Sashe 8
Ustaziyya Ko Er Duniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ramata keba Aisha labarin dawowar AK yi tayi kamar bataji taba saboda rashin abun cewa zuciyarta kuwa idan banda bugu babu abunda takeyi inda har Ramata ta farga da hakan taja bakinta ta tsuke,
Hijab ne kamar koda Yaushe katoto a jikin ta bayan sallar Isha'e Ramata ceta aiketa bayan Layin su kai kayan wankin da taima wasu gida kusan kwana biyu kenan basu aiko sun Amsa ba gashi ya cika mata daki gashi suna bukatar kudi basuda ko abunda zasuyi Karin safen gobe, bilkisu ta aika Aisha tace zata bataso ana aikan bilki sannan tafisan fitan Dare yanzu babu maisa mata ido kamar rana dukda Yanzu anfara sakar mata Mara ba kamar daba dadan dama dama, ta bayan layinsu tabi inda tunda Vairus yaga fitowarta da inda ta dosa Yaji kamar anmai bushara da Aljannah yayinda takai sakon tareda amso kudin wankin Naira dari Uku da hamsin, siririyar hanya yar karama ce ba'a cika wucewa ba kasancewar ba'a gama ginin gidajan dake wurin ba koda rana hanyar shiru zaka jita bare da Dare dukda haka mutane nabin ta sosai saboda shortcuts ne mai sauki indai zaka zagaya bayan Layin kana bulla ka huta dogon tafiya, touch light ne hannun ta tana tafiya sauri sauri Addu'a dauke a bakinta bata San maiyasa ba gabanta ke matukar faduwa sosai, ji tayi an buga mata wani Abu akai yayinda aka toshe mata hanci da farin kyalle nan tafara ganin jiri, daukar ta sukayi har cikin wani gini da ba'a karasa ba dukda tana ganin duk abunda yake faruwa amma takasa komai jikinta ya mutu ko hannu bata iya dagawa, 'mai naaaay..yi muku? K..uyi hakuri Dan darajar Allah kada ku tona mun Asiri tana fadi idonta na lumshewa, "matsiyaciya asirin ki ya Dade da bankarewa ai kinada wani asirin da za'a iya rufewa ne inji virus daya kwashe tada kyawawàn Mari har guda Biyu ya jefata kasa a cewarshi ya Rama Marin datai masa shekaru Uku da suka wuce, kuji tsoran Allah da ranar hisabi ku kashe ni kawai kiyi hakuri kada ku zalumci rayuwata da Addinina, kafarsa yasa yaita hambarin ta a ciki, ko kiyimun shiru kokuma ina gama farkaki in farke cikin ki, yafadi da karkausan murya
Sha'awar zagaye unguwar nasu yakeyi dukda bawani chanji da aka samu amma ya tsinci kanshi yana Sha'awar zagayawa koba komai ya motsa kafa tunda yadawo yana zaune a gida gashi baida Abokai a layin iyakar Sa kofar gida nanzai samu mutane biyu suyita firar duniya, yagaji da zama wuri daya tafiya yakeyi jefi jefi yana danne danne a waya iska mai dadi yana hura shi cike yakeda nishadi ya kwasa a kalla minti shabiyar yana shiga lungu lungu batareda wani tsoro ba, a hankali yake jin nishi tun baya jiyo abunda ake cewa harya fara jin hayaniyar samari suna ihu da shewa nan kuma Yaji siririyar muryar mace, ana wyyoo Allah wash kaina zai fashe, dukda zuciyarshi nabashi shawarar komawa amma idon shi nasan ganin Abunda Akema nishi da shewa, cikin dakiya ya tunkari wurin yayinda yake haskawa da wayarsa, samari ne su Uku kowa na rige rigen tube kaya yayinda Ga mace kwance a kasa idonta na lumshewa, barin abunda sukeyi sukayi kowanne da gajeran wando Aisha kuwa tuni sun cire mata