Sashe 12
Abdurrahim Matukin Jirgin Ruwa Complete Hausa Novel · about 7 min read
Abdurrahim Sai da yayi sallar a suba sannan ya shiga d'akin dan ganin halin da Na'ima take ciki, Masha Allah bakamar jiya ba sai dai abin da be sani ba yanzu abin yafi na jiya dan yanzu ko juyin ma yagagareta ,
takure take guri d'aya ga rigarta duk ta b'aci da jini.
Abdurrahim matsawa yayi kusa da Na'ima ya kirata ahankali amma Na'ima shiru bata amsa ba kuma tanajin shi motsin ne bata son yi,Abdurrahim ko jin tayi shiru matsawa yayi kusa da ita da sauri ya sa hannu ya ya d'an bubbugata yana mai cewa"Kee"Abdurrahim jin Na'ima shiru ga idonta arufe yake sai yaji kamar d'ayar take jan numfashi ma d'agota yayi sai yaga kad'an-kad'an take fidda shi tsabar tagama galabaita.
Abdurrahim tunanin kaita asibiti yayi karta mace mai anan, saidai koda ya duba duk ta b'ata rigar jikinta da jini, batare da tunanin komai ba yakama rigarta zai cire, cikin d'an sauran k'arfin da yaragema Na'ima ta rik'e hannun shi,Abdurrahim ko cikin tausaya mata ya ce"Ki yi hak'uri taimakonki zanyi riga zan canza miki in kaiki asibiti" Abdurrahim na fad'in haka ya kama rigar ya zare mata ita ajikinta, sannan ya je inda yake tunanin kayanta ne ya d'akko mata wata rigar zaisamata sai asannan idon shi ya kai ga halitarta,rin tse ido Abdurrahim yayi yana mai son sa mata rigar kuma kasan cewar idonshi arufe yake ya kasa,dan gaba d'aya wani irin kasala da sanyi ya rufe shi,haka dai ya daure cikin sanyi jiki da mutuwar gab'b'ai ya zura mata rigar sanna ya shiga d'akin Hafiz.Zaune ya iske Hafiz d'in alamun bai da d'e da idar da Sallah ba, Abdurrahim kallan Hafiz yayi ya ce"Hafiz zan kai yarinyar nan asibiti batada lafiya" "Subhallah me ke da munta?" Wai lokacin menstruation d'inta ne yayi tom tana shan wahala.
Hafiz kallan Abdurrahim yayi ya ce"Brother kamanta aikina kenan abin da nake karanta kenan? bari da akwai magungunan da zan rubuta ma ka amso mata zata samu sauk'i insha Allah dama wasu haka yake musu"Hafiz rubuta ma Abdurrahim magungunan ya yi.
Abdurrahim na amsawa yaje ya siyo mata.
Cikin ikon Allah Na'ima na shan maganin ciwan yalafa ma ta bacci yayi awan gaba da ita. Ko da Na'ima tatashi jitai kamar anzare mata ciwan baki d'aya.
Na'ima koda ta fito Hafiz ya jiki kawai yayi mata yayi shiru inda Abdurrahim ya hanasu magana, in kaga Na'ima suna magana da Hafiz tom Abdurrahim baya nan daga yadawo shikanan ,hakan sai yasa Hafiz yaji jaman duk ba dad'i ya isheshi.
Ranar da Hafiz yacika sati shida da zuwa ranar ya shirya tafiya kamar yadda yafad'ama Abdurrahim, saidai ita Na'ima bata san da maganar tafiyar Hafiz d'in ba saidai ta gan shi da kaya, sallama Hafiz yayi ma Na'ima sannan yabata number shi ko da Abdurrahim ya sai mata waya acewarshi. Na'ima bataji da'in tafiyar Hafiz ba ko kad'an dan bak'aramin sabo tayi da shi ba, bayan Hafiz yatafine taji gidan duk ba dad'i cire kayanta ta shiga wanka ko zataji dad'i.Bayan Na'ima tafito wankane tana cikin shiryawa Abdurrahim ya shigo d'akin , k'ara Na'ima tasaki tai sauri tajawo rigar da ta cire ta d'akko ta kare kirjinta da ita .Inda Na'im take tsaye Abdurrahim yanufa, Na'ima kai take girgizama Abdurrahim alamun karya k'araso inda take amma shikan shi Abdurrahim besan dalilin k'arasawar ba umarnin zuciyarshi kawai ya ke bi da gangar jikinshi,yana kaiwa kusa da Na'ima y...........
