Sashe 6
Abdurrahim Matukin Jirgin Ruwa Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na'ima na nan zaune a d'akin da take ,
Abdurrahim yazo ya wuce ta ya shiga dakin shi, yunwa takeji sosai dan har cikinta yafara k'ugin yunwa , tashi tayi taje kitchen d'in bata ga ko mai ba Wanda zata sa acikinta gashi har wani yunk'urin amai takeji saboda yunwa, idonta ne ya haska mata wata leda da sauri ta k'arasa gurin ledar tana bud'ewa taci karo da farfesun kaza sai zuba uban k'amshi yake, zama Na'ima tagyara taci gaba da cin namanta.
Shiko Abdurrahim wanka ya shiga yi yazo yaci ferfesun shi , sannan ya kalli wasan kwallo dan shi ma abocin kallon kwallo ne sosai, sai dai duk wasan kwallon da zai kalla bai zuwa ko ina ya kalla sai agidansa dan shi kamar mace yake daga dare yayi shikenan shida fita kuma sai gobe, ko dan ba mai abokai ba ne ohoho, bashi da k'awar da tawuce alheri dan har mommyn shima tasan da ita.
Da saurin shi yafito cin namanshi dankarya huce, amma wazai gani,
Na'ima zaune tana tand'e hannu dan har tagama cinye farfesun.
kallanta Abdurrahim yake da mamki nuni yayi mata da hannu alamun ta zo, bamusu Na'ima taje dan talura bashi da mutunci inda yau kwanan ta biyu amma bai tab'a bata abinci ba saidai Wanda tagayarage take d'auka taci, so takema tace mai tana son taje gida amma takasa mai maganar, garashin kayan canzawa duk da dai tunda tazo ba tai wanka ba ne, dan ma farin mutum ba acika gane k'azantarshi ba ajiki.
Zuk'unnawa Na'ima tayi nesa da shi.
Abdurrahim yadad'e yana mata kallan wulak'anci abinda yake saurin tafasa Na'ima kenan tatsani kallan raini.Abdurrahim ko sai da ya gama mata kalllan raini acewarta sannan yace ahankali dan bawanima jin abinda yakecewa tayi ba" Ke wata irin bagidajiya ce, bakida hankali ne?, Abincin da nasa akaimin shine zaki zauna ki cinye min?"
Abdurrahim harya k'ari maganarsa Na'ima batace komai ba, bare kuma tace yayi hakuri.
Abdurrahim takaici ya isai daga tai mako. kallanta ya kuma yi ya ce " bargunnan "
Na'ima yau gaba d'aya ita kanta kyankyamin kanta takeji so take tai wanka amma bata san kayan da zata Saba, inda bata da kaya, haka take wuni kullum ba d'ankwali akanta gashi yau har kwananta hud'u agidan bawanka, kai inda dai mutum min nan bada wuri yake da wowa ba mai zai hana inyi wanka da ganan in wanke rigata, tom wana zani zan d'aura? Take tambayar kanta, yauwa basai in d'akko rigassa ba wadda nake rufawa in benan inzanyi sallah insa kafin rigata ta bushe, yauwa aiko haka zanyi bari in rufe gidan kar inje yadawo, duk da rufe ni ya keyi tom nima bari in rufe ta ciki. "
Rufe gidan Na'ima tayi, sannan ta dawo ta cire rigarta ta wanke ta sa ta Abdurrahim,sannan ta shiga wanka, tana cikin wankanne tarika jin buka k'ofa da k'arfi, bak'aramin razana Na'ima ta yi ba , dan tasan ba kowa bane sai mai gidan, kai aiko bazan bud'e ba inda rigata bata bushe ba, kuma inyaganni da rigassa korata zaiyi kuma bansan kowa ba, haka d'inma Nagoge masa taimakona da ya yi, saidai fatan Allah ya kawo yadda zan bar kasar"
Shiko Abdurrahim wasu takaddun kayan da zasu d'auka ya manta yazo sauka gashi jiran shi akeyi, tunyana tunanin ko bacci takeyi harya bara tunanin anya lafiya, cigaba da buga k'ofar yayi amma ba alamun za abude. "
Na'ima ko kasa k'arasa wankanma tayi saidai ta watsa ruwan kawai, koda ta tab'a rigarta kamarma yanzu ta shanyata, jin bugun k'ofar yayi yawa Na'ima ta yanke shawarar taje tace mai ta wanke kayanta ne tayi wanka, gudin kar yaji shiru ya koreta in ta bud'e kuma.
