Prologue
Agola Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Alhamdu Lillah
Hello everyone, as you may know, I'm Leena Abbah, a young climate change advocate, so today I'd like to talk about.... Wafce wayan akayi da sauri Leena ta juya tana kallon Ammin ta with a frown face, Ammi tace "Waya ta ce abun wasan ki ko Leena? ba dama na ajiye waya sai kin dauka kin cika min waya with unnecessary pics and vids, right?" Leena says, "Mummy, these aren't unnecessary pictures and videos. Check out, they're meaningful" kawai ta fashe da kuka Abba ne ya fito daga dakin sa kafin yace komai Leena ta tashi taje da gudu ta fada jikin sa, he's patting her back comfortingly while looking at Ammi yace "Ammi yanzu Kuma me maman tawa ta miki dan Allah? Ke ko tausayin ta baki ji sai kiyi ta sata kuka?" Ammi tace "Bata da aiki sai daukan min waya tana wasa dashi" Leena tace "Abbah, ba wasa ba fah nake yi dashi I want to share something important with everyone" Abbah ya kama hannunta ya jata zuwa kan kujera, Ammi tace "Ai ga Abban naki sai ya baki nasa ai, danni banda lokacin ku" Abbah yace "tace message take son sharing muga video din" Ammi tace "Tuni na goge ai" Leena tasa ihu ta fara kuka tuni Ammi ta fice daga parlorn dakyar Abbah ya lallashe ta ya bata nashi wayar. The next day, Ammi na bakin murhu tana fifita wutan gawayin da yaki kamawa, ganin wutan ya ɗan fara kamawa yasa ta daura ruwan zafi da zata ma Leena wanka, Leena na kwance a daki tana rubutun waken baka a diary dinta Ammi ta ke leko tace "Leena har yanzu baki tashi kinyi brush din ba? Leena ta tashi da sauri tace "yanzu zanyi" Ammi tace "Let me repeat myself again zaki sha mamaki" daga haka ta koma wajen murhun ta ganin ko ruwan ya danyi zafi, Ammi na fita Leena ta wuce toilet din dakin ta brush tayi kamar yadda Ammi tayi instructing dinta, Ammi ta juye ruwan acikin wani bucket ta wuce da shi cikin gida da niyyar yima Leena wanka, karo ta kusan ci da Abbah da ya fito ganin ko ta gama shirya Leena, ta ja baya da sauri tace "I'm sorry ai ban ganka ba" yace "kin gama kuwa?" Yana magana yana duba agogon dake makale a jikin bango Ammi tace "Haba Abbah kasan fa yau mun makkara yanzu zan mata wanka sai inje na karasa abun breakfast din" yace "Okay, I think zan fita naje na tsiyo mata ko da bread da madara ne, sai ki hada mata tea kar tayi latti ne" Ammi ta tsaya sakake tana kallon Abbah tace "Haba Abu Leena, da wani kudin kuma zaka tsiyan mata? Ba gwara ka tsiya mana kayan miya ba?" yace "Yanzu ma bata lokaci muke kar yarinya ta makkara" yana gama fadan haka ya wuce ya fita ita kuma ta wuce ciki ta samu already Leena ta cire sleeping dress dinta tace "Biyo NI" tana gama mata wanka ta sa mata uniform, already Abbah har ya dawo ya hada mata tea suna fitowa suka gansa zaune yana fifita mata da gudu Leena taje ta fada jikin sa tana dariya tace "Good morning Abbah na" shafa kanta yayi yace "Morning my little Angel, hope you had a restful night?" ta girgiza masa kai tana murmushi yace "why?" Tace "because I slept late last night, ina ta karatu ne Abbah" yace "Okay, have your breakfast, and hurry up! You're going to be late" tace "Okay" tuni Ammi tayi fi cewar ta, ta koma kan girkin ta, tana cikin je fa ɗanwake sai ga Abbah ya fito rike da hannun Leena yace "Sirbajo mun tafi" tace "Adawo lafiya" Leena taje tayi kissing Ammi tace "Bye Ammi" Ammi tace "Ayi karatu lafiya, okay dear?" Leena tace "Okay Ammi na", Leena na murmushi ta karasa inda Abban ta yake ya tada machine din sa, sannan ya daura ta akai sai suka fita. Da yamma bayan Abbah ya dauko Leena daga islamiyya da gudu ta shiga parlor Ammi ta daka mata tsawa tace "Nace miki ki daina wannan guje gujen naki times without number Amma bakiji ko?" Abbah da ya shigo ya kama hannun Leena yace "Haba Sirbajo, ke idan ba kiga kin sa ƴarnan kuka ba ba kijin dadi ne, Haba mana" Ammi tace "Gudun da take yi ne banso idan ta fadi taji ciwo kuma fa?" Abba yace "hakan ma ba zai faru ba" Leena ta cire hannun ta ana Abbah taje ta zauna a gefen Ammi tace "I'm sorry Ammi, I promise not to do it again kinji? Toh ki daina fushi dani" Ammi ta jawo ta jikinta tace "I know you're a good girl kuma ba zaki