Sashe 4
Carbin Ƙwai Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Lah Granny karki damu wallahi banji komai ba nasan nice da laifi bara nai sallah nakaimai abincin side d'inshi daga nan nabashi ha'kuri"
Ajiyar zuciya tasauke tana matu'kar son Minal itadai kodan saboda sau'kin kantane oho ahankali cikin farin ciki tace
"To yarinyar kirki Allah yamiki albarka kinji Kuma insha Allah Samran bashi da wata mata saike kiyi ha'kuri komai zai wuce insha Allah"
Kanta a'kasa tace "bakomai nagode Granny Allah yasa bara naje nayi sallan
"To to afito lapiya nibara nayi anan palourn" cewar Granny tana k'ok'arin Mik'ewa
"To Shikenan" kawai tace tanufa bedroom d'in dake kusada na Granny sallah tayi sauri sauri tafito tahad'a komai a basket tanufa side d'in Samran Granny kuma nata mata gargad'in intaga zai bugeta karta tsaya tagudo kawai, dariya tayi tace to insha Allah Granny.
Ahankali tabud'e kofan palourn dund'un sai TV dake ta aiki sanyin AC dana air freshener sun cika palourn sallama tayi cikin siririyar murya shiru ba a amsaba don haka talaluba switch takunna haske yagauraye palourn,
Yana kwance bisa three sitter idanun shi alumshe kamr me barci
Ajiye basket d'in tayi talalla'ba ahankali tanufa kujeran dayake kwance durkusawa tayi akan gwiwar ta tana Kare Mai kallo cikeda wata masifaffiyar sha'awar shi data jima tana cinta lashe lips tayi gamida lumshe idanunta dasuka Fara chanza launi
Hannunta tasaka tashafa sajen shi murmushi ne yasu'buce mata zuciyar ta kuwa azalzalarta take datayi romance d'inshi kawai dan tasan inyatashi tsinkata zaiyi Amma inyaji shi akan network dole yabada Kai bori yahau
Dasauri tacire Vail d'in kanta tahaye kanshi tafara shafashi cikin salon k'warewa aharkar barik
Cikin barci yaji kamar mutum akanshi kamar amafarki yaji anfara kissing bakinshi ana Mai maimayi acikin kunne wani dad'i yaji dan haka baisan sanda ya'kara jawota jikin shiba shi atunanin shi mafarki yakeyi take yafara maida mata martanin hot kiss d'in datake aika mai
Kusan mintuna goma idanun shi arufe Yana aika mata da sa'konni masu zafi atunanin shi mafarki yake amma saiyaji abun dagaske ne atsorace yake bud'e idanun shi kafun ganin shi yawashe akanta yafara kallon cikeda tsoro da mamakinta kafun yahan kad'a ta yami'ke Yana gyara gaban rigan shi data bud'e
Cikin k'yama yake kallon ta yace "okay halin ki na b'oye kikeso kibayyana min nafahimta to kisani induk duniya gatan kine Basu Isa susaka na aure kiba dama darajar Aunty Mufeeda da Granny yasa nace zan aureki but known nafasa" Yana kawai Nan yami'ke yanufa bedroom d'inshi cikeda takaicin bakinta dayasha
Cikin tashin hankali tabishi tana yamutsa fuska saboda ciwon da cikin ta yake mata
Cikin azama tacimmai kawai tarungume shi tabaya tana goga mai Brest d'inta numfashi take sauke mai akunne gamida murza Mai nipple d'in shi cikin k'warewa kafun kace me tuni sunyi k'asa,
Cikin aro jarumta ya'kara tureta cikin fushi yace "wallahi Kika kara kusanto inda nake saina kasheki wawiya Maras wayau kawai mtsssss" yaja tsaki gamida mi'kewa yanufa bedroom d'inshi dasauri dan baya son kallon ta her body is naked baison yayi abunda zai dameshi Nan gaba,
Dasauri tari'ke nai k'afa tana mai magiya "please Samran wallahi inbakai romance d'inaba mutuwa zanyi nakai mak'ura wajen sha'awar ka kataimake ni ko bazaka aure niba kaciremin sha'awar ka for the sake of Allah"
Cikin zafin rai batare daya juyoba yahad'iye wani k'ululun ba'kin ciji