Shawarar zuciyara tabi, cikin tsoro da addu'ar da duk tazo bakinta tak'arasa jikin k'ofar.Sai dai ko da taje kusa da k'ofar kasa magana tayi tarasa abinda zatace , ringing d'in wayar shi da taji ne yasa ta saurara danjin abinda zaice, ji tai yana cewa"Kayi hauri nad'an samu matsala ne agidan amma yanzu zan kawo in aha Allah. "
Na'ima ko jin haka ta ce"Uhmm dan Allah ka basu hak'uri n...." Abdurrahim bai bari tak'arasa abinda take son cewa ba ya ya ce, "Keee,bud'e k'ofar mana"Ka yi hak'uri bazai yuwaba ne shiyasa. "
Abdurrahim mamaki yasa yama kasa cewa komai,ga bak'incikin fad'an da ogan shi zai mai.Shi da gidanshi daga taimakon magidajiyar yarinyar nan tana naiman jaza mai aiki, jin wayar shi na ringing yasa ya ce, "Kee ,dan uwarki gidan ubanki ne da zaki kulle ki hanani shigowa?" "Ka yi hak'uri nawanke kayanane kuma ba kaya jikina shiyasa" Ita ko Na'ima bala in tsoran Abdurrahim yaganta da rigassa ne yasa tak'i bud'e mai k'ofar .
"Keee, ki bude k'ofar nan nace!!" Abdurrahim ya fad'a cikin tsawa.
"Ka yi hak'uri bakaya ne jikina shiyasa. "Ki bud'e naceeee!!!"
Na'ima shiru tayi,dan ita gani take sai yafi hukunta ta in ya ganta da rigarsa ajikinta.
Abdurrahim ko jin Na'ima shiru babu alamun zata bud'e k'ofar ya ce,
"Shikenan bari in kira aballe min k'ofar inda ba zaki bud'e ba.............
🛥️ ABDURRAHIM 🛥️
MATUK'IN JIRGIN RUWA NE.(RENEW)
📚📚🅙︎𝗮𝗿𝘂𝗺𝗮𝗶 🅦︎𝗿𝗶𝘁𝗲𝗿𝘀 🅐︎𝘀𝘀𝗼𝗰𝗶𝗮𝘁𝗲𝗱📚📚🖊
Na
Fadila Sani Bakori
Marubuciyar👇🏻
1 SO NE SILA
2 IN DA RAI
3 RAYUWAR HAIDAR
4 OGA HABIB
5 DAGA ALLAH KO D'AURA MA KAI
6 MENALLYN DADDY
7 ABDURRSHIM MATUK'IN JIRGIN RUWA NE
Page 12 & 13
Abdurrahim ko jin Na'ima shiru babu alamun zata bud'e k'ofar ya ce "Shikenan bari in Kira ab'alle min k'ofar inda bazakaki bud'e ba".
Na'ima jin Abduurahim yace zai Kira a b'alle mai k'ofar,yasa ta fara zare ido tana tunanin yadda zatai tana cikin tunanin ne taji Abdurrahim yana waya yana Kiran aturomai mai b'alle k'ofar,yasa Na'ima jikinta narawa ta bud'e k'ofar.
Gefe guda ta rakub'e tana zazzare ido tana jiran hukunci.
Abdurrahim ko da yake sauri yake kallan Na'ima kawai yayi ya girgiza kai ya shige ciki batare da ya ma lura da jallabiyarshi da ke jikinta ba.Cikin sauri ya d'akko takaddun ya juya zai fita. Sai dai Kiran da ya shigo wayarshi ne na manager ya d'auka da sauri yana mai cewa"Ga shinan na d'akko ina...."Manager da katar da shi yayi ta hanyar cewa" Abdurrahim gashi nan sabo da sakacinka kajamana asarar milyoyin kud'i dan haka mun da katar da kai aiki na wata uku"
Abdurrahim watsarar da takaddun hannunshi ya yi yana jan tsaki sobo da buk'atar takaddun da akace anayi yasa ko karyawa betsayayi ba ya fita tsabar sauri ne ma yasa ya manta takaddun,sai kuma Na'ima da ta dad'e bata bud'e mai k'ofa ba.
