Sashe 28
Ustaziyya Ko Er Duniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Aisha kuwa kuka tasha harga Allah idan tace soyyar AK bata cutar da ita tayi karya wannan wace irin jaraba ce? Shin ita haka rayuwarta zata Kare? Har yaushe zataji dadi? yah Allah ka rangwanta mun yah Rabbi ka taimake ni idan wani laifi naimaka kake jarabbtata da soyyar Wanda baisan inayi ba Allah ka yafemun, durkushe take a kasa hannunta na sama tana rokon Allah tana kuka, dukda haushin AK da takeji amma soyyar shi tananan daram a gefen zuciyarta daurewa kawai takeyi domin kwatar yan'cin ta, 'Ango kuwa hankalin maza fa yagama tashi bai taba tunanin zai samu 1st 9yt dinshi a haka ba a tunanin shi ganin macenda yakeso kuma ya Aura zai samu sassauci a zuciyarsa, haka yaita juye juye akan gado dukya kosa gari ya waye Amarya kuwa barci take kwasa harda karamin minshari na gajiya inda yakeji kamar yabar dakin ya tsani minshari yanda yaga Dare haka yaga safe Amarya ce kawai tasha bcci a daran.
Washe gari da sassafe ta tashi dukda bccin dake idonta amma takasa komawa saboda tariga tasaba da tashin wuri, wanka tayi inda tahau gyaran gida ko kadan batasan kazanta macece mai matukar tsafta kanta kedan mata ciwo gashi idonta yadan kumbura kadan na kukanda tasha, parlor ta gyara ta shiga kitchen Abinci maikyau ta hada musu Karin safe itada baba mai'gadi dankali da kwai ne sai ruwan shayi parlor tadawo cikin shigar kananan kaya Wanda a yanzu tagama sabawa dasasu dogon wandon jins ne sai yar Karamar Riga yamata kyau sosai kanta babu dankwali ta baza gashinta dayasha kitso, zaune take kafa daya kan daya tana kallon tashar Arewa24 inda AK ya fito daga dakinshi da Alama wanka yayi sanye da kananan kayan shan iska hamma ya fito yanayi yinwa yakeji sosai ba kadan ba, kallon Aisha yayi Kota kanshi batabi ba Kara daure fuska tayi, madam babu gaisuwa? Wlh yarinyar nan kin karo wulakanci fa koda yake banida lokacin ki yanzu kinci Albarkacin Amaryata, ko kallan tsiya bai samu ba a'daidai lokacin Amarya ta fito sanye da Atamfa Riga da Skart anci dauri tasha kwalliya ba laifi sai kamshi takeyi, hannu ya mika mata yayinda yajata zuwa jikinshi inda ya sakin mata karamin kiss a baki harda rungumar ta idonshi kan Aisha, wow Matar so kinyi kyau kin ganki kuwa waiiii kece wacce ake cema ko a cikin Wata Zahra ta dabance toh koh a cikin mata keta daban ce matar so, Kara lafewa tayi a jikinshi saboda yagama burge ta harga Allah tana shakkar surar da kwarjinin Aisha amma hakan dayayi mata yakara nuna mata ita din yakeso bawai jiki ba, 'Ustaziya ina breakfast dinmu a kawo mana nan, kamar yana magana da dutse kallonta kawai takeyi, Anty ina kwana? Leemah ta furta cikin kirsa Ranta fari fes ganin yanda ake jiji da ita, Kota kansu Aisha batabi ba, Lallai kin fara wuce tunanina Aisha Amma bashi kikaci, zauna anan Amarya bari inje in dauko mana, 'no Angon bari in dauko, wucewa leemah tayi sai karairaya takeyi a lokacin Aisha ta Mike domin kai plates dinda tayi Amfani dasu kitchen inda AK ke binta da kallo har saida yaci tuntube da kujera ba karamin bugewa yayi a kafarshi ba akan idon leemah akai komai nan taji mugun bakin kishi hadeda tsine ma Aisha ko ita Aishar tana mata kyau bare kuma mijin su lallai saita dage kada garin kallon ruwa kwado yaimata kafa, wannan ita ake cema karuwar gida, Cikin takaici leemah ta shiga kitchen ta dafa musu indomie tareda kazarsu ta jiya nanta kawo musu sukaci suka koshi Aisha kuwa tunda ta koma daki bata karabin ta kansu ba.
