Sashe 7
Carbin Ƙwai Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ni sunana *Kamas* d'an *Haryala* mahaifi na yazamo daga masu d'aukaka acikin jinsin aljanu, haka kuma yakasance mai k'arfi da sanin sirrin tsafi damu aljanu muke amfani dashi dan haka dukkan aljanu da ifiritai suke shakka da tsoran sa tare dayi masa biyayya da hidima har wasu suke bauta masa.
Dayake maihaifi na nada son girma da son ayi masa biyayya da bauta sai yasanya alak'arsa da mutane wato bil-adama dan su rik'a bauta masa, haka yaksance har tsawon shekaru arba'en ajikin wani gunki da wasu arnan daji suka sassak'a suna bauta masa, duk abunda wannan aranan dajin suka ro'ka mahaifina sai yasa hadiman aljanu suyi musu komai suka ro'ka gunkin nan sai sun samu dan haka aranan dajin nan sukai imani da gunki suke bauta masa da gaskiya (wa iyazubillah) duk abunda zai faru dasu yakan sanar musu tahanyar saka bakin gunkin yayi magana, duk abunda yace musu basu ta'ba kauce ma umarnin shi ana haka wataranar jumma'ah mutanen wannan garin suka tsinto wani mutun suka kawo shi garin da nufin yanka ma gunkin su yasha jini kamar yanda suka saba ako wace k'arshen shekara, amma saidai kash sai wannan mutumin yatarwatsa wannan gunkin da ayayin wani littafi dashi da sauran y'an garin gaba d'aya, kuma wannan mutumin ba kowa bane face sarki *JABBAR* wanda ayanzu shike mulkar garin Baynuur"
Yakalli *UHAIRA* dake ta kallon shi yanisa yaci gaba dacewa "kafun mahaifina ya halaka saida yabarmana wasiyya y'ay'a da jikokin sa da sauran dangin sa kan cewar mu tabbatar mun d'auki mai fansa akan abunda sarki JABBAR yamai nad'auka alwashin cika al'khawarin kwatsam nazo Baynuur amma tagagareni shiga saboda sunyi Addu'ah indai aljani da mugun nufi yazo zaishiga garin su to sai ya k'one yanzu haka shekara na goma anan ina zaman jiran damar dazata zo min nashuga Baynuur kwatsam saigaki naduba kuma naga manufar mu d'aya dan haka nazo gareki mu had'a k'arfi da k'arfi mu ya'ki sarki JABBAR mu mulki Baynuur"
Da matsafiya Uhaira taji batun Kamas saita bushe da dariya sannan tadube shi tace
"Naji duk abunda kace kuma na gamsu da bayanin ka saidai ina ganun babu ta inda zaka iya taimako dan kuwa na wadatu da k'arfin tsafi da sihirina zan aikata duk abunda nake so na d'aukar fansa ga sarki JABBAR ba tare da taimakon wani ba"
Kamas yashafa zungureren k'ahon dake tsakiyar kanshi yana zazzare ido yace da matsafiya Uhaira
"Kinyi babban kuskure dakike zaton zaki iya shiga Masarautar Baynuur kai tsaye ki aiwatar da abinda kika ga dama, dan kuwa komai tsafi da sihirin ki baki Kai boka *JALLISU* ba amma suka tsarwatsa sirrin tsafin suka kuma Halakaa shi dan haka kikace zaki tunkari birnin Baynuur ba tare da wani shiri na musamman ba to kuwa bazaki ta'ba nasara akan sarki JABBAR ba komai tasirin tsafi da sihirin ki kuwa"
Matsafiya Uhaira tayi shiru tana tunani tabbas tasan boka Jallisu da k'arfin sirrin tsafi amma sarki Jabbar da mutanen garin sa suka halaka shi jiki asanyaye tajuyo takalli Aljani Kamas tace dashi.................✍🏻
*Dan soyayyar ki da fiyayyen halitta annabi Muhammad s.a.w inkin karanta kiyi sharing sauran group d'in da'ki'ke ciki*
*Wannan littafin na kud'i ne akan farashi me sau'ki inkinaso zaki tura 400 ta 4210014214 lawal shamsiyya eco bank shaidar biyanki ta 07042682333 y'an VIP zasu tura 700 domin samun posting kullum, KO katin waya mtn or airtel ta 07017296839 bana son vtu hoton katin za'a turamin y'an Niger kuma sumin magana ta 07042682333 don jin yanda zaku tura kud'in ku*
[8/27, 7:26 AM] Ummu Sumayya: 🌺🌺🌺🌺
*CARBIN ƘWAI*
```Mai wuyar janyuwa```
*Writing and Story By*
```Ummu Sumayya ```
*Babybintu*
📿📿🥚
*DEDICATED TO*
*NAZEEFI N YAREMA*
*PAGE FIVE*
"Yanzu me ya kamata mu fara yi idan inason cimma nasara akan abunda nakeson na aikata ma masarautar Baynuur? da shi kanshi sarki Jabbar?"
