Sashe 13
Carbin Ƙwai Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cike da tausayi Gimbiya take kallon Jakadiya kafun cikin k'asaita dake yawo acikin jinin jikin ta tace
"Shin menene yahad'a ki da Fulani dahar take ikirarin d'aura miki haddin sata?"
"Allah yatai make ki wallahi babu komai tsakanina da ita tambaya ta tayi wai me aka tattauna a fada yau shine nace basu kira niba kawai tace zata bani zab'i kona dinga kawo mata sirrin Maigirma Takawa A-jabbar kota d'aura min sata akashe ni"
Kai Gimbiya ta jujjuya sannan tad'aga mata hannu alamun tabata waje,
Cikin sassarfa tami'ke tabar side d'in tanufa ainihin b'angaren su na bayi ginine na d'akuna da yakai yakawo, direct madafi tanufa cikin sassarfa takar'ba abinci sannan tajuyo wani d'aki tanufa tana shiga ta kulle d'akin wani room tashiga babu komai cikin d'akin sai katifa da wata kyakkyawar dattijiya azaune agefen katifar abinci ta aje agabanta aiko take tafara cin abincin ham ham hannu baka hannu kwarya,
Cike da tausayin ta tazuba mata idanu saikuma hawaye yazubo mata tashare tace afili *"Masauratar Baynuur tabbas akwai sark'ak'iya mai cike da tashin hankalin da baki bazai iya war ware shiba har sai Yarima S.A-jabbar yadawo ciikinta hasken zai yaye duhu Allah kadawo da wannan bawa naka cikin wannan masarauta mai cike da azzalumai muna da adalin sarki amma baisan cewar yana tare da mugayen fadawa bane ya Allah ka kawo ma Takawa d'auki ya rahman*" cikin kuka ta'karisa maganar
Itako matar nan sai ta daina cin abinci ta tsaya cak tana kallon Jakadiya sai kace meson tuno wani abu sai kuma taci gaba da cin abincin ta.
Koda ta'karisa side d'inta wayarta tad'auka takira Barbushe amma number shi ya'ki xuwa zuciyar tace ta azalzale ta dataje wajen shi kawai dan haka babu b'ata lokaci tad'auki car key afujajan tanufa motar ra tatayar tabar masarautar,
Da isarta kogon sai taga gaba d'aya kogon ya chazan gashi wani irin kuka sai tashi yake wuu wuu wuu amma sabida rashin tsoro direct tanufa kogon wata mahaukaciyar tsawa aka daka mata wacce saboda tsaban firgici saida fitsari yakufce mata wata dariya tafara ji tana kusanto ta aiko atsarace tafara waiga wa amma ba kowa kamar gimalwar kyafta idanu sai ga abu agabanta wani gigitaccen ihu tasake take tasulale k'asa awajen,
Wata shararriyar dariya Uhaira tasaki kafun tad'auke ta cak tatashi sama da ita cikin alk'aluman tsafi.
