Sashe 6
Carbin Ƙwai Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Cikin wani irin tashin hankali take kallon Jakadiya bayan tagama shaida mata Gimbiya ta haifi d'iya mace batare data cemata komai ba tanufa d'akin ta da azama tana shiga ta k'ulle k'ofa waya tad'auka wata number takira bugu d'aya aka d'aga cikin masifa da tashin hankalin dake cinta tace
"Yazakai min haka yazakai min haka *BARBUSHE* bayan duk abunda ka bu'kata nayi amma ka kasa cikamin burina shikenan aikin gama yagama Gimbiya Sumayya tahaifi mace burina bazai cika ba shikenan sarki zai zamo ba'a cikin tsatso naba kagayamin menene mafuta yanzu?"
Wata dariya akayi wacce tai bara zana ga kunnuwanta jinta da ganinta suka d'auke d'if na wucin gadi kafun daga bisani sudawo tatsinkayi muryan shi yana fad'in
"Fulani kinyi kuskure dakike tunanin bazan iya cika miki burin kiba shekara ashrin ina miki aiki daidai da rana d'aya ba'a samu kuskure ba sai yau amma kika fad'i haka hahhahahhah asirin ki yana gab da tonuwa duk saina war ware sihirin danai miki Baynuur saita gagareki zama saikin zama mujiya acikin mutane hahahahahahha...."
Saboda tsabar kyarmar da jikinta yake batasan lokacin da wayar ta sub'uce ba jikinta na kyarma kamar mazari tazari makullin mota tafufo duk da kasancewar dare yafara yi amma cikin sassarfa tafuto,
Gaba d'aya masarautar haskene ko Ina kamar rana ga fadawa nan saikai wa da komowa suke ana ganin ta akafara zubewa ana kwasan gaisuwa amma gaba d'aya hankalin ta yayi baga babu wanda take kallo burinta kawai ta isa wajen Barbushe kar ya'bata mata aiki, direct parking apace tanifa tashiga cikin wata k'atuwar rang rover tamata key tabar masarautar cikin wani irin mugun space,
Da idanu fadawan suka bita cikeda mamakin yanda taja motar.
______________________________________________________
Tunda aka shaida Mata mace tahaifa take ta kuka gaba d'aya k'unci yacika zuciyar ta tanajin kamar ta had'i ye zuciya tamutu tabbas wannan karon tasan Fulani saita sa Yarima ya'kara aure ba makawa tun Jakadiya da kuyangin ta nabata ha'kuri harsuka zuba mata idanu suna kallon ikon Allah,
Da sallama yashigo room d'in dake ta tashin k'amshi yana sanye da alkyabba ash color datai matu'kar amsan fatar jikin shi kasantuwar shi fari, tuni kuyangin suka fara kwasan gaisuwa gamida futa daga room d'in cikin sauri, saboda tsaban k'asaita ko ido yakasa d'agowa yakallesu kanshi a'kasa yana dannan wayar shi iPhone¹³ promo ya'karisa bakin bed d'in yazauna yana sakin wata ajiyar zuciya maicike da abubuwa wanda bakowa zai fahimci hakan ba sai wanda yamai sani na musammman kafun yad'ago kanshi yakafe ta da lulu eyes d'in shi dasuka sauya kala ayau zuwa ja,
_________________________________
Samir na shigowa yafara cema Samran "angon Minal bada kanka asare kaje gida kace ma uwar gida Zulaihat yafad'i chau chau chau na Minal likita bokan turai waye ya'bata maka raine kake cin magani haka?"
Tunda Samir yafara magana Samran yaji kamar yana watsa mai wuta dafe kanshi yayi cikin jin haushi dama ga Abba yagama 'bata mai rai yanzu kuma ga Samir mi'kewa yayi zai futa da sauri Samir yarik'e shi Yana k'unshe dariya yace "am sorry I will never do that again please friend"
D'AN tsaki yaja yace "wallahi karka k'aramin mentioning sunan yarinyar nan inkuma ba hakaba you will saw my true colour"
"Sorry for that insha Allah bazan sake ba , zauna muyi maganan Allah dai yasa samune?" Yafad'a yana kashe mai ido d'aya"
Tsaki yaja yace "kaifa matsalan ka kawai kud'i Kuma duk wata saikaji alert kaiba mataba narasa inda kake kai kud'i"
Dariya kawai Samir yayi yace "nidai na"kosa naji ashafamin please"
Zama Samran yayi asaman desk yakalli Samir cikin natsuwa yashaida mai duk abunda yafaru tsakanin shi da Minal jiya
Cikin jimami Samir yace "tabbas biri yayi Kama da mutum duba da yanayin shigarta da kuma wad'anda kezuwa wajenta Amma kuma bakin alqalami yabushe dan d'azun Daddy yakirani yake shaidamin cewar ranar Friday za'a d'aura auren ku bansan dai abunda yafaru ba amma tabbas Minal tahad'a maka tuggu ko ince makirci!!!"
"Inn..a lillahi....wa Enna....ilaihir....raji'un Allahu...mma ajirne..e fii mus...iba tee, ya Allah serve me ya Allah......." gaba d'aya idanun shi sun kad'a lokaci d'aya jijiyoyin kanshi suka yi rad'a rad'a fuskan shi tayi jawur sabida bacin rai abunka da farin mutum
Kama shi Samir yayi cikin tausaya wa yaje yad'auko Mai cool water a fright da'kyar yasamu yasha cikin kwantar da hankali yace "cool you temper be a man my friend abunda nake son kadashi shine kar ka kuskura kanuna ma su granny wani abu kabar min komai ahannuna I will handle the case insha Allah everything will be fine don't worried please!!!"