Kamas yace da ita "idan har kina so ki cimma nasara akan Baynuur saikin aikata abu uku na farko akwai wani boka awajen garin nan wanda matar Yarima d'a ga Jabbar kenan da ya'ki amsan sarauta take zuwa wajen sa neman sa'a inason ki kashe shi sannan ki kwashe dukkanin kayan tsafi kizauna awajen amatsayin kece shi zata dinga zuwa wajenki amsan magani daga nan zaki dinga jin komai na masarautar abu na biyu kuma zaki d'auko wata kwalbar tsafi dake tsakiyar fadar boka Jallisu wanda kaf sirrikan tsafin sa naciki wanda ita kad'ai ce wanda mutane Baynuur basu lalata ba itama dan basu san da ita bane, abu na uku kuwa zaki d'auko k'ok'on kan bokan dazaki kashe wato *Barbushe* saiki juye ruwan dake cikin k'walban sannan ki shanyen idan kikai haka duk wani sirrin tsafin boka JALLISU zai dawo jikin ki sannan zaki aikata abunda kikeso ki aikata akan mutane Baynuur cikin ruwan sanyi tahanyar sake dilmiyar da fulani da kwasan dukkanin sirrin masarautar ta bakinta ina fatan kin fahinta?"
Da matsafiya Uhaira taji bayanin Kamas take tayi na'am da zancen sa,
nan take tatashi sama cikin iska tanufa fadar JALLISU dake kusada Baynuur da isowarta rugusashshiyar fadar tayi nutsu acikin ruwa tadinga tafita harta isa k'asan fadar tafara bincike batasha wuyaba tagano infa kwalbar take take tafara sambatu da xantukan tsafi hawaye na xuba a idanun ta, daga nan sai k'asa tasoma girgiza ruwan kogin yana kad'awa, sannan tsakiyar fadar ta tsage k'walbar sirrin tsafin boka Jallisu taketo daga k'ark'ashin k'asa ta taso sama nan take haske ya gauraye wajen sabida shek'i da k'walbar take kamar zinari.
Uhaira tami'ka hannu ta ri'ke k'walbar tana duba cikinta wani farin ruwane mai yauk'i yana kumfa a ciki daga k'asan k'walbar kuma wani mulmulallen abune kamar d'an yatsa wanda shine ke shek'in dayasa k'walbar tayi haske, wata shegiyar dariya takece da ita sannan tad'aga k'walbar sama cikin wani irin zalinci tataso saman ruwan daga nan tanufa tsohon kogon tsafinta dake tsakiyar dajin,
Tana zuwa taga kogon yana nan kamar yanda tabarshi sai k'ura da yana dayayi duk wani Kayan tsafinta da sauran sirrikan tsafinta suna nan yanda tabarsu tsawon shekara goma d'akin mijinta tashiga ta aje wannan k'walbar sannan tasake futa tanufa fadar Barbushe.
_________________________________________________________
Koda isanta kogon Barbushe dariyar shice tafara bugun zuciyar ta sai zare idanu take kamar kace mat kek ta ruga da gudu amma sabida tsaban neman duniya haka takutsa kai cikin kogon
Kogon k'aton gaskene ammai kwalliya da jan abu da ba'ki yana zaune akan fatar damisa dagashi sai d'an buzu da yarufe iya gaban shi kawai mummunan ne na k'arshe ga k'aton tumbi agaba,
Zubewa tayi agaban shi cikin magiya tace "kamin rai Barbushe kataimaka min karka b'ata sauran abubuwan dakamin kome kake bu'kata zan maka shi raina ne yake b'ace"
Kallon ta yayi da jajajeyen idanun shi yana sake tamke fuska yace "Barira kin b'ata rawar ki da tsalle kisani cewa nidakika gani ba'a min gatsali domin kowaye yamin saina saashi yayi nadaman abunda ya aikata tashi kibani waje tsinanniya irin tsinannun konasa aljanu su tsotse miki jini"
Gaba d'aya jikinta babu inda baya kyarma saboda yanda taji Barbushe yana magana tabbas taasan zai aikata kome yace dagudu tavar kogon tasake fad'awa moto tajata atsiyace tabar dajin.

