Sashe 18
Wasa Farin Girki Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Muna zaune a garden din wani soja yazo wajen,saida yah saramim alamar jinjina kafin yah faɗi abimda yake tafe dashi.
"Ran shugaba yah dade,major nazeer yana son ganinki a office dinsa dake can headquarter idan kina da lokacin hakan"
Jim ina Tunani kafin nace masa yaje ina zuwa,juyawa yayi yah tafi tunda yah isar da sakon dayake dauke dashi.
Kallon yaseer nayi wanda shima ni yake kallo,dan murmushi yayi kafin yace,
"Kin cancanci fiyeda jinjina a wajen sojojin gidannan anty,domin kin saka kanki a kasada a cikin dare guda kika ceto musu da iyalansu,abinda su kansu basuda kwarin gwiwar hakan saida kika nufar dasu tukunna"
Uhm kawai nace kafin na koma dakina domin shiryawa zuwa kiran.
Riga da wando nasaka amma rigar zuwa gwiwa sai gyalen dana yane kaina dashi.
Duk kayan baƙaƙene sai hakan yah fito da farin fatata a cikin kayan.
Lokacin dana isa office din da sauri sojojin dake tsaron kofar suka bani hanya na wuce,kafin ma nayi magana.
A zaune na sameshi akan kujerarsa,yana kallona yah tashi tsaye tareda nunamin kujera yana murmushi,ƙara murtuke fuska nayi saboda kar ya kawomin wargi ma idan yaga nayi murmushi.
"Barkanki da zuwa,gaskiyah naji dadin amsa gayyata ta da kikayi,ba komaine yasa na kiraki ba saidan inaso naji shin a ina kika koyi salon fada da kuma aiki irinna sojoji haka,bayan a yamda muka san tarihi baki taba zuwa wajen sojojiba"
"A inda ake koya mana na koya,ko iya nan ake koyon aikin sojoji kawai,a ganina banyi laifiba bare a tsaya ana tuhumata koh"
Shiru yayi dajin amsata cikin izzah,can kuma sai yace,
"Banyi niyyar tuhumar ki ba sameemah,kawai abinne yabani mamaki,sannan kuma abinda kikayi kowa yagani ,toh idan aka tambayeni mai kikeso nace,yanayin aikine yazo da hakan,idam ma bakyaso a sani zamu iya boye hakan"
Tashi nayi na tsaya tareda zefa masa takardun shedata ta brazil wanda na karba a matsayin Raudah Abdulsalam.
Kallona yake baki buɗe kafin shima yah tashi tsaye yana kallona,
" mai kuma takardun wannan jarumar yake a wajen ki,ina dai wacce tah lashe gasar harbi da kuma hacking a akayi a kasar Brazil"
"Mtsww to mai zayyyi a wajena idan ba nawa bane,haka kawai zata dauki takardu ta banine,idonka baiga hoton da kyau bane,kawai badda fuska nayi ɗan kaɗan, sannan karka tambayeni ya akayi naje ko taya naje,dan ba faɗamaka zanyi ba,wannan ma dan nasan zaka dameni ne da surutu"
Takarduna nayi na fice daga office dinnasa.
Yau anyi sati da harin da aka kawo barrack din,kowa yah ɗan fara mantawa,saidai ganin girmana a idon mutane kullum kara hau hawa yakeyi,dan yanzu har matan sojojin zuwa suke har gidana su gaisheni,duk da ba magana nake yi musu sosai ba amma hakan bai damesu ba,dan sun kula halina ne hakan.
Karnukan da reza ta mutu ta bari kuwa,wanda nayi musu suna Blacky da kuma Darky,sun tashi cikin girma na musamman,kasancewar ubansu dama ba breed karnukan kasarnan bane,
Training nake yi musu na musamman,tun suna shan wahala su kasa motsi har suka saba yazamana yah bi jikinsu.
A cikin Satinne major nazeer yah turo request daga office dinsa kan cewar na dunga bawa dalibansu train din harbin bindiga sannan na yi masu koyon na'ura ma,kin amincewa nayi daga farko,dan har saida turo kusan sau uku kafin na karba,shima sai da naga dama tukunna,ranar asabar na tura masa da sign din na yadda,sannan kuma ran monday zan fara zuwa.
Ran lahadi major nazeer yah aikomin da kayan mai horo,saidai daga gani dinkasu akayi dan kayan irinna matane,sannan kuma da karamin hijabi a ciki.
Tun karfe bakwai na tashi nayi break fast naci na koshi,dan yanzu nikadai ce a cikin gidan,sai nanny din farouq wanda na aika ta dawo,saboda tun lokacin daya zo gidan yaki komawa gidan hajiyah fatima gun mai aikinta,ganin hakanne yasa nace su dawo nan shida itah su zauna,tunda a kwai wani dakin a wajen.
A kitchen din nasmaeshi yana tsaye,har na wuceshi sai kuma nadawo na ce,
"Menene naganka a nan wajen da wannan lokacin,akwai abinda kake bukata ne?"
"Eh aunty,uncle have muje makaranta da wuri yau akwai abinda za'ayi,kuma naga lokaci ya kusa gashin anty nanny bata tashiba"
Kama hannunsa nayi muka shiga dakina nayi masa wanka da brush kafin na aikeshi yah dakko kayan uniform din,da sauri yah tafi yana murna.
Kayan na saka masa kafin na zuba masa abinci yaci,na saka masa wani a cikin basket dinsa.
Tunda nafara sakawa yake tah murmushi ,lokacin dana bashi ma har yah tafi saida ya dawo da gudu yah rungumeni kafin yah juya da gudu yah fita wajen drivernsa.
Yau daya a rayuwata naji wani shauki wanda ban taba jiba yah soki cikin kirjina,saurin rike wajen nayi ina dan sunkuyawa,tambayar kaina nayi mai hakan yake nufi?.........
Lambar asusu:3131951977
Lambar waya:09035784150
Dan allah karki karanta koh karka karanta baka biyah kuɗin ba,domin akwai hakkina na naira jaka ɗaya(200) a kaknka koh akanki idan baki biyaba kike koh kake karantawa.
💎Sadi-Sakhna________✍🏼💎
*(¯'*•.¸,¤°'✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*'¯)*
💎•°• *WASA FARIN GIRKI* •°•💎 {cigaban gidan gandu}
💎23~24💎