Sashe 7
Eternal Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Gamai son update Akai akai zai biya 200 a wanan Acct number 3078411837 first bnk Then message me on my WhatsApp number 08062342006 Banda kira please .
5
fashewa tayi da kuka , Muneer ne yabi bayan shida sauri yasha gabanshi .
Murad this is not fair,how can you get her fired, just look at the poor girl she tried to apologize to you several times but kaki bata Dama ,why are you so mean to the poor girl.cewar Muneer da ransa Shima Bai masa Dadi ba da abunda Murad yaiwa yarinyar dispite hakurin the ta bashi.
kagama ? to bari kaji nasan irin wayan Nan girls din ,
They are slut da sauri Nuzla ta dago idanta sai anashi yaci gaba da magana batareda ya janye idonshi akanta ba sleep around with different men during midnight, And act all so stupid and foolish during working time yafada Yana Maida kallonsa kan Muneer ,that's why nace ma deliberately tayi abunda tayi not a mistake yafada yayin da yake ficewa.
Nuzla data zama shook saboda mamaki kasa Daina kallonshi tayi har Saida ya bace ma ganinta saboda kazafin dayay mata, He called her a slut ,she sleep s with different men.
"Look am really sorry da abunda yayana yay Miki he always act mad whenever he's angry cewar Muneer sannan ya dauko check yay rubutu Mika mata please manage this kafin ki sami wani wajen ,Sam Nuzla taki karban check din nan don bakaramin hadiya tayi da abunda Murad yay mata ba ,haka ya hakura yabi bayan Murad.
Wanan shine dalilin barinta ayki a PlG restaurant don madam sallamarta tayi kamar yadda ya nema karta janyo mata acewarta.
yau satinta biyu da barin aykinta da takeso kamar Mai,at first bata sanar wa su Aida ba Saida maman nabil tashigo take mata jaje Itama wajen baban nabil taji abokinsa ne ke sanar masa su Aida Basu ji dadin abun ba , Yayin da Hakim sarkin zuciya cewa yayi Dama ko baa koreta ba ta Daina zuwa.
Yauma kamar kullum tana zaune ta buga tagumi ,Tarasa inda zata sa ranta inta tuno maganganun da Murad yay mata ,tayi kuka tayi kuka tun su Hakim suna bata hakuri har yazo saidai su sata agaba suna kallonta .
Ta ina zan fara ? Taya zata kula da kannena da Kuma kudin da zaayi ma aykin ummi?Mai yasa zakaimin haka ? can ta Mike da sauri kamar wacca aka mintsina tafara dube dube alamun tana neman wani Abu, system din ta dauko tai plugging saboda yakusa dauke wa .
Zama tayi awajen tafara typying kamar haka,
Hi to everyone,kamar yadda kuka sani ,najima ban shigo wanan shafi nawaba na tsawon lokaci da sunan posting ba .I hope you miss me?
SO ! Guess what? Yauna zo maku dawani labari Mai bam mamaki ,nasan ba Wanda bai San Dan shahararran Mai kudin nan ba wato babban dansa Murad Yusuf A bulama ba ,dayawa daga cikinmu suna son haduwa dashi saboda kasancewar ya fito daga babban gida addini da Kuma kamalarsa .
Murad ya kasance Mai fuska biyu . Zaku yadda ina gaya maku cewa He's a rapist?
Weird right!
To Murad is a rapist drugest ,and also a bad temper!
I know dayawa bazasu yadda Da abunda nake cewa ba.
But I caught him red handed ,he sleeps with different women sanan ya biya su,also after sleeping with them,he threatening them not to say a word else,they would be dead .
Sanan da nace maku he's also a drugest he threatening me if I dare leak he's secret.
But am not scared. People like him.
Dole muna tona masu asiri ,yayan masu kudinan suna cutar mu , su cutar da Wanda baijiba Bai gani ba ,suna bata mana rayuwa just because they are rich.
We have to stand for our right saboda haka na fitone don na kare Hakin Yan uwana mata ,Wanda yake tareda ne should help me share this post .