_________________________________________________________
Wani irin shak'ota Yaya Bukhar yayi mijin Aunty Nafeesa, wani wawan mari yakai mata wanda yasa tafad'i k'asa war was dama ba wani k'arfi gareta ba, kafun ta warware yafara ball da ita yana haurinta cike da b'acin rai,
Babu wanda yayi yink'urin hanashi dukanta sai idanu dasuka zuba musu cike da b'acin rai musamman mahaifiyar ta data gama fahimtar abunda taje ta aikata,
Aunty Nafeesa kuwa kuka tafashe dashi taje tarirrik'e shi tana kuka Kafun tace wani abu suka tsinkayi murya Granny tana fad'in..............✍🏻
*Karfa ku sha'afa ku mance wannan littafin na kud'i ne tuni wad'anda suke so sun fara payment akan farashi mai sau'ki siyan nagari maida kud'i gida tabbas inkika sai wannan littafi bazakiyi asara ba domin zaki koyai abubuwa da dama na gyaran jiki musamman uwar gida style name kwanciya iri iri zaki same su asauk'ak'e ga kayan gyara uwa uba wad'anda zasu saki ki ciko da gaban ki domin martabar ki awajen Oga kudai Ku hanzarta karku bari abaku labari siyan nagari maida kud'i gida normal group 400 posting sau d'aya VIP 700 group posting sau biyu kuma sune suke da gara b'asar samun paid book d'ina a bonus wato HANGEN DALA*
*Dan soyayyar ki da fiyayyen halitta annabi Muhammad s.a.w inkin karanta kiyi sharing sauran group d'in da'ki'ke ciki*
_*Wannan littafin na kud'i ne akan farashi me sau'ki inkinaso zaki tura 400 ta 4210014214 lawal shamsiyya eco bank shaidar biyanki ta 07042682333 y'an VIP zasu tura 700 domin samun posting kullum, KO katin waya mtn or airtel ta 07017296839 bana son vtu hoton katin za'a turamin y'an Niger kuma sumin magana ta 07042682333 don jin yanda zaku tura kud'in ku*_
[8/27, 9:06 AM] Ummu Sumayya: 🌺🌺🌺🌺
*CARBIN ƘWAI*
'''Mai wuyar janyuwa'''
*Writing and Story By*
'''Ummu Sumayya '''
*Babybintu*
📿📿🥚
*DEDICATED TO*
'''NAZIFI N YAREEMA'''
*PAGE TEN*
Tana isa kogon tsafin nata tashiga d'akin mijinta ta sauke Fulani akan wani dutse sandar tsafinta tad'auko tanuna Fulani da ita take jikin Fulanin yafara wani irin mazari itakuma Uhaira tana ta surkullen tsafinta tsayin lokaci saiga Fulani tatashi zaune idanun ta arufe,
Wata shegiyar dariya Uhaira tasaki kafun ta gimtse fuska cikeda rashin imani tace
"Uwar gida ga A-jabbar kinshiga taskun azabata daga ke har mijin ki daga yau nasamu hanyar dazan fara shirin kwace masarautar Baynuur domin tawa ce " wani irin abu tad'auko ta watsa ma Fulani take tasake komawa kamar matatta d'aukar ta ta'kara yi tanufa can gefen Baynuur tasauke ta sannan tayi wuce warta.
Gimbiya Tahaliyya kuwa tana jiran Takawa yashigo dan tasan daga sun dawo sallar jumma'ah ba'a sake zaman fada shiru shiru bai shigo ba hakan yasa ta ha'kura taje tad'an kwanta dan tayi barci tasan inta farka zuwa la'asr kilan yashigo dan shima yakanyi barci a irin wannan lokacin na bayan sallar azahar.
Gimbiya Sumayya tana zaune wata tsohowa dasuke tsananin kama tami'ke mata wani garin magani a ba'kar leda tace
"Wannan ki tabbatar kinba ma Gimbiya Tahaliyya idan har muka samu tasha zata zamo butun butumi sai yanda mukai da ita tunda kince ita kad'ai sarki ke saurara yanzu KO?"
Kai tagyad'a mata batare datace uffan ba tattaunawa sukaci gaba dayi agame da neman Magajin masarautar da akeyi tsayin lokaci.
Jikin ta gaba d'aya babu inda baya kyarma burinta kawai yanzu ta isa wajen Gimbiya Tahaliyya ta isar mata da wannan mummunan sa'kon da ake shirin aikata mata tana xuwa tashiga palourn da Gimbiya Tahaliyya bata yarda dakowa yashiga ba sai amintattun bayinta zama tayi don jiran Gimbiyar tafi to, tana ta tunani akan wannan masarauta mai cike da k'ulle k'ulle.
