Sashe 2
Canjin Rayuwa Part 3 Complete Hausa Novel · about 7 min read
8⃣kusan qarfe uku yaya Amina tazo tana kuka don tausaya ma dan tilon qanin nata. Yace kar ki damu yaya Amina, insha Allahu zata samu sauqi. Tace wai yaya abin ya faru ne? Nan ya sanar mata da komai, tace Allah mai iko, yanzun kaine zakayi jinyar ta, ko yaya zakayi kenan alhalin bata qaunarka? Yace yaya ai dole in kula da ita tunda nine mijinta. Kidai tayani da Addu'a. Allah ya bani yadda zanyi. Tace to Allah ya shige mana gaba. Yace Ameen.
Bayan la'asar su malam suka zo tare da wasu malamai suka yi masa jaje, tare da addu'ar cewa, Allah ya bata lfy, sannan suka tafi. Itama yaya Amina sai alokacin ne tace bari ta tafi gd sbd batun abinci. Ta ciro kudi daga aljihun Jakarta naira dubu uku da dari takwas, tace gashi kadan kara. Ya kalle ta a'a yaya ki barsu, inada kudi. Sannan kinsan akwai batun abinci, kece zaki dinga kawo mana. Tace dukda hakan, yace a'a ki riqesu a hannunki, sbd kema kinada rauni. Tace to bari inje gida sbd inyo muku abincin da wuri. Yace a'a kai ki yo abincinnan yau tukunna, ki vari sai gobe, don bazan iya ci ba, bari dai muga yadda jikin zaiyi, tace shikenan baka buqatar komai? don bayan magriba zamu dawo da abbansu saddam.yace sai dai dardumar sallah, sbd basu riga sun bamu daki ba tukunna. Tace hk ne shikenan sai zuwa Anjima din. Bayan fitar yaya Amina, ya sake miqewa ya nufi qofar dakin da mimi take kwance yana hangenta, zuciyar sa cike da tausayinta, kamar da wasa, idanun sa suka nuna masa tana motsi, da sauri ya nufi gurin nurse da suke zaune, yace ina likita? Tana motsi. Nan take suka tafi kitan likitan. Da gudu-gudu likitan ya iso suka shiga s
Canjin rayuwa

9⃣sun kai kusan minti goma, sannan wata nurse ta leqo, ta kalli Ismail, tace masa wanene khalil? Yace mata shine wanda sukai hadari tare ya mutu. Ta juya da sauri, Ismail dai yanata kai komo. Ya kai kusan rabi sa'a sannan likitan ya fito, ya kalli Ismail yace masa, zo muje! Ya bishi zuwa offishinsa, inda suka zauna, ya kalli Ismail, kai wanene dinta? Ismail yadan yi jim kadan don yana jinjina kalmar, duk lokacin da zai furta ta. Tsakanin jiya zuwa yau, ya lumshe ido, "ni mijinta ne" likitan yace ok to zamu kaita dakin jinya, domin ynxun ta farka, amma yanxu munyi mata allurar varci sakamakon tana ta kiran sunan marigayin. Ya ajiye biron daya dauka, sannan ya kalli Ismail yace, wazai zauna da ita? Ismail yace nine, likitan ya girgiza kai, babu dama ka zauna da ita, sbd kai namiji ne, kuma dakin akwai matan mutane, sai dai in zaka biya daki na musamm an, sannan za'a buqaci kudi sbd likitan da zai mata dorin zaizo ne da ga kano, kuma gashi dorin har guri uku ne, Ismail yace to likita kamar nawa ake nema? Yace kasan shi likita ne mai zaman kansa, dauko shi akeyi, qila yakai gurin dubu sittin, banda magani. Ismail yace insha Allahu za'a san yadda za'ayi, Amma likita bata samu matsalar da ake tunanin ta samu ba ko? Ya girgiza kai, bana zaton ta samu wata matsala, Ismail yace Allah yasa dai, zan biya kudin daki na musamman din.
