Sashe 2
Eternal Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Alhaji Yusuf A bulama shahararran Mai kudine Wanda yay fice , mutumin borno ne dane ga marigayi malam Ado bulama ,malamine Mai karantar da yara karatun addini anan jahar ta borno Wanda Shima saboda iliminta na addinin islama yay fice ,matan sa hudu na aure Kuma Yana da tarin yara ,acikin matan nasa akwai mairama wato grandma yar garin gombe ,wacce suka hadu lokacin da aka gayyace su wani Musabaka a garin na gombe wacce itace tazo ta daya gasar ,Tunda malam Ado ya daura idonshi akan mairama yaji kamar Bai taba soyyaya ba nutsuwar ta da kammalarta ne yajashi ga fadawa cikin kaunar ta ,bayan gama gasar ya tura daya daga cikin dalibinsa na hannun Damanshi bin sawun su har Saida yagane masa gidansu ,
Aikuwa Bai kasa a guwwa ba yaje Gidanasu yasa Akai masa sallama da mahaifinta Wanda Yana ganinsa ya shedashi gaisawa sukayi ,anan Yagaya masa abunda yake tafe dashi ,murna sosai Alhaji Musa Dan fillo yayi yakuma amince da bukatarshi na neman auran mairama .
Baa dau lokaci Mai tsayi ba malam Ado ya auri mairama bayan karamin yakin da matan sa sukayi ,ta tare a Maiduguri babban gida wato family house tunsu .
Mairama macace Mai tsananin hakuri shiyasa Malam yake ji da ita Wanda hakan ke Kara janyo mata bakin jini gurin matansa ,suka dauki Karan tsana suka daura mata .
Sau shida tana sai datai haihuwa shida suna mutuwa , ana bakwanne ta haifi Alhaji Yusuf Shima bata wani sarai dashiba Amma cikin hukuncin ubangiji sai ya rayu.
Haka ya taso cikin ukubar Yan uba ,ba Mai Yi dashi shida maihaifiyarshi sai mahaifinsa .
Haka rayuwa taita tafiya har ciwon ajali yakama malam Ado Wanda kafin rasuwarsa Saida ya rabama yayasa gadonsa ,Sanin irin tsanar da suke nuna ma Yusuf da mahaifiyarsa ,Amma mah ,saboda Rashin tsoran Allah Yana rasuwa suka tada Rigima sai an sake raba gado Wanda karshe sukayi rabonsu na son zuciya suka wawashe komai .
Hakan dasukayi bakaramin bata ma Mairama Rai yayba kunsan bafulate da zuciya ,Nan tasaida Dan abunda suka bar masu suka bar garin suka koma gombe .
Kwanci tashi haka Yusuf yake zuwa kasuwa da kakanshi inda ya hadashi da amininsa yake koya masa kasuwanci.a hankali ahankali saigashi Shima yafara kafa nashi rumfar ,dayake Allah yasamasa albarka a harkar sai gashi Yana tasamun budi .
Bayan shekara uku Musa Dan fillo yarasu wato kakanshi yaji mutuwar sosai saboda sunshaku dashi .
Haka rayuwa yaci gaba da tafiya har lokacin daya hadu da mommy wato Azra inda tazo sayyaya shagon da mahaifiyarta wacca takasance mace Mai shegen son kudi ,ita kuwa Azra Daman nutsuwar ta sai a hankali tunda taga Yusuf gashi Kuma kyakkyawa she kenan taketa masa kwarkwasa ,shi Kuma haka Nan yaji ta burgeshi yakuma yaba da ita .
Baibar taba harsaida tamai kwatancen gidan su yakuma mata alkawarin zuwa .
Tana fitowa mahaifiyarta ladi ta tareta Mai yace maki ? Ya Baki wani abune ?
