Sashe 17
Eternal Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ni y
nzu bansan Mai zanyi, kinga y
nzu yadda waccan mahaukaciyar ta dauka .
nzu dai Mai kike tunanin Yi ? Shiru Nuzla tayi for sometime,sanan tace nayanke shawarar barin ayki I can't face him wanan abun kunya ne .
And where will you find another job ? Ni ina ganin barin aykin Nan bashine mafita ba Nuzla act like nothing happened between the two of you.just forget about it and move on .
Da kunya fa Sami kina ganin zan iya ?
Zaki iya mana Nuzla pretend as if ba abunda ya faru.
To I will try my best thanks for the advice.
Karki damu what are friends for. Saina sake kira ,take care ok ?
Sure nagode ! Tafada tana ajiye wayan .
Sallar aka fara kira agogo na duba naga lokacin sallah yayi ,tashi Nayi nashiga toilet din dake cikin office din nai alwala Daman da hijabina a jaka sai kawai na shimfida dankwalin dake kaina don bansan tsaftar wajen ba ,natada kabbara .
Ina idarwa na linke hijabin na Maida jakar sanan nakoma nazauna ina duba wayata y
nzu Ina zansami abinci shine abunda ya fadomin ,don nafara Jin cikina nakiran ciroma ,ina ganin Roseline zan nema na tambaye ta inda suke Sayan abinci Don naga tana da mutunci.
Wayar dake office dinne yafara Kara dauka nai .
" Hello' this is Nuzla speaking from MTC company how may I help you?
" Come to my office,now! Muryar Murad kenan ganane yafadi in a bossy tone . Tsorone ya kamani Jin muryarshi kamar he's angry.
Kai nidai naga takaina wanan mutumin ba zai barni na huta ba komai yake nema Dani?
Kema dai kina batama kanki lokaci kokin manta he's your boss kina ayki a karkashisa dolenki ki masa biyayya .
Har takai bakin office din Amma takasa shiga saboda kunyar abunda ya faru tsakanin su datasa hannu zata bude sai Kuma ta fasa tayi Hakan yafi akirga .
Jitai an Bude kofar da sauri ta dago tana zare idanuwa ,miss Roseline tagani zata fito daga office din Hakan ne yaba wa Murad dake ciki Daman ganinta .
What are you doing here? cewar Roseline tana karasa Bude mata kofar donta shiga .
Ba yadda ta iya ,haka tashige tana wani daddauke Kai don ma kar yaga fuska ya dadin rainata .
It's alright Roseline you can take your leave now.
Thank you sir tafada tana Dan rusunawa alamun girmamawa tafice tana rufe kofa .
Aikinsa yaci gaba dayi ba tareda ya mata magana ba ,ganin tafara g
jiya da tsayuwar yasata magana .
Kace kana son ganina nafada ina gyara tsayuwa gaban desk dinshi.
Oh kinzo Ashe ? Haushine yakamani Amma na danne since he's my boss .
" Sit " yacemin
Zama Nayi ina facing dinshi aykin dayake gabansa yaci gaba dayi .
Kace kana son ganina ?nafada ina kallonsa.
Mai yasa kika bari ta mare ki ?
Shiru nayi don bansan amsan da zanbashi ba ,ji yadda yake tambayata kamar wata yarsa.
Answer me " yafada Yana buga table din dake gabanshi harsaida na firgita " why did you allow her to slap you naga komai so don't act stupid.
What ? Wait kana nufin camera kasa a office dina don ka rinka monitoring abunda nake ? This is unbelievable nafada ina clapping hanuna ,
Ka dauka zan cuce Kane kona sace ma kudi nagudu dashi ne ,toh In haka kake tunani kasani am not that cheap you know nafada ina juya idanuna.
Gabantane yasake faduwa in har yaga abunda ya faru ni da Mimi Hakan na nufin kenan yaji maganan mu da Sami .
Wata zuciyar ta katse ni bahaka bane Nuzla da yaji he will make fun of you .Amma tunda baiyiba kenan bayi magananki da Sami ba ,ki Kalli table dinsa ji uban files din dake gabansa daga gani ayki yay masa yawa yaushe yakeda time din jinku.
Kinga nakawo ki aykine don kimin ayki but not to allow people step on you .
To ina ruwanka da rayuwarta that's my life .
Because am your boss dole kiyi abunda nace Miki if not Zaki hadu da bacin Raina .
Shiru nayi tuna abunda yay min dazu Dan nakulla kunyar shi raggagene .
Wanne shine dalilin dayasa ka kirani kenen .
Ki shirya zamu fita lunch yafada Yana kallon straight into her eye alamun ba wasa .
Mu? Na tambaya da mamaki .
Mai Kake nufi ?
I hate to repeat myself miss Nuzla jemal.
Amma Taya zanje cin abinci da boss Dina ,tunda nafara ayki dakai kake forcing Dina kace a conditions dinka dole saina yo 5_6 years ina ma ayki and now kana cewa na bika muje cin abinci?