Ball yayi da ita bai damu da vuguwan datayi da center table ba yace nabaki two minutes wallahi nafito naganki anan saina sa police d'in wajennan sun yagalgala min ke tunda sha'awar maxan kike bastard kawai"
Yana kawai nan yashige bedroom yabugo k'ofan da k'arfin gaske,
Jiki narawa tami'ke tana dafa kanta dake sara mata kamr zai rabe tasaka riganta tanufa side d'in granny tana kuka wiwi kamar wacce akace uwarta ce tamutu.......✍🏻
*CHARBIN K'WAI na kud'i ne akan farashi mai sau'ki 300 for normal group posting sau d'aya arana zaki tura kud'in ki ta 4210014214 lawal Shamsiyya Eco bank 500 for VIP group dan samun posting sau biyu arana saiki tura shaidar biyan ki ta 07017296839 ko katin waya mtn ko airtel na 300 ta 07017296839 numbers d'in katin za'a tura bana son vtu kibiya kisha karatu dan nasan bazaki ta'ba nadaman siyan littafin nanba domin book ne dazaki k'aru tab'angarori da dama kudai kuhanzar siya karki bari abaki labari*
*Dan soyayyar ki da fiyayyen halitta annabi Muhammad s.a.w inkin karanta kiyi sharing sauran group d'in da'ki'ke ciki*
*Wannan littafin na kud'i ne akan farashi me sau'ki inkinaso zaki tura 400 ta 4210014214 lawal shamsiyya eco bank shaidar biyanki ta 07042682333 y'an VIP zasu tura 700 domin samun posting kullum, KO katin waya mtn or airtel ta 07017296839 bana son vtu hoton katin za'a turamin y'an Niger kuma sumin magana ta 07042682333 don jin yanda zaku tura kud'in ku*
*_COMMENT_*
*_AND SHARE PLEASE_👏*
[8/27, 7:22 AM] Ummu Sumayya: 🌺🌺🌺🌺
*CARBIN ƘWAI*
```Mai wuyar janyuwa```
*Writing and Story By*
```Ummu Sumayya ```
*Babybintu*
📿📿🥚
*DEDICATED TO*
*NAZEEFI N YAREEMA*
*PAGE THREE*
Da kuka tashiga side d'in granny hannu aka kamar wacce tasamu labarin mutuwar uwarta
Cikin tashin hankali granny tami'ke ta tarbeta tana tambayan ta lapia gamida duba jikin ta dan taganta ahargitse riga abaibai ga gefen fuskanta yayi jawur
Cikin kuka tace "granny wallahi fyad'e yaso ya yimin shine dan na'ki tsayawa yamin duka Yakuma CE yafasa aurena"
Tafa hannaye granny tafara gamida furta "Inna lillahi wa Inna ilaihirraji'un yanzu dama abunda Bokan turai yake aikatawa kenan shiyasa ya'ki aure aiko yau zanci ubanshi shegen yaro sumi sumi afuska kamar na Allah amma abunda yake aikatawa a'boye Kenan lallai bokan turai ya'bata wayaun shi"
Kama ta tayi tazaunar kan sofa tace "yi ha'kuri kinji daina kukan haka nan Kar kanki yayi ciwo rabu dashi aure kam kamar anyi ki kwantar da hankalin ki ranar jumma'ah nan za'a d'aura muku aure insha Allah karkuma kifad'a ma Antyn ki abunda yafaru wannan yazama sirri tsakanin ki dani dakuma bokan turai"
Gyad'a nata Kai tahau yi tanajin kamar ta taka rawa saboda farin ciki lallai tana da sa'ah arayuwar ta indai ta auri *DR SAMRAN* murmushi ne yasu'buce mata saikuma ta tuna a inda take dasauri tace cikin kuka "gaskiya granny kiyi ha'kuri bazan iya auran shiba na killace kaina daga dukkanin wani namiji Kuma na auri namiji maras-farashi wanda yabud'e ma wasu matan sirrin shi gaskiya kaka kiyi ha'kuri tami'ke tashige d'aki da gudu tana shashshekan kuka kamar gaske"
Kai granny tadafe tace "oh ni Zulaihat lallai ba'a shedan d'an yau ace yaro ko damuwa da al'amarin mata bai yiba har tunani nayi ko baida Lapiya saboda yanda yake nuna ma mata halin ko inkula ashe munafuki yasan abunda yake aikatawa ace shekara talatin amma kana nuna ko inkula Akan mace Ashe abunda yaje Yana aikatawa aboye Kenan aiko zanci ubanshi zai zo yasameni tayi kwafa gamida mi'kewa tashige bedroom d'inta Dan tasan ko taje can wajen Minal bazata kula taba, awaya takira Abban Samran tace yazo gobe akwai maganan da zasuyi me muhimmanci.
