Sashe 13
Eternal Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Erm ..... um bakinta na bari yayin da heart dinta ke racing fat fat kamar zai fasa kirjinta ya fito waje ,tace bansami kudin bane , Amma Ka Dan Karamin lokaci zan biyaka , saboda har y
nzu Bansami aiki bane shiyasa Amma dana samu zan biyaka .
So bayan lokaci Dana Baki you expect me to give you another time uhm yafada Yana sipping ruwa .
My mind is telling me you are behind this, ta fada tana nunashi da index finger dinta .
Idan nace nine Mai zakiyi ? what will you do ? yafada Yana ware idanunsa akaina Yana smiling!
How dare you! nafada cikin bacin Rai ina nunashi.
Hey easy karki manta har y
nzu kina cikin office Dina zan iya sawa Amin arresting dinki for trespassing yafada Yana dropping cup din da karfi.
what ! Amma you have no right to do that bayan kasa yaranka sunyi kidnapping Dina ban masu komai ba sun kawoni nan har suna threatening Dina ,Mai yasa kashigo rayuwarta? you ruined my life Da ina rayuwata cikin kwanciyar hankali not until you came into my life ,kasa na rasa aykina Wanda yake rufamin asiri ,I have a lot of things to do but you ruined everything.tafada in anger
Simple as ABC work for me and everything will go back how it used to be for you... maybe ma yafida because am going to pay you good amount kinga you can treat you mom yay smirking.
Karka sake Sako maihaifiyata a ciki nagaya ma, I will never work for you bari ma natuna ma idan ka manta .
Ni Nuzla jemal ba zan ma ayki ba,da nai ayki karkashin ka gara Kai jailing Dina for the rest of my life. Bazan ma mutumin da kawai Dan na zuba mashi ruwa a jiki yasa aka koreni talkless of ace ina ayki a karkashisa I mistakenly do something wrong bansan Kuma Mai zaimin ba may be he's going to skin me alive.
Daga ganin yanayin face dinshi nasan baiji dadin abunda nace masa ba .
uhm to Mai yake tsamani ? nace masa nagode da aykin daya min offering komai?
Ashe kuwa zai Dade Baitashi daga amafarkin dayake ba.
well ...nayanke shawara inma Nasa aka kulleki you're not going to end up being Locked forever .
Saboda haka you will start as my PA first thing Monday morning yafada Yana wani basarwa tareda gyara neck tie dinshi yakoma seat dinshi ya zauna .
As from next week kifara zuwa and bana son makara 8:00 dot tayi maki anan .idan zanyi tafiya you book my flight idan bukatan haka ya taso ,read my email and respond to them and lastly make me coffee kafin .....
Wait a minute ,I cut him off
bance Maka Nayi accepting aikin nan ba ,this is my life and my decision, nafada Maka kasa a kulleni because I will never work for you zan maimaita Maka sau dubu I will not work for you nafada stubbornly.
Buga table din yay da karfi Cikin gajiya Yana mikewa har Saida na firgita " "what the fuck is wrong with you?ya fada cikin tsananin bacin Rai .bansan lokacin daya karaso gabana ba sai jinai yay pining Dina to the wall .
gabadaya ya dauran nauyinsa ina iya jin yadda heart dinsa
ke beating very fast he looks very angry and scary
" what's wrong with you?
Do you know what it means to work here kinsamu Amma kina wasa da Daman ki ?
Na gaya Maka am not inter......hannunsa naji kan lips Dina shhhh don't say a word yafada Yana zubamin sexy eyes dinshi sai Kuma ya juya tareda komawa wajen dispenser Yana dinban ruwa.
gabadaya am out of words don wasu irin butterflies ne naji suke min yawo a jiki .
start coming to work from next week and remember I don't tolerate lateness yafada in a bossy tone.
Nace Maka am not ready to work for you .
kallonta yayi cikin bacin Rai, so baza kimin ayki ba kin gwammace na kulleki ? what's wrong with you mamanki tana hospital she need your help ,your siblings,Ana binki house rent ina kok
rin Baki ayki Amma you're declining it? yafada alamun yafa
ra g
jiya da taurin kanta .
Kuma tun farko ni bance ma ka taimaka min ba nafada cikin Rashin tsoro .
huh ya faisar da iskar dake bakinshi tareda komawa wajen zaman shi .
bansan Mai matsalar shida Ni ba ? he hated me a lot ,I don't know why he badly want me to work for him.
