Sashe 1
Carbin Ƙwai Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
[8/27, 7:15 AM] Ummu Sumayya: 🌺🌺🌺🌺
*CARBIN ƘWAI*
```Mai wuyar janyuwa```
*Writing and Story By*
```Ummu Sumayya ```
*Babybintu*
📿📿🥚
*Wannan labarin 'ki'kirarre ne banyi dan wata KO waniba inyayi daidai da labarin rayuwarki kiyi ha'kuri bada niyya nayiba*
*Agaskiya bansan yanda Zan kwatanta chakwakiyar dake cikin littafin nan ba domun babu b'angaren dabai ta'bo ba kawai inkinaso adama dake kiji ya abun yake kibiya kud'in karatun ki domin kiji ya abun yake y'ar uwa karki bari abaki labari*
*_DEDICATED TO NAZEEFI N YAREMA_*
🆓 PAGE
*PAGE ONE*
*KWARA STATE*
Dajine da ya amsa sunan shi na nuzun dauji domin bakajin komai adajin sai kukan muggan namun daji dana tsuntsaye daketa shawagi yayinda ruwa yaketa gudana ak'oramai tsakanin dutse da dutse kasantuwar garin na kwara duwatsu sunyi yawa dan mostly gidajen su akan duwatsun yake, daga chan gefe wata kyakkyawar kenwa ce (mage) kwance bisa wani d'an dutse da alama barci take, jikin tane yafara tsuma da makyarkyata irinta rawar sanyi afirgice tafarka tayi kuka sau biyu miyau miyau sai tafara birgima a'kasa tana 'kugi da gurnani mai tsananin 'karfi, take wajen yafara rikid'ewa yazama ba'kin 'kirin duk kuwa dacewar tsakiyar rana ne, tsayin lokaci kafin wajen yayi haske iya inda take kwance.
Sake yin kuka tayi miyauu miyauu sau biyu sannan takoma ta kwanta ahankali haske yadinga shiga jikinta take ta soma rikid'a tana dawowa siffar mutum harta kammala dawowa cikakkiyar mutun abinda yayi matu'kar bani tsoro kenan da mamaki.
Mi'ka tayi da hamma tana daga kwance sannan tami'ke tsaye ta dubi dajin datake cikin daga wannan 'kusurwa zuwa wannan 'kusurwa, tadawo da kanta ga jikinta taga siffarta tadawo har kamanninta na mutum nan take ta 'kyal'kyale da wata irin hatsabibiyar dariya mai tsoratarwa cikin rashin imani tausayi da tsananin zalunci da takeji aranta, lokaci guda kuma saita tur'bune fuska tana huci da zare idanun ta irin na 'bacin rai da ba'kin ciki tayi karaji da kururuwa ta soma yima kanta kirari da kakkausar murya.
"Sai ni *UHAIRA* y'ar sarkin tsafi *MIYARA* tsafi da sihiri gaskiyar me yinsa muguwar mace nake me hali dubu babu nakirki, makira nake uwar makirci hatsabibiya uwar shad'ananci, matsafiya uwar zalunci mai ba'kar zuciya dababu tausayi a cikinta shekaru goma sun shud'e gani nasake bayyana cikin siffata,
Kuma zanyi ramuwa da d'aukar fansa" tafashe dakuka sannan takyal'kyale da dariya hawaye na zuba a idanun ta taci gaba dacewa
"Kunshiga taskun azaba mutanen masarautar *BAYNUR* tashin hankali u'kuba mai tsanani ya sameku na rantse da rana da wata da girman tsafin mahaifina saina azabtar daku da u'kuba mai tsanani da masifu masu tsanan tawa tahanyar tsafi da sihiri saina hanaku sakewa da kwanciyar hankali.
Tasake 'kyal'kyalewa da wata gigitacciyar dariya ta 'kareta da karaji itatuwa da duwatsun wajen suka yi amsa kuwwa sannan tatashi sama acikin iska kamar gajimare tanufa masarautar Baynuur.
*MASARAUTAR BAYNUUR*
Masarauta ce mai girman gaske wacce dagani kasan ginin bana yanzu bane duba da yanda aka 'kawata ginin da ya'ben 'kasa aka 'kawata shi da kwalliya iri iri saashi saashi ne dasuka kusa guda hamsin kundai san yandda ginin gidan sarauta yake,
KO ina kakalla acikin gidan kuyangi ne keta shawagi kocce tana aikin gabanta hakama fadawa nata kaiwa da kawowa kowa kagani cikin sauri da natsuwa yake aikinsa, daga wani gini mafi girma da tsaruwa wani had'add'en guy yafito da alama dai nan ne fada direct inda ake d'aure dawakai yanufa cikin takun 'kasaita da izza duk inda yagitta bayine kawai ke zubewa suna kwasan gasuwa amma ko kallon su bayayi tafiyan shi kawai keyi cike da ta'kama fari ne amma ba Sol ba yanada faffad'an k'irji dogone santalele yanada siririyar fuska irinta Fulani da many'an idanuwan dasuke k'ara mai kyau hancin shi kamar biro yake ga bakin shi d'an madaidai ci pink kamar na mata sajene yakewa fuskan shi da gefen bakin shi Wanda Ba'karamin kyau yake k'ara maiba yanada kwarjini sosai domun bakowa yake kallon shi kai tsaye yamai magana ba kaf masarautar shakkan sa akeyi idanun shi anytime alumshe suke ma'abocin taunar lips ne musanmman inyana cikin damuwa Sam Sam magana bata dameshiba,
Wani hadd'd'en doki fari dababu ko d'igon ba'ki ajikinsa yakama ma linzami,
Daga bayan shine wasu suka zo suka zube suna mai kirari "Ran magajin sarki yadad'e takawar ka lafiya d'an sarki jikan sarki magaji ga sarki gaba salamun baya salamun"
Kallon su yayi kafun yad'aga musu hannu alamun yaji, jiki narawa wani daga cikin su yami'ke yad'aura mai *kwari da baka* ajikin dokin sannan suka baza malun malun shikuma yad'are kan dokin yanufa hanyar futa daga masarautar, fadawa da kuyangi sai fad'uwa suke suna d'iban gaisuwa.
Shiko uban gayyar ma baisan sunayiba
Kamar yanda yasaba futa farauta duk ranakun 'karshen mako yauma haka takasance mai cikin natsuwa dokin ke kutsawa dashi cikin dajin.
*ABUJA*
_( MAITAMA )_
3:40
Sansanyan sanyi ruwan da akagama yine agarin yasa gari yayi lum kamar yamma tayi garin yayi gunun dad'i mutane sai kaiwai da kawowa suke tayi abakin katon shopping Mall d'in Mai suna *SHAMYUNS* wajen yakawato sosai duk Wanda kagani awajen to iyayen shi sunci sun tada kai domin wajene na classis mutane kasantuwar yau ranar aikine Babu cikowa awajen sai mutane d'aid'ai dasuke shiga suke harkokin su ,
Tsaye suke acikin shopping Mall d'in wata kyakyawa son kowa 'kin wanda yarasa farace tas tana sanye da street siket blue and white shirt sai black kimono sosai tayi kyau k'aramin Blue Vail ne tayi rolling kanta dashi sai siririn medical glass manne afuskan ta kafafunta sanye da plat shoe black sosai yafito dafarar kafarta agefe Kuma wani kyakyawan handsome guy ne shima yakure adaka American suit maroon colour dasuka matu'kar karban fatan shi basket yake TURA Mata gamida yimata fira ahankali yanayi Yana kallon wata agefen shi, sai murmushi take zubawa da alamu tanajin dad'in hakan,
Daga gefe wata chacolate hot bab ne sanye da English wear dasukai matu'kar fitar Mata da sura sai ta'be Baki take gamida hararan farar Beb d'in wacce duk firar dasukeyi tad'auka da ita yake Amma da chacolate d'in yakeyi,
Ahankali yace my hubby nasan kin gaji ko yafad'a Yana kallon d'ayan Beb d'in murmushi sukai dukansu Amma sai d'ayan tace "sweetie kamar akwai wata akusa dakai ko?"
Waro ido yayi cikin in-ina yace "ehm mekika ganine?"
Murmushi tayi Wanda yaasaka dimple d'in ta yalotsa langwabar dakai tayi tana yamutsa fuska tace "jikina ne yabani hakan but amma bara natabbatar tukun tafara laluba wajen dasandar ta, dasauri d'ayan tayi baya tana dafe kirjin ta idonta yayo waje alamun tsoro sungama bayyana atare da ita.
