Sashe 14
Abdurrahim Matukin Jirgin Ruwa Complete Hausa Novel · about 7 min read
Tun daga ranar yazamana Na'ima ita ke masu girki dukan su, tsakanin ta da alheri ko sai dai harara, amma magana ko gaisuwa bata had'asu, tsakanin Na'ima da Abdurrahim ko sun dawo kusan 'yar gidan jiya hakan yasa Na'ima sai ta ji duk haushin su ta ke ji gashi yawan cin 'yan kwanan nan bata jin k'arfin jikinta ga wani irin ciwan kai da ke damunta ga yawan fad'uwar gaba da ke da munta ,hakan yasa yau ko girkin ma ta kasa yi ta had'a tea ta sha tai kwanciyar ta .
Na'ima na nan kwance alheri ta shigo gidan wacce dawowarta kenan daga aiki, ko kallan ina Na'ima take alheri bata yi ba, wayarta ta d'akko tana danne-danne sai zuwa can tace" kee ina abincina?" Banza Na'ima ta yi da ita, alheri kallan Na'ima ta yi da mamaki wai wannan abarce take ma magana tai banza da ita, Alheri cikin d'aga muraya tace"kee ba da ke na ke ba, ina abincina na ce?"Na'ima gudun fitina dan ba k'arfin jikinta ta ke ji ba yasa tata shi zata bar ma alheri falon. Fusgota alheri tayi sannan ta turata tun k'arfinta zuwa hanyar kitchen d'in.Da yake Na'ima ba k'arfin jikinta ta ke ji ba yasa ta fad'i gun ta ciki,wata uwar k'ara Na'ima ta yi wadda sai da ta ba alheri tsoro, ko da alheri ta duba Na'ima sai taga kamar suma ta yi, sauri alheri tayi ta bar gidan.
Fitar alheri kamar da minti goma Abdurrahim ya shigo gidan, kwance ya ga Na'ima kamar ba rai cikin gigita Abdurrahim ya idasa gurinta yana jijjigata yana kiran sunan ta amma ina batasan yana yi ba tashi yayi da sauri ya shiga kitchen d'in ya d'ebo ruwa ya yayyafamata .Wata doguwar ajiyar zuciya Na'ima ta sa ki ta bud'e idonta tana kallan shi sai kuma tasa kuka, Abdurrahim jawota yayi yajikin shi ya rungumeta yana tambayar ta me ya sa meta, banza Na'ima tayi dashi ta ci gaba da kukan ta, ga kanta da ya ke wani irin jijjuyawa ma ta ga cikinta tana jin ya k'ulle ma ta. K'ok'arin tashi tayi daga jikin shi shi kuma yana k'ara riketa, ya ce"Lafiya wai me ya samekine haka?" Na'ima cikin sanyi ta ce " Ka sakan d'aki zani" Abdurrahim sakin Na'ima yayi yana kallanta, taku bai fi biyu ta yi ba ta yanke jiki ta fad'i agun, da sauri Abdurrahim ya matso ya d'auketa yayi motar shi da ita, a mota ya sata ya kaita wani k'aramin asibiti da ke kusa da su, aiko yana kai ta aka amseta, cikin k'ank'anin lokaci likitan ya gano abin da ke damun Na'ima. Likitan takardar scanning d'in ya ba Abdurrahim da magunguna yace "ko wana lokaci in ta farka zasu iya tafiya" Abdurrahim ko bai tsaya duba ta kardar scanning d'in da likitan ya bashi ba yace ma doctor zai d'auke ta tafarka agida sabo da yana sauri ne" likitan bai mu sa mai ba. Abdurrahim ko da suka shiga gida bedroom d'in shi yayi da Na'ima ya kwantar da ita, tsayawa yayi yana k'aremata kallo haske yaga ta yi mai sosai sai 'yar k'iba da ta d'an yi,Abdurrahim kwanciya yayi gefan Na'ima shima ya jawota jikin shi yana shafa kanta sosai yake jin Na'ima na burge shi ,haka Abdurrahim ya yi ta wasa da sassan jikin Na'ima ,haka ya tsinci kan shi cikin nishad'i,Abdurrahim matse Na'ima ya kuma yi sosai ajikin shi rigarta ya d'aga dan ba abin da ahalin yanzu yaji yana son gani kamar k'irjinta sosai shaid'an ke k'ara k'awata mai ita.
Ita ko Na'ima da bata san abin da ke faruwa ba k'ara shigema Abdurrahim tayi jin d'umin jikinshi sai yayi mata dad'i. Abdurrahim ko jin Na'ima nak'a shige mai ai sai yak'ara kaimi wajan abun da yakeyi mata, bakinsu ya had'e guri d'aya yana mata zazzafan kiss,haka Abdurrahim yayi yadda ya ke so da Na'ima . Bayan komai yalafane Na'ima ta fara jin yungurin amai tashi tayi dakyar tashiga toilet d'in shi tai ta kwara amai.
Alheri da dawowarta kenan gidan ta kardar scanning d'in da ta gani da magunguna ta k'arasa ta d'akko tana dubawa. "Ciki"Alheri tace da k'arfi, Abdurrahim ko dama Na'ima na shiga toilet d'in shi ya fita daga d'akin ya shiga nata toilet d'in da sauri yayi abin da zai yi dan so ya ke yayi ya kintsa jikinshi dan lokacin sallar magriba yayi, yana fitowa yazira jallabiyar shi yafita falon, alokacin kuma alheri ta d'auko takardar scanning d'in Na'ima tana gani, dai-dai lokacin da take cewa" ciki" Abdurrahim ya fito ya kuma ji abin da ta ce.