Ayi hak'uri da wrong typing🙏🏻🙏🏻
🛥️ ABDURRAHIM🛥️
MATUK'IN JIRGIN RUW NE
📚📚🅙︎𝗮𝗿𝘂𝗺𝗮𝗶 🅦︎𝗿𝗶𝘁𝗲𝗿𝘀 🅐︎𝘀𝘀𝗼𝗰𝗶𝗮𝘁𝗲𝗱📚📚🖊
Na
Fadila Sani Bakori
Page 22 & 23.
Kai Na'ima ke girgiza ma Abdurrahim tana cewa"dan Allah karka k'araso inda nake" amma ina Abdurrahim bai fasa ba yana zuwa yasa hannu ya jawota jikinshi "Wayyoo Allah na dan girman Allah ka sake ni"
cewar Na'ima da duk ta furgice."Sheeet" Abdurrahim yace ya ce mata "Uban wa ya ki tsaya min gida ahaka?, nan gidan kune?" Kai Na'ima ta girgiza ta ce"Wanka nayi Wallahi yanzu haka kaya ma zansa ka gama kayan nan na ciro " duk cikin furgici Na'ima take fad'in duk abin da take fad'a.
"Tom d'akko kayan kisa"cewar Abdurrahim har yanzu yana rik'e da ita ba wai ya saketa bane, "tom ka sakeni dan Allah"sakinta Abdurrahim yayi yana maimamakin kanshi da abin da ya aikata, Na'ima ko na ganin Abdurrahim yasaketa tai saurin d'akko rigar da tacire tamaidata ,tana gama sawa tayi saurin juyawa zata fita d'akin, hannunta Abdurrahim ya jawo ya ce" Ina kuma zaki?"Dan Allah ni gidanmu nake son komawa" cewar Na'ima da duk tagama furgita da Abdurrahim dan ita da kallan mutunin kirki take mai shiyasa tasaki jiki tai zamanta agidan.
Shiru Abdurrahim yayi sannan ya ce"Gida kuma?" Kai Na'ima ta d'aga mai alamun Eh.
Shiru Abdurrahim yayi yana mai rik'e da hannun Na'ima har yanzu ,kamar yana tunani sai zuwa can ya ce" Me ya sa ki ke son zuwa gidan? " Na'ima kanta ak'asa ta ce "Sabo da bana son abin da kayimin yanzu ya sake faruwa"Abdurrahim kallan Na'ima yayi ya tab'e baki ya ce"ina ne gidan naku ?" kaduna sabon yalwa "Na'ima ta bashi amsa." ki na da kud'in jirgi ne?" Abdurrahim ya tambayi Na'ima.
kai Na'ima ta girgiza mai alamun batadasu"tom shikenan sai ki bari duk radda ki ka samu kud'in jirgin Sai ki tafi" Na'ima fusge hannunta tayi daga ruk'on da Abdurrahim yayi mata dan in batsabar rainin hankali ba inazata samu kud'in jirgi, dazai ce wani innasamu kud'i ta tafi.
Abdurrahim ko bin bayan Na'ima yayi da kallo, yana tunanin me ke damunsa,yarasa gane takamaimai abin da ke damunshi akanta,tun radda yayi ido biyu da halittun jikin Na'ima yarasa natsuwarshi, ko baccin kirki kwana biyun nan baya samu daga yarufe ido ta yake gani, yanzu haka ya dawo daga rakon Hafiz ne shine ya dawo gida ya huta ya kuma to zali da halitarta da ta kasa fitar mai a ido tai mai tsaye a cikin sak'on tsakiyar gwagwalwar kanshi ,hakan sai ya k'ara da gulamai lissafi ,tom shi ne fa baima san ya isa gurinta ba dan da tayi gangancin yin shiru........
