Sashe 29
Wasa Farin Girki Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Kwana na daya a asibitin doctor maryam ta sallameni saidai har na tafi gida bansan mai yake damuna ba kuma ban tambayi sameer akan hakan dannasan zancen gizo baya wuce na koki,bazai wuce shedanuna bane suka yin hukunci saboda ina shirin ketare iyakarsu.
Kwana daya kenan da zamana a wajen amma har cikin zuciyata bana son barin wajen saboda doctor maryam,domin wani abu naji a yana tsargamin cikin jikina fiyeda yanda nakeji a gameda hajiya fatima.
Haka badan nasoba na bi sameer muka tafi dama nima inada aikin dazanyi a office dina.
Washagari tun da safe na shiryah na bar gidan,dan kwata kwata banason wani abu ya hadani da mutanen gidan,saboda baraxanar cutar dasu da akemin a kowanne lokaci idan na kusancesu.
Ina dawowa na samu doctor maryam a falon suna magana da saleemah sai shagwaba takemata.
Har zan wuce sai kuma naji zuciyata ta kasa aminta da hakan,dawowa nayi zuwa cikin falon na zauna a kujerar datake facing dinta.
"Ina wuni doctor yah aiki"
Murmushin nan tayimin wanda yake sakani sukuni kafin ta ce,
"Lafiya kalau amma ban san sunanki ba gashi ninan fa dubaki nazoyi naga ya jikinnaki amma saleemah takecemin kin fita aiki"
Sunkuyar da kaina nayi kafin nace,
"Sunana sameemah"
Jin tayi shirune yasa na dago kaina dan ganin lafiya,amma sainaga tana ta maimaita sunan a bakinta kaaman mai son tuna wani abu.
"Ayyah to yah jikinnaki da fatan da sauki ko,amma da kin dan huta a gida ki na kwana biyune kafin ki fara yin wani abu mai bukatar motsa jiki sosai"
"Ahah ba komai naji sauki sosai ai babu matsala"
"Toh shikenan haka akeso ,ni bari natafi gida dama na tashi a aikin,saidai ina saka ran ganin ziyararki zuwa wajena kinji"
Daga mata kai nayi ina murmushi,dan harga allah inason na zauna da matar bansan mai yasaba.
Da zata tafi ma har waje muka raka ta nida saleemah tana kara tunamin na kawo mata ziyara.
Motarta tana kulewa a wajen saleemah taja tsuka tareda cewa.
"Aikin banza mutum yayi ta kalan dangi,an mallakemin uwa kanwar mahaifiyar tawama so suke a mallaketa"
"Ke saleemah ya isheki haka idan ba so kike kisake cin na jaki ba kumadu,dan wallahi rashin mutuncinki yafara isata,kibarni naji da halin danake cikima ya isheni"
Saurin wucewa dakinta tayi tana magana dan bata yi shiruba duk da tsorone kwance a kan fuskarta.
Ina shiga daki na cire kayana nayi wanka kafin na fito domin neman abinda zan saka a cikina,jinayi an rungemeni ta baya ina dubawa naga farouq ne .
"I miss you ummah,yajikinki daddy ne yace bakida lafiya dana tashi da safe ina neman ki zan tafi makaranta,yau ma kuma daddy yace karna dameki kina bacci"
"Uhm bana da lafiya amma naji sauki,nima ina kewarka farouq"
Murmushi yasakeyi na jin dadi,jin nace ina kewarsa nima,kitchen din muka shigs tare yana ta min surutu,duk da ban kulashiba amma ina sauraronsa,kuma nayi kewarsa sosai yini daya kawai.
Tare muka ci abinci kaman yamda muka saba,kana muka cigaba da kallo.
Bayan isha ina zaune farouq kuma yayi bacci a gefena sai ga sameer ya turo kofar ya shigo,zama yayi a drawer dake gefena ta gadon kafin yace cikin muryah mai dan kauri.
