Sashe 16
Wasa Farin Girki Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Ina kallonsa lokacin daya fita,haka kawai na tsinci kaina dajin haushin yanda bai tambayi dalili ba saima kokarin gani laifina dayake yi,nasan a halin danake ciki da zuciyar mace ce dani da saina rushe da kuka,saidai babu yamda zanyi saidai na hadiye bakincikina kawai.
Bai dade da fita ba wani yah shigo da abinci a hannunsa a wani kwano irinna bawa dabbobi abinci.
Ina kallonsa har yah ajiye abincin,maimakon yah fita sai yah matso kusa dani yana tanɗe baki,hmmm maza wani lokacin suna bani mamaki dole sai mutum yasakawa ransa taba abinda ba nasa ba.
Hannunsa yah miko har yakusa taba cinyah ta na kalleshi.
"Karka kuskura wannan kazamin hannunaka ya taba cinyata in kanason zama da lafiyarka,idan kuma ba haka na ka gwada"
Baiji gargadin danayi masa ba sai ma kara matso da hannunsa dayake kokarin yi.
Shiru nayi masa har yakai hannunsa yagama shafa cinyata kafin yah dauke,
"Yanzu kaji dadi daka taba cinyata koh?,saidai inaso na sanar maka cewa,bazaka kara yin komai da hannunba,domin babu abinda zaiso hannunka yah karisa kusa da shi ko kuma abinsa "
Ina gama fadin hakan na kalli hannunsa wanda shima hannun yake kallo.
Wasu kurajene suke bullowa daga hannunnasa cikin kankanin lokaci,ihu yafara yana jijjiga hannun,yayinda nikuma nake Murmushi da ganinsa cikin yanayin hakan.
Fita yayi da sauri yana ihu,saidai bashida ikon fadan abinda na aikata masa,sannan duk maganin da zayyi bazai warke ba.
A haka na cigaba da zama a cikin wajwn badan bazan iyah fitaba sai dan ban ra'ayin hakan,masu yimin bulala goma kuwa kullum sai sunzo sun yimin da safe kafin su tafi.
Yanayin halittar da jikina yake nunawa kullum kara gaba yakeyi,dan yanzu ina iya control din warkewar da ciwon dayake jikina zayyi,sai sun gama yimin dukan da ransu yakeso,nikuma sai na bari idan sun fita saina sake jikina wajen ya koma yamda yake,sannan nakan jiyo hayaninyar mutane daga nesa,sannan kullum inajin muryoyin wasu halittu suna kara yawa a cikin kokon raina.
Yaseer kuwa ko yaushe yakan zo yah fadamin halin da karnukana suke cikin,watarana yacemin reza ta haifi ƴaƴa guda hudu,biyu sun mutu saura biyu,sannan itama ta mutu,tabbas naji haushin hakan amma raina bai baciba kaman yamda akayi mata wannan duian,saboda yanzu zuciyata ta saba da rashin wanda ta fiso,tunda ummah ta ta rasu na rayu to zan iyah rasa kowama a duniya ta.
Duk da bandamu da mutuwarta ba saidai kuma wata zuciyar tana cin na fita kodan na yiwa ƴaƴan ta rainbow da duk cikin barrack dinnan babu wani kare da akayiwa irin horon.
Can cikin darene na fara jin karar mota tun daga get dinner farko na shigowa wajen,daga yanda motar take tafiyah,sannan kuma da karar bindiga danaji yatabbatarmin da koma wanene bada zaman lafiyah ya zoba.
Waigawa gefena nayi naga babu kowa,shikansa mai gadin bakin kofar bacci yake irin mai nauyinnan,dan yacika wajen da minshari shi kadai.
Duba sarkar dake hannuna nayi domin gano inda zan cinke ta,zuwa yanzu na fara jin hayaniyar mutane da kuma harbin bindiga,duk mutanen da zasu shigo har cikin barrack su kawo hari gaskiyah abin ba karami bane dan harda kukan yara da mata nakeji.
Zan salary hannuna nayi saida ta cinke da karfin gaske,nufar bakin kofar nayi na balle ta,ban damu da tashin mai gadinba kawai bindigar da take gefensa na dauka,sai a sannan yatashi yana dawurwuri cikin yanayin gaga'a.
Kasan bindigar na kwada masa a Kansas yah koma baccin dole wato suma,saboda idan na tsaya batamin lokaci zayyi.