Kai ladi tafada kanta tsaye cikin Rashi kunya Dama sun Raina ta basa wani kallonta da gashi itada yanuwanta , mahaifinsu kuwa dashi da hoto duk daya don ladi ta gama dashi ta mallake don macace Mai biya biyan bokaye ga son kudi kamar Mai.
Wasa wasa sai ga Yusuf da Azra sun fara soyyaya haka suke ta tsarsa kudi kamar haka Amma baya gani ,saboda soyyata rufe masa Ido .
Nan labari yajema mairama mutane suka tsegunta mata halayan ladi dakuma yayanta ,Nan fa hankalinta yatashi tai kokarin rabasu Amma abun yaci tura .
Hankalin Yusuf Saida yatashi ganin mahaifiyarsa da gaske take Bazai auri Azra ba har Saida yaje ya sanar ma baffannin ta da Kyar suka shawo kanta ta amince Akai auren Amarya Azra ta tare gidanta da angonta Yusuf anzuba soyyaya kam ,kudi kuwa haka ta rika tasarsa dayake Mai kyautane har Saida tasaima iyayanta gida ,tabasu jari ,aka aurar da yayyanta Biyu duk Yusuf shi yay masu komai .ladi kuwa kamar zuba ruwa akasa Tasha yah tana auran Mai kudi sai wulakanci .zuwa gidan Yan tsubo kuwa bakama hannun yaro ,duk ta koyama yayanta binbokaye .waiyazubillah.
Haka rayuwa taci gaba da tafiya Azra shiru ba haihu ga Yusuf da masifar son yara ko fita suka Yi yaga yara sai yadauke su ko yasai masu allawa abun bakaramin bata mata Rai yakeba gashi ita har y
nzu shiru ba labari .
A haka Allah ya hadashi da wani amini suka kulla kasuwanci Wanda har yakasu ga fara fita waje suyo kayyayaki arziki sai bunkasa yaka yakai mahaifiyarsa makka bayan ita ,yabiya masu shida Azra shekara na zagayowa ya biyama iyayanta baba mahaifinta harda kukansa tsabar murna .
Kwanci tashi ba wuya su Azra an doshi shekara 15 ko barin wata ,Nan fa abokanai suka fara zugashi harda masu bashi kannansu Amma duk yaki amincewa,kwasam mairama ta tada Rigima itafa a dole sai Yusuf ya Kara aure don hakurinta yakai karshe Dama can bata kaunar Azra ,Nan fa hankalin Azra ya tashi sai gida gun mahaifiyarta tazaiyane mata koma ,suka dau hanya sai gidan Dan Aljan Amma ba nasara don yasanar masu cewar mairama ta tashi a tsaye akan danta saboda haka duk ayki da zasu Yi a y
nzu bazaiyiba inkuma suka zafafa daya daga cikinsu zai rasa ransa ,haka suka koma gida ransu a bace ganin ba nasara don yasanar masu cewar da rabon Yaya.
Kwasam Allah ya hadashi da Ammi yar kasar Ethiopia lokacinda suka je Saro kaya .farat daya yakamu da Santa Itama haka .Yana dawowa yasanar ma Mairama ,ay kamar zata zuba ruwa akasa don murna ,takuma kwabeshi karya sanar ma Azra .haka kuwa akayi Azra tasaki Baki Jin zancen aure ya lafa hankalinta a kwance har wani kiba tayi fresh da ita .yabata kyauta kudade yace tasai duk abunda take so ta dauka aykinsu ne yaci don an hadasu da sabon boka.
Kwasam wata ranan asabar da yamma taga ana shigowa da kaya can Kuma sai guda .matane ke shigowa gidan da kaya suna zuwa dayan part din Wanda aka gyara ,don lokacin da ake gyara ta tambayeshi yace mata saboda arinka sauke Baki zai gyara.
Jikinta na rawa tayi hanyar part dinshi ko dankwali .
Samunshi tayi Yana waya sai murmurshi yake saki shikadai daga gani yanajin dadin hirar dayake .
