← Book details Carbin Ƙwai Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 17

Sashe 17

Carbin Ƙwai Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Koda suka isa gida basu samu Granny ba hakan yasa Ibrahim yace zaije gidan su zuwa gobe sai ahad'u ayi maganar gaba d'aya da wannan zancen suka rabu,
Bayan magrib Granny Aunty Nafeesa da Shuwara suka iso gidan sallah suka farayi dan ahanya ta riske su bayan sun d'an natsa ne small Mom tabama Granny labarin dukkanin abunda yafaru yau aiko duk suka rud'e da farin ciki Shuwara kuwa ta birkice akan zata wajen Dad d'in ta yanzu Aunty tahana ta tace tabari gobe zasu zo nan d'in badan ranta yasoba ta ha'kura ta kwana da mafarkin Dad d'in ta,
Akace rana bata k'arya saidai uwar d'iya taji kunya kamar yanda Daddyn Samran yace yau za'a d'aura aure haka takasance da kanshi yazo gidan yasha farar shadda da malun malun direct side d'in Samran yanufa inda yasame shi akwance yanata juye juye cikin KO inkula yace yatashi sutafi wajen d'aura aure,
Samran da tun dare wata gigitacciyar sha'awa ta addabe shi wacce ta haddasa mai ciwon mara ji yake kamar marar shi zata tsinke yana k'udundune a blanket da'kyar yad'aga kai yakalli Daddy daya ke k'are ma sabbin furniture d'in da akasa kallo murya asanyaye yace "Daddy kuje kawai nibazan samu xuwaba banda lafiya wallahi"
Wata uwar harara yazuba mai yace "wallahi mutuwa ce kawai zata hanaka zuwa wajen d'aurin auren nan matu'kar kana numfashi sai kaje ohya tashi kashirya mutafi"
Idanun shi na kawo k'wallah yami'ke da'kyar da dafa bango yashiga toilet yasakin ma kanshi shower bayan yacire kayan jikin shi yana kallon yanda manhood d'in shi tami'ke car shafata yayi hawaye na faman sintiri bisa fuskar sa da'kyar yagama wankan yasaka boxer wanda yamatse shi sosai sabida rufin asirin shi tewol yad'aura yafito ba daddy ad'akin sai wata shadda gizna fara dake aje akan side drawer tana ta k'yalli tana zuba k'amshi ammata aiki da ba'kin zare gaban mirro ya'karisa yadanyi shafe shafen shi sannan yad'auki kayan yasaka ranshi amatuk'ar b'ace sosai yayi kyau cikin kayan duk da yarame amma hakan bai hana kwarjinin shi fitowa ba turare yad'an fesa yafuto palour Daddy na zaune yakalle shi yaja tsaki yafuta leb'en shi yad'an tauna gamida bin bayan Daddy aharabar gidan yaga Ibrahim da duk wani family d'in shi sunsha many'an kaya da alama suma d'aurin auren zasu fuska babu walwala yashiga mota bayan yagaisar dasu Samir yagani a driving site d'auke fuskan shi yayi batare dayace mai komai ba shima yakauda kanshi yana kallon Shuwara dake mak'ale da Abban ta tana ta zuba mai shagwa'ba yana kallo da'kyar aka ce takoma cikin gidan su dawo sosai ta tafi da imanin shi aranshi yace bara adawo d'aurin aure yazo yakafa kanshi kafun wani yarigashi d'an satan kallon Samran yayi yaga yana danna waya kamun yamai magana Daddy yashigo tada motar yayi suka nufa babban masallacin jumma'ah dan da anyi sallar juma'a za'a d'aura auren,
Bayan an idar da sallar jumma'ah gaba d'aya suna zaune agaba ne saida aka d'aura auren wasu sanan akazo na Samran da Minal mahaifin Minal ne yakalli Daddy yace "nifa y'ata y'ar sunna ce ba y'ar zina ba kaiko Alhaji baka da uba tunda kukazo garin nan babu wanda yasan ubanku ko wani daga dangin ubanku haka shi d'an naka ance min shegen shi kama uwarsa dalilin hakan aka koro ku daga k'asar ku kuka dawo nan dan haka ni Alhaji Mudan bazan ta'ba had'a iri da dangin bunsuru ba domin d'an ka kai yabiyo bunsuru ne tunda yasha attempt yima Minal fyad'e ashe karan jiya kuwa yacimma kudurin sa wanda ni ban san manufar saba dan haka ko alahira bana fatan had'a iri daku kujira muddun ciki yafito ajikin Minal zan jira tahaihu nakawo muku d'an shegen ku tunda ku abun kunya gaba kuka bashi ba baya ba Allah sitir bukwi yarka ma zaka cimma takardar sakin ta ahannun ta dan kwata kwata bamuyi bincike ba akai abu cikin rash........"
Cikin tsawa Ibrahim yace "Alhaji Mudan ya ishe ka! Are you mad cikin mutane kake aibata mutun mai mutunci kamar DPO idan bazaku bashi auren y'ar kuba is better kace bazaka bashi itaba basai kama y'ar shi sharri ba"
Cikin karaji yami'ke yana nuna Ibrahim yace "gashi nan yamusa idan k'arya ne kaiba d'an wazirin masarautar Baynuur bane mahaifiyar ka kuma matar sarki suka ha'ince shi aka kore su a'kasar!"
Wani irin bugawa zuciyar Daddy tayi idanun shi aduk'e jikin shi na wani irin mazari hawaye masu zafi suka sakko mai abubuwan dasuka faru shekara 10 suna dawo mai,
Cigaba da magana Alhaji Mudan yayi cikin d'agawa yace "Yanzun nan gab da zan taho masallaci nasamu labarin komai daga wanda nasa yamin bincike aka gano shine babban d'a ga Sarkin Baynuur wanda aka mak'ala ma sarkin daya gane yamusu korar kare sabida abun kunyar da uwarsu ta aikata aka kore su a'kasar shima ya aikata abun kunya yama y'ar sarki Jallisu ciki tahaifi wad'annan yaran har biyu asirin su ya tonu akai musu koran kare suka hauro k'asar mu idan k'arya nake ya musa min yanzu nikuma zan bada cikakkun shaidu sannan kai dakake d'aga murya akan inbazan bada aure ba kai kabashi k'anwar ka mana ya aura idan xaka iya tunda sun mallake ka kazama hunun ma'ahu ya had'a ka da k'anwar sa inka cika d'an halas kar kubar masallacin nan ka d'aura mai aure da k'anwar ka Juwahir shine zan tabbatar kana k'aunar ahalin nan kai kuma ina jiran ka ka k'aryata maganata inba gaskiya bane?"
Gaba d'aya masjid d'in yayi tsit kowa yana jira yaji martanin Daddy amma yayi shiru kusan five minutes akafara k'ana nan maganganu Liman ne yakori Alhaji Mudan amasallacin tahanyar sa y'an hisba su fitar dashi yanata zage zage da aibata Daddy,
Ran Daddy bai ta'ba b'aci irin nayau ba fuskar shi tayi jawur jijiyoyin kanshi sun d'aga rad'a rad'a gaba d'aya zufa taji'ka shi numfashin shi yacanza yana futa dasauri dasauri,
Ibrahim kuwa cikin k'unar rai yagayara zama yakalli Baban shi yakamo hannun shi ya damk'a mai kud'ad'en da bai san yawan suba yace "Ina nema na Samran Sulaiman auren Jawahir"
Murmushi Baban nashi yayi cikin dattako yakalli Samran da shima d'in ranshi ke matu'kar b'ace kanshi a'kasa tayanda babu wanda zai gane yanayin da fuskar shi take ciki ba,ahankali Baban yace "A'ah da d'iyar Fatima za'a d'aura auren nan wannan shine zai nuna ma Alhaji Mudan kana k'aunar had'a zuri'a da su ga shima kasake had'awa tahanyar bashi d'iyar ka" ya amsa kud'in take aka d'aura auren *ZULAIHAT IBRAHIM MADUGU DA SAMRAN SULAIMAN A-JABBAR*
nanfa masallaci yad'auki kana nan maganganu anatayi shiko Samaran wani matsiyacin kallo yake watsama Samir da duk zufa taji'ka shi dan bahaka yatsara ba to ya haka yakasance,
Rai b'ace yabar masjd d'in zuciyar shi na rage nauyi akan jiya feeling d'in dayake addabar shi na karuwa ayanxu bai damu da kowacece aka aura mai ba shi gobe ma zai bar k'asar yatafi Baynuur wani irin lugude zuciyar shi tayi tuna maganar Alhaji Mudan dasauri yafurfa hasbunallahu wa ni'emal wakeem kenan baban shi d'an Wazirin masarautar ne kuma dagaske shi da Aunty Nafeesa y'an gaba da fatiha ne ya akai haka takasance wani irin jiri ne yakwashe shi yayi baya zai fad'i dasauri aka tare shi............✍🏼