"Ya jikinnaki sameemah"
"Da sauki sosai"
"Aha mashaallah,abinda yake damunki yana damuna kasancewar bansan menebe ba,ita kanta doctor maryam tacemin batasan me yake damunkiba,ina sonki sosai shiyasa nakasa kauda maganar a cikin raina"
"Kayi hakuri"
"Bazancen hakuri bane saboda ba abinda kikayimin,kuma a yanda nake gani wani abune yake damunki wanda bazaki iya fadaba,kuma hakan yana damunki sosai,nikuma inshaallah sai nagano ko mai nene"
Saurin kallon sa nayi jin lafazin daya fito daga bakinsa,shima kallonnawa yake kafin ya tashi ya bar dakin,hannu na mika da niyyar kiransa sai kuma na fasa yin hakan,domin maganar tawa ba abinda zata rage tunda yai wannan kudirin a ransa.
Da tunanin hakan na gama aikin danakeyi na kwanta.
Yau nayi sa'a mutanennawa basuzo magana dani ba amma kuma wani abin da shima tashin hakalinne yah bayyano a daren,muryar wasu mutane da ba ta yan gidan bace ta doki dodon kunnena da tsakar daren.
Saurin tashi nayi na nufi hanyar fita daga dakin,ina bude kofar naji wani abu kaina dimmm,rike wajen nayi ina kallon mai aikata hakan,kafin nayi yunkuri naji wani yah fisgo gashina zuwa cikin falon,dayanne yafito da farouq a hannunsa sai kuka yake.
Raina ne yabaci ganin yaro bai musu komaiba amma suka yi masa wannan rikon.
Gefena na kalla inda sukayiwa sameer duka jikinsa yana zubar da jini amma hakan bai sa yah kwanta ba,saleemah kuwa sai kuka take ta rungume zuhra a kirjinta.
Kallonsu nayi cikin bacin rai nace,
"Me kuke bukata kukayi musu irin wannan dukan"
"Hhhhhhh lallai bakida kunya,har zaki tambati mai ya muke bukata,toh matsayinsa muke son yah rasa ta hanyar kawar dashi daga duniyar nan,sai musamu biyan bukata"
Wanda yake rike da farouq ne ya wanka masa mari saboda ya damesu da kuka,saurin tashi na yi na fizge daga wanda ya rike min gashi na daga shi na bugashi da akan tikes din,saida kansa yah tsage,jini na ne nakejin yana kara gudu acikin jikina da alamun karfina ma yafi na dadai mutane.
Kama wuyan wanda ya rike farouq din nayi na dagashi sama ina kallon cikin idonsa,jikinsa ne yafara karkarwa ga dukkna alamu yah kalli abinda yake cikin kwayar idona,jefar dashi nayi da karfi a kasa ko motsi bayyiba yah suma.
Wanda yake bayan saleemah ne yah kwada mata bindigar dake hannunsa dayaga ina nufo inda yake,riko wuyansa nayi ina magana cikin bacin rai da muryar da tasha banban da tawa.
"Mai ta aikata maka ka cutar da ita,mai yasa kuka kasance masu cutarwa iyee"
Matse makogarsnsa nayi da karfi,saida naga yadaina motsi kafin na zefar dashi,idona ne ya sauka akan wanda yake rike da sameer,da alama kuma shine shugabansu.
Tunkarar inda yake nayi,duk ya saitani da bindiga da kuma yimin alamar kar na kariso hakaan baiyyi tasiri a zuciyata,dan a lokacin kallonsa nake a matsayin wanda zai hallaka masoyina,kuma zan iya yin komai domin cetarsa saidai idan na gaza.
Maida bindigar yayi kan wuyan sameer din ganin ni bandamu da nawa rayuwarba,ya kuwa yi sa'a domin tsayawa nayi cak ina kollonsa da jajayen idanuwana,
"Koda ka kasheshi baxaka fita daga gidannan da numfashinka ba dan haka ka mika wuya tun ina cikin yanayin yi maka afuwa"
Daga gani gargadina bai shiga cikin kunnensa saima kokarin sai ta bindigar da yayi a wuyan sameer din,.........,karar bindiga ce ta amsa kuwwa adakin tassssssss.
Lambar asusu:3131951977
Lambar waya:09035784150
Dan allah karki karanta koh karka karanta baka biyah kuɗin ba,domin akwai hakkina na naira jaka ɗaya(200) a kaknka koh akanki idan baki biyaba kike koh kake karantawa.
💎Sadi-Sakhna________✍🏼💎
*(¯'*•.¸,¤°'✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*'¯)*
💎•°• *WASA FARIN GIRKI* •°•💎 {cigaban gidan gandu}
💎35~36💎