Yusuf ! Yusuf da sauri yakashe waya ya gyara zamansa lafiya Mai ya faru kike kwalamin kira ,kasa bashi Amsa tayi sai window data je ta yaye curtains din ta nunamai dayan part mata nata shiga da kaya.
Hannunta zaje juwa kan kujerar daya tashi suka zauna ,sai lokacin tasamu bakin magana ,wai ya haka Yusuf ina nuna Maka mata nata shigomin gida kaikuma ......guda taji tunkan yafara magana .
Wani ashar ta lailayo kan bura uba Yusuf nikama kishiya ?
Tsayaki ji Azra karki min mummunan fahimta wallahi auran Nan danayi Badan in muzantaki bane nayishine da...kaga dakatamin malam karka kalallamaini da dadin Baki ,ni zaka wulakanta kayi aure Bada saninaba tafada yayin da take dukan kirjinta .
Wato Saida munafukar tsohuwarka tasaka ka Kara aure....
AZ..ZZ..RA yafada Yana daga hannu almamu zai bugeta ,fisge hannunta tayi ta hankada shi yayi baya kamar zaifada tafice da gudu kamar mahaukaciya, Wallahi sai anyi mutuwar kasko agidan Nan Saidai kowa ya rasa ya juyota tana fada .
Aybaisan lokacin da yayi sufa dareta mikewa yabi bayanta Dan yasan zata aykata abunda tace.
Kitchen tashiga ta dauko ashana tafita da gudu ,dakin dasuke ajiye gen tayi Nan ma tadauko galan na petir bata tsaya ko inaba sai side din Amarya ta dura ashariya .
Nanfa hankalin Yan uwan Ammi yatashi don su atunaninsu mahaukaciyace don basajin hausa.
Ganinta dauke da galan ga Kuma alamun kamar fada take suka dau haske habawa kafa Mai naci ban bakiba Nan fa kowa ya fara kokarin tsira da ranshi daidai lokacin Yusuf ya karaso baiyi wata wata ba ya wanke fuskarta da Mari bashiri ta Saki galandin.
Zaune suke gabadayansu ladi da yayyan Azra za hakuri suke badawa kamar sayi sujjada yayinda Azra ke zaune a kasa Yana Rusa kuka.kanwar maihaifiyar Ammi ce tace Sam yarsu bazata zauna da Azra karta jeta kashe masu ita a banza .A Nan ne mairama takada Baki tace aykuwa bata Isa ba inhar baza ta iya zama da kishiya ba to saidai Yusuf ya sauwake mata .Nan ne fa su ladi sukaita banbaki harsuka hakura aka tsaya a zai raba masu gida .Hakan baima Azra Dadi ba don ta daukan ma kanta saitayi ajalin matar Yusuf komin dadewa .
Bayan meeting ladi tasa Azra a gaba ta zageta Tas kin bani kunya in Banda ke shashashace mahaukaciya Taya zakice Zaki kashe kishiyar ki a bainar jamaa ,kina ganin inkinyi haka ke Zaki tsira ? Ta karkashin kasa yakamata mubi .
To ke ladi da har kike cewa takarkashin kasa zamubi mucimma burinmu ba agabanki Dan Aljan yaje in mun matsa daya daga cikinmu zai rasa ransa ba ? So kike ni bakinciki yakasheni nikenan .cewar Azra
Mts wani lokacin kan ladi baya dauka Dan de bake Akai ma kishiya bane zakice haka cewar bashira .
Shegiya tsinana zugata to.mara mutunci ay gashinan ke saboda Rashin hakurinku kin sake kaso aurenki shi Kuma kamalu gashi can sai aukin shaye shaye wannan jaraba har ina .
Uhmm nace y
nzu kuka fara gani .
Da kyar ladi ta shawo kan Azra ta kwantar da hankalinta hartasata bawa Yusuf hakuri har da kukan munafunci,har gida taje tabama mairama hakuri.