ba ,aranta bataji dadin Hakan ba Amma sai tai murmurshi kawai Takoma gaban ta Bude tashiga , scout yaja motar suka dau hanyan company.

Motarsu na tsayawa yay ficewarsa batareda ya jirata ba ranta yay Baki kirin Amma ta danne wanan wani irin wulakanci ne yanzu wa zata tunkara ita da batasan kowa ba this is her first time ,muryan scout taji Yana mata magana , ma'am bara na nuna maki inda zakibi there's no need zanje da Kaina I don't need your help tafada tana bin hanyar dataga Murad yabi .
Dariya sosai scout Yasa ,nace dama Yana dariya ,shi abun nata ma mamaki yake bashi ta dauka she can seduce his boss tunda tashigo motar take masa magana Amma amsar daya bata baifi sau biyu ba ,uhm kina da ayki sosai agabanki yafada yana fadawa cikin motar yaja don yakaita parking lot.
shigarta company keda wuya duk aka zubo mata Idanuwa musamman Matan dake wajen suna gulmar shigarta da Kyar take tafiya don takalmin har gurdewa yake Amma a Hakan take tafiya kamar batasan taka kasa .
Wani matashine ya dakatar da ita , Excuse me ma'am the manager said I should lead you to your office yafada Yana jiran amsarta .
Ok muje tafada don ita kanta so take tabar wajen idanuwa sun mata yawa .
Wani office suka je dake second floor suka shiga this is your office ma'am bin wajen tayi da kallo yayi mata kyau sosai ba wasu tarkace ,table ne da kujera sai kuma cushions dake gefe sai wajen ajiye files Shima daban .
Thanks tace masa !
you're most welcome let me take my leave now . Har yakai bakin kofa ta dakatar dashi inane office din manager din .Third floor by your right .
murmurshi tasakar masa thank you tace masa yayin yajuya yafita.
Chapter 10 · 0% Book details