Fad'awa jikin shi tayi tana mai fashewa dakuka shikanshi jikinshi asanyaye yake amma bayason yakarya mata gwiwa dan haka cikin lallashi yace
"Gimbiya ta abun alfaharina kisani cewar ni nakine har abada babu abunda ya isa yamana shamaki da juna sarauta ninace bana so sannan y'ay'a na ma bazasuyi sarautar ba ki kwantar da hankalin ki bakiji farin cikin danayi ba da akace mace kika haifa Allah yaraya mana ita bisa turabar addinin musulunci share hawayen ki"
Sosai jikinta yayi sanyi sake lafewa tayi ajikin shi k'asan ranta ko cewa takeyi "k'arya kake kace y'ay'a na bazasuyi mulkin wannan masarautar ba me tarin dukiyoyi da nasaba tunda kai ka'ki zama sarki toba ka isa kahana y'ay'ana ba ehee" lumshe idanun ta tayi tanata shawara da zuciyar ta sunjima ahaka kafun yazame ta yad'auki baby yamata Addu'ah sannan ya ajeta yafuta batare daya sake cemata komai ba,
Wayarta tad'auka bayan futar shi takira family ta tashaida musu tahaihu take akaita mata barka knocking taji abakin bedroom d'inta dan haka tabada umarnin shigowa,
Wata hamshak'iyar mace ce tashigo sanye da alkyabba golden wacce ta haska ta tanada matsakai cin tsawo amma bazaka kirata gajera ba kunyagi biyu nabiye da ita tashigo side d'in tanama Gimbiya Sumayya wani irin kallo,
D'an gyara kishingid'a Sumayya tayi daga kwance tace "maraba da zuwa sashin matar sarki kuma uwa ga magajin sarki ga waje k'araso kizauna" ta'karisa maganan da wani shegen murmushi daya b'oye damuwar datake ciki
Cikin had'e fuska Gimbiya Tahaliyya tace "Tabbas dole acema mijin iya Baba kuma komai lalacewar masa tafi k'arfin akirata kashin shanu kisani cewar ni kuturwar uwace zama dani dole ba zama yakawo niba barka nazo nayi" ta'karisa maganar tana nufan gadon da aka kwantar da babyn
Cikin azama tataso tazo tasha gaban ta tana watsa mata wani irin kallo mai cike da tsana taja wani shegen tsaki sannan tace
"Bakiyi k'arya ba ke kuturwar uwace kam zama dake dole amma kisani cewar ramin kura da wuyar shiga agayama kare yayi hankali"
Wata uwar shewa Gimbiya Tahaliyya tayi sannan tadubi gimbiya Sumayya tace "kisani cewar ni ginshik'in ditse ce kowa yayi karo dani sai ya fad'i murucin kan dutse kenan ban fitoba saida na shirya duk makircin ki dake da uwar d'akin ki bazai ta'ba firgita niba kisani cewar ni kainuwa ce dashen Allah baby kuwa kobaki kareba bazan d'auke taba ganinta naxo yi kihuta lafiya" tana gama maganar tajuya tayi k'ofa kunginta na biye da ita
Ranta ne yasoso dan haka tad'an kalleta ganin harta juya zata futa tad'aga murya tace "Aikin banza wai girman mahaukaci ha'ki'ka duk inda dabba tashiga saita nuna ita dabba ce kisani nice ake kirada raina Kama kaga gayya kuma kirubata ki ajiye sai d'ana ya mulki Baynuur tunda kunje kunshiga kun fita kun hana mijina yaxama sarki"
Murmushin tura haushi tayi sannan ta watsa mata wani shegen kallo mai cikeda rainin wayau ta mere baki tace
"Uwar sarki matar sarki nabarki lafiya kihuta kiji dad'in ki" tana gama fad'in hakan tajuya tabar room d'in kuyagin ta na biye da ita.