Bayan an kwana biyu.
Aishar ce misalin karfe biyar na yamma sanye da mini skirt baki guntu sosai ya kamata dakyar take iya tafiya tareda rigarshi wacce ake kulle ta da igiya batada hannu shafeffen cikinta a bude milk color, dakyar bilki ta shawo kanta sannan ta Amince zatasa kayan ita kanta sun bata kunya, tayi kyau ba kadan ba ribom ta daure kitson ta dashi saboda so takeyi tayi karkabe karkabe a parlor kassncewar yanzu lokacin kura ne sau biyu take shara da goge gogen parlon ko kadan batasan datti GA gidan nasu kura yamusu yawa, Leemah zaune akan kujera tanata ciye ciyen snacks Wanda tunda tazo gidan sune cimarta fita sukeyi da AK su siyo yayinda AK yace ta huta ba yanzu zata fara girki ba sai anyi sati biyu ko Wata Daya sai sunci Amarcin suda tsinke, Aisha ce dauke da kayan goge goge nanta fara goge duk wani abunda ke parlon kassncewar basa magana da leemah kota mata bata Amsa ta a cewarta bada ita zatayi ba Wanda ya ajiyeta shine daidai da ita, 'tsaki leemah taja cikin takaici ta wuce tana zage zage, haba ace anyi mace sai shegen karuwanci banza karuwar gida kawai, mtseww daki ta shiga inda tahau chanza kaya itama dukda Aisha tajita amma tayi banza da ita a cewarta bazatayi fada da wacce ko kanwarta bilki ta girma ba, fitowa tayi sanye da pencil wando dawata Riga shara shara ana ganin komai na jikinta rigar daidai kugu itama ta tufke gashin kanta Wanda ya kamu dakyar saikace bindin kaza ta lafta turare har yana hawa kai, AK ne ya shigo daidai lokacin da Aisha tadan duka kadan tana goge center table dinda ke tsakiyar parlon bayanta na kallon kofar shigowa, 'Assalamu Alai.....kum, yafadi tareda Jan numfashi idonshi nakan abunda baya taba gajiya da kallo yayinda lokaci daya yafara tafiya a hankali sai kallon bayan Aisha data rusuna yakeyi hips dinnan kamar an dasa su, 'sannu da zuwa leemah tafadi tana kwarkwasa dukda Yaji muryarta amma yakasa dauke idonshi akan Aisha, 'Hannun shi taja jin takaicin Abunda yake kallo Wanda ko kallo daya baimata ba, janshi takeyi amma sai waige waige yakeyi, 'wannan duwawun fa? Whatt?? Mai kace? Tafadi tana hucin haushi, sai a lokacin ya kalli Amaryar tashi, cewa nayi wannan duwawun fa? Mtseww ai dole ka tambayi duwawu tunda ka ajiye karuwar cikin gida, tafadi tareda hararar Aisha dasai a lokacin Aishar ta lurada Abunda yafaru inda dariya takusa kufce mata amma ta kanne, 'sorry matar so ina nufin wannan kwalliyar fa gskia kinmun kyau dole inbada tukuicin yauda daddare nasan yanzu kingama ai, gyara maganarsa yayi ganin tabargazar dayayi cikin borin kunya ya rungume leemah inda sai a lokacin tadan Saki Ranta, karka damu Angona yau zan shayar dakai mamaki insha Allah, 'Zama yayi matarso taje kawo mishi abunda zaici Aisha kuwa da gayya taita girgiza girgizan jiki inda harwani mika takeyi, wasssshhhhh tareda bankarewa tana lashe lips dinta salati leemah tasaki ganin yanda AK ke zillo dukda yana zaune akan kujera sai gyare gyaren Zama yakeyi kafun kace kwabo, hankalin maza yatashi🤣🤣........🙈🙊Aisha na lura da hakan tasaki shewa harda guntun dariya dama abunda takeso kenan bukata ya biya a cikin ruwan sanyi zata gasasu shida matarso din tashi.
*Mrs Saddiq Rumah💅🏻*
🧕🏼🧕🏼🧕🏼
*Ustaziya ko Yar'duniya?🤷🏻♀🤷🏻♀🤷🏻♀*
*Written by Anty Mