← Book details Carbin Ƙwai Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 17

Sashe 10

Carbin Ƙwai Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_Masha Allah agaskiya ban san haka *CARBIN ƘWAI* yasamu karb'uwa awajen al-umma ba sai jiya dabanyi posting ba naga sai tura kud'i ake ana tunanin free page ya'kare masoya na ina Kira da babbar murya kuji ni da kyau free page guda goma 12 zanyi daga nan kuma duk wanda yakaranta 13 na Allah ya isa yakaranta muddun bai siya ba duk wacce bata siyi *CARBIN ƘWAI* Ha'ki'ka anbarta abaya domin labari ne daya tab'o bangarori da dama bazaku gane hakan ba saimun shiga cikin littafin ka'in da na'en sannan mutun xai fahimci baiyi asarar kud'in saba acikin book d'in nan zaki koya yanda ake gyran jiki zaki koya yanda ake had'a magungunan mata wanda bazasu cutar dake ba hatta magungunan infection zan fad'i yanda ake had'a su da sauran abubuwan da bazance komai ba sai wad'anda suka siya suzasu gani masoya na k'ashin bayar nasarata ina gaishe Ku aduk inda kuke afad'in duniya Ummu Sumayya tana muku son so fisabilillah kuci gaba da nuna min kauna tahanyar siyan book d'ina nikuma insha Allah zanci gaba da ilimantar daku sannan na Nishad'antar daku Allah yabarmu tare daku bisa amana_

*_Ga masu son atallata muku hajarku facebook WhatsApp Instagram tweeter da sauran kafafen sadarwa ta media har yanzu k'ofa abud'e take akan farashi me sau'ki insha Allah_*

*_Uwargida da amarya kai harda ma masu shirin yin aure akwai kayan gyara masu kyau da inganci tundaga kan tsumi tabaje gumba tukud'i gama d'id'i da sauran kayan gyara duk akwai muna turawa KO ina afad'in Nigeria ga amare muna saida kayan dilka wanda zaisa jikin ki yayi fes kiyita walwali kina shek'i kuma bana bleaching ba duk wacce tashirya zata iya tuntu'ba na 07017296839 saina jiku_*

*PAGE SEVEN*

Dasauri yajanye idanun shi yad'an ja da baya yad'auko wayar shi yara'ba ta gefen ta yahaura step d'in ranshi fall da takaicin ta! ace matar da zaka aura a hotel, lallai yana cikin bala'e da masifa indai ya aura Minal, koda ya isa hall d'in tunda yasamu waje yazauna yaduk'ar dakai bai sake magana ba har Samir yakammala abunda yake suka sauko tare aharabar wajen suka tsaya Samran yafad'a mai dukkanin abunda ke faruwa dakuma ganin dayama Minal yanzu,
Baki samir yad'an tab'e cike da takaici kafun yace "Kasha kurimin ka ranar d'aurin aure za'a fasa auren and bansan ya Dad d'inka zai d'auki maganar ba nidai tagefe na nagama dukkanin wani shirye shirye kuma Alhamdulillah komai yatafi yanda ake bu'katar shi"
Ajiyar zuciya Samran yasauke yana d'an cije bakin shi yad'an kad'a kai yace "Na gode Samir muje muyi sallah daga can saimu wuce"
Hannu yami'ka mai sukai musabaha sannan kowa yashiga motar shi.

