Sashe 2
Carbin Ƙwai Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Cikin tausaya tace"Okay sir wish you quick recovery"
"Thanks" kawai yace mata, indasabo tasaba da halin ogan nata domin ko patient yake dubawa baicika kallon mutum ba kuma kana zuwa zaka Mai bayani ne batare daka jira ya tambaye kaba
Ahankali patient sukai tashigo wa Yana dubasu har twelve tayi sannan yami'ke yafuta zuwa restaurant dake kusa dawajen yayi ordern coffee da Arish Dan baiyi breakfast ba yafito direct yana dawowa yanufa world yafara duba patient d'in dasuke akwance sai da aka Kira sallah sannan yafuta bayan sun fito daga masjid ne wani handsome guy shima sanye dakayan likitoci yace "wallahi Samran baka da mutunci bafad'a Mai yakawo gaba kasa yarinya tayi tajiran ka alhalin ba zuwa zakaiba shine yanzu harda kawar min dakai ko thanks" yana gama maganan yayi gaba abunshi
Dasauri *SAMRAAN* yasha gaban shi yana kama kunne fuska ba walwala yace "wallahi Banda lapia shine dalilin dayasa banfito ba amma please kayi ha'kuri kaina bisa wuya ayimin afuwa yafad'a yana lankwasar dakai kamar yaro"
Dariya yayi yace "wallahi ka iya kalallame mutum idan kamai laifi kasan mezakai na hakura kawai kashirya mutafi wajen yarinyar nan in-muntashi daga aiki understand?"
"Kai Buddy Anya baka takurani ba nifa ban cika son zuwa wajen kwaila ba saboda raini kawai kaje amadadina inkun gama magana kagayamin sai nafad'a ma Granny hope kagane" yafad'a yana barin shi awajen yayi cikin teater world Dan yasan shi da korafi
Kad'a kai Sameer yayi Yana sakin kill smile yace "inkasan wata aibakasan wataba yaro man kaza Kenan" yagirgiza kanshi sannan yanufa office d'in shi
**********Sanye take da atamfa supper Aura Mai zanen yellow da blue d'inkin Riga da siket akama d'inkin yamatu'kar futar da surar jikin ta ga wasu Yan iskan Hill datasa Masha Allah tayi kyau farace Amma ba sosaiba juyi take agaban mirror tana murmushi yau kam tasan duk miskilancin *Samran* sai yayaba ma kwalliyarta yau ko shi waliyi ne sai yakalleta perfumes tafesa different design masu k'amshi sosai pink hand bag da Vail tad'auka tafito zuwa side d'in Aunty ta
Akan dining table taganta tana lunch itama kujera taja tazauna tace "Aunty yakike ya aiki"
Murmushi tayi tace "Minal sai Kuma Ina" tafad'a tana Kare Mata kallo sama da kasa
Langwa'bar dakai tayi tace "Aunty kinsan tatsuniyar gizo Bata wuce ta qoqi gidan granny zanje tunda Samran ya'ki zuwa gwamma naje yasan dagaske nakeyi Kar wata tamin snach" tafad'a tana fari da idanu kamar shine agaban ta
"Hmm wannan kanin nawa Yana wahalar min da Yar kanwata Amma kiyi ha'kuri ko Samran yashirya kobai shiryaba wannan karon sai ya aureki duk tsiyar shi kuwa tashi kije kigaisan min da ita"
"To zataji insha Allah saina dawo" tafad'a gamida nufan kofan futa
"To kikula dakanki dai kinji Banda tu'kin ganganci kinji"
"Insha Allah my Aunty" tafuta tana weaving d'in ta........✍🏻
*Wannan littafin na kud'i ne akan farashi me sau'ki inkinaso zaki tura 400 ta 4210014214 lawal shamsiyya eco bank shaidar biyanki ta 07042682333 y'an VIP zasu tura 700 domin samun posting kullum, KO katin waya mtn or airtel ta 07017296839 bana son vtu hoton katin za'a turamin y'an Niger kuma sumin magana ta 07042682333 don jin yanda zaku tura kud'in ku*
[8/27, 7:19 AM] Ummu Sumayya: 🌺🌺🌺🌺
*CARBIN ƘWAI*
```Mai wuyar janyuwa```
*Writing and Story By*
```Ummu Sumayya ```
*Babybintu*
📿📿🥚
*DEDICATED TO*
*NAZEEFI N YAREEMA*
*FREE PAGES*
*PAGE TWO*
*ABUJA*
Cikin fitar hayyaci Rubinat takaima Shuwara sha'ka Amma dake tana ankare da ita saita kauce kokawa tafara janta dashi akokarinta tasha'keta,
Nan fa moto tafara tanbal tanbal akan titi kafun kace me tuni hanklin su duka yatashi ganin motar ta'ki tsayawa gashi sunfara barin cikin gari
*ZUMA barrack* adaidai Nan motar tatsaya dasauri wasu soja suka kawo musu d'auki ganin motar na haya'ki Kuma ta jirkice,
Ko kafin afiddosu tuni sumayya tasuma Bata ko numfashi dasauri wani yakawo ruwa aka dinga shafa Mata Amma shiru Rubinat ido yaraina fata fa domin jikin ta babu inda baya rawa sai zare ido take kamar ace ar taruga barin ma dataga gaba d'aya sojojin hankalin su yatashi sai Kallon tuhuma wani ke watsa Mata.