Alamu yamata data futa tajirashi amota gashinan zuwa, Aiko dasauri tafuta tana waige ganin takura Mata ido da manyan oil eyes d'inta farare kamar tana gani Nan ko makauniyace
Cikin tausasa murya yace "haba *SHUWARA* yanzu zargina kikeyi kome?" Cikin alamun fushi yayimata tambayan gamida watsa mata wabi shegen kallo
Murmushi tayi sannan tajuya idanun Wanda hakan Ba'karamin kyau ya'kara mataba sannan tagyara zaman eye glass d'in tace "No kawai kasan inada kishi jikina ne yabani cewar akwai wata akusa dakai amma yanzu tafuta ko tafad'a tana dawo da kallon ta gare shi?'"
Zare ido yayi cikin in-ina da kokonto yace " *SHUWARA!!!* mekikeso kice min ne Wai daga yarinya tazo wucewa takusa Dani duk kinbi kindamu kanki okay dama kina gani kikema mutane pretending kamar bakya gani ko?"cikin tashin hankali ya'karisa maganan gamida kafeta da idanun shi cikeda rashin yarda,
Murmushin rainin hankali Shuwara tamai tace "Habib stop talking to me like that Dan INASONKA ba shine zaisa kadinga gayamin magana son rankaba Dan haka you have to be careful with me" tana kaiwa Nan tafara laluban hanya zata futa,
Cikin sauri yabi bayanta da basket d'in yasha gabanta gamida RIK'E sandan yace "Am sorry My hubby please karkimin haka wallahi Kika rabu dani mutuwa xanyi please Don't leave me am sorry once again it's all my fault please"
Murmushi tayi tace "hmm Habib nizaka yaudara to ka adana kalaman ka tun wuri kila nan gaba sumaka anfani kamatsa kabani hanya na wuce ko nakira security sumatsar min dakai" cikin tsawa ta'karasa maganan Dan haka cikin sauri yamatsa jikin shi kuwa sai kyarma yakeyi Addu'ah kawai yake Allah yasa ba warkewa tayiba domin inta warkene tabbas yasan yau a sell zai kwana dangashi har Beb d'in shi
Jiki asanyaye ya'karasa yaje yabiya kud'in komai yafito bisaga mamakin shi Babu motan dasukazo da ita
Cikin d'an rud'ani yad'aga waya yakira Wayan Shuwara Amma not respond kusan twenty miss call dasauri yakira Rubinat bugu d'aya takatse yasake Kira Nan ma still anayin cotting d'in Kiran kusan ten minutes saiga text yashigo wayanshi kamar haka
_wallahi yau nasan tamu ta'kare asirin mu yatono makauniyar Nan kejan Moto Kuma kamar Bata san daniba haka tanuna driving takeyi cike da kwarewa Kuma ba hanyar gida tanufaba munfara futa acikin Abuja wallahi kashi nagama yanzu please Habib kayi wani abu Mana wallahi kasheni zatayi_
Kara Kiran wayar yayi sai yajita akashe na Shuwara yakira itama not reaching, cikin tashin hankali yabar Mall d'in okada yatara yahau batare dayasan Ina yanufa ba zufa kawai yake sharewa Saida sukai nisa da tafiya text yashigo wayanshi dubawa yayi dasauri yaga Shuwara ne jiki narawa yabud'e sa'kon.
*YOBE*
Kashim Ibrahim shatima way
8:16
*SAMRAN INTERNATIONAL HOSPITAL*
Adai dai Nan wata black Jeep Mai tinted Glass tayi parking wani kyakyawan handsome yafito sanye da kayan likitoci fuskan shi sanye da eye glass fari ne sol da ganin shi kaga bafulatani sajen daya kwanta agefen fuskan shi bak'i sid'ik yashafa kafun ahankali yafara tafiya cikin takun izza da taqama yanufa cikin hospital d'in driver d'in shi ne yashigo da motan gamida kwasan wayoyin shi yabisa dasu
Ma'aikata sai kwasan gaisuwa suke Yana d'aga musu hannu kawai dan baya cikin yanayin dazai iya magana yau ahankali yashiga office d'in masha Allah nafurta ganin had'uwar wajen kamar gida Amma Wai office🤔 lallai masu layya nacin nama lolz
Bajimawa secretaria shi tashigo Mai da tarin file kusan talatin harta juya zata futa yad'aga murya yace "Judith come here"
Cikin girmamawa tadawo gamida duk'awa tace "sir what do you need"
Wasu filled yami'ka Mata yace "iyaka wad'anda zan iya gani kenan so that we can take it to Dr Sameer am not feeling fine today"