← Book details Aure Da Haihuwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 22

Sashe 18

Aure Da Haihuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Duka takai masa a kirjinshi,tafara magana cikin muryar kamar zatai kuka "wallahi na iya abubuwa da yawa,kuma wallahi munfi wainnan zabiyoyin matan naku"

Matsarta yayi sosai sannan yace"me kuka fisu dashi?"

"Komai"inji safna.

"Komai kamar me"ya tambaya yana lumshe mata idanu.

Shuru tayi taki bashi amsa, seda ya matsa mata sannan tace tana Yar kara"dadi mana"

Dariya ya kwashe da ita,sosai batun ya bashi dariya,Dan shide a duniya bayajin akwai matar data kai shehnaz dinsa dadi,hasalima dadin nata ne ke sawa yake hakurin zama da ita Dan yana ganin in ya rabu da ita baze samu kamarta ba.

Kallon shi safna ta tsaya yi,Dan ita seyau taga dariyarsa kamar hakan.

Juyowa yayi ya kalleta yace"tashi muyi wanka muyi breakfast, se ki nunamin abinda kuke dashi din Wanda na nan basu da"ya kashe mata ido.

Zatai magana ya dakatar da ita,ta hanyar fara cire mata kayan jikinta,bata hanashi ba,dan tasha alwashin seta nuna masa banbancin dake tsakaninta da shehnaz din.

Yana gama cire rigar ta Dan gantsare,boobs dinta suka kara fitowa,tace "wash Abban junior zafi fa sukeyi"

A hankali ya Dora hannunsa akai yafara shafawa ta yadda bazataji zafi ba yace "am sorry baby"

Haka tabi ta dagamai hankali sannan suka shiga wankan,batare da kunyar komai ba Safna tai masa wankan da kanta,cikin salon dabe taba tunani ba take wanke masa sandar girman nasa, lumshe ido yake yana budewa,kasa daure salon na Safna yayi,ya shiga fadin"ahhh,"

Kamota yayi,ya hadeta da kirjinshi,yashiga kissing dinta,ko ze samu sassauci,martani ta shiga maidar masa,wayyo Farhan, gudun kar ay abun a toilet yasa ya dauketa cak suka fito daga toilet din,kan gado ya zarce da ita.

Safna ba baka se kunne, Farhan ko ina Dora bakinshi yake a jikinta,yana tsotsa,daga shi har itan Dan kukan dadin suke, Dan itama tayi iya yinta wajen ganin ta birkita lissafinsa,

Adduar saduwa da iyali ya karanto da kyar sannan ya kutsa cikinta.
Tun daga bakin kofar yafara Neman taimako,ta hanyar kukan da ya fara,batare dayasan yana fadin,"Allah kataimakeni"ba.🤣

Safna gyara tasha bana wasa ba,kuka Farhan yake tun karfinsa,itama yin take,amma ina ko kadan bata kamo shi ba,Dan shi mutum dauka zeyi dukansa ake inya jiyoshi,

Shehnaz tashinta a bacci kenan,ta fara jiyo amo kamar muryar Farhan, to me ze kawo farhan gida Dede wannan lokacin ay tasan yana office,dauke hankalin ta tayi agurin,sede ihun da takeji da gurnani na mijintane,

Mikewa tayi da sauri,jikinta na bari,ta bi inda kukan ke fitowa,se gata a part din,Safna.

Sabida tsananin kishi batasan lokacin data tura kofar falon ta shiga ba,fess kunnenta ya jiyo mata komai kuma ta fahimci komai.

Wasu hawayene kebin idonta,wai yau mijinta ne ke kwanciya da wata mata,yake wannan karajin da tunda yake kwanciya da ita be taba makamancinsa ba,fashewa tayi da kuka sanda tajiyo Farhan na fadin"wai ba kowane a taimakeni"🤣🤣🤣🤣🤣

Da gudu ta juya ta fice daga bangaren, tana rusa kukan.

Farhan be samu taimako daga kowa ba,har seda ya kawo so biyar,sannan yaji ta lafa,ya zame ya kwanta agefen Safna wacce tai matukar shan wahala a hannunsa,musamman matsewar da tayi kamar budurwa.

Muje zuwa

Surbajo for life
11/24/21, 8:53 AM - MY MTN 2: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*AURE DA HAIHUWA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

*Zahra Surbajo*

*mummyn yara,ina miÆ™o godiyata agareki,Allah yasaka miki da gidan aljanna,ya raya miki yaranki rayuwa me amfani duniya da lahira amin,ina sonki lodi lodiðŸ˜*

*Page 43*

A hankali Farhan yakai dubansa inda Safna ke kwance,da kyar ya miƙa hannu ya janyota jikinshi,ya rungume.