Ina fatan Baki manta cewa ke personal assistant dina bace? Inkin manta na tuna maki duk inda Nasa kafa kema Nan Zaki Nan stick that to your brain.
"Why don't you ask me to follow you to your bedroom karewar PA nafada kasa kasa yadda Bazai jiba.
What yajuyo Mai kike cewa naji kamar kina magana , yafada batare da ya dauke kanshi a Kaina ba.
Uh ...uh cewa Nayi ban manta aykina ba as a PA ba dukda wanan shine na farko .
"Good"
Nabaki ten minutes you go get ready, Zaki iya tafiya ,yace Yana juyawa .
Saura 4 more page nagama free pages idan kina son cigaban ETERNAL LOVE Zaki biya 200 to this acct 3078411837 first bnk message me on my WhatsApp number 08062352006
[2/6, 6:53 AM] +234 806 235 2006: ETERNAL LOVE
SOYYAYA TA HAR ABADA
1
This girl is un believable ,bansan ma ya Akai na damu daita ba nake taimaka mata ,bayan Abunda taimin .
Tuno lokacin da yai kissing dinta yai kafinta gudu tabar office din murmurshi kawai yayi tareda maida hannunsa baya ya kwantar da kanshi Yana tuna moment dinsu .
No...no ..no way am not going to fall for this nonsense yafada Yana gyara zaman shi , I don't believe in love ,wani file ya dauko Yana dubawa , idanshi ya fada kan system dinshi ,kallon system din yayi da kyau sai yaga Nuzla tana ta murna asabon office dinta, yayin da miss Roseline ke gefe tana murmurshi, da sauri ta zauna kan kujerar tana juyawa she was so happy, don Bai taba ganin ta so happy like that ba tunda ya Santa .
No ..control yourself Murad ,I remind myself ,
Picture din yadda yay kissing Nuzla yaki barin mind dinshi ,yadda ta sakalo da hannayenta akan wuyansa and she kissed him, he feels good .
Damn it ! yafada Yana licking lips dinshi don jiyake kamar y
nzu abun yake faruwa .
Sake Maida kallonshi yayi kan system din for the third time Yana Kara volume din.
Hakanan yaji Yana son Jin akan Mai suke magana ,bai fiya shiga abunda Bai shafeshi ba Amma for no reason Yana son Jin Mai suke cewa.
Dama can da CCTV a office din saboda PA dinshi nada Amma bawai Dan Nuzla yasaba ,Yaso yasa acire Amma ya manta .
A Nan yaga Mimi tashiga office din Nuzla, magannun data fada mata da marinta datayi ba abunda Bai ganiba .
Dalili kenan ya Kira wayar office din Amma ta Hana Nuzla dauka.
tana dauka tafara kame kame Jin muryanshi kamar ransa a bacce yake .
Get the fuck here to my office right this minute or else.
cikin sauri sauri gudu gudu Mimi tafita daga office din ba tareda takuma bi takan Nuzla ba, ta nufi office din murad jikinta na rawa.
Ya Murad .....
Hannun ya daga mata Mai hadinki da PA Dina ?
Ya Murad tsaya kaji ?
don't you dare lie to me , I have watched everything naga koma yafada tareda juyo mata system din gabanta .
Nan take hankalinta ya tashi jikinta na rawa na shiga ukuna ya Murad yaga koma ,
She has no option rather than apologize.
Da sauri ta tsuguna tana kokarin kama kafashi don ta bashi hakuri, let me explain.tafada tana kuka.
Get the fuck out of my office right now ! I don't want your explaination.
Tana kuka kamar ranta zai Fita ,Duk abunda Nayi ya Murad Nayi ne saboda ina sonka .
Juyowa yayi cikin mamaki Yana kallon tsabar idonta wai tana sonshi ,ganin yadda yake kallonta yasa ta tashi daga tsugunan datake tareda matsowa kusa da shi tana kokarin tabashi.
Get The hell out of my office yadaka mata tsawa ,
But I love y......
Dont you get it ?
I sai get out right now!
Da sauri mimi ta juya tafita tana kuku har tana bangaje Muneer dake kokarin shigowa ciki , kallonta ya tsaya Yi Yana mamaki ita Kuma wanan Mai Akai mata take kuka ? daga shoulders dinsa yayi tareda shigewa cikin office din.
Duk inda ta wuce kallonta ake yayin da wasu ke Dariya Dama akwai masu Jin haushi ta .
Banka kofar office din nata tayi da karfi tashiga tana kuka ,kayanta ta shiga hadawa Saida ta tattara komai nata tabar office din tareda .
Wannan shine dalilin Kiran Nuzla da yay office dinshi har yasanar mata zasu lunch tare .wanan kenen
CIGABAN LABARI
Tana shiga office dinta tashiga tattara kayanta wannan wani irin aykine yau tafara zuwa, Amma abubuwa da Dama sun faru Banda Marin da wata jaka tai mata ,ga wasu dokokin sa na banza .
Tafasa aykin ,inyaga Dama yasa a kulleta ,tasakalla jakar tafice daga office din. Tana fita tasamu abun hawa sai gida .