Minal kuwa cikin wani sabon tashin hankali tabi Samran da idanu har ya'bace ma ganin ta dak'yar ta iya d'aukan wayarta adaidai lokacin kuma Jibson yasake kiranta dan dama taje room d'in dayazama personal nashi inda suke had'uwa koda yaushe tanata knocking amma not respond shine tagangaro taga koda motar shi inbabu tamai text tunda ya'ki d'aga kiranta gaba d'aya jikinta babu inda baya kyarma tad'aga wayar dake ta barazanar fad'uwa kafun tai magana taji yace "Room 28" kawai yakatse wayar wasu zafafan hawayene suka zubo mata bata damu data share ba tanufa room d'in dayace mata tana zuwa tata'ba tajita abud'e shiga tayi babu kowa a palourn sai sanyin AC da k'amshin room freshener daya cika d'akin tsayaawa tayi taji ance "Amarya kinsha k'amshi k'araso mana!"
Bata da yanda zatayi ta'karasa shiga cikin bedroom d'in yana kwance akan bed k'afafun shi zube hannun shi saman faffad'an k'irjin shi yana shafawa wani irin lumshe red eyes d'in shi yayi saboda ganinta kawai yasake tada mai da feeling baki yalashe kamar tsohon maye aranshi yana ayyana irin garar dazai kwasa dan anbashi labarin har d'inki taje akamata kenan yau zaici tsukakken waje mai shegen dad'i, murya anarke yace "k'araso mana koni zanzo abani na bankwana Mrs SS A-jabbar" ya'karisa maganan yana mik'ewa yanufota gadan gadan ba'ki ne mai murd'add'an jiki jikin shi gaba d'aya gashi ne yakwanta luf luf alamun hutu bawani kyakkyawa bane kuma baza akirashi mummuna ba kallo d'aya zakai mai kagane cikakken namjine maiji da lafiya duba da yanda joystick d'in shi take ra harbin iska kamar zata fasa wandon tafito tsaban tahango kayan dad'i,

Baya baya Minal tafara yi yana binta tana baya ahaka harsuka kai bango d'an sunkuyo dakan shi yayi zuwa wuyanta kasantuwar yafita tsawo cikin kunnen ta yafara magana yanajan numfashi "Haba Minal tawa meyayi zafi zakiyi aure baki gayamin ba kinko san yanda nake sonki da kishin wannan k'yak'yawar surar musmman wad'annan many'an kayan" ya'karisa magana yana damk'o breast d'inta cikin mugunta yake squeezing d'in su gaba d'aya wanda hakan yabama Minal daman fashewa dakuka tana ture shi jin yanda joystick d'in shi ke harbin ta koda tasan Jibson baida sau'ki wajen sex balle yanzu tasan cin kaca kaca zai mata,
Wani shegen murmushi yasaki yad'an ja da baya yad'auko Samsung tablet d'in shi dake gefe yakunnan wani abu yajuyo mata,
D'an zaro eyes tayi ganin kanta tsirara haihuwar uwarta suna having sex da Jibson tana moaning harda ihu, silalewa tayi k'asa tana fad'in "Innalillahi wa-enna ilaihirraji'un ya Allah help me" sai kuma tafashe da wani kuka,
Baki yata'be yakoma bakin bed d'in yana tub'e gajeren wandon dayayi saura ajikin shi yana fad'in "KO kizo yanzu kimin abunda nakeso ko SS A-jabbar yayi karin kumallo da wannan videon gobe da safe ke bashi kad'ai bama wallahi inbakiyi min abunda nake bu'kata ba har ubanki sai yaga wannan videon"
Yana gama fad'in maganar yakwanta akan gadon yayi flat yana kallon rover siling d'in room d'in ga joystick d'in shi tami'ke tsaye yasa hannu yana lailayata still kuma yana kallon Minal daketa kuka maras sauti,

Gaba d'aya nadama yacika Minal bata ta'ba dana sanin aikata mummunar d'abi'ar taba kamar yau auren data samu zatayi da'kyar shine akeson atungule shi anason zubar ma iyayen ta daraja da kima mahaifinta babban d'an siyasa ne idan videon yafita tabbas zai zama makami ga abokan gaban sa tabbas yau tana cikin u'kuba da tashin hankali mai tsanani y.......
Cikin hargagi taji muryan Jibson na fad'in "Before na k'irga uku ko ki kawo kanki konazo nai fata fata dake yanda KO SS A-jabbar bazai mori komai ba"

Jikinta na kyarma ta'karasa bakin bed d'in tana kuka mai ban tausayi tahaura kan gadon.