katon hijab dinta sanye takeda Riga da Skart kanta da dankwali, wani irin sarawa kanta keyi kamar zai fashe, 'mai kuka bani? Kaina bana gani sosai ta furta tana shirin mikewa dakyar a karo da dama, Malam lafiya? Suka furta babu Alamar wasa cikeda takaicin tsaidasu daga garar da suka kosa su kwasa, baibi takansu ba harya juya zai tafi saikuma yadawo Kara kunna hasken wayarsa yayi tareda rissinawa daidai fuskar macen bakaramin tashin hankali ya shiga ba jikin shi har rawa yakeyi nan danan yafara hada zufa gashin jikin shi a Mike cikin tashin hankali, kulle fuskarta takeyi Dan yagama kashe mata ido da hasken wayarsa bata gani, Dan girman Allah ku Taimake ni zasu kashe ni a taimaka, aaaa.....isha ya furta tareda mikewa da sauri har yana dafa bango, muryarsa dataji ne tadan Mike zaune cikin maye dakyar dukda bata gane komai Amma taga gefen fuskar shi, Yaya, kaine? Yaya ka tafi dani daganan yaya bana gani sosai kaina zai cire.. Virus kuwa ikon Allah suke gani sai a lokacin suka gane AK cikin takaici ya kalleta, yaya? Ina yayan yayan ubanwa? Kin sanni ne? In taimake ki? Uban waya kawo kinan? Kwartayan da suka fito dake lokacin nan su maidaki Dan ubanki ni kikaba Goran gayyatar Dana gayyato miki su nan? Zare mata ido yakeyi kwalla na zuba a idon shida yagama rinewa, harya juya zai tafi ya waigo tareda kallon su virus, kuyi hakuri da katse ku danayi ku cigaba da abunda kukeyi, juyawa yayi baiko waigo ba, Innalillahi wa inna ilaihir raji'un, AK kada ka tafi ka rufamin Asiri AK! AK!! Zasu keta mun haddi AK!!! Aaaaaaaaaaa
*Mrs Sadik Rumah💅🏻*
🧕🏼🧕🏼🧕🏼
*Ustaziya ko Yar'duniya🤷🏻♀🤷🏻♀🤷🏻♀*
*Written by Anty Mamie*
*Dedicated to sister Husnah.*
12
Kafun kace kwabo mutane sun yanyame zauran gidan, nan aka damki ya'u dukanshi sukeyi Kota ina matasan unguwan, suna cewa duk iskancin su bazasu taba naiman jinin suba karshan iskanci yakare uba ya nema yarsa ya'u tuni yadan dawo hankalin Sa saboda bugun daya kesha jini ta hanci ta baki babu kyan gani kanshi a fashe duk jikin shi ciwo, 'wlh na dauka Ramata ce, Allah na tuba shegiya, shegiyyaaa giya giya Allah ya tsine miki yar iska ta kassarani Allah ka dauki raina Dan girman Allah ku kashe ni banda Amfani nadauka Mamarta ce taya zan naima abunda na Haifa? Bantaba zina ba ya za'ai infara akan diyar cikina? Allah ka shiga tsakanina da giya kaimana hisabi Kin gama dani kinji dadi giyaaaaaaaa, Babu Wanda ya saurare shi, Ramata kuwa kirjinta ta dafe nanta sulale kasa sharaf, matan makota ne suka suturta ma Aisha jiki dukda ba'a tsirara take ba nan aka Kara rikicewa a tunanin su mutuwa Aishar tayi danko motsi batayi, ruwa aka shiga watsa musu yayinda Ramata taja Ajiyar zuciya mai karfi Aisha kuwa ko Alamar motsi batayi ba, Auta bilki kuwa tana manne da bango kamar mutum mutumi itama ruwan sanyin aka shiga yayyafa mata domin batada banbanci da wacce ta suma, ana haka ne Garbati ya karaso a rikice dagashi sai gajeran wando saboda rudewa, dakyar aka iya bambare ya'u daga hannun matasa, nan Abokanan garbati suka shiga lallaba su, kememe sukace sai sun kashe shi mutumin da akace an ganshi turmi da tabarya shida diyar cikin