Na'ima ko tsabar tsoran da take ji ne yasa takasa tashi daga inda take,tana nan zuk'unne taji abu na d'iga akanta dubawar da za tai jini ne ke d'iga awajan da ta bige lokacin da Abdurrahim ya turo k'ofar da k'arfi ta bigeta.
Na'ima cigaba da zama tayi agun ga yunwa da take ji inda yau beyi abin kari ba (breakfast) balalle tasamu in yarage taci, gawani basifaffan ciwan kai da kanta ke mata, kukan ma dak'ar takeyin sa, gakan nata jinin yaki daina zuba, tashi tayi ahankali tana daddafa bango saboda jirin da takeji yana nai man kadata.
Abdurrahim ne yafito zai shiga kitchen dan nai man abin da zaici, ko kallan inda Na'ima take beyi ba, ita ko Na'ima Ahankali- Ahankali ta shiga d'akin da yazama kamar nata takwanta.
Tea Abdurrahim yahad'a makanshi, zama yayi falon amma duk inda idon shi ya kalla jini yake gani d'igo-d'igo agun, tashi yayi yana bin duk inda jinin ya d'iga da kallo, hankalinshi ya ji yafaratashi dube-dube yafarayi yana nai man inda zaiga Na'ima amma bai ganta afalon ba da sauri ya nufi d'akin da ya ke tunanin zai ganta acan.
Kwance ya hango ta takawa yayi ya k'arasa inda take ya Kira ta da "Kee"amma Na'ima shiru dan azuwa yanzu yunwa take ji sosai.
Hannu Abdurrahin yasa ya d'agota, rik'e take da cikinta ga inda ta kwanta duk ya b'ace da jini sakamakon buguwar da tayi da k'ofar lokacin da ya turo.
Cikin rud'ewa Abdurrahim gake kallanta ya ce "Kee baki da lafiya ne?"
Na'ima dai shiru ba amsa,Abdurrahim jin Na'ima tayi shiru ya ciro waya yakira alheri.
Kira d'aya ta d'aga tana d'agawa ya sanar da ita tazo gidanshi yanzu.
Cikin mintinan da basu wace goma ba alheri tazo gidan, ko da taga yadda jikin Na'imar ya yi lokaci guda cema Abduurahim tayi sai dai suje asibiti da ita.
Abdurrahim kallan alheri yayi ya ce " ki dubata anan mana" badan alheri ta so ba ta koma ta d'akko duk wani abu da zata buk'ata ta ta dawo.
Bandage tasa mata a inda ta buge dan buguwar sosai ce.Maganar ciki ko da take ta rik'ewa ko da ta aunata ba abin da ke damunta wanda ya wuce ulcer .
Alheri kallan Abdurrahim tayi ta ce"Abdurrahim wai zaman me yarinyar nan take agidan nan ne ,me yasa baza ka barta ta koma gidansu ba ? "
Abdurrahim shiru yayi
Kamar ba zai ba alheri amsa ba sannan ya ce"cemiki akai ni na rik'eta? ni ma da zata tafi da nafi son haka"Tom shikenan yanzu dai serious ulcer ke damunta, amma gaskiya Abdurrahim ka kuri yarinyar nan karta jawoma wata wahalar gashi yanzu ma sai jama muta ne wahala take"Okay" Abdurrahim yace.
Alheri zama tayi tana kallan Abdurrahim sannan zuwa can ta ce "Abdurrahim wai ya managanar aurenmu ne Ka yi shiru ko kana nufin har yanzu kana kan bakar iyayanka bazasu bari ka auri christian ba ne?".
"Alheri nariga nafa'da maki daddyna ko zai bari in aure ki tom k'ila sai in nayi aure, kinga ni kuma yanzu bantashi yin aure ba ma. "
Fuuuu alheri ta d'auki jakar ta tab'ar gidan tsabar b'acin ran maganar da Abdurrahim ya fad'amata.
Na'ima ko bacin ta ta shi daga baccin wahalar ciwan da taji tana tashi yunwa ma tace gatanan,Na'ima
tashi tayi ahankali ta nufi falon.
Zaune ta iske Abdurrahim da waya yana chart da mommyn sa Na'ima ta shigo falon kallo d'aya za kai mata zaka fahimci halinda take ciki na yunwa.
Na'ima kallan Abdurrahim ta yi ta ce "Ummm dan Allah bakarage abinci ba"tana rike da ciki take maganar, kitchen ya nuna mata da hannu alamun taje can akwai.