Likitan yayi masa kwatancen inda zai biy a kudin dakin. Har ya miqe sai likitan ya sake kallon sa, ba tada iyaye ne a garinnan? Eh, kawai yace, to ko cikin dangin ka ba wanda zai iya zama da ita? Cikin qosawa yace nima yayata ce guda daya, kuma tana da qananan yara. Baya son doguwar magana, shiyasa ya amsa a qagare, shikenan ka iya tfy, inji likitan, an kaita daki na musamman akan kudi naira dubu ashirin a sati biyu. Dakin akwai TV da dan fridge, sai na'urar sanyaya daki. Ismail yana tsaye yana kallon mimi, an manna mata bandeji a gurin da taji ciwo. Addu'o'i kawai yake yi mata, har lokacin da yaje yayi sallar magrib a bata farka ba.
Canjin rayuwa
1�0⃣Yana shigowa yaci karo dasu yaya Amina, suna neman dakin da aka kaisu. Ya amshi kular hannunta sannan suka nufi dakin, suka gaisa da abbab saddam, yayi masa jaje. Basu jima ba suka ce zasu wuce. Yabi su don yadan taka musu, anan ne take tambayarsa ko 'yan gdansu sunzo? Yace kinsan dai koda zuwan ne, sai dai in mazan, amma matan ban sa rai ba, mazan ma daqyar in sunji, tunda lokacin da naje gdn basa nan, tace to ba komai Allah ya bata lfy, yace Ameen, tace tuwo ne fa akular da muka zo da ita, naga kana son tuwo, yace nifa yau ko karyawa banyi ba, dama zan samu ruwan zafi, tace vari to inje in dafa maka, sai abban su saddam ya kawo maka, tunda ga mashi n ahannunsa. Ismail yace to na gode. Suna fita, wayar Ismail ta soma ringing, ya daga ashe Mahmud ne ya kawo innarsu zata duba ta, suna cikin gaisawa da innar sai ga kiran hajiya sauda. Bayan sun gaisa take tambayarsa jikin mimi, yace da sauqi, amma tana varci, bata farka ba, tace to zata kira zuwa gobe, sannan ya turo mata account number dinsa, yace to insha Allahu, sannan yayi mata godiya. Kusan qarfe goman dare, mimi ta farka, lokacin Ismail yana zaune kan sallaya, ya idar da sallar shafa'i da wutiri. Sai yaji tana cewa, "daddy na, daddy na!" cikin wani irin sauti mai ban tausayi. Da sauri ya miqe ya nufi gadon da take, ya kama hannunta yana "khadija, sannu kinji. Kin tashi ne? Bari in kira likita" ya miqe ya nufi qasa da sauri domin kiran likita.
Canjin rayuwa
1�1⃣Daidai da Na'ima ta shiga dakin Abbas, yana akan kujera yana shan 'ya'yan itatuwa. Tun daga qasa ya soma kallon Na'ima har sama, sannan ya dauke kansa gefe. Cikin jin kai yace lafiya? Duk da faduwar da gabanta keyi bata fasa yin abinda tayi niyya ba, kai tsaye kujerar da yake ta nufa ta zauna a hannun kujerar. Tasa hannunta akan kafadarsa, tare da fadin, "sweety ashe ka dawo, ka shigo lfy? Tsawa ya daka mata. Duk da ta firgita, amma bata tashi ba. Yace ke ni abokin wasan ki ne, ko na ta6a wasa dake? Kwanciya tayi akan cinyarsa, "baka wasa dani, amma yau zamu fara" ga mamakinta sai kawai taga ya hankadeta, ta fadi kan kafet. Ta dago rai 6ace, duk da aunties dinta suna fada mata cewa kar tayi zuciya da duk abinda zai fada mata, ta kalleshi, "A zato na masoyi ya dara maqiyi, menene laifi na don na soka? " Cikin daga murya yace "shine kuwa babban laifinki a guri na. Bana ra'ayinki, amma keda mahaifinki kun liqemin, sai da akayi wannan auren"
Ta soma kuka, ni fa taimako nayi sbd kar aji kunya, yace aikuwa zakiyi da kin sanin wannan taimakon. Inaso kisan wani abu, ni mutum ne wanda in naga abu inaso, to so ne na gske, kuma ba zanyi wasa da son ba. Haka nan kuma qi, don bana yin qi da wasa, mimi na gani nace inaso, tunda tace bata yi ai sai abarni inji da ciwon rashin ta, ba wai akwaso min ke ba, baqi qirin! Ni farar mace itace ra'ayina, kin gane?