________________________________________________
Cikin fad'a Granny tace "kul kada kasake dukan ta da wanne zataji eyeee"
Da mamaki suke kallon Granny ganin batasan abunda ke faruwa ba kuma tazo tana hargagi akan adena dukan Minal,
Kasantuwar Yaya Bukhar mutun ne mai biyayya yasa yakoma yadafa bango cikeda takaicin Minal yanajin kamar yakashe ta,
Zama Granny tayi tana kallon mahaifin Minal Alhaji Mudan yana sallamar DPO bayan sun tafi ne kowa yazauna danjin me Granny zata fad'a,
D'aya bayan d'aya takalle su kafun ta yafuto Minal da har fuskanta ya kumbura ko kukan ma kasawa tayi sai hawaye dasuke ta sintiri akan fuskar ta da rarrafe Minal ta'karaso gareta takanga jinkinta dana Granny tanajin kamar zuciyar ta zata faso k'irjin ta tafito sabida tsananin fargaba da tashin hankalin data tsinci kanta aciki,
Shafa kanta Granny tayi tace "Agaskiya kunban mamaki ace yarinya tun dare bata gida kuma tadawo babu tuhumar komai kuhau dukanta"
Ran Alhaji Mudan ad'an b'ace yace "Hajiya kinkon san ne Amina ta aikata kuwa daga wajen wani k'aton takefa ki kalli tafiyar ta tsaf zaki fahimci komai ace ana jibi bikin ka kaje wajen wan...."
Ad'an kufule Granny tad'aga mai hannu sannan cikin b'acin rai tace "banso fasa wannan abu ba amma yanzu zan fasa shi ba kowa bane yakira Minal tafuta ba sai Samran sabida yacimma wata manufar shi"
Cikin mamaki duk suka zuba ma Granny idanu kafun Aunty Nafeesa tami'ke cikin jin haushi da rashin yarda tace "Haba Granny ayanda nasan Samran bai son mu'amula da matan banza as how ace shine yakira Minal sukaje wani waje har su kwana kuma sauran kwana biyu biki kai impossible" tana kaiwa nan amaganar ta tai waje da niyyar futa Granny tace
"Dakata iyayen y'an fushi ke ga me k'ani ba kijini dakyau d'an uwanki fuska biyu garesa kuma dalilin dayasa za'ai auren kenan cikin gaggawa" take takwashe komai tafad'a musu,
Gaba d'aya jikin Aunty Nafeesa yayi mugun sanyi hartaji karsashin datake ji yaguje mata lallai wannan shi ake kira rufin gaton y'an bori,
Ran Alhaji Mudan kuwa ba k'aramin b'aci yayi ba haka mahaifiyar Minal d'in amma sukai shiru Dan jin me Granny zata yanke,
Itako Granny hawayen fuskan Minal d'in tashare tace
"Ki kwantar da hankalin ki yayi hakanne dan afasa bikin ku dama tunda shi yahefa tsontsu biyu da dutse d'aya kuma indai ina raye tabbas Samran sai ya aure ki share hawayen ki kinji"
Gaba d'aya jitake d'akin na juya mata sai auna kalaman tsohuwar take amizani any'a matar nan bata samu tab'in hankali ba, gaba d'aya muryan ta yadishe ahankali tace "na gode Granny agaskiya bansan dame zan iya saka miki ba tabbas zan miki ranar da baza ki ta'ba tunani ba zan saka miki da abubuwan da bazaki ta'ba manta wa dasu ba"
Kuka tasake fashewa dashi tana k'ank'ame Granny dan ko ahaka aka tsaya tasan tagama wanke ta fes,
D'an bubbuga bayan ta takeyi alamun rarrashi,
Alhaji Mudan yami'ke yana kallon Granny ranshi ad'an b'ace yace
"Abunda yaron nan yayi bai kyauta ba ace kwana biyu yarage yakasa ha'kuri ke kinsan hakane tun farko kik'i gayamin to wannan aure babu shi sai Amina tayi istbra'e randa tagama istbra'e sai ad'aura auren dan yanzu ana iya yin aure ciki yabayyana kinga kenan aure ya haramta agaresu har abada dan haka saimu jira Hajiya tashi mutafi" ya'karisa maganan yana kallon Hajiya Maman Minal ranshi a'bace,
Jiki asanyaye tami'ke tana kallon y'ar tata da shakku yad'arsu akan zuciyar ta domin ita kanta tasan Samran bazai aikata abunda sukace ba tabbas akwai wata k'ulalliya a'kasa kuma ita ko menene bazata bari acuci Samran ba, haka tabi bayan mijinta daya futa, Bukhar ma mik'ewa yayi yabi bayan Aunty Nafeesa dan yasan tana can cikin damuwa koma tana kuka.
____________________________________________________