Sashe 8
Carbin Ƙwai Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani shegen tsaki taja sannan afili tafurta "da sannu za gyara muku zama saina zamar muku tauraruwa me wutsiya wacce duk wanda zaiga gilnawata bazai ta'ba ganin alkhairi ba" gaban Baby tatsaya tana kallon ta tana yamutsa fuska tajima atsayen kafun takoma bakin bed tarafka uban tagumi.
________________________________________________________
Wani irin zabura Mummy tayi tareda fashewa da kuka mai cike da tsananin kewar mahaifiyar ta cikin sassarfa ta'karisa garesu cikin firgici da tashin hankali takalli Shuwara tace "bani cool water da sauri"
Cikin rashin sanin inda tanufa Shuwara tafara dube duben inda zataga fright dak'yar tagano inda Zulaihat tafito wato kitchen d'in su ruwan eva me sanyi tad'auko takawoma Mummy daketa jijjiga Zulaihat yayyafa mata tayi amma shiru saida tashafa mata sau uku amma numfashin ta ya'ki dawowa kuka Mummy tafashe dashi gamida k'ank'ame Zulaihat ajikinta tana wani irin kuka mai cin rai,
Kasantuwar Shuwara tasan hanyoyin bama mutun gudummawa idan yasume hakan yasa takalli Mum d'in ta cikin lallashi tace "Mum cool you temper kimatsa na hura mata iska yanzu xata dawo daidai"
Bamusu tamatsa tana sharar k'wallah, take Shuwara tahad'a bakinta dana Zulaihat tahura mata iska take taja wani dogon numfashi, ajiyar zuciya suka sauke suduka sannan Shuwara tad'an matsa gefe bayan tajin ginar da ita ajikin sofa,
Tajima kafun tabud'e idanunta d'aya bayan d'aya take kallon su saikuma tanuna Mum da hannu hawaye na zubu mata murya na rawa tace "Ashe idaniya zasu sake ganin abin da zuciya ke muradi ashe kafun na mutu zan sake ganin fuskar ki shin mune mukai laifi dazaki gujemu tsawon shekaru why why Fatima kinada ilimi daidai gwargwado but Alhamdulillah tunda kin dawo garemu cikin k'oshin lafiya" kallon ta tamai da ga Shuwara daketa kallonsu tana murmushi at dsame time tana hawaye yafito ta tayi da hannu aiko ba musu ta'karisa gareta kanta tashafa tace "ya sunan ki?"
"Zulaikha amma Shuwara Mummy take cemin"
Share hawayen daya silalo mata tayi tace "Takwara akaimin kenan tsawon shekarun nan muna ranki amma kikak'i neman mu masha Allah Shuwara Allah ya albarkaci rayuwar ki ba kida k'ani?"
Kai ta gyad'a mata adaidai lokacin sukaji k'aurin da hayak'i na fitowa daga kitchen dasauri Shuwara tami'ke tashiga kitchen d'in gas takashe atsorace ganin abincin da aka d'aura ya k'one har yafara hayak'i zai Kama da wuta saida takashe komai tadawo parlourn tasamu Zulaihat da waya tana ta kirayen y'an uwa tana shaida musu Sumayya tadawo itako Mommy tana manne da ita kamar zata koma ciki murmushi maicike da jin dad'i tayi tabud'e baki zatayi magana kenan wayarta tad'auki ruri alamun kira nashigowa cikeda zumud'i ta amsa kiran ganin uncle ne bayan sun gaisa yake tambayan ta ina sukaje yazo get man yace basa nan
Dariya tayi me had'e da happy tana rufe baki tace "Uncle munje yobe yau Mommy takaini wajen familyn ta gani ga grann ma am so happy"
Daga can side d'in yace "Masha Allah lallai shine baki kira kingaya min ba, hmm bama Mommy waya naji dalilin dayasa ta'ki amsan wayan"
Tana dariya tami'ka ma Mommy wayar amma sai ta nok'e ta amsa saboda tagano kadawa ake wayar, maida wayar tayi kunnen ta tana fad'in "Uncle ta'ki amsa kona ba grann ma kugaisa?"
K'wafa tasake yi yace "bata mugaisa tunda Mommy ta'ki amsan wayar!"