Sa ina maganar sassauci? Karku raina mana hankali mana malam, cikin dabara Abokanan garbati sukaja hankalin su da sunan bada hakuri yayinda Garbati yaja ya'u batareda sun Ankara ba saboda garin yayi duf kowa da tuchlight yake rike, ya'u kuwa babu abunda yakeyi sai tsine ma giya da cha-cha tareda yima kanshi Allah wadaran sai a lokacin yasan illar shaye shaye wato duk abunda musulunci zai Hana toh bakaramin Rahama bane a garemu muddun zaka kusance shi kuwa sai Allah ya nunama kyakyawan jarabawa akan haka, Allah ya tsine miki giya, kabarsu su kashe ni, 'suna barin wurin Virus ya karaso da abokansa yan Sara suka harda fetur da taya wai zasu kona ya'u bakaramin takaicin rashin samun Sa sukayi ba, yayinda wasu sukace a fito musu da Aisha, nan virus yace su kyale ta batada laifi, Laifin baban ne dayake mata mugunta hartaki yin Aure Ashe shike kwasar romon tunda budurwa ce su barta kawai, a zuciyar shi kuwa wani kudiri ne na daban akan hakan dayayi tunda yaga Aisha da underwear yasa ma Ranshi koda gawarta cefa saiya dandana.
Watsewa akayi babu Wanda yabi takan Ramata da yaranta kowa ya koma gida ana ruruta abunda ya faru dama Wanda bai faru ba kowada kalar labarin Sa akan lamarin, dakyar bilki ta tattaro jarumtar ta yayinda ta dibo ruwa a Roba da tsumma taita shafama Ramata da Aisha a jiki saboda rashin mafitan abun yi shiyasa tace bari ta gwada kila a Dace, Saida gari yafara wayewa Ramata ta farfado nan akai jugum jugum Aisha kuwa babu ko Alama, saida tayi yini daya Sannan aka samu kanta, babu mai iya magana cikin su kamar kurame yayinda zaman gida yagama Auran dukansu babu mai iya leka waje, unguwa kuwa anyi gulma harta takashi🤭 a'haka Rayuwa ta kasance musu babu labarin ya'u babu kuma Wanda yadamu yasani cikinsu bare ya tambaya ko maganar basu Kara tadowa ba, hidimar gidan garbati ne ya dauka gaba daya harta gidansu AK Ramata ta daina zuwa inda Mamie ta tako takanas tazo musu jaje rareda Alkairi mai yawa inda Alhaji muktar ma yabada kudi masu yawa akan abasu.
Aisha kuwa saida aka dade sannan tafara fita hijab dogo har kasa take sawa kamar da nan za'ai ta mata habaici da gori a unguwan, nan aka Sa mata suna *Ustaziya ko Yar'duniya* yayinda ta dauki kaddarar tada hannu biyu bata taba tankawa ba makaranta daina zuwa tayi Boko da islamiyya akan dole inda ko Kare baya naiman ta samari kuwa ko'yan iskan ma sun daina zuwa a cewarsu ita kakarsu ce a bariki dakyar da sidin goshi mai unguwa yabarsu sukara Zama tareda kashedi mai girma idan makamancin hakan yakara faruwa za'a hukunta su tareda koransu gaba daya, sanarwa yabada duk Wanda yaga ya'u a unguwar azo a gaya mai baice kowa ya dauki hukunci a hannu ba.
Mr's Sadik rumah💅🏻
🧕🏼🧕🏼🧕🏼
*Ustaziya ko Yar'duniya?🤷🏻♀🤷🏻♀🤷🏻♀*
*Written by Anty Mamie*
*Masu cewa idan wani Abu yasamu Aisha saisun kwanta asibiti kusha kurumin ku domin a iya chemist kawai zaku tsaya.😂*
*Dan Allah ku dinga mun uziri idan banyi posting dawuri ba, kullum banayin kasa da page biyu har Uku inayi, kunsan halin yauda kullum ba koda yaushe mutum keda lokaci ba Ga hidimar gida damai gida, a dinga mana uziri.*
*Dedicated to sister Husnah*
14