Sashe 16
Carbin Ƙwai Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
"Be careful Mom baki da lafiya kinji"
Wani irin numfashi take sauke wa tana kallon shi kafun tace "Ina Ibrahim wallahi naga Ibrahim a airport" tafad'a tana shirin sauka a gadon,
Ri'ke ta yayi yana fad'in "sorry Mom zauna nakira miki shi yana waje''
Kallon shi take kamar wacce bata ta'ba ganin shiba,
Addu'a yafara tofa mata idanun shi akanta,
Kallon shi take tayi saikuma ta lumshe idanun ta itama tana maimaita hasbunallahu wa ni'emal wakeem,
Kallon Dr Samir dake ta kallon su yayi murya asanyaye yace "jeka shigo min da wanda yake bakin ward d'in nan"
Batare dayace komai ba yafuta kusan two minutes suka shigo da Ibrahim,
Wani irin xabura Mom tayi tana fad'in "ya subhanllah wallahi shine dama baka mutuba innalillahi wa-enna ilaihirraji'un" tafad'a tana sakin wani irin kuka mai tsoma zuciya,
K'araso wa yayi dasauri bakin bed d'in shima yana hawaye yajanyo ta jikin shi ya rungume ta k'am k'am hawayen fuskar shi wani nabin wani yace "ban mutu ba Fatima ina raye kullun dake da Shuwara kuna cikin raina"
Cikin kuka tace meyasa kabarmu tsayin shekaru memuka maka muka cancanta hukuncin guje mana?"
Kuka yafashe dashi sosai yace "labari ne me tsawo yana bu'katar natsuwa yanzu dai tashi muje gida wajen su Mom morok'i yafiyarta saina bada labarin agaban su nasani ban kyauta mana ba amma haka kaddarar mu tazo dashi kuma tsararre ne daga Allah tun kan muzo duniya"
Hawayen fuskar ta tashare tana k'ok'arin zame jikinta daga nashi dan shaf ta manta da Samran balle Samir dake can k'ofa du'kar da kanta tayi tace "Son zan iya tafiya?"
Murmushi kawai yayi yace "why not tunda kinga uncle kin warke"
Itama murmushin tayi while tana satan kallon Ibrahim dake ta kallon ta kamar ya had'iye ta,
K'arisa sauka tayi agadon tad'auki mayafin ta dake gefe tayafa dan ruwan da akasa mata already ya k'are ancire k'ofa suka nufa su duka, jiri ne yad'an kwashe ta aiko Samran dasauri yaje zai ri'ke ta amma sai Ibrahim yariga shi dan sunfi kusanci tallabe ta yayi yana watsa mata wani irin kallon luv itakuma ta lumshe idanun ta cikin wani irin shau'ki ahaka suka futa reception sai kallon su akeyi har parking lot driver yana zaune yana jiran su suna zuwa yasata amota yashiga uncle kuwa sai kallon su yake farin cikin sa yagaza b'oyuwa front site yashiga Samran da Ibrahim duk suka shiga baya driver yaja sai gida.
_____________________________________________________
Cikin tashin hankali Jakadiya tafuta takira Mai bada magani acikin masarautar domin abunda yakaranta kenan umarnin d'aukan Gimbiya yabayar yace akaita d'akin da mai martaba yake acan suka samu Fulani sai kuka take riris harda majina tana kan sarki agado aka kwantar da Gimbiyar sannan Talba dake gece yafara dake daken magungunan da mai maganin yaba shi.
Cikin farin ciki takalli amintacciyar baiwar ta tace
"Bisha'ir aikin ki yana kyau dan haka zan baki kyauta mai tsoka kuma idan komai yatafi daidai zan y'an ta ki kizama Jakadiya ta"
Cikin farin ciki tace "godiya nake ranki shidad'e kuma mune da nasara dayardar Allah"
Wani irin murmushi tasaki tana fad'in "tabbas nasara tamuce dan juma'ar dazatai kyau..."
"Ranki shidad'e tundaga laraba ake gane ta"
Murmushi tayi tana gyad'a kai tace "tashi kije zan neme ki nan bada jimawa ba idan wani aikin yataso"
Cikin girmamawa tad'an rissina kanta tace "godiya nake ranki yadad'e Allah ya'kara miki lafiya da nisan kwana"
Murmushi kawai tayi,
Saida ta tabbatar bisha'ir tafuta sannan tami'ke tace "kingama yawo bisha'ir bana zama da duk wanda yasan sirrina hukuncin kisa ya wajabta akanki domin akan kakkab'e shara ne matu'kar ana bu'katar tsafta da kwanciyar hankali dole a share bola ko dan gudun cuta!"
Ahankali ta taka zuwaga y'ar ta dake kwance agadon jarirai d'aukan ta tayi takoma bakin gado tana kallon ta saikuma tad'an ware idanu tace "what?" Ganin yarinyar ta d'ashe alamun ba jini ajikin kuma bata numfashi dasauri ta warware shawol d'in da aka nad'e yarinyar dashi wani razanannen ihu tasaki tana fad'in "shikenan sun kasheeeee taaaa wayooo nabani na l........" Kawai ta zube awajen daidai hadiman ta sun shigo d'akin da gudu sukai kanta cikin jimamin abunda keta faruwa a masarautar yau.
Wasu mutane ne su biyar kansu ahad'e waje d'aya sunata magana k'us k'us ahankali wani yace "Waziri kana tunanin hanyarnan dakake so mubi zata b'ullar damu?"
Wanda aka kira da Waziri yagyad'a kai cikin tabbatar wa yace "wannan itace hanya mafi sau'ki Madaki mu d'auko Dr yazo yaduba shi duk da munsn sihiri akai mai kaga cuta daban magani daban ahaka har yashek'a basai mu d'aura Tafida ba kun ga Tafida yaro ne hasalima ba son mulkin yake ba saimuyi amfani da wannan damar muyi abunda mukaga dama idan y'an gari sukai bore akan basu san mulkin sa saimu sauke shi mu d'aura Turaki koya kuka gani"
Wani shu'umin murmushi turaki yasaki kafun yace "hakan daidai ne yaushe za'a gayyoto Dr?"
Ajiyar zuciya Waziri yasauke yana watsa musu wani shegen kallo k'asa k'asa yace "tuni na tura ma wani shahararren likita gayyata ta musamnan sunan shi Dr Samran Sulaiman yayi fice sosai yana zaune a Yobe mutun ne me tausayi matu'kar sa'kon ya isa garesa zuwa jibi zai taho nan Baynuur dan duba sarki domin Izzar Abdul-Jabbar tayi fice asauran nahiyoyin kuma ana matu'kar k'aunar shi saboda adalin sarki ne ga talakawa"
Kai suka gyad'a cike da gamsuwa kamun kowa yami'ke d'aya bayan d'aya suka futa ad'akin sirrin nasu,
Waziri ne k'arshen futa inda ya hango kamar gittawar mutun dasauri yabi wani d'an lungu aikuwa ya hango wata kunyanga tarufe jikin ta ruf tana k'ok'arin futa daga side d'in da uban sauri yafara binta aiko tasa gudu cikin azama yarufa mata baya.
__________________________________________________