Sashe 1
Eternal Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
[2/6, 6:52 AM] +234 806 235 2006: ETERNAL LOVE
SOYYAYA TA HAR ABADA.
BY FAMS
DA Sunan Allah Mai Rahma Mai jinkai .
Ya rabbi ina rokonka da sunayanka tsarkaka ,yadda kabani iKon fara Rubuta littafin Nan lafiya cikin farinciki, kabani iKon kammalashi lafiya cikin farinciki.
wanan littafin sadaukarwa ne ga Yan uwana ,Allah yakara hade kawunan mu (Amin)
TSOKACi
nazo maku da labarin sabon littafina Mai suna ETERNAL LOVE wato SOYAYYA TA HAR ABADA Wanda ke kunshe da abubuwa daban daban Wanda zai Nishadantar da ku, kubiyoni Kusha labari.
1
Pa pa pa pa.......karar saukar wani private jet kenan dayay landing a filin da jirgi ke sauka na mansion din Alhaji Yusuf A bulama , shahararran Mai kudin nan wato business tycon dayay fice a Nigeria.
Wani kyakkyawan matashine yafito daga jet din sanye cikin black t shirt Wanda ya dame masa jiki da wandon combat na kakin sojoji da p cap Wanda ya rufemai Rabin fuskar shi ,ga wani shegen eyeglasses daya Sanya ,hannunsa dauke da travelling back Wanda ke rataye a kafadanshi na Dama .daga kanshi yayi tane yashaki iska ,baya yayi da p cap dinshi , Masha Allah tubarkallah ,kallo daya take zakai masa kabawa kanka Amsa wanene shi wato jajirtattacen tsayyayen namijine Wanda haduwarsa ya zarce misali ,A shekaru Bazai wuce shekara 30 ba,Amma yanada shekarunsa. p cap din yasake janyowa ya rufe fuskarshi tareda Maida glasses dinshi at the same time Yana Sakin wani killer smile lokacin daya hango tawagar su Pappa dasuka zo taryashi .
without any thoughts ya duro daga jet din da scout ( bodyguard) dinshi ya budemai , gudu yafara kamar afilin daga jakarsa na rataye a kafadarsa.
Ammi ce tafito daga cikin wata black sonata 2022 itada papa ,sai Muneer fuskarka kowanan su dauke da murmurshi wane gonar auduga saboda murnan dawowar dansu Mafi soyuwa bayan shekaru biyar akasar France Yana karatu.
sai Mommy tareda Maya wacce keta tsallan murnan ganin Murad bakinta yaki rufuwa .
jakar dake hannun sa ya Saki Yana zuwa yay hugging Ammi so tight kamar zaa kwace masa ita ,sai Kuma ya saketa tareda dagata sama Yana spining.
Dariya suka hauyi gabadayan su Banda mommy dake yaken dole .
saukeni! saukeni! nacema Ammi tafada tana kokarin sauka .
sauketa yayi Tareda hugging dinta for the second time I missed you ,ay bansan lokacinda Alkalamina yafadi ba ,da Banga komai ba sai y
nzu da yay murmurshi wasu irin fitinanun eyes ne dashi masu kyau ga wani saje daya Kara kawata face nashi ,Yana da dogon hanci da Kuma small lips masu dauke da kalan pink kyakkawane bana wasaba .
raba jikinsu Ammi tayi tareda rike chin dinsa taja a hankali .
Auuch it's hurt ! I know that's your purnisment for spinning me .sannan tace I missed you too.
Gyaran murya papa yayi wato mu bakayi missing dinmuba kenan ko ?
da sauri yajuya inda yaji muryan papa ya rumgume shi , don't say that papa I miss you as much .
Dariya A.yusuf yayi ya rumgume Murad tareda bubbuga bayanshi.Its ok son am kidding we are glad you are back here with us .
ya Murad aishikenan mun bata na daina kula ka cewar Maya tafada tana juyarda Kai alamun fushi.
Am so sorry my little pumpkin come give me a hug ,aikuwa da gudunta ta fada Mai Yaya...a taja sunan sa hugging dinta back yayi Yana dariya Nasan bazaki iya fishi da ya Murad dinki ba I know . Dariya tayi sanan tayi breaking hug din ,haka ma Muneer yay welcoming dinsa .ganin idon su Ammi yasashi karasawa wajen mommy ya gaida ta .
Amsawa tayi tana wani yake hakwara finally our sojan mu is back am so happy tafada ,ko kallo bata isheshi ba ya juya .Bai San Mai yasa ba but he dispise her so much .
