← Book details Eternal Love Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 20

Sashe 19

Eternal Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Papa ne ya Kalli gramma kiyi hakuri mu Karamishi lokaci ,in har ya wuce lokacin dana bashi Bai kawo min yarinyar dayake so ba ,zan aura mashi koma wacece sannan hankalin gramma ya kwanta.
Muneer ne yafara barin dining din bayan ya Kamala yay masu sallama tareda barin wajen ,yasan muddin ya tunkari Murad a wannan lokacin Bazai masu Dadi ba gara ya bashi space for now .
Yana shiga dakinsa ya wuce straight to the bathroom, shower yasakar wakanshi ruwa na zuba tundaga kanshi kokayan sa dai damu daya cire ba , hannayansa dafe da jikin bangon .
maganganun papa ne suka fara dawo masa .
Na baka Nan da Wata uku ka kawo min yarinyar da kake so if not Murad zakaga baccin Raina don
zan aurama duk wacca naga dama Koda kuwa jikar kawar gramma ce .
No yakaima bango duka Yana huci.
Maganan dasuka da Sami three days ago ne ya fado masa tuno lokacin da takira shi tana son yabata numbern PA dinshi.
Hello ya Murad !
Nasami labarin you offered my friend a job at your place that's nice of you muah,
"Crazy girl yafada!
And who told you that fat lie?
hum zancen duniya ai baya buya ya Murad tafada tana dariya.
Love story dinku Yana burgeni wallahi first Kun fara da fada now kabata aiki next will be the wedding tana dariya.
idiot is that why you called me I will hang up the phone now! if you don't have anything important to say.
No ..... please don't ba haka nake nufiba , kasan Nuzla is my childhood best friend And....duk Wanda ya damu da ita am in love with that person.
Muneer yaga takanshi wallahi.
katseshi tayi nakiraka ne don na karbi numbern ta awajenka nasan bazaka rasaba?
I want to talk to her?
Banda shi! yafada Yana kokarin hanging call din.
Pleasss taja please din don't hang the phone.
Wait a minute a tunaninki ma Mai zanyi da numbern ta , kina ganin harta Kai matsayin da zan ajiye numbern ta awayata ?
Huh in haka kike tunani you lost it .
Haba ya Murad may aciki don ka ajiye numbern Nuzla a phone din ka ? After all she's now your staff and also she's a nice girl nasanta for long ,how I wish zaka aureta don kundace da juna.
"what the heck "
Am not interested in your friend and thanks for the stupid lecture yafada Yana ajiye wayar.
Dariya samiha tayi tana mamakin Murad, In har Basan Nuzla yake ba Mai yasa ya damu dasai ya taimaka mata, I'm sure he's hiding something.
Karar shigowar text taji tana duba wayan ta taga number . Dariya abun yabata ina to yasamo number?
Don baici ace daga gama wayarsu harya aika an karbo masa numbern ba . Dariya tayi kawai
kashe shower din Yayi Saboda wani jiri dayake dibanshi ,cire jikakkun kayan shi Yayi ya jefa washing machine sanan ya daura bathrobe yafito Yana dafa bango ,kan gadonshi Yafada Tareda rufe jikinsa da blanket Gabadaya Yana rawar sanyi.
NUZLA
shaga gidan tayi kamar Wacca aka koreta tafada dakin, da sauri Aida ta tsame hannunta daga wanke wanken datake ta bita dakin .
A kwance ta sameta tayi rufeda ciki tana kuka.
Da sauri takarasa kusa da ita tareda dafata , Nuzla ! Nuzla what happened ?
Cikin masifa tatashi tana magana kar Wanda ya sake min magana akan Murad and his company na ajiye aikin bazanyi ba tafada tana kuka,
Not again cewar Hakim Mai yafaru wanna Karan naga yau kika fara aykin Nan?
Nothing much ! Hakim am just sick and tied of murads condition and the way he's bossy me period tafada tana goge hawayenta .
Jikin Aida ne yayi sanyi Tama rasa mai zatace wanan shi ake kira da kaga samu kaga.....
To y
nzu.....
Shhhh kimin shiru bana son Jin komai tafada tana mikewa binta sukayi da kallon yayin da take kokarin barin dakin.
Hakim Don't you think something is wrong with Nuzla ?
Taya daga fara ayki zatace tayi quitting?
Dariya yayi Yana mikewa Not at all kawai tana bin ra'ayinta ne ,and I advice you karkice Zaki takura mata just leave her alone idan taji tana son komawa fine , idan ma bataso fine ,but stay out of this yafada Yana ficewa daga dakin .
haka ta yini ranan cikin kunci sudai su Hakim Ido suka zuba mata Dan kamar yadda Hakim yace kadan take jira ta saukema masifarta.
tunda asuba data tashi tai wanka Daman Dabiar tace duk asuba saitayi wanka kafin tai sallar Dan saftace jikinta tasa wata doguwar rigar ta Wanda ya wuce gwiwarta da kadan tabi jikinta da turare Mai sanyin kamshi sannan ta zumbula dogon hijabinta har kasa Mai hannu duk abunda take Aida na kwance tana binta da kallon shawan yadda take tsaftace jikinta idan zatai ibada .
gyara kwanciyarta tayi saboda she's off ba sallan zatayi ba.