Bayanta yake shafawa,yayinda cikin kunnuwanta yake jaddada matsayinta agareshi,
"baby ta kin shayar dani zumar da ban taɓa mafarkin samu ba,kinsa ina jina kamar wanda be taɓa aureba,nagode da wannan niima da kika shayar dani Allah ya barmu tare"

A sanyaye ta amsa masa da "Ameen"

Miƙewa yayi ya suri abarsa suka faɗa wanka,sun jima a toilet ɗin yana gasata kamar sabuwar budurwa,sannan sukayo wankan tsarki suka fito.

Sallah suka fara yi,sannan suka fito falo manne da juna,sosai sukai mamakin ganin ƙofar falon abuɗe,basu kawo komaiba,farhan yaje ya kulle sannan suka nufi dinning domin cin abinci,wanda suka tarar har na rana ma ankawo musu bayan na safen da basu ci ba.

Dakyar Safna tasamu ta iya cin abincin dan gaba ɗaya agajiye take,duk jikinta ciwo yake mata.shiko Farhan se lallaɓata yake kamar kwai.

Tsawon watanni biyu kenan da tarewar safna,ko sannu bata taɓa haɗata da Shehnaz ba,hakan be damu Safna ba,sabida mijinta nayi da ita,shi isa duk abinda yakeso shi take masa,

Iyayen farhan na matuƙar ƙaunar safna,kullum cikin yi mata alkhairi suke,haka itama tana musu ladabi da biyayya wanda shike sawa suke sonta.

*WAYE FARHAN*

Ɗane ga prime minister na ƙasar su,ɗan kimanin shekaru, 38 da haihuwa.
Farhan su biyune agun iyayenshi shida Sarah,iyayensu na matuƙar ƙaunarsu.

Farhan ya haÉ—u da doctor Amina a makaranta tasamu scholership,tun haÉ—uwarsu yake tausayinta,taimako sosai yake mata ta kowanne fanni.
Wanda a ƙarshe aka koreta a makarantar sakamakon zargin satar jarabawa,Farhan ne ya tsaya mata komai yayi normal,tun daga wannan lokaci alaƙa da shaƙuwa me ƙarfi ta ƙullu a tsakaninsu.

Shehnaz ɗiyace ga Aminin mahaifinsa,wanda suka yanke shawarar haɗasu Aure,sosai farhan yayi naam da zaɓin iyayen nasa,haka itama.

Sede matsaloli sun kunno kai gidan auran nasu tun bayan shekara biyu da auransu,wanda yasamo asali daga neman haihuwa da sukeyi,shehnaz tafishi tada hankalinta akan haihuwar,yayin da shi kuma yakasance mutum me miƙa lamuransa ga Allah.

Iyayensa kullum suma neman magani suke dan ganin yasamu haihuwar,ƙarshe doctor Amina ta buƙaci yazo nigeria ta gwada tata basirar.

Wannan kenan.

Muje zuwa.

Surbajo for life.
11/24/21, 10:25 AM - Ummi Tandama😇: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*AURE DA HAIHUWA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

*Zahra Surbajo*

*page 44*

Farhan be bi takan Safna ba seda dare yayi ya nufi sashin nata,bayan yasha artabu da Shehnaz.

A falo ya sameta tayi zugum tana zaune,duk da tayi wanka tayi kwalliya hakan be boye damuwar da take tattare da ita ba.

Takawa yayi a hankali ya isa gareta,zamanshi gefenta ne yadawo da ita daga tunanin data shiga.

Da sauri ta sauka kasan kujerar ta durkusa sannan tace masa a sanyaye "barka da dare,ya ayki?"

Be amsa ba shuru yayi yana nazarin ta,na Dan lokaci sannan yace"tashi ki zauna"ya fadi cikin kulawa.

Mikewa tayi,a hankali, ta nufi cinyarshi ta zauna,ta kwantar da kanta a kirjinshi, daga ita har shi seda suka saki ajiyar zuciya.

Hannu yasa ya zagayeta,sannan ya fara magana,cikin sanyin murya, "me yafaru ne naga kinyi sanyi gaba daya?"

A hankali tace"wallahi Abban junior ni fa ba gajiya nayi da shayar dashi ba,don Allah kayi hakuri, ko so nawa kakeso in bashi nonon zan bashi"ta karasa maganar hawaye nabin idonta.

Dago fuskarta yayi yana kallonta sannan yace yana murmushi "ni ban raina kulawarki ga junior ba,kawai de naga de ya dace ne ya bani gurin nima in mori abinda na auro "ya kai maganar yana daga mata gira.