Ok let's get going mutane na jiran mu agida .
Da sauri scout bodyguard dinshi ya budemai wata black rotan new model ,yashiga sukai zooming off to the mansion.
Convoy sukai saikace wani shugaban kasa .Tundaga wajen mansion din cike yake da tight security da motoci Nan manya manya na alfarma birjik ko ina yasha decoration ga wani cool music dake tashi a hankali ,mutane ko ina ana ciye ciye suna jiran isowarsu wajen.
" What the fuck!
Ya furta Yana zaro idanunshi waje ,yazaci iya family party ne ,Amma sai yaga mutane dayawa kamar wani biki.
Tsaki yaja am going to kill you Muneer yafada a hankali Dan yasan aikin Muneer ne .
Lumshe sexy eyes dinshi yayi Tareda Maida Kansa car seat .I hate noise pollution ya furta a hankali.
Motocinsu papa ne sukayi parking,yayin dana Murad yabi red carpet din da aka shimfida domin zuwan shi.
Jin an Bude kofar motar ne yasashi Bude Idanuwanshi dake rufe,
Muneer yagani face dinshi dauke da murmurshi alama yai masa daya fito.
Fuskarshi a hade kamar bashine yagama dariya yanzuba .
Zo kaji ihun Yan matan dake wajen ,da sauri ya Maida glasses dinshi tare da Jan hannun Muneer zuwa inda aka tanadar masa Dan zama, Yana zuwa ya karbi mic din dake hannun mc yafara magana wani slangs .
Papa dip wajen yayi don he's voice was killing Ammi he called out again ,juyowa Ammi tayi dake cikin friends dinta with a smile on her face ,
No amount of words will be enough to tell how grateful I am to you, having parents like you is the biggest of all blessings Muneer,Maya love you too yay masu blowing kiss tareda alamar heart da hannu.I need a rest yafada Yana barin wajen.
Bakajin komai sai tafi raf raf raf kakeji .Ammi da papa kuwa kowan nansu fuskarsa na dauke da murmurshi Dan sun San dalilin sa baicika son Taron mutane dayawa ba musamman wanan daya hada da outsiders,Maya kuwa sai blushing take kawayenta tai inviting sai kama kafa suke da ita wai tai masu hanya Dan dayawan su basuji dadin barin wajen da yayi ba ,dan saboda kawai su gansu sukazo.
Mommy kuwa tacika fam kamar ta fashe ,uhmm wanan Abu Yana ban mamaki taya Dan mijinki zai ambaci sunan kowa Amma banda ke ,duniya ta dauka bare abun magana baya kadan.
Banni da Dan kutumar uba ni zaisa a bakin duniya yayi kadan wallahi ,ina raga masa ne saboda wani dalili nawa Dana barwa Kaine ,Amma yaro baisan da wuta yake wasaba baisan wacece Azra ba hhhhh Amma da sannu zaa zo wajen ,tafada tana wani munafikin murmurshi.
Kai tsaye yanufi cikin gidan.
Hasbunallahu wa ni imal wakil, Allahuma Arzukuni wanan gida fadar haduwarshi ma bata lokacine , mutumin da shine number ta daya na kudi a kasa Saidai a hada gidansa Dana shugaban kasa a kyau.
Chandeliers tako ina, ga masu ayki Nan kowanensu sanye da uniform sai Miko gaisuwa suke Amma ko bi takan su baiba ,burinshi kawai yaganshi a bedroom dinshi .
Tun daga falon shi yafara wurgi da kayanshi yarage dagashi sai singlet da wandonshi,hannu yasa ya Kuna switch na dakin .
What ?! Grandma what the hell are you doing in my room?
Zuwa Nayi musamman don mu gaisa da Mai gidana don nasan ni da ganinka saika kusa shekara.
Ok I see you are missing as much yafada Yana kashe mata ido tareda zuwa don ya bata hug .nifa dadina dakai idonka a tsakar ka yake da wanan shekarun nawa zaka rumgume don lalace tafada tana daukan pillow ganin ya taho gadan gadan Dan ya rumgumeta.
Yana zuwa tashiga Maka Mai pillow Yana tarewa suna zagaye dakin ,fakon idonta yayi ya hugging dinta tareda bata peck a chicks dinta yay maza ya fada toilet tareda sa key ,hannu tashiga tafawa tana sallallami zaka fito kasame jairin yaro laifin iyayenkane dasuka barka a kasar nasara har kake koyan dabiunsu tafada tana ficewa daga dakin .Yana duk abunda take fada yay smiling old woman.