Koda ta idar da sallah azkar dinta tadauko tanayi har nawan tsawan lokaci kafin ta bigire awajen wani nauyyayan bacci ya dauketa.
MURAD
Da kyar ya iya tashi sallar asuba A dakinsa yai sallah ,saboda wani zazzabi daya rufeshi sai rawar sanyi yake hakwaransa na haduwa da junan su .
Ganin tun jiya ranbata dashi , yasa Ammi tunanin zuwa part dinsa Taga ko lafiya don hankalinta Bai kwanta ba.
A hanya ta hadu da Muneer Yana kokarin shiga part dinsu.
Tambayarta yayi ko lafiya Ina zata da safen Nan .Part dinku nake Shirin zuwa naga halinda Dan uwanka yake ciki ,tafada cikin damuwa .
Oh nasan it's about yesterday kan abunda ya faru karki damu Ammi he's fine duk da Bai fito sallah ba , I think ko ya makara ne , Amma idan hankalinki har y
nzu Bai kwanta ba muje sai mu dubashi tare .yafada Yana kama hannunta .
Muje Muneer don gaskiya hankalina Bai kwanta ba kasan Murad da bakar zuciya gakuma abunda gramma dinkun tace papa Kuma add salt 3 ina ganin yayi kadan Muneer kasa halin Murad akan maganan Nan sai yay harming Kansa.
Jin abunda Ammi tace yasa Shima y
nzu hankalinsa tashi
Tun daga falon suka fara jin Kakarin Amansa ,da sauri suka shiga dakin daga toilet suke jiyosa ,hankalin Ammi ba karamin tashi yay ba .
Rikeshi Muneer yay don he's feeling dizzy ya taimaka masa ya kwanta Yana masa sannu ,maike dumunka? cewar Ammi tana taba Masa jiki !
My head Ammi Yafada Yana rike hannunta zafi taji sosai a jikinshi ,Muneer maza jeka kira min papan ku?
Da sauri Muneer yafita.
Sorry Murad sannu kaji tafada tana tofa masa adua .
A hankali Taga Bakinsa na motsawa kunnenta takai daidai bakinsa N..uzl...ah... I....
Shigowan su papa ne yahanata Jin abunda yake son cewa.
Papa ne tareda su mommy ,gramma Mimi ce kawai bata wajen gabadayansu hankalinsu atashe yake .
Call the doctor Muneer cewar papa Yana komawa gefensa Murad ,sannu kana jina Murad papa yarinka Kiransa .
Hello Doc safwan, cewar Muneer Yana fita dag
dakin saboda kukun mommy Yana ma doctor magana
Wayyo Allah Murad karka mutu cewar mommy tana rushewa da kuka ,papa ne ya daka mata tsawa Dan Allah kimasa adua kuka ba naki bane adua yake bukata Maya tana gefe tana nata hawayen itada Gramma datake ganin duk itace silla.
15 minutes sai ga doctor safwan yana zuwa ya Nemi a bashi waje ganin yadda suke koke koke , fita sukayi ya rage papa ,duba shi Yayi Tareda gwada temperature dinshi Yaya doctor hope it's nothing serious papa ya tambaya .
Yes! Alhj saidai Nayi mamakin yadda jininsa ya hau Amma dai y
nzu zan samai drip don yasami enough rest please kar a tadashi abarshi har sai ya tashi da kanshi .Nan da na ya hada drip yasa Mai.
Tare suka fito daga dakin Nasa doctor safwan ya Mika ma papa hannu tareda Yi masa sallama yatafi.
Ammi ce ke zaune a dakin Murad ta zuba masa Ido tana ganin yadda lokaci guda ya fada .
Please Ammi go and rest zan zauna dashi .
Tashi tai a hankali tana kallonshi sanan tafita dag
dakin ,gyara zama Muneer ya yakishingida Yana lumshe Ido.
MOMMY
Nace maki ki Daina kukan Nan haka Mimi Dama tun farko Saida na gaya ga hanya Mafi sauki daza ki mallaki Murad batare da kin Wahalar da kanki ba ,kika ki.
Mommy a da Nayi wauta danaki amincewa da shawarar ki Amma yanzu a shirye nake duk abunda kikace Nayi akan Murad zanyishi indai har zan mallakeshi ni kadai .
Yawwa Yata takaina yanzu abunda nakeso dake kibar min komai a hannuna ,Nan Bada jimawa Zaki ganki a gidan Murad a matsayin matarshi da sauri Maya tai baya gabanta na faduwa gudun kar mommy taganta .
Inallilahi wa inna illiaihi rajuin hawaye suka fara zubowa daga idanta .
Mai mommy ke shirinyi Daman batasan ya Murad all this while , ahankali taringa bin bango harta shige dakinta tamaida kofar tana Maida numfashi a hankali.
Bazan taba bari mommy tama ya Murad komai ba nayiwa Kaina Alkawari I will protect him from my mother's evil act tafada tana lumshe idanuwanta.
[2/6, 6:53 AM] +234 806 235 2006: ETERNAL LOVE
SOYYAYA TA HAR ABADA
1
Chapter 19 · 0% Book details