Gyara zaman bindigar nayi na fita da sauri,babu kowa a hanyar danake da alamar duk duna gidansu,tafiya nake cikin sanda har nashiga ainihin cikin bori camp inda yawancin gidajen ƙanannan sojoji yake,da kuma ɗaliban da suka karatu a army acadamy .
Hasken fitilar mutanen na fara gani daga dan nesa kadan,har nayi niyyar karisawa saikuma na koma zuwa gidan major Nazeer wanda shine akabawa oder kamani kuma shine babba a yanzu tunda sauran basanan duka.
Kallon rigar jikina nayi wanda bazata yimin dadin tafiya ba a haka,domin riga tace ta bacci tun wanda aka kaini cikin cell din da ita.
Kamata nayi na yage kasan ta ya zamo bata gi iyah gwiwa ta ba,sauran kuma na daure a kunkumina,gyara zaman bindigar nayi na nufi hanyar headquarter inda gidan mu muma yake,tum daha bakin kofar na gano wani mutum sanye da bakin kaya rike da bindiga a hannunsa,hakanne ya tabbatarmin da cewa suna cikin wajen basu fita ba.
Tafiyar nake a jikin inuwar dare cikin kwarewata a fannin sanɗa,har na kariso inda yake bai saniba,sai jin dukan bindiga da yayi a kansa,saurin murde masa wuyah irin wanda bazai mutuba amma kuma zai iya yin sati a kwance bai tashi ba.
Shiga nayi cikin harabar wajen babu alamar tsoro a tattare dani,dannasan duk cikinsu babu mai iya ja dani,saidai idan da ayar Qur'an yake tafe,amma bada bingida ba kam.
A hangar shigata cikin gidan ma saida na hadu da wani a bakin kofa,shikam ya kulada zuwana saboda babu damar na bi ta bayansa a yamda yake tsaye,kokuwa muka fara na bugashi da jikin tiles din wajen, haka na barshi dan baya bukatar karya wuya tunda kashin bayansa yah karye.
Sashen gidanmu babu haske ko kadan saboda ba kowa a ciki,iyah sashen major nazeer ne kawai da wuta,itama ba sosai ba dan daki dayane kawai yake da wutar.
Hanyar gidan na nufah cikin tafiyah na mai yin fako,ban hadu da kowa ba tun daga wancan guda biyun har na je kusa da gidannasa.
Wani window nasamu mai matsakaicin girma,a fuska bazai isa na wiceba,amma tunda nayi kaurin suna wajen iyah shiga gidan mutane na yashe kudi a baya wanann bazai bani wahala ba.
Ina dira cikin wajen naga ashe kitchen ne inda na shigo.ƙoƙarin bude ƙofar na fara cikin dabara yamda baza'a gane ba ko jin motsin hakan.
Cikin sa'a kuwa ƙofar bata da kara,har na fito daga kitchen din babu wanda ya ji,wani corridor na bi wanda zai kaini inda nakejin hayaniyar,dan sake dukkma karfin ji na kunnena nayi domim gano ta ina numfashi yake fitowa da kuma motsi ko bugun zuciyah,dan a cikin satinnan kunne yafara daukomin sautin bugun zuciyar duk wani abu mai rai dayazo wucewa ta kusa dani.
Dakin da na hango da haske a cikin sa lokacin ina waje,ta nan nake jiyo alamun rayukan mutane a ciki.
Window dakin na fara lekawa dan ganin mai yake faruwa a ciki,yara ne mata guda biyu bazasu wuce shekara sha biyu zuwa sha biyarba,dukkan su wasu mutane sun saka musu bindiga a kunne,da alamun wani abu suke nema,sannan kuma da yaran sukeyiwa major nazeer barazana,dan yana gefe yayi kneel down idonsa yayi jawur,matarsa kuma tana gefensa said sheshshekar kuka takeyi.
Kofar wajen na nufah ina gyara rikon bindigar dake hannuna.
Saida na saita tukunna kafin na afka cikin dakin da karfi cikin zafin nama wanda na dade banyi aiki da shiba.
Lambar asusu:3131951977
Lambar waya:09035784150
Dan allah karki karanta koh karka karanta baka biyah kuɗin ba,domin akwai hakkina na naira jaka ɗaya(200) a kaknka koh akanki idan baki biyaba kike koh kake karantawa.
💎Sadi-Sakhna________✍🏼💎
*(¯'*•.¸,¤°'✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*'¯)*
💎•°• *WASA FARIN GIRKI* •°•💎 {cigaban gidan gandu}
💎21~22💎