Gaba d'aya bayajin zai iya magana dan haka yami'ke yahad'a duk wani abu nashi yadanna kararrawa saiga secretarian shi tashigo bata brief case d'in yayi batare dayace Mata komai ba dasauri takar'ba tafuta mai dasu kallon Samir yayi yace "thank you so much my lovely friend take care bye yafad'a Yana nufan waje
Dasauri shima Samir yabishi suka futa tare
Amota lumshe ido yayi yana tunanin mafuta shin me yarinyar nan tace ma Granny dahar zasu yanke mashi wannan hukuncin lallai inhar tayi kuskuren shiga gonar sa sai yad'an d'ana mata azaban da wanima ba itaba sai yatausaya mata
Koda yaje bai ko kalli side d'in Granny ba side d'inshi yashiga yakwanta apalour bayan yakulle kanshi.
Tundaga ranar Granny Bata sake ganin Samran ba tashiga damuwa sosai dan da tana tunanin kunyarta yakeji sai kuma daga baya tafara tuananin kila yasamu labarin bikin ne shiyasa yachanza mata wannan tunanin yasa itama tashare shi suka cigaba da shirye shiryen biki dan ma abun akurarre lokaci yazo musu.
Gefen Minal kuwa sai rawar k'afa take tana yima friends d'inta karya akan irin son da Samran yake nuna mata wani lokacin har k'aryar waya takeyi
Sosai Aunty da Amminta suke tsumata da magun gunan Mata nagargajiya da na bature haka itama gefen ta sosai take cushe cushe dan tasan ita ba budurwa bace Kuma tabbas idan Samran yagane zai iya sakin ta dan haka tashirya taje wajen wata nurse tabiyata kud'i masu kauri aka kankare ta sannan akamata d'inki
D'inkin futar biki kuwa anyi harda na hauka event d'aya tashirya get it together dan tana tsoron ya'ki zuwa Amma saitama friends d'inta karya tace ai dan biki yazo akurene yasa bazasuyi event da yawaba Amma in ankaita za'ayi mother's day.
Yau dai biki saura kwana biyi su Minal antafi saloon da lalle daga chan kuma zata biya wajen mai yimata gyaran jiki tamata last dilka sannan tahad'a mata abubuwan dazataba eanda zatake amfani dashi
Samran fa yarasa inda zaisa kanshi duk da Yana d'aure wa Amma sometimes yakan zauna yayi ta tunanin cewar Granny da Abba basa son shine shiyasa zasuyi mai aure batare dasunji ta bakinsaba
Cikin kwana uku yazabge sai hanci da manyan idanuwa ga uban saje daya tara acikin kwanakin ko yaje hospital Samir keyimai aikin shi shikuma yakwanta yayi ta tunanin mafuta ace kamr shi za'a ma auren dole auren dolen ma da ballagazar mace gaskiya dasake
Abinci ma sai yaga Samir ya'bata rai sannan yake dan tsakuran kad'an badan ranshi nasoba saidan abinda Samir yake yawan gayamai yakwantar da hankalin shi aurenan kamar anfasane Kar yaji yadamu.
______________________________________
Misalin 'karfe shabiyun rana jirgin su yayi landing a yobe international airport taxi suka hau daga wajen zuwa g.r.a tafiyan kusan mintuna arba'en suka iso UNGUWAR tamasu hannu da shuni NE Dan unguwar shiru
Duk da sauye sauyen da aka samu gidan bai 'bace mataba yana nan said'an sauye sauyen da aka samu agidan bayan sunfito Shuwara taba ma taxis man kud'in shi, takalli gidan da Mummyn ta tak'urama ido
Cikin karfafa mata gwiwa taja hannunta suka nufa gidan batare da tajira cewar Mommyn nata ba
Saida sukai knocking get man yazo yabud'e
Cikin rashin sani yace "daga Ina wajen wa kukazo da hausar shi dabata futa sosai"
Hawaye Mummy tashare takasa yin magana domin tabbas tana bud'e baki kuka zatayi lallai kowa yabar gida ha'ki'ka gida zai barshi
Cikin harshen turanci Shuwara tamai bayanin sunzo wajen zulaihat NE
Hanasu shiga yayi yace lallai sai yakirata yaji dagaske ne zatayi ba'ki yau dan ba'a sanar mai da zuwan suba, Kuma oga yahana shi barin kowa Yana zuwa wajenta any how saboda yanzu duniya talalace
Koda yakira yashida mata saitace yabarsu sushigo duk kuwa dabatasan ko suwayeba don zatan ta dangin su Minal ne da sukace zasu zo jere yau duk kuwa da Abban Samran yahana amma Saida sukace zasuyi Mata koyayane ayi ha'kuri shine aka rage d'aki d'aya akace susa mata nasu kayan
Jikin asanyaye take d'aga kafa suka nufa katafaren cikin gidan
Bakowa a palourn sai TV daketa aiki Shuwara NE tayi sallama daga kitchen taji an amsa mata
Wata dattijuwa NE kyakyawar bafulatana tafito sosai suke kama da mummyn ta haske da wayewa kawai mummyn ta zata nuna Mata hannun ta RIK'E da ludayi tana fad'in "kuzauna man......!"
Maganan yama'kale sakamakon ganin Wanda batayi tunanin zata sake ganin taba baya tayi zata fad'i dasauri Shuwara taje ta tareta.
__________________________________________