Washa gari dasafe da'kyar talalla'ba Minal dan cewa tayi tafiya zatayi bayan tashawo kanta ne suka zauna kan dinning room table suna breakfast saiga Abban Samran yaxo akunyace Minal tagaida shi tawuce bedroom d'in data kwana ranta fal farin ciki tana ganin komai yazo mata cikin sau'ki.
Tana shiga d'aki tad'auka wayanta WhatsApp tashiga ta saka a status kamar haka *_served the date 23th march is the day_* nan friends d'inta suka dinga tambayan ta dawaye tana shaida musu da Samran d'inta mana kowacce tayata murna take dan sunsan yanda tamutu akan son maso wani wato Samran.
Achan palour kuwa sosai suka tattauna da Abban Samran inda granny tashaida mai duk abunda yafaru jiya da kuma kudirinta nason ad'aura auren ranan jumma'ah nan mezuwa Nanda kwana biyar kenan
Sosai Abban Samran yayi na'am da hakan inda yace ma Granny tarabu da Samran d'in kawai tunda tace yau ko gaisheta baizoba kunyace ta hanashi zuwa dan haka tashare shi ranar d'aurin auren dakanshi zai sanar mai
Sun jima suna tattaunawa akan lamarin domin abun ya'bata ran Abban Samran wato fuska biyu yake da ita kenan to ai gwara da Allah yasa halin nashi yabayyana wayasani ma kila anachan ana zagin su agari basu saniba, sai wajen karfe d'aya yamata sallma bayan yasa ankira Minal yabata ha'kuri gamida Bata kud'ad'e masu yawa domin tafara shiri tunda abun yazo a'kure
Sosai tamai godiya, yace Mata bakomai inda wani abun ma tafad'a ma Granny saita tagaya mai nan sukai sallama yatafi.
Yammacin ranan Minal ta tafi gida bayan granny tasake bata ha'kuri gamida cikata da turarurka d'an sundan.
______________________________________________________
Tun bayan shigan shi bedroom d'inshi marar shi tacure waje d'aya takoma kamar dutse lokaci d'aya cikin shi da bayan shi suka fara ciwo haka yadinga asa asa da'kyar yasamu yajawo side drawer ya'balli fills d'inshi yasha yajima kafun yasamu barci yakwashe shi awahalce
Da asubha Saida yamakara dan haka agurguje yashirya bayan yayi sallah yashirya yanufa side d'in granny har yakama handle zai bud'e kofan yaji granny nama Minal magiya ta tsaya dan haka yaja tsaki yawuce yashiga moto driver yaja dan yasan inyashiga sai sunjamai ya'kara yin late
Koda yaje office hakanan yaji zuciyar shi nata bugawa amma yadake yadinga maimaita la-ela ha illah anta sub-hanaka inni kuntu minazzalumeen sai abun yamai sau'ki karfe biyu yashiga theater room, watace aka kawo tun jiya takasa haihuwa dole yace mijin ta yasaka hannu ayimata C'S bayan angama dukkanin scaining ne aka d'aura mata jini cikin ikon Allah yafara kuma yagama cikin nasara yaciro Mata boncing baby boy aka nufa d'akin hutu da matar da d'anta Dan suna cikin 'koshin lapiya
Karfe shida yafito yana share zufa da hankie sectariyansa ne tami'ko mai wayoyin shi karb'a yayi yace tami'ko Mai ruwa dan gaba d'aya zufa taji'ka shi
Bayan yashane yayi hamdala yake duba miss calls kusan ashirin duk yawanci na Minal ne saina Abban shi sai Samir blocking d'in Minal yayi sannan yayi delete na number dan wata tsanar ta yakeji aranshi
Abban shi yakira bayan sun gaisane sai kuma yayi shiru dan baiwani saba da Abban nashi ba, gyaran murya Abba yayi yace
"Dama zan chan chanza furniture's d'in side d'inka ne nace zan tanbaye ka ko akwai Wanda zakaba naciki inkuma babu zanba ma get man d'inku?"