*🤸🏻‍♀️😍 last free page my fans kuna ina ne yakamata ku motsa fa gobe zata fashe fa💥🔥 duk wacce bata siyaba ta siya taji yazata kasance shin Yaya zata kasance wai meke b'oye ne acikin wannan masarautar menene ha'kik'anin gaskiya shin dagaske Daddy da Fatima y'ay'an sarki ne dagske Granny abun kunya tayi aka koro su a masarautar Baynuur Yaya Shuwara zataji idan tasamu labarin auren wanda bata ta'ba gani ba Yaya granny zataji alokacin da tasamu labarin abunda Alhaji Mudan yama d'an ta a baynar nasi shin Gimbiya Tahaliyya zata tashi kota mutu kenan sarki zai tashi koko mutuwa xaiyi shin Fulani zata cimma burin ta kokuwa Gimbiya Sumayya ce zataci nasara shin waziri zai kama wacce tazo leken asiri KO kuwa Yaya burin magautan masarautar zai cika waima wacece Jakadiya ke b'oye wa!shin UHAIRA da K'AMAS zasu cimma burin su na mulkan Baynuur KO kuwa 🤔🔥💥 ta'b wani kayan ai sai amale inkuma kunji gangami tabbas da labari wannan rugun tsumin kaf yana ga paid group duk wacce takeson jin yazata kasance ta biya kud'in ta tasha karatu tayi nishad'i soyayya zallah🌹ki karanta kishiga kogin shau'ki kikuma k'aru da abubuwa masu muhimmanci karku bari garabasa ta wuce ku fa😍*

*Dan soyayyar ki da fiyayyen halitta annabi Muhammad s.a.w inkin karanta kiyi sharing sauran group d'in da'ki'ke ciki*

*Wannan littafin na kud'i ne akan farashi me sau'ki inkinaso zaki tura 400 ta 4210014214 lawal shamsiyya eco bank shaidar biyanki ta 07042682333 y'an VIP zasu tura 700 domin samun posting kullum, KO katin waya mtn or airtel ta 07017296839 bana son vtu hoton katin za'a turamin y'an Niger kuma sumin magana ta 07042682333 don jin yanda zaku tura kud'in ku*
Chapter 17 · 0% Book details