← Book details Eternal Love Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 20

Sashe 16

Eternal Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

There is fire
on the mountain
Tambayata anan
Mimi Yar wani hamshakin maikudi ne
Karku ga na yi English waje miss Roseline remember batajin wasa shiyasa .
[2/6, 6:53 AM] +234 806 235 2006: ETERNAL LOVE
SOYYAYA TA HAR ABADA
1

Ba abunda zanyi Dan ba abunda ya kawoni ba kenan ,da alama sai ankaiki asibitin dawano .
How dare you ! kan na ankara saiji nayi tadauke fuskata da Mari Tareda hankadani nayi baya zan fada !
How dare you slaped me Nuzla? tafada tana dafe da kuncinta .
Humm kadan ma kika gani ,idan Baki fita gonata ba.
wayar dake ajiye awajen ne yafara ringing.
Hannu nakai zan dauka ta rigani tana min wani sarcastic took
Don't you dare! know your places ,coz am still here tafada tana Dana botton din.
Yes ya Murad ! tafada tana wani kashe murya.
Bansan Mai yace mata ba naga Nan da Nan fuskarta ta chanza .
Bakinta ne ya fara karkarwa tana kokarin hada kalmomin da zata cemasa .
No ....yes ...I. ...just tana rasa wanne Zata kama gata nan ne dai jikinta yay sanyi ,kayi hakuri ganinan zuwa tafada tana dropping phone din.Ban San Mai yace mata ba Amma da sauri ta fice daga office din.
Huh wanan wacca irin mahaukaciyar Matace daga zuwa na yau zata samin ciwon kai Kuma Marin datai min bata Mari banza don sai na rama .
Mts ! because of one stupid Murad shine take wani tada jijiyoyin wuya ,Allah yasa ma yasan tana yi .
zama nai kan kujerar na fara duba masa emails dinsa dayace anturo masa Bai duba ba ,sai Dana Bi kowanne one after the other na duba tareda Basu response Saida na dauki 30 ina yi har secludes dinsa nagobe na duba .
Gajiya Nayi da zaman na fito da wayata don Nayi game kozai daiben zaman kadaici gashi am exhausted saboda wanan mahaukaciyar data karar min da energy Dina a banza .
Nayi jima ina game naji wayata na ringing ,dauka nayi tareda sallama .
helloo Nuzla !
Hello Aysha nafada ba ita bace guess who ?
murmurshi nayi tareda cire wayar daga kunnena naduba Amma new number.
Am not good at guessing,wake magana nasake tambaya.
it seems like wata tamanta best friend dinta ,tafada tana dariya
What ! samiha kece Daman ,ina ta jiran Kiran ki shiru sai bayan rabuwar mu naita Jin haushi ban karbi numbern ki ba ,nasan by now ma kin koma bakya kasar?
You are absolutely right bana kasar satina biyu da komawa ina ta son na kira ki Banda numbern ki sai da nai Taiwa Murad magiya sannan ya turo min .
So congratulations to your new job.mai labari ? tell about you first day at office ?What happen ? Dawa Dawa kika hadu tafada tana dariya .
I just love sami she nice and exceptional ,loves to make jokes.
Da ina Nan damun hada party sanan na kawo maki ziyara ,toh ya office din hope you liked it? tell me what happened today .
Dariya Nayi sosai saikace ni na mallaki office din wane party ? am just a personal assistant.
I know Ina son Jin labarin first day nakine am just excited my friend is working at one of the most famous company da ake ji dashi .
well um nothing too special kinsan Ba san aykin nan nake da Murad ?
Yeah duk nasan wanan now it's a begone ,just forget about that .
dariya ta bani kusan halinsu daya da Aida .
Ni kuwa kin hadu da wata Mimi ?
wata zaki ganta she's average in height,fara haka bata da kiba sosai.
No ?
And why do you asked?

Wait a minute ?
I think she's the girl that left my office some hours ago
tazo office Dina tana min magana akan Murad .
Exactly itace!
Wani abunne?
You have to stay away from her?
wai Menene Sami just tell you are scaring tana da Hadi da masu company din ne? ko tanada share coz tacemin she make sure I got sacked by any chance.
No duk ba haka bane ,she's just he's stepmother's niece .
Mts you got me confused ashema bata da alaka da Murad, so what's the big deal of staying away from her?
Yawwa abunda nake son Ji kenan !
ita wanan yarinyar dakika Dani sunanta Mimi, and mamanta itace sistern step mom dinsu , service take awajen ,so muneer ya gayamin son Murad take and ba wannan ba , lokacin danazo company din har Muka hadu dake ,bakiga irin Rashin mutuncin datamin ba thinking am murads girl .
She must be foolish I guess? to Amma shi Wanda take domin sa yasan tana son shi?
Kinsan Murad shegen Kansa ne inma yasani he will pretend.
Kyar yake kallonta shida yammata ke mutuwar sanshi kamar su bashi kansu haka suke ji .
Taba Baki Nuzla tayi ,so y
nzu Mai yasa kike gaya min wayan Nan maganganun ?
please Nuzla don't act something stupid,I just want you to be careful with that girl mimi she might harm you.
Hahaha Sami ki kwantar da hankalinki Ni Nuzla ,Murad baya burgeni, Don da Yana gabana wallahi bata Isa taimin tsakani dashi ba, sa'arta guda I don't see him attractive
so wannan Mimi take ko wa ?
Zaki iya bata shawara ta jikanshi ta shanye for all I care ko abunda ya faru data gani dazu was a mistake
Mai yafaru Nuzla har Kinsa nafara Jin tsoro .
" He kissed me"
What!!!? tafada da karfi Saida na matsar da wayar daga kunnena .
Ba wanane yafi dagamin hankali ba
Sami I kissed him back"
Oh my God ! sai Mai ya faru after that?
Shine wanan so called mimin tazo ta ganmu a haka ,shine take zargin there's something between us.
"Who start it ?
Murad Nuzla ta bata Amsa.
So tambaya na anan did you enjoy kissi....Wacca irin tambayace wannan Sami ? Ina gaya maki mistake din danayi for kissing him back and here you are kina tambaya ko I enjoyed it .
Easy ...Nuzla y
nzu yakike son ayi ?
Chapter 16 · 0% Book details