Mi'ka ma Zulaihat wayan tayi cikin mutun taka suka gaisa Shuwara ta amsa wayan suka ci gaba da maganan akan Habib da Rubinat dasuke hannun shi sun d'an jima suna tattaunawa kafun suyi hanging call d'in suna nan zaune saiga Aunty Nafisa ta iso cikeda farin cikin jin dawowar k'anwar mahaifin su tilo kafun kace me saiga Daddyn Samran dashida matar shi da yaran shi biyu sunxo nan fa suka zagaye Mommy kamar zasu cinyeta daga ita har Shuwara dasunyi motsi kad'an zakaji antambaye su lafiya KO ace mesuke bu'kata, haka suka wuni firar yaushe gamo,Har yamma suna zaune sallah kawai ketada su awajen dasuke abinci ma d'an tsakura sukai fira nacinsu ahaka akai magrib alokacin ne kuma Aunty Nafeesa tafara haramar tafiya gida takuma ce tare da Shuwara zasu tafi aiko Shuwara batai musu ba tabita bayan tad'auka Kaya set biyu tama Mum sallama tareda Granny tabi Aunty Nafeesa motar su nafita ta Samran nasawo kai gidan direct side d'in Granny yanufa sabida angayamai Small Mum d'in shi tadawo dan haka cikeda sassarfa ya'karisa shiga palourn babu kowa sai k'annen shi su biyu suna zaune sunata magana k'us k'us kallo d'aya yamudu yad'auke kai yanufa bedroom d'in Granny tsinkayar muryoyin su yayi suna gaida shi batare daya juyoba ya amsa yakama handle d'in room d'in kenan yaji matar Daddyn shi na fad'in................✍🏻
*Dan soyayyar ki da fiyayyen halitta annabi Muhammad s.a.w inkin karanta kiyi sharing sauran group d'in da'ki'ke ciki*
*Wannan littafin na kud'i ne akan farashi me sau'ki inkinaso zaki tura 400 ta 4210014214 lawal shamsiyya eco bank shaidar biyanki ta 07042682333 y'an VIP zasu tura 700 domin samun posting kullum, KO katin waya mtn or airtel ta 07017296839 bana son vtu hoton katin za'a turamin y'an Niger kuma sumin magana ta 07042682333 don jin yanda zaku tura kud'in ku*
[8/27, 7:28 AM] Ummu Sumayya: 🌺🌺🌺🌺
*CARBIN ƘWAI*
```Mai wuyar janyuwa```
*Writing and Story By*
```Ummu Sumayya ```
*Babybintu*
📿📿🥚
*DEDICATED TO*
*NAZEEFI N YAREMA*
_Dan Allah masu magana suga shiru ba amsa suyi ha'kuri bana fira duk wacce tasan tatura kud'in littafinta screen shot kawai zakimin da nagani zanyi adding d'in ki a group d'in danake posting amma aita slm ina wslm ykk pls kumin uzuri dan Allah ba wula'kanci bane_
*PAGE SIX*
Achan fadar Barbushe kuwa babban aljanin dayake mai aiki wato *D'an k'wak'ur* yakawo mai mummunan labarin cewar yau wata macijiya zata zo tayi ajalinsa atake ya hallaka wannan aljani tahanyar k'ona shi da wutar tsafi yana fad'in "kafin ayi ajalina nibara nafara yin ajalinka" cikin fushi yakira dikkan sauran aljanan dasuke mai aiki yana tambayar su mafita amma kowa yayi shiru iya bincike da tsafi yayi amma yakasa gane shin macijiyar daga ina zata zo turota akayi mutun ce KO aljana ce duk inda yabuga abu d'aya ke gani shine ajalin shi da macijiyar zatayi tayau, ak'arshe dai yasallame su cikeda tashin hankali zullumi da rashin sanin abunyi yafara wasu maganganun tsafi yanayi yana kulle idanun shi take hayak'i yacika kogon dutsen har yazamana baka iya ganin komai sai wannan ba'kin hayak'in yana cikin hakan ne yahango shigowar macijiyar wanda shidai asanin shi macizai basa son hayak'i tundaga nan yakaraya yasama ranshi cewa yaufa tashi ta'kare,
