Sashe 5
Carbin Ƙwai Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Uhmm Abba kwata kwata yaushe aka chanza furniture's d'in inside of achanza min why not abama mabu'kata Mana danni babu abinda zanyi da sabbin furniture!!!
"Ok naji nakuma gode da tunatar wa amma kasani kaima yakamata ace kadinga jin tsoron Allah kasani komai kayi yana kallon ka kakuma yawaita yin istgfari Kuma maganan chanza kaya ninaga dama, Yana kaiwa nan yayi cutting wayan"
Kallo yabi wayan dashi yana mamakin abunda Abban yace mai amma sai yad'aga kafad'a alamun I don't care
Samir yakira yace yasame shi a office yanzu akwai magana "ok " kawai yace sukai hanging call d'in atare.
___________________________________________
Tunda mummy tagan su tami'ke hankali tashe take tambayan su "me yasame ta Captain Isma'el?" tafad'a tana ri'ke sumayya datake ta kuka
Bayan sun zauna ne Uncle yake Mata bayanin duk abunda yake faruwa tsakanin ta da Habib da Kuma Rubinat datake hannun su yanzu
'Kurama sumayya ido tayi sai hawayen tausayin ta yafara zuba daga idonta dasauri tayi hugging d'inta tight taname fashewa dakuka mai cin rai
Dak'yar captain yasamu yashawo kan Mummy da wa'azi da nuna mata illar kukan da take yace taci gaba da maimaita la-ela ha illah anta sub-hanaka inni kuntu minazzalumeen zataji sau'ki sannan yace kartasake barin sumayya tafuta daga yau inba dai da driver ba
Godiya tamishi,shikuma yami'ke yayi waje Yana amsa wayan yaranshi dasuke shaida mai sun kamo Habib yanzu haka suna hanyar zuwa barrack, shaida musu yayi shima yana hanya sannan yayi hanging call d'in.
Sosai Aunty hanklin ta yatashi ganin har dare Shuwara ta'ki cin komai sai kuka takeyi har shad'ayan dare tana fama da ita amma ta'ki cin abinci dole ta koma gefe tazuba mata ido dan tasan yau kam sai ulcer d'inta yatashi kuma inyatashi kamar zata mutu idanunta sundinga kakkafewa kenan
Zaune Shuwara ta tashi tace "Mummy please I want ask you a favor can you do it for the sake of Allah badanniba?"
Kallon ta tayi cikin tashin hankali da rashin sanin abunda zata fad'i tace "My Heart ask me everything I will tell you the true insha Allah"
"Mummy ko Allah muna mai laifi ya yafe mana balle Kuma atsakanin mu ya'n Adam dole mutum zai aikata kuskure Kuma dole daga baya nadama zata riske shi"
Kuka mummy tafashe dashi jikin ta sai kyarma yakeyi takasa cewa komai dan tabbas tasan abunda take gudun faruwarshi shike shirin faruwa yanzu,
"One thing in life is that once we make mistake and we realized our mistake mummy me need to amend that mistake we did cos so many members of the family will be hurt by our what"
Cikin d'an zare ido Mummy tace "My
Heart I don't understand fad'a min dalla dalla mekike nufi?"
"Hmmmm Mummy kenan I was on your room yesterday and I saw your diary, I was shocked with it, why did you choose to make such this life Mummy me yasa zaki zab'a barin familyn ki akan wata chan meyasa zaki guji mahaifiyar ki akan watachan why mummy???
If I remember nata'ba tanbayan ki where's your family? Kikace min nabar maganan familyn ki sirri ne dababu wanda yasani, mummy ba sirri bane labarin ki tunda har Kika rubuta kinsan tabbas wani zai gani ko bayan rankine but if it's secret you should not write it on your diary right???"
Zuwa lokacin kuka yaci karfin Mummy tana ganin tabbas tunda Shuwara taga diary d'inta yau ranar tonon asirin tane tabbas k'arshen 'boye 'boye ya'kare tsakanin ta da Shuwara Dole tagaya Mata inda ahlinta suke cikin kuka tace
"My heart kiyafeni please Amma bawai na'boye miki dawata manufa bane saidan bansan yanda zakike kallon mahaifiyata ba da sauran y'an uwana ba kiyafeni My heart please!!!"