_______________________________________________

Tana isa kogonta tashiga d'akin da mijinta ke aje kayan tsafinsa ta d'aura kan boka Barbushe akan wani k'aramin dutse ta soma maganganu Irin na sirrin tsafi tana gewaye k'ok'on kan boka Barbushe dake gabanta hayak'i ne yasoma fita daga cikin k'ok'on kan daga hancin shi bakin da kunne gaba d'aya d'akin ya turnuk'e da hayak'i har saida matsafiya Uhaira tadaina ganin KO tafin hannunta daga nan tad'auko k'walbar nan mai haske da sirrin tsafin boka Jallisu yake ciki take k'walbar tazama kamar futula acikin duhun hayak'i matsafiya Uhaira tabud'e k'walbar tajuye wannan ruwan me yauk'i akan k'ok'on k'an boka Barbushe sannan tad'aga sama tajuye ruwan dake cikin k'ok'on a bakinta yana hayak'i da'kyar ta iya had'iye wa sabida tsananin zafi,
Tana gama shanye ruwan sai taji cikinta yad'auki zafi gaba d'aya idanun ta suka fito sukai zuru zuru, zuciyar ta tadinga bugawa da k'arfi, hasken dake cikin k'walbar yadinga fita yana shiga jikinta, nan take duk wani sirri na tsafin boka Jallisu da Barbushe yadawo jikinta taji ta'kara nauyi tamkar k'asa bazata iya d'aukar taba,
Da Uhaira taga kaf sirrin tsafin many'an bokayen yadawo jikinta saita bushe da wata hatsabibiyar dariya tayi k'ara tayi kururuwa mai tsananin k'arfi daga k'arshe tafashe da kuka,
Bayan wani lokaci sai tayi shiru tana tunanin abunda yakama ta tayi take saita shirya kaf Kayan tsafinta tanufa kogon Barbushe tana zuwa takira kaf alhanun sa take sukai mata biyayya suka bi bayanta dan sun san insuka k'i azabtar dasu zatai koma takashe su, itakuma tamusu al'khawarin basu jini gaduk sanda tasanya su aiki.

________________________________________________

Acan Baynuur kuwa Fulani tajima batai barci ba tana ta sa'ke sa'ken yanda zata b'ullo ma A-jabbar da Gimbiya Tahaliyya da tunda aka auro ta komai nata ya lalace da'kyar ta tsaida shawaran komawa gun Barbushe tanemi afuwar sa gobe idan ya'ki kuma tasa abinciko mata sabon malami dan taga ba'a kai KO inaba wankin hula na neman yakaita dare.

Gimbiya Sumayya tajima tana sa'kawa da kwance wa gameda al'amarin masarautar Baynuur kafun tasamu barci yayi gaba da ita duk kuwa dacewar tanajin jaririyar ta na kuka amma KO kallon ta bataiba saidai hadiman tane suka shigo sukaita jijiga jaririyar bayan sunbata ruwan zam zam da'kyar suka samu itama tayi barci suka kwantar da ita akan gadonta na jarirai suka jamusu k'ofa bayan sun fita.

Washe gari ana zaune cikin fada A-jabbar na zaune akan kujerar mulki Waziri na gefen shi sallama yashigo fada yana nemar ma Liman iso,
Bayan liman yashigo ne yazauna agaban sarki ga Waziri Imran Magajin Gari Suhaib Galadima Khalil da Shamaki A-zizu da sauran duk wasu nakusa kusan sarki gaba d'aya fada tayi tsit sai many'an fadawa daketa aikin yima sarki fifita suna fad'in "Allah yabaka yawan rai sarkin mu adalin mu sarauta takace izza takace ba'ai adali kamar kaba"
Wani daga gefen hagu yake ta amsawa da cewar "Sarki ya amsa maka sarki yana go diya"

Gyaran murya Liman yayi yakalli sarki sannan ya du'kar dakan shi cikin ladabi yafara magana
"Allah yaja zamanin ka sarki ka dad'e kayi k'ark'o asakama kon istikharar dana gabatar tabbas akwai nasara sannan akwai wani gagarimin abunda yake shirin faruwa da masarautar Baynuur wanda Allah bai nuna min komene ne ba dan haka saidai mu mi'ke da Addu'ah sannan batun Mahaifiyar Tafida kuwa kamar yanda kamin bayani tabbas sunanan dawowa nan kusa suma wani al'amarine zai koro su nan insha Allah dukkanin sihirin dake jikin mahaifiyar su ayanxu yakarye kuma zata matsa matu'ka sai tadawo nan hankalin ta zai kwanta wannan shine abunda Allah yanuna mun sauran kuma saimu mi'ke da Addu'ah"
Ajiyar zuciya sarki yasaki yalumshe idanun shi da tsufa suka gama kamasu yace "Allah yashige mana gaba adukkan lamuran mu Allah kabayyanar mana da hasken dayake ta bibiyar mu tsawon shekara ashrin ya Allah duhun dake tun karo mu kuma Allah ka nisanta mu dashi"
Chapter 10 · 0% Book details