A shagwabe tace"ay da ka barshi Dan junior ba abinda ze tare ma, shifa nono yake sha,"

Gira ya daga mata sannan yace "to ni kuma in zan sha fa,shima yazo sha,wazaki ba kenan?"

Kunya ce ta rufe Safna, ta cusa kanta a kirjinshi, taki dagowa.

Wayarshi ce tai kara,hannu yasa ya daga,a hankali yace"doctor kira da dare,ko kin mance ni ango ne"
Dariya doctor tayi sannan tace"afuwan,dazu nadawo daga miracle garden akacemin kunzo,shine na kira in ji kunje gida lfy"

Murmushi yayi,yace "wallahi fa,haka ammi tace kun fita"

"Yallabai se kuma akayi wa junior yaye,"

"Eh,sabida uwarshi tafi sonshi akaina,shi yasa nakaishi can ko nima ta dubeni Da idon rahama"yakai maganar yana latsa. Cikin Safna ta Dan zabura kadan.

Waya sukayi ta tsawon mintuna biyar suka gaisa da Safna sannan ya kashe ya maida hankalin shi kanta.

"Oya fadamin yawan son da kikemin inji"

Shagwabe fuska tayi,alamun zatai kuka,sannan tace,"ni de ka kyaleni gaskiya"ta karasa maganar tana Dan bugun kirjinshi.

"Sabida me bazaki fadamin ba?"

Cikin shagwaba tace"ba Kaine ka dauke junior ba gashi duk kasa boobs dina suna min ciwo,duk sun cika Nide kadawomin da shi"

Shuru yayi yana kallonta bece komai ba, jijjigashi ta shiga yi,akan ya kula ta amma yaki.

Mikewa tayi daga cinyar tashi tayi wucewarta daki,sanye take da wani arnen mini skirt, sosai shigar tata ta daga hankalin shi.

Mikewa yayi yanufi nasa dakin yayi wanka,yasa kayan bacci sannan ya nufi dakinta.

Tun fitowarta wanka taji zazzabi yana Neman kamata,sakamakon nonon ta daya cicciko,doguwar rigar bacci kawai tasa, tashafa mai tasa humrarta shuuma,ta haye gado ta lullube da bargo.tana rawar sanyin.

A haka yashigo ya sameta,da sauri ya karasa kan gadon.yana kokarin bude bargon,rikewa tayi bakinta na rawa tace"sanyi nakeji Abban junior pls karka bude ni."

Tausayinta ne yakamashi,ko bata fadiba yasan nononta ne yajanyo jin sanyin.

Rigar jikinshi ya cire faffadan kirjinshi ya bayyana gashi kwance lub lub akai,bargon ya bude ya shiga,ya janyota jikinshi, duk da rawar sanyin da takeyi,amma seda tsigar jikinta ya tashi,runfa yay mata da kirjin nashi,sannan yasa hannu a hankali ya zame hannayen rigar jikinta, ya zame rigar yakai Dede cikinta ta rike murya a dusashe tace"kayi hakuri banida lafiya"

Asanyaye yace"body contact nakeso muyi zaki samu sauki,ba abinda zan miki Yar baby ta,"yakarasa maganar yana murmushi.
.sakin rigar tayi ya karasa cirewa.lumshe ido tayi sabida azababbiyar kunyar data dirar mata.

"Ina ne yake ciwon babyna?"ya tambaya sanda ya rungumota gaba daya jikinshi, a hankali tace"boobs dina ne ke damuna da nauyi"

A hankali ya Dora hannunsa akan boobs din nata,ya na Dan shafasu ta yadda bazataji zafiba.

Dan runtse ido take tana Dan cije lebe ,alamun suna mata ciwo sannu yake mata yana Dan hura mata iska a kunne.

Sannu a hankali yake bin komai, Dan kar taji zafi,bakinshi ya Dora akan nata,yashiga sarrafata,seda Safna ta kasa daga hannunta sabida duniyar da ya kaita,se Dan nishi take saki gamida kukan shagwaba.

Dagowa yayi ya kalleta yace"in fanshi junior yau?"

Ido ta ware tana kallonshi, harshen yakai yana wasa dashi akan Boob's din,Wanda kadan ya rage Safna ta shiga zunduma ihu sabida sakon nashi na isa inda yadace.

A hankali ta gyada masa kai alamun ta amince.

To nima Surbajo na yarje muku Ku karanta Ku karasa sauran azukatanku.

Muje zuwa

Surbajo for life.
11/24/21, 10:25 AM - Ummi Tandama😇: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*AURE DA HAIHUWA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

*Zahra Surbajo*
Chapter 18 · 0% Book details