" Fine ! kince bakyason aykin ko ?
Eh haka nace ,nafada ina rolling idon
Leave then ! yace Yana nuna kofa
Nan da Nan farincikin ya lullube fusk
rta finally am free.
Yo....you mean am free to go ? Farinciki yakasa boyuwa a fuskata.
Yes !
Har nakai bakin office naji yace zaki iya tafiya Amma ki shirya fuskantar lawyer na coz am going to sue you to court, for lying against me, so ina ganin na gama magana dake my lawyer will take over, Sanan karatun kannanki zai tsaya because of your stubborness ,you will be homeless Ana binki house rent .Oh why am I reminding her after all you know how to tackle your problem yafada Yana wani smiling.
Jinai kamar na kwanke kyakkyawan fuskarshi da Mari saboda haushi .Amma Mai sai hawaye Sha ina kok
rin stopping dinshi karya fito don banasan yasan weakness Dina .
And you are happy with that after causing so much pain inda baka shigo ratiluwata I would have been happy living in peace ,but you ruined my life and you are here enjoying yourself saboda kawai Dan kana da gata mahaifiyata is sick dying slowly in the hospital kullum docter yace her condition is detoriate banida yadda zanyi na taimaka mata Dan aykin Dana fara kasa an koreni ,my siblings I have to be strong for them but you made my life miserable tafada tana fashewa da kuka Mai cinrai bataso yaga hawayenta ba Amma yazatayi yakaita karshe .
Basai nasake maki bayani ba offer is still open ba wani Abu bane Mai wahala in case you change your mind zakimin ayki I will make sure I pay you salaryn da baa taba biyanki ba .mark my word idan nace zanyi bawanda zai chanza min magana.
Nace Maka bazanyi ba tafada tana ciccije bakinta in anger .
Ok fine Zaki iya fita daga office Dina Wata zuciyar takwabeni Anya Nuzla Baza ki karbi aikin nan ba duk abunda ya fada hakane karki Yi wasa da Daman dakika Sami ummi dake asitin inkika bar Nan ina da tabbacin Zaki samu awani wajen ki chanza shawara Aida will never forgive don tace nakarbi akin Nan at first naki ko Dan ummi ki karbi aykin Nan idan kinsami kudin aykin ta sai ki resigning Nan take ta amince da wannan shawarar .
" Fine ! Tafada tana juyowa tareda kallon kasa .
" Good! yafada don Bai zaci zata aminceba your will start your work first thing on Monday morning y
nzu kina da kwana Hudu ki huta sanan ki shirya kafin ranan ,sanan I hate lateness .first in the morning Zaki hadamin coffee .
I don't know how to prepare coffee Dan you must learn .
And remember ina da record akanki
"Ina son makara !
No your don't you're always punctual at work.
"Zan iya sama suga yay yawa a coffee dinka "
" No you won't"
What if I add salt instead of sugar saboda inada clumsiness"
" No you won't" no matter how clumsy you are Zaki zama very careful.
" I might kill you saboda yadda na tsaneka?
No you won't saboda babu wannan acikin record dinki .
Wai Mai yake damun mutumin nan ne na dauka zaiji haushina bayan masa wayanan silly tambayoyin.
Tunda amatsayin PA dinka ka dauke ni zansan abubuwa dayawa akanka Baka tunanin zan iya ma sata? ko na sake rubuta wani abun akanka dazai bata Maka suna na yada ?kallona ya tsayi without saying a word.
Wani dadine ya kamani ganin yadda ya zabumin Ido ,nasan he will hate me ,ko yace karna Kara zuwa inda yake !
Am right now ina da meeting da zanyi attending Zaki iya tafiya but make sure kinzo da wuri .
What ? Yes you can leave now I have a lot of things to do .
Kallonsa tayi bahaka taso ba Amma ba yadda zatayi sannan tafice fuskar Nan a hade tana kita taji tayi karo da Abu ,Am sor....maganarta ce ta makale lokacin da tadago suka hada Ido da wata budurwa a tare gabansu ya Fadi .
Uhm finally she accept the job Amma ta Wahalar damu
[2/6, 6:52 AM] +234 806 235 2006: ETERNAL LOVE
SOYYAYA TA HAR ABADA
1