Masha Allah Na'ima sun dawo zama da Abdurrahim kamar yadda suke da, magana batacika had'asu ba dan sai tayi kwana biyu bata gan shi ba sai dai motsin shi da take ji na fitarshi da dawowarshi. Sai dai shi Abdurrahim ana shi b'angaran abin yayi mai tsanani gaba d'aya halittun Na'ima sun hana shi sukuni,dan yanzu ko tsayuwar kirki bai iya wa tsabar ciwan da mararshi ke mai, yanzu haka yau kwanan shi biyu agida bai fita ba dan tsayuwa nanaiman gagararshi yadda yake jin marar na k'ulle mai.
Na'ima zaune tayi shiru tunanin duniya duk ya isheta, dan ita yanzu bata da burin da ya wuce taganta agidansu gaban mahaifiyarta dan ahalin da take jinta yanzu har auran galin ma zata iya hak'ura dashi ta zauna dashi ta amshi k'addararta na auranshi.
Na'ima na nan zaune tunanin Abdurrahim ya fad'o mata,tana tunanin abin da ya hanashi fitowa kwana biyu,dan yau kwana biyu ke nan Na'ima batasa Abdurrahim a idonta ba. Tunani tafara yi ko ta je ta d'an lek'a tagani lafiya,Na'ima tashi tayi tana tafiya ahankali-ahankali kamar wata b'arauniya cikin sand'a Na'ima ta tura d'akin da Abdurrahim yake kwance,ciki ta hango shi akwance dafe da mararshi dan yanzu ko abu zai d'auka sai dai da rarrafe yake zuwa yad'akko.Kallo d'aya zakai mai kagane ciwan banawasa bane dagaske yake, cikin tausaya mai dan Na'ima akwai tausai ta k'arasa inda yake kwance tace"Sannu, bakada lafiya ne ?" Kai Abdurrahim ya d'agamata, dan ganinta da yayi sai ya ji ciwan nak'ara yun k'uro mai.
Na'ima cikin tausayawa ta ce"Ayyah sannu" juya mata baya Abdurrahim yayi dan gabad'aya ji ya yi yana nai man sumewa ganinta da ya ke yi tsaye akanshi, itako Na'ima da batasan dalilin juyawar ba d'ayan b'angaran ta koma tace"ko in kawoma abincine ? "Nan ma banza Abdurrahim yayi da ita yasake juyawa inda ta baro. Allah sarki Na'ima ganitake tsabar ciwone yasashi juye-juyan, ai bata gaji ba sake binsa tayi d'ayan b'angaran tace"Sannu in kawoma abinc..." maganar kakarewa tayi sakamakon jawota d'in da Abdurrahim yayi.
Na'ima cikin furgicin jin yadda Abdurrahim ya fusgota ta ce"Kai ma girman Allah kasake ni" dan Na'ima sosai ta tsorata da ruk'on da Abdurrahim yayi mata, Abdurrahim cikin sanyayar murya irin ta Wanda ya gama galabaita ya ce "ba abin da zan miki ,dan Allah ki taimakan zan iya rasa rayuwata ,kuma Kinga kema bakisan ina zaki zauna ba "duk maganar nan da Abdurrahim yake yana rik'e da Na'ima.
Na'ima cikin rawar baki ta ce "tom ni mai zanma?" Tace mai tana yunk'urin tashi daga jikin shi ,shi kuma yana k'ara riketa.Abdurrahim kallan Na'ima yayi irin ki tausayamin ya ce "nan d'inki kawai zan tab'a" yanuna mata kirjinta, cikin kid'ima dajin kalaman shi Na'ima ta dage ta fusge daga ruk'on dayayi mata taruga dagudunta falo ,sai dai kafin ta zauna ta ga Abdurrahim agabanta,Abdurrahim be tsaya wata-wata ba ko jin abin da Na'ima ke cewa d'akkota ya yi cak tana ihu tana rikon shi dan son da ya ke ma iyayan shi kar ya yi ma ta komai, amma ina Abdurrahim be saurari Na'ima ba sai da ya kaita har d'akinshi.Na'ima na ihu tana rok'on Abdurrahim amma ina....
Cikin lokaci k'alilan Abdurrahim ya keta mutunci Na'ima.