Abdurrahim Kallan rashin fahimta yayi ma alheri ya ce" Ciki kuma?Wa ke da cikin?" Yarinyar da ka ke tare da ita mana, yarinyar da ka ce wai taimakonta ka ke yi ita ke d'auke da cikin shege na tsawan wata d'aya ga shi nan likita ya rubuta muku baku gani bane...........
A yi hak'uri da wrong typing 🙏🏻🙏🏻🙏🏻
NI NA YI NAN DAN NAGA ABDURRAHIM YA TSORATA DA JIN LABARIN CIKIN NA'IMA🏃♀️🏃♀️🏃🏼♀️🏃🏼♀️
🛥️ABDURRAHIM🛥️
MATUK'IN JIRGIN RUWA NE.
📚📚🅙︎𝗮𝗿𝘂𝗺𝗮𝗶 🅦︎𝗿𝗶𝘁𝗲𝗿𝘀 🅐︎𝘀𝘀𝗼𝗰𝗶𝗮𝘁𝗲𝗱📚📚🖊
Na
Fadila Sani Bakori
1)SO NE SILA
2)OGA HABIB
3)IN DA RAI
4)DAGA ALLAH KO D'AURA MA KAI
5)RAYUWAR HAIDAR
6) MENALLYN DADDY
7) ABDURRAHIM MATUK'IN JIRGIN RUWA NE
Page 26 & 27
Cikin rud'ewa Abdurrahim ya fusge takardar hannun alheri yana karantawa, wata irin zufa Abdurrahim yaji tana keto mai kota ina, kallan alheri yayi ya ce" alheri ban yarda ba zo ki dubata dan Allah wannan ma ai shirman banza ne yaza ai ma ce wai tana da ciki akan me?" Wani irin kallo alheri ke ma Abdurrahim, Abdurrahim ko hannun alheri ya kamo ya ce"dan Allah mu je ki duba yarinyar nan danni ban yarda ba Wallahi ace wai tana da ciki" cikin masifa alheri ta fusge hannunta tace" bazan duba ta ba d'in!" tana kaiwa nan ta d'au wayarta tafita daga gidan gabad'aya.
Abdurrahim zagaye d'akin ya ke ta yi dan ya ka zama, ana cikin wannan yanayin ne sai ga Na'ima ta fito falon dan samar makanta abin da zata ci dan wata irin yunwa take ji, garashin k'arfin jiki da ke damunta. Ko inda Abdurrahim yake Na'ima bata kalla ba kitchen ta shiga ta had'a tea tai zamanta kitchen d'in tasha,abin da ya ba Na'ima mamaki duk dad'e war da tayi a kitchen d'in haka ta dawo ta iske Abdurrahim yana ta kewaye falon da takardar scanning d'in ahannun shi inda ita Na'ima batasan ya kai ta asibiti ba inda har yakaita ya dawo da ita bata cikin hayyacinta.
Kallan shi Na'ima ta yi ta gefan ido ta tana tunanin ta kardar da ya ke ta faman juyawa ko ta meye ,juwa ta yi zata tafi ," keeee! " Abdurrahim yakira ta, juyowa Na'ima tayi tana kallan shi dan raban da yayi mata irin wannan kiran harta manta.
"Wai dagaske ne ki na da ciki?"Abdurrahim ya tambayi Na'ima yana mai k'ureta da ido.
"Allah yarabani yin ciki dama fatan da ka ke min kenan? Tom Wallahi bazan tab'a yin ciki ba" cikin kuka Na'ima ta idasa maganar tana kaiwa nan ta juya zata shige bedroom d'inta , da sauri Abdurrahim ya rik'o hannunta ya ce" ke duba nan ki gani" yana nuna mata takardar scanning d'in , zaro ido Na'ima tayi tace"tom ai bani Na'imar ba, wannan bakaga Na'ima Abdurrahim akasa ba? Ni kuma Na'ima Yahaya sunana, kuma ni akan me ma zan yi wani ciki"Na'ima ta fad'i maganar tana turo baki ta ci gaba da cewa "San nan ni ban je asibiti ba"
"Zauna "Abdurrahim yace mata. Zama Na'ima ta yi kamar yadda ya'umar ce ta.
Shiru Abdurrahim yayi yana kallan Na'ima sannan ya ce"Kin san dai bana miki wasa ko? "Kai Na'ima ta d'aga mai alamun Eh, " Yauwa tom, jiya ba ki da lafiya kika fad'i anan gun ki ka suma na d'auke ki na kaiki asibiti tom shi ne bayan an dubaki suka ban takardar scanning d'in nan da kike gani" zin bur Na'ima tayi ta ta shi tace" Ni wallahi k'arya suke min banda wani ciki!"cikin kuka Na'ima ta fad'i maganar.Shiru Abdurrahim ya yi nad'an lokaci yana tunanin maganarta fa kamar gaskiya ce, yaza ai ace tana da ciki , kallan ta Abdurrahim yayi yace "dai na kuka ni ma da ma banyarda ba"Amsar takardar scanning d'in Abdurrahim ya yi daga hannun Na'ima ya yayyagata ya ce" tom ki dai na kuka kin ga ma na yayyaga takardar ko dan in tabbar masu da k'arya suk dan haka share hawayan kinga dai na yaga takardar ko?" Kai Na'ima ta d'aga mai, "yauwa tom yanzu ki je kiya sallah abinki kin ji?" "Tom "Na'ima tace, sannan ta ta shi ta shiga ciki.
Na'ima cikin kwanciyar hankali taci gaba da gudanar da komai nata dan ita bata yarda tana da wani ciki ba kamar yadda shi ma Abdurrahim bai yarda ba.
Yau kwana biyu kenan dayin maganar cikin Na'ima kuma cikin kwana biyun bawani zama gida Abdurrahim ya ke ba, lokacin da zai dawo Na'ima kuma ta yi bacci.