Sashe 23
Ustaziyya Ko Er Duniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Daddy wlh ba haka bane, Daddy.....'Bani kaima ba Abdulkareem kanka ka cuta bakowa ba Kekuma Allah ya saka miki cutar dake dayake yi, wlh kaji na rantse nakusa sallama ka cikin yarana AK, daddy yafadi da iyakar gskiar Sa, akan yarinyar nan zan dauki mummunan hukunci fiyeda tunanin ka mutum banza kawai Wanda baisan ciwon kansa ba, wucewa dakinsa daddy yayi cikeda takaici, "Ai Alhaji kai naka kadan ne Abdulkareem muddin ka Kara musgunama yarinyar nan ban yafe maka ba, kekuma daga yau sai yau idan yakara baki magani kikasha kema ban yafe miki ba menene Amfanin iyaye? Kema Aisha Ashe wawiya ce ina miki kallon mai hankali maiyasa tuntuni baki sanar damu ba? Idan ya lalata miki mahaifa wa keda asara? Ke kikeda asara shi namiji ne zai iya nemo Wata ta Haifa masa kefa? Yagama da rayuwar ki idan maganin yakeso shi maiyasa bai Shaba? Yi shiru share hawayen ki kikuma kwantar da hankalinki insha Allah zan dinga zuwa gidan naku akai akai inga yanda zaman naku yake muddun naga sabani daga gareka zakasha mamaki na kuwa, 'rungume Aisha Mamie tayi tana Kara lallashin ta tareda goge mata hawaye, 'maza ku wuce kubar mana gida, Mamie tafadi tana banka mishi harara, diyata zamu karasa magana a waya saida safe, shigewa daki Mamie tayi bata Kara waiwayowa ba, hijab dinta ta dauko tareda sakawa inda yake binta dawani mugun kallo yama rasa mai zai Mata ko kadan taki bari su hada ido dukda tasan kallon ta yakeyi, saida ta shirya tsaf ta wuce ta gefen shi kamar batasan da mutum a gurin ba kai tsaye tabar gidan domin neman Abun hawa a cewarta tunda ba tare sukazo ba bataga dalilin da zaisa su koma tare ba ta tabbata bazai taba daukar ta a motarsa ba, tana tsaye baki titi tana neman Abun hawa ya wuce ta gabanta da gudu kamar zai tashi sama harda badeta da kura, nan jama'a akaita magana akan irinsu masu banke yaran mutane saikace sunfi kowa uziri, mtsew aikin banza koka tsaya ba shiga motarka zanyi ba, kodata koma gida kai tsaye dakinta ta shiga tareda yin sallar magrib bata nema komai ba kasancewar cikinta a cike yake hakan yasa ta dauki wanka tareda tsara kwalliya mai burgewa yar Karamar matsatsiyar rigarda bai gama rufe mata cinya tasaka maroon color mai santi yanada siririyar hannu Rabin kirjinta a waje ita kanta saida taji kunyar kanta amma tariga ta kudiri daga rana irinta yau zaman Yar'duniya zata dinga yi a cikin gidannan gara tazama yar'duniyar da yake mata fatan Zama kullum gashin kanta ta Kara gyarawa tareda tufke shida ribom din kayan tayi matukar kyau ita kanta tasan tayi kyau ba karya, turaruka masu sanyin kamshi ta fesa a kowace ga'ba na jikinta inda daga karshe ta shafe jikinta dawata fitinanniyar humran matan Aure Wanda wani zuwa datayi Mamie tabata harda mata bayanin amfanin shi wato ba'a sashi sai an shirya🤪🙊, parlor ta koma tana tafiya tana yauki kamar karkashi inda ta jona bornar na turaran wuta nan kamshi ya mamaye kowani lungu na gidan ta kunna TV tareda kure volum tashar waka ta kama bakinta na taunar cingum strawberry na Orbit ji kake karararassss rasss Ras cikin kwarewa kallo daya zakai mata kasan Aisha ta rikide tadawo Yar'duniya a hankali ta Mike tsaye tana taka rawa cikin kwarewa da nishadi bata damuda volum dinda ta kure ba dama haka takeso tanaso a yau basai gobe ba ta kararma farin mugu da ruwan kanshi itama ta cike katin zaman cikakkiyar bakar muguwa daga rana tayau, 'kwance yake rufda ciki abun duniya dukya dameshi akan Bakar yarinyar nan iyayan shi ke neman yimai baki, idan baiyi wasa fa tabbas Dan hakkin daya raina zai kwakule masa ido bawai tsolewa ba, sauti yafara ji sama sama tun yanaji kadan kadan harya fara jin abun yawuce hankali saikace club an kure volume ga tashin speaker's ta ko'ina tsaki yaja tabbatar da cewa a cikin gidan shi karan ke fitowa, belt din wandon shi ya zaro sanye da farar singlate da blue dogon wando a jikinsa, bude kofar dakin yayi mai zai gani? Wata ce sanye da Killer dressing kallo daya zakai mata kasan babbar mace ce babu Raini duk inda ake neman classy beb takai, baki bude yake gwale ido ganin yanda take rawar cikin kwarewa tana kasa da sama sai bankarewa takeyi kamar kifin tarwa'dah, tunda ya shigo Taga shigowar shi hakan yasa takara bada