"Mummy is not between me and you tsakanin ki da Allah ne dakuma mahaifiyar ki da y'an uwanki Allah mai gafara ne gamasu tuba matu'kar baka koma ga laifin kaba"
Cikin kuka tace "nakasa zuwa garesune saboda bansan dawani ido zan kallesuba shin zasu karb'e ni ko a'ah shine fargaban danake kwana dashi nake tashi Dan haka nayarje miki kije garesu amma ni bazan taba zuwaba tunda susuka koreni tafad'a cikin kuka mai cin rai"
Cikin k'arfin hali da k'ara k'arfafa makai gwiwa Shuwara takalli Mummyn ta tace
"Mummy Kenan cos it will bring down ur reputation and rulling everything meyafi karfin Addu'ah mekuma yafi karfin Allah shida kanshi yace kuro'keni zan Amsa muku Annabi ma yace Addu'ah itama ibadah ce, tanunfasa sannan taci gaba dacewa
Mummy u are more knowledgeable and you know the proper precaution to take in every situation
In life what so ever you want to do be it good or bad always think before you act don't act before you think may be you are angry kuma nasan yanzu kina cike da nadama da dana sanin abunda Kika aikata nasan zuciya CE takwasheki alokacin and if you are in this situation read Qur'anin kareem zakiji sanyi so that the davil will not have impact over you, during the prophet time so many people have oppress him say different things to him but what did he do? He only pray to Allah s.w.a to forgive them"
Sosai Mummy take kuka muryan ta har yadaina futa lallai dama ance ba'kar tukunya me fidda farin tuwo, Allah yayi gaskiya dayace yana fidda rayayye acikin matacce yakuma fidda matacce acikin rayayye yau gashi tahaifi Yar data fita hankali da hangen nesa yau gashi tahaifi y'ar data fita sanin me yakamata da rayuwar ta tabbas tayi kuskure kuma duk rashin tunani da hud'ubar shaid'an ne tabar iyayen ta for long times nineteen years lallai shaid'an yayi nasara akanta kuma dole tagyara tsakanin ta da Allah tunda yarta tatunatar da ita
Kallon Shuwara tayi da red eyes d'inta murya asha'ke tace "kihad'a kayanki gobe zan koma ga dangina zan gyara dukkanin kuskure na zanje nafuskanci abunda nakasa fuskan ta saboda ke zanje nafuskanci ko menene daga dangin na" tana kaiwa nan tabar d'akin dasauri
Kan bed sumayya tafad'a ta lumshe ido ahankali tafurta "All praise be to Allah, Lord of the world remain you my Uncle dole ka aure Mummyna everything has gone murmushi tayi gamida mi'kewa tanufa bayi tad'aura al-wala tazo ta tada sallah lokacin uku na dare
Tajima tana kaima Allah kukanta dafatan idan sunje familyn Mummynta su amshe su takuma ro'ke Allah daya za'ba Mata abunda yafi alkhairi
Saida tayi sallar asubha tahad'a kayanta a'karamar trolly sannan takwanta barci dan kanta sosai yake sara mata..............✍🏻
*Dan soyayyar ki da fiyayyen halitta annabi Muhammad s.a.w inkin karanta kiyi sharing sauran group d'in da'ki'ke ciki*
*Wannan littafin na kud'i ne akan farashi me sau'ki inkinaso zaki tura 400 ta 4210014214 lawal shamsiyya eco bank shaidar biyanki ta 07042682333 y'an VIP zasu tura 700 domin samun posting kullum, KO katin waya mtn or airtel ta 07017296839 bana son vtu hoton katin za'a turamin y'an Niger kuma sumin magana ta 07042682333 don jin yanda zaku tura kud'in ku*
[8/27, 7:25 AM] Ummu Sumayya: 🌺🌺🌺🌺
*CARBIN ƘWAI*
```Mai wuyar janyuwa```
*Writing and Story By*
```Ummu Sumayya ```
*Babybintu*
📿📿🥚
*DEDICATED TO*
*NAZEEFI N YAREMA*

*PAGE FOUR*
*BAYNUUR*
Zaune yake a babban palourn dake side d'in shi Babban hadimin shi yanata k'ok'arin shirya mai dining kishin gid'a yayi yana tasbihi da yatsun hannun shi dattijo ne sosai kallo d'aya zakai mai ka gane tsufan sa domin gashin kansa duk yazama fari ak'alla zaikai shekaru sittin zuwa saba'en aduniya.
Wata dattijuwar tsohuwa ce tashigo sanye da wasu kalan kaya da alama baiwa ce kokuma babbar hadimar sarki duba da ba kowa ke shigowa kai tsaye ba sai sarkin k'ofa yanema iso, taduk'a agaban shi gamida sunkuyar da kai k'asa tafara magana cikin ladabi
"Allah yaja zamanin ka d'an sarki jikan sarki d'aya tamkar da dubu acikin dubban mutane kahuta kaji dad'in ka Allah yariga yakare ka da kariyar sa ranka shidad'e mai martaba sarkin mu adalin mu Allah ya'kara maka yawan rai mai albarka"
Murmushi yayi mai cike fa k'asaita kafun y'a gyara kishingid'ar da yayi yamata jinjina dakai alamun fad'i abunda ke tafe dake
Cikin sake du'kar dakanta tace "Allah yaja zamanin ka mummunan labar Uwar gidan Yarima Jabeer tasauka tasamu d'iya mace"
Murmushi yayi mai cike da k'asaita kafun yace "wannan kyakkyawan labari ne domin y'ay'a mata rahama ne Allah ya albarkaci rayuwar ta yasa dad'in musulmi ce itakuma mahaifiyar ta Allah yabata lafiyar shayarwa"
Cikin sake sunkuyar dakai tace "Ameeen ranka shi dad'e Gimbiya ta amsa kuma tana go diya nabarka lafiya adalin Shugaba"
Kai kawai yajinjina Mata batare daya sake magana ba,
Tami'ke tafuta cike da sassarfa.
Duniyar tunani yalula cike da rashin mafita ace har yanzu masarautar shi batada magaji lallai sarauta nagab da barin zuri'ar shi kenan, wacce shikan shi yagada daga mahifin shi shekaru fiye da d'ari biyu da ashirin ahalinsu ke sarauta amma akanshi sarauta zata bar gida "Ya Allah kabayyana min Y'ay'ana aduk inda suke jikina yanabani suna gab da bayyana agareni amma bansan ko yaushe ba" abayyane yayi magana hawaye na zubo mai
Amintaccen bawan shi daya gama jera abinci yazo gaban shi yana duk'e yanajin abunda yace cikin zuciyar shi da Ameeen ya amsa shima domin tabbas Shugaban nasu nacikin rad'ad'in b'atan y'ay'an shi biyu dasuka b'ace sama da shekara ashirin kowa yasan sarki a y'an kwanakin zaka fahimci yana cikin damuwa,
Cikin ladabi yagabatar ma Sarki Jabbar abinci bayan yayi serving d'in shi yami'ke yakoma kitchen domin gyara wajen dayayi girkin.
_______________________________________________________