kara ba, so yanzu tashi muje in miki waka sai Abbah ki ya kaiki gidan Mami" juyawa tayi taga Abban ta na kallon su With so much love and adoration itama murmushin tayi Ammi ta kama hannunta suka wuce dakin ta. Bayan ta shirya ta fito da kayan ta a hannun Ammi, Ammi na kallon Abbah tace "Abban Leena gashi na shirya ta kar kuyi magrib ne a hanya" Abba yace haka ne kuma, ya karba jakkan dake hannun Ammi, Ammi tace "ku gaishe min da Mami, da su Nyaama, Babaajo" ta gyaɗa kai tana murmushin Abbah ya kama hannunta suka fita. Wani Babban gida dake unguwar kinkinau suka isa, kana ganin gidan kasan ba karamin gida bane suna isa kofar gidan mai gadin gidan ya leko ganin su ya fara murmushi yana buɗe musu gate din tun kafin Abbah ya karasa packing din machine dinsa Leena ke kokarin sauka sai da mai gadin gidan yaje da sauri ya sauke ta kana ganin ta kasan tana cikin murna tace "Babaajo I miss you so much, it's been almost a month since we saw each other" ya kai mata duka da wasa yace "idan ba zaka daina min wannan yaren ka ɗin ba to karka sake min magana" yayi magana with his fulani accent Leena ta kwashe da dariya tace "Toh ai Ni bana miji bane" ganin Abbah ya karasa packing dinsa ya maida hankali sa gunsa Abbah ya gashe sa da ladabi ya amsa yana tambayar sa Ammi, Abba yace "tana lafiya tace agaishe ku ma" yace "Ayyah muna amsawa" daga haka Abbah ya wuce cikin main gidan, Matar me gadin ne ta leko tana cewa "Me gidan kamar Muryar lina nake jiyowa" da gudu Leena taje ta rungume ta tace "Nyaama nayi missing dinku". Abbah daya shiga cikin gidan ya samu Mami a parlorn gidan tana yankawa Alhaji fruit da ladabi ya gaishe ta itama ta amsa masa cikin kulawa yace "Mami ya jikin Alhajin!" tace "yanzu dai da sauki, Alhamdulillah" yace "Allah kara masa lafiya" tace "Amin" tace "ina Leena din?" yace "ta tsaya wajan su Baabajo" Mami tayi murmushi tace "tohm tashi ka shiga ka duba shi" Abbah ya mike yayi dakin Alhaji, Mami ta kira me aikin ta tace ta dauka kayan Leena da Abbah ya shigo da shi ta kai mata dakin ta. bayan Abbah ya fito yace ma Babaajo "Baba barin gaisa da Mama" Babaajo yace "toh barin mishi magana" daga haka Babaajo ya leka ɗan kurkurin dakin su yace "Ka fito yaron can zai gaishe ka" Nyaama ta yafa gyallen ta suka fito tare da Leena bayan sun gaisa Leena tace "Abban Bye bye" Abbah yace "be a good girl, okay?" ta gyaɗa masa kanta sannan tayi cikin gidan da gudu tana shiga parlorn taga Mami a parlor da gudu taje tayi hugging dinta Mami tace "Lalalala kyaryani zakiyi Leena?" Leena na dariya tace "i just miss you ne Mami naa. Bayan some months, Leena da gaba daya tunda taji Abban ta zaiyi tafiya jikin ta ya mutu tana kallon Abbahn nata tace "Abbah na dan Allah kar kayi tafiyan nan, bana son ka tafi ka barni kaji? Abbah na kallon ta yana murmushi yace "In shaa Allah, bazan daɗe ba kinji? Aiki na samu zanje interview, Kinga sai in mayar dake makaranta mai tsada kije kiyi ta debate ko" tace "amma nikam inajin dadin yanda muke hakama Abbah" Ammi tace "dare yayi, tashi na kaiki daki ki kwanta" a haka Ammi ta kaita ta mata addu'a sannan ta kashe mata wuta ta fito, wannan daren Leena ta gagara bacci sai daga karshe bacci ya dauke ta nan ma ta rinƙa mafarkai marasa dadi. Da safe bayan Abbah ya gama shirin tafiya Leena ta ringa kuka wai karya tafi ya kamo hannunta yace "Leena is just because of you zan tafi, inason na cika miki burin ki, ko dagaske baki so zama Climate change dinne?" tace "Abbah na fasa yanzu idan har ba zaka tafi ba" Ammi ma da jikin ta yayi sanyi ta kamo hannunta tace "just pray for your daddy, okay?" ta gyaɗa kanta Abbah ya shafa kanta yace "Allah Ubangiji ga iyale na, ka kare min su kada ka bari su shiga kunci, ka daukaka min Leena ka cika mata burin ta" ba wanda ya iya cewa Ammi suka raka sa bakin kofa suna mai masa addu'a Leena na masa bye bye ,ya tare mai adaidai ta ya shiga. Ammi bata taɓa shiga cikin tashin hankali ba kamar yadda ta shiga yanzu, dukda Leena yarinya ce Amma hakan bashi ya hanata fahimtar sakon da aka isar Musu ba.
Yes, I trust you sister. You're a true supporter, so please help me and share this with others
*AGOLA (Behind the palace walls)*🫧
~Book 1~