himma cikin ikon Allah ko kadan neman kunyarta tayi ta rasa cike takeda nishadi, yayinda AK ya karaso sosai dafda ita......AAAAA'EEEEEESHAAAA Ya fadi cikin rawar murya inda dakyar ya motsa hannun Wanda ke rikeda belt da niyyar zuba mata amma belt din yakasa sauka jikinta ganin yanda Tai masifar tafiya da tunanin shi ga jarababben kamshin ta Wanda ke kashe mishi jiki, wai dama haka matarshi keda kyau? Amma yau tadawo mishi yar duniya zalla, kafun ya Ankara ta fada jikinsa inda cikin salon rawarta mai motsa Sha'awar duk wani namiji mai jini a jiki kuma mai cikakkiyar lfy tafara shafa jikinshi da mazaunan ta tana sama da kasa, mai zan gani ni Mamie??😳 AK nagani ya Saki belt dinshi a kasa jiki na rawa gashin jikinsa dukya gama mikewa.........dinshi ta Mike kem kamar zata Fasa wandon shi🙊 saitin kunnan shi takoma inda tafara taunar cingum dinta Kararassssass rass harshe ta fito dashi kumatun shi take lasa a hankali harta kai gefen kunnan shi murya chan kasa kasa cikin kasala tace, "how did u lyk the new me? Congratulations daga yau zaka fara Rayuwa da tantiriyar yar'duniya Original mai kwalin karatun duniyanci ta kowani fanni na Dade da zuwa bautar kasa ai hakan yasa har Award gwamnatin tarayyah tabani a fanin duniyanci yanzu nafara daukar hanyar Zama international Yar'duniya tareda taimako da hadin kanka, kanshi ta juyo saitin fuskarta numfashin su na haduwa idonshi sun kankance sunyi jajir, 'my love tace mishi tareda sakin makirin murmushi, sakinsa tayi batayi taku biyu ba taji ya finciko ta ba tareda bata lokaci ba ya hada bakinsu wuri daya kamar mayunwacin zaki ture shi takeyi hade hannuwan ta yayi duka biyun da hannun shi daya inda yasa dayan hannun da karfi ya janye rigar jikinta wacce yafara barkawa, azaba ya ishe Aisha jin lips dinta takeyi kamar ana cire su ta tabbata Yaji mata ciwo, kasan carpet ya kwantar da ita tareda danneta da kafafun shi farar singlate dinshi yahau zamewa, 'bake yar'duniya ba abunda kika Dade kinaso zan baki harda kaima iyayena karata karki damu bazan baki maganin Hana daukan ciki yauba, ranarki ce kin sameni a bonanza game koh? Let's c Wanda zaiyi nasara tsakanin mu, ihu takeyi iya karfin ta inda take dukanshi da hannuwa duka biyun ko kadan ta tsani AK bazata taba bashi budurcin taba ALKAWARI ne ta gwammace ta rabama Gayu a titi, budurcin datasha gwagwarmaya ta dalilin karewa budurcin da jama'ar gari dashi kansa ke zaginta akan tagama zubarwa akan mai zata bashi Dare daya? Daga sama nooo bai chanchanci samun Wannan budurcin ba insha Allah inda akasan darajar shi anan zata bada.......... wani gigitaccen Kara tasaka jin yakara keta rigarta daga sama har kasa inda komai na jikinta ya bayyana gashi dama ko bra batasa ba falon nan nasu tar da hasken lantarki kafun ta Ankara taji bakin shi akan kirjinta nan ya shiga sarrafata yana sude ta tas kamar yasamu swt inda tuni ya Dade da hadiye cingum din bakinta ta yagama lulawa duniyar sama.
*Ooopppss kuyi hakuri salon labarin ne yazo da hakan babu yanda na iya🙈🏃🏻♀.*
*Mrs sadeeq Rumah*💅🏻
🧕🏼🧕🏼🧕🏼
*Ustaziya ko Yar'duniya?🤷🏻♀🤷🏻♀🤷🏻♀*
*Written by Anty Mamie*
*Masu neman littafi daga farko ta private kuyi hakuri bazan iya turama kowa ba, amfanin groups Dina kenan wasu suna group din but saisun biyoni private bayan kullum cikin turowa akeyi a group din babu fashi koka tambaya ko baka tambaya ba sai an turo Ustaziya fans🧕🏼1and 2 ina godiya😍😍i luv ur comments and encouragements especially ur Du'a a gareni Anty Mamie's Novel Groups kuma ina yunku😍😍😍❤wlh inajin dadin comments dinku ko banyi niyyar typing ba sai nayi.*
*Dedicated to sister Husnah.*
27
*Ooopppss kuyi hakuri salon labarin ne yazo da hakan babu yanda na iya🙈🏃🏻♀.*
*Mrs sadeeq Rumah*💅🏻
🧕🏼🧕🏼🧕🏼
*Ustaziya ko Yar'duniya?🤷🏻♀🤷🏻♀🤷🏻♀*
*Written by Anty Mamie*
*Masu neman littafi daga farko ta private kuyi hakuri bazan iya turama kowa ba, amfanin groups Dina kenan wasu suna group din but saisun biyoni private bayan kullum cikin turowa akeyi a group din babu fashi koka tambaya ko baka tambaya ba sai an turo Ustaziya fans🧕🏼1and 2 ina godiya😍😍i luv ur comments and encouragements especially ur Du'a a gareni Anty Mamie's Novel Groups kuma ina yunku😍😍😍❤wlh inajin dadin comments dinku ko banyi niyyar typing ba sai nayi.*
*Dedicated to sister Husnah.*
27