Sashe 8
Eternal Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Murad na hango Yana jogging ya shigo cikin mansion din tareda scout dake take Mai baya as usual rike da ruwa da towel in case Yana bukata .
Muneer ya gani Yana fitowa daga part din mommy, karasa wajensa yayi nadauka kana gym ,I was about going to your place , Ashe ma baka Nan ka fita .
yeah !
So what's up tambayeshi Yana goge jikinshi da towel saboda sweat .
Nothing much naje part din mommy ne duba Maya bata da lafiya ,dakatawa yay da goge sweat din what's wrong with her ? ya tambaya Yana jefama Scout towel ,let me go check on her ,yafada Yana nufin hanyar part din mommy.
What about her ?
Who?
the internet girl !
she happens to be the girl I sacked
yafada Yana hawa steps din dake wajen .
Not again Muneer yace ma kansa ,I know you Murad don't do anything stuppoor girls life yafada Yana juyawa.
ciki ciki yay sallama ,bakowa a falon ko ina neat sai kamshin dake tashi ko ina ansa bunner na turaran wuta . wata budurwa ya agani ta fito daga kitchen hannunta rike da flask tana tafiya tana turo kirji da alama dining zata Kai .dago kanta keda wuya ta sauke ganinta akan Murad da yashigo Cikin falon ,ay batasan lokacin data Saki flask din dake hannunta ba jikake kas yafashe .a lokacinne ya dago tareda sauke mata narkkarkun idanuwansa , Yana mamakin wannan wacece Mai zubin prostitute da alama relative din mommy ce ya aiyana Hakan a ranshi yazo ya wuce ta gabanta tareda bar mata kamshin turaransa ba tareda yace mata uffan ba .
karar faduwar flask dinne ya jawo hankalin mommy dake dining din ta kwalla mata kira Mimi wai karar Mai naji badai flask kika fasamin ba ko ? Cikin sauri ta tsuguna tana tattara kayan dasuka fashe.gabadaya jikinta rawa yake
Tun kallon daya mata sau daya ya dauke Kansa ne ya rikitata.
Dining din yashiga ,
Mommy na ganinsa cikin faraa tamike tsaye fuskarta dauke da murmurshi.
My son yau Kaine a bangaranmu ?
you are welcome!
thanks! where is Maya ?
tana daki batajin Dadi ,Kansa tsaye yanufi kofar bedroom dinta yayinda mommy tabi bayansa da harara tana mamakin Rashin kunyarsa da karfin hali ,to karfin hali mana tana matar ubansa bata Isa ya gaidataba Saidai ita tai masa magana.
Umhum yaro yarona tafada tana murmurshi.
Tura kofar dakin yayi ya shiga bakinsa dauke da sallah ,dakin was so neat komai na ajiye inda ya kamata sai kamshi dakin yake, kunsan dai yadda dakin yayan masu kudi yake to haka na Maya yake ,tana kwance cikin blanket dinta Mai laushi ,kanta a Bude gashinta ya barbazu kan pillow. murmurshi kawai yayi tunoda miss stubborn hhhh sunan daya rada mata .karasawa gaban gado yayi tareda zama kan kujerar dake facing
Hannu yasa Yana shafa gashinta yanason long hair ,a hankali ta fara Bude idanuwanta Jin ana shafa mata gashi ,coz she is sleepy idanta cike da bacci da Rashin lafiya tace ya Murad it's you tafada a hankali tana lumshe Ido ,
yeah it's me my little pumpkin,how are you feeling ?
Better! tafada
Ya Murad ban ji Dadi ba jiya da Ammi ta mareka ba ,Kuma ni ban yadda da abunda yarinyar Nan tace ba I know it's a big fat lie just to tarnish your image ,and whose so ever girl maybe idan har tabari nahadu da ita ,I will beat the hell out of her .
Dariya sosai Murad yay Maya is always funny imagine she's on sick bed but yet cracking jokes .idan Kuma shes more stubborn than you may Zaki mata ? I will threatening her ,sue her to jail ,or even make her become my slave . if not I will not forgive her .
Wow ! brilliant idea
So this is how much you love your brother?
Yes ! I can do anything just to anybody who tries to mess with my brother. Haka suka rinka Hira sama sama da Maya har ya tambayeta akan budurwar daya gani
Oh Mimi ? She's Anty baseeras daughter yayar mommy.
Oh I see yafada Yana chanza topic din.
mintinsa 30 a dakin Maya daga karshe yatashi yatafi Bai tarar da kowa a falonba.