Itako Uhaira da isarta dajin da barbushe yake saita b'adda kamanni takoma maciji tashiga kogon dayake ta baya yana zaune yana surkullen tsafi idanun shi arufe kawai tafasa kai zata kai mishi sara yabud'e many'an idanuwan shi dasuke jajaye yana kallon macijiyar, take yatare saran data kawo mai da hannun shi yana watsa mata wani abu tab'ace b'at takoma bayan shi cikeda tsoro dayagama shigan sa yafara juye juye yana cigaba da surkullen tsafin sa amma bai gantaba bai ankara ba yaji kamar abu yacije shi a agaran k'afa juyawar dazaiyi yaga macijiyar nan ne tacijeshi kafun yayi wani wunk'uri yaji ansoke shi da wuk'a a k'ahon zuciya wani ihu mai had'e da kururuwa yayi yana nuna Uhaira data dawo siffarta ta asali tana k'yalk'yala dariyar mugunta,
Cikin axabar zafi da rad'ad'in fitar rai yace "Tabbas kinyi nasara ayanzu amma kisani agaba ruhina shine me nasara cin amana shine ajalin ki kirubuta ki ajiye magajin wannan kujera na nan zuwa kuma mai ri'ko da littafi mai tsarki haka matar shi itace ajalin ki jinine zai wanke jini a masarautar Baynuur gaba d'aya bazaku ta'ba nasara ba akan ahalin mai martaba Abdul-Jabbar ba"
Wata mahaukaciyar dariya tasake fashewa da ita tana kallon Barbushe yana burgima alamun ranshi nagab da barin jikin shi tace "Ni Uhaira yar sarkin tsafi Miyara saina yi ajalin kaf ahalin sarki A-jabbar na rantse da kabarin mahaifina bazan bar wani a ahalin A-jabbar ba balle yakawo k'arshe na" tana kawo wa nan tasa wuk'a tafille mai kai sannan tab'ace b'at tare da gangar jikin da kan data fille kamar ba'a ta'ba yin wata halittaba awajen ko d'igon jini bata bari ba a kogon.
_______________________________________________________
"Mama ki fahimce ni nifa ba wani abu nace ba kuma ba ina nufin haka nake nufiba gaskiyar magana dama yakamata atuhume Fatima shin bayan barinta nan aure sukai da Ibrahim ko zaman bariki sukai harsuka samu Shuwara ma'ana ita Shuwara yar gaba da fatiha ce KO y'ar sunna?"
Cikin alamun b'acin rai yaji Granny na fad'in "Idanma Fatima zaman dadiro sikai da Ibrahim haka Allah ya'kaddaro musu kuma duk kece kika janyo hakan domin alokacin kece kika hana ayi auren har Fatima tabi rud'in soyayya tabar mu dan haka yanzu tadawo bazan ta'ba koranta ba kona kori yarinyar dabataji ba bata ganiba"
Cikin d'agawa matar Daddy tace "Mama nifa banga abun fushiba tambayar ta kawai nayi kuma ta'ki ban amsa ke kika amsa zance kuma maganata gaskiya ce dan Shuwara indai shegiya ce bazamu ta'ba zama da ita ba ta'bata mana sunan family akaita chan wajen dangin ubanta eheeee" tana kaiwa nan tabanko k'ofa tafito daga d'akin wani kallon kallo aka watsa ma juna itada Samran tsaki yaja yara'ba ta zai wuce itama taja tsaki tace
"Tabbas dole acema Mijin iya baba ko ank'i KO anso kuwa ninan da mutun yake ganina dole yagannin yak'yale kabewar kan kabari kenan ba'kin cikin me taushe"
Murmushi kawai yayi har zai wuce yaji tasake cewa "Sakarai kawai wanda baisan darajar kansa ba munafiki mai fuska biyu"
D'an dawowa yayi da baya domin ranshi yayi mummunan b'aci yamata wani shegen kallo yad'an tauna lips d'in shi na k'asa kafun yad'an sunkuya kad'an yana murmushin tura haushi yace
"Kisani duk lalacewar masa tafi k'arfin akirata da kashin shanu dole idan za'a cemin mai fuska biyu adanganta ni da mijinki kinga ko baza'a ta'ba sauya ma tuwo suna ba kizuba ido zakiyi kallo nid'in nan saina zama fitila abin haskawa agareki dagake har y'ay'an ki" yana gama fad'a mata haka yajuya yayi shigewar shi room d'in