Cikin sauri babban cikin su yahad'a bakin su waje d'aya yashiga hura Mata iska cikin hukuncin Allah numfashinta yafara fisga dasauri yacicci'beta yanufa wani d'aki sauran kuma suka tasa k'eyyar Rubinat har d'akin
Akan tabarma ya kwantar da it's yad'akko first aid box yafara Bata taimakon gaggawa cukiin kankanin lokaci numfashinta yadaidaita Amma kuma idanunta arufe ta'ki bud'e su
Kusan minti biyar ahankali tafara bud'e idanun nata dishi dishi take kallon su kafun ganin ta yawashe akan Rubinat lumshe idonta tayi tasake bud'ewa ahankali tace "where's my eye glass" atakaice Tai maganan
Dasauri suka kalli Rubinat da alamun tambaya
Cikin in-ina tace "ni ban d'aukan Mata glass ba kutan bayeta kuji wallahi bani nad'auka ba ko sis?"
Ahankali tatashi Zaune tana kallon su saikuma tawayence tace "Ina ne nan please kukaini wajen Aunty na karsu cutar dani kasheni zasuyi please served me"
Wanda yad'aukota daga bakin titine yakalli Rubinat cikin tsawa yace "kedawaye kuka sato ta Danni nasan Shuwara Bata gani amma kuma naganta a driver sit Wato sokuke ku kasheta ko saboda kuci dukiyar da mahaifin ta yabari ko??? Muhsin!!!" Yakira d'aya daga cikin sojojin
"Yes sir" yafad'a Yana kamewa saboda nuna girmamawa
"Akullemin wannan yarinyar harsaina bu'kaci afiddota sannan kai Sani kuje Motan Nan kubincika sosai duk wani abu Mai anfani ku'dauko min shi, sannan kai Abubakar kad'auko min mota inkai Shuwara gida"
Gaba d'aya kamewa sukai suka duk Wanda aka ambaci sunan shi sannan suka Sara mai suka futa dan cika umarnin shi Rubinat kuwa kuka da kururuwa take tayi Amma haka Muhsin yatasa k'eyyarta suka bar room d'in zuwa guard room.
Ahankali yake kallon ta tausayin ta dankare acikin ranshi yace "My daughter meya had'a ki da Habib bayan kincemin kun rabu???"
Kuka tafashe dashi tace "Uncle Isma'el Habib yadanfareni yacuceni yaci amanar yarda data soyayya please zanso kayi amfani da matsayin ka na major ka kwatomin ha'kkina dasuka cinye Uncle Kaine kad'ai last hope d'ina wallahi inkace a'ah ciwon zuciya zai kamani domin banajin zan iya ha'kuri da abunda suka min watakil hakanne ajalina please Uncle don't say no please say yes" tafad'a tana had'a hannayenta biyu alamun ro'ko ga hawaye nata kwaranta abisa kyakykya-war fuskarta,
"Sosai tabashi tausayi jikin shi sai b'ari yake muscles d'inshi sai motsi suke mi'ke wa yayi yakalli sumayya yace "narantse da darajar kakina ayau basai gobe ba saina kama Habib zan d'an d'ana mai azaban dasai yagummace mutuwa yayi da ita sai yayi regretting kasancewar shi mayaudari sai yayi dana sanin cin amanar da yake miki agaban idonki atunanin shi ke makauniyace shiyasa yake mu'amula da mata agaban ki to yau nayi miki al'khawari zan mishi abunda sai yayi dana sanin meyasa uwar shi tahaife shi share hawayen ki kinji my daughter karki k'ara kuka indai akan Habib ne".
Cikin dasashiyar murya take "Uncle inajin ciwon abun araina Uncle inason Habib bazan iya rayuwa inbabu shiba Amma kuma bazan TA'BA iya auran shiba Ina sonshi sosai Uncle Tell me yazanyi nacire shi araina tell me how can I leave without him wallahi Uncle am scared jinake kamar Inna futa mutuwa zanyi".
Jikin shine yaci gaba da b'ari yanajin tsanar Habib acikin ranshi ahankali ya'karasa wajen ta yari'keta suka fito sai kuka take mai cin rai.
Key yakarba yasakata a front seat yakulle yadawo yashiga driver sit yatada motan,
Acikin motan bakajin komai sai kukan Shuwara sai uncle Isma'el daketa amsa waya lokaci bayan lokaci ahaka suka karasa Pape juction a'kofar wani gida yayi Horn get man yafuto yabud'e musu Yana ma Uncle barka da zuwa Dan shi bai lura da Shuwara daketa kuka ba har yanzu.
Masha Allah gidan yahad'u upstairs ne hawa hud'u mention NE Mai girman gaske da'kyar yalalla'bata tafito daga motan suka nufa cikin gidan.
ლ(́◉◞౪◟◉‵ლ)