Anty Daman wanan shine ya Murad din da kike min zancan sa ? Tafada tana wani lumshe Ido hannunta dafe da kirjinta.
Dariya mommy takwashe dashi kinga abunda nake gayamaki ay Mimi, shiyasa nace maki kizo ki ganewa idanki ,kinga a Nan gidan nakeso kiyi service dinki a company Murad kinga tahakan ne zaku shaku Amma dakike zaune acan gidanku uwar Mai ya baseeran take tsinana Miki , kowa Yana takai a wannan gida naku Allah na tuba ,uhm Allah dai ya rabamu da talauci tafada tana wani kyabula fuskar kamar Taga Kashi .Dan bata Rai Mimi tayi Dan ance uwa uwace. Halin anty sai ita kullum kenan kushe mutane ga sankai saboda tana ganin tana auren Mai kudi ko ladi ce ko ummansu sukai mata magana wataran haka zata balbalesu da fada kamar wasu yayanta ,don haka nake son ki bani hadin Kai , mommy ta katseta ,wanan shine jiya aka mara ?
Eh shine ai jiya kallon tsoro kikai Mai hankali baa kwanceba , ni nasan bawanda zaiga yaron Nan yakishi ,don haka kisa a ranki kin Yi miji, ga dukiya ke har tattaba kunnenki Basu ba talauci bare Kuma iyayenki .ai mini batasan lokacin data rumgume mommy ba Dan murna Am So happy Anty wallahi na dawo Nan kenan sai Kuma Lokacin dazanje gida sallamar aure , murmurshi mommy tayi tana bubbuga bayanta while cikin zuciyarta tana dariyar mugunta tsarinta yayi don da Mimi zatayi amfani wajen kaddamar da plan A.
Tun bayan tafiyar Murad ,Nuzla ke kwance inda yabarta she's just thinking about abunda ya faru some hours ago tsakaninta da Murad ,har y
nzu she feeling his touch ga kamshin turaransa na nan daya bar mata har y
nzu tana jinsa kamar y
nzu aka sa. Takasa yadda shine yazo harnan cikin gidansu don ya wulakanta ta.juyawa tayi other side din tana tuno lokacin da yake kokarin kissing dinta ,heart dinta ta dafe da hannunwanta kenan da bata dakatarda Shiba kenan kissing dinta zaiyi da sauri ta tashi daga kwancen datake mai yake nufi kenan?
So that means he enjoyed touching her body a wayance .
Stupid tacema kanta kin manta ke kika ce masa he's a rapist its your fault ay, shi yasa yamaki haka dayar zuciyarta tabata amasa. Sallamar Aida ce ya katse mata tunanin zucin datake , gyara zamanta tayi don tasan halin Aida da tambaya. zama tayi gefen Nuzla tana cire mayafinta ,hum Nuzla Baki San wani abuba gashinan maganar da kikai posting yanata spreading duk inda kaje zancen ake wasu na zaginki suna cewar sanshi kike waye waye bakijiba jance kala kala , dadinta ma bawanda yasanki da Allah kadai yasan Mai zai faru shiyasa tun farko Saida nace maki deleting abun nan Amma kikaki.
Shiru taimata batareda tabata amsaba ta janyo system din ta tana dubawa mutane har sunfi da yawa wasu sunyi unfollowing dinta don suna ganin she's lieing yayin da wasu ke tunanin she's having crush on him Dan ba yadda zata sameshine yasata neman batashi kamar dai yadda Aida tafada haka zancan yaketa spreading.ita kanta y
nzu tana Dana Sani Wanda akace keyace .Dan gashinan Murad baida mutunci tunda har Yana ikrarin hadawa da familyn Wanda basujiba .
kije ki zuba abinci kici ,you need rest tunda y
nzu kika dawo.
Baki Aida ta hangame it's Nuzla alright tana mamakin wacca iri ce ita wato zancene bataso shine take waskewa .tana wani cewa taje taci abinci bayan its a serious matter don in aka gani she's behind posting din Nan they are going to be in big trouble.
tashi tayi tareda ficewa without saying a word .
Tana fita Nuzla ta Maida kanta jikin bango hawaye na zubowa daga idonta ,had it been Aida tana da masaniya cewar Murad yagano she's the one that post about him da Yaya zatayi ,dole ne taboye masu don kwanciyar hankalinsu, ita kanta she's regretting her act ,y
nzu abunda ya rage mata yakuma tsaya mata arai inda zata Samo kudin da zata biya Murad ,dole daga gobe tafara fita neman ayki.
She has 15 days kamar yadda yace tabashi kudinsa ko ,Kuma yay jailing nata ita da family n ta to jail.