Sanan wanda zan saki video nashi saboda Nasan wasu Bazasu yadda da abunda nace ba , dole mu hada Kai mu yaki irin wayanan mutanen don annoba ne a cikin alumma Dan haka barinsu masifa ne .
Love you all Gossip girl( GG).Saida ta karanta five times sanan tai clicking send.
Huh yes! mike tareda kashe system din .
Wani murmurshi ta Saki tun bayan faruwan abun sai yau taji zuciyarta tayi mata sanyi .
Murad Yusuf bulama I will show you what it means to mess up with my life !
you will regret ever crossing my path ! that's a promise
tun daga lokacin taci gaba da rayuwarta tana kokarin manta abunda Murda yay mata ,komai suna Murad taji ,zata sashi a black list ,don ta daukarma Alkawari sai ta wulakanta shi kamar yadda yai mata , don Yana takamar shi Dan Mai kudine Hakan Bazai Hana ta bata mashi suna ba.
Washegari data tashi jitai kanta sakayo cikin farin ciki inta Tuna abunda tayi,Saida suka kammala abunda suke suna zaune,Hakim yashigo zama yay kusa da Aida tareda Mika mata phone dinshi zaro Ido tayi tana kallon shi hankali a tashi ,Maida dubansu sukayi ga Nuzla .
Ganin yadda suke kallonta yasata tambayansu.
" What ? Why are you two stirring at me kamar da magana a bakinku .
Hum Nuzla kina nufin bakisan abunda kikayi ba ,cewar Aida .
Meh Nayi ? Ina San abunda Nayi zan tambayekune tafada confidently .
Are you sure ? Cewar Hakim.
Kunga just go straight to the point,ban gane akan Mai kuke magana ba .
Wayar hannun Hakim ,Aida ta Mika mata .
Mts Daman don kawai zaku nuna min Abu a waya shine Kuka sani agaba Kuna rainan hankal...,
Tsayawa tayi lokacin da idanuwanta yakai kan screen din .
What ? Tafada tana mitstika idanuwanta don gasgata abunda take gani .
Mutane kusan 1k ne sukai viewing daga jiya zuwa yau kawai.sai a sanan hankalinta ya tashi tafada tana Sakin wayar ,I can't believe I wrote this lie about him!
Inallilahi may na aikata tafada tana kallon Aida .
Sai y
nzu take regretting gannin yawan mutanan da suka karanta.
Abunda muke mamaki kenan why?
Zakiyi rubutu akan wanan mutumin wanda Kinsan ba gaskia bane ,y
nzu in tambayeki kinsanshi ne?
Kin taba magana dashi? Then why would you involve yourself in such a mess .
Yana da kudi Nuzla he can do anything to harm you for such a lie against him.
Ba wanan ba ,idan yasa aka nemomu fa ? Don nasan wanan ba karamin aykinsa bane yasa a Nemo ki ,Kuma bake kadai ba harmu abun zai shafa cewar Hakim.
" Kumin shiru ,karya ne masa ?
Gaskia nafada he's a rapist and a drugest ban masa karya ba ,tafada tana fashewa da kuka.
He's the reason why I was sack,yasaka an koreni daga wajen aykina,sanan he called me a slut that sleeps with men Taya haka Hakan Bazai hurting just because am poor that doesn't give him the right ya wulakanta ni tafada da karfi.
Kinga Nuzla bana San abun Nan yazama matsala ,ina ganin ki goge post din Nan people will understand you,bari na dauko maki system din sai ki deleting cewar Aida tana mikewa.
" I won't! tafada da karfi.
" What ?!! Suka fada har suna hada Baki.
Nace bazan goge ba wannan shine daidai da abunda ya min. And for the two of you ,kudaina damuwa after all ba wanda yasan nice nake amfani da GG girl so kunga am safe.
Nuzla kina cikin hankalinki kuwa Dan Allah ki goge na rokeki.
Nace maki bazan goge ba ,tafada stubbornly I will never take it down tafada tana mikewa .
[2/6, 6:52 AM] +234 806 235 2006: ETERNAL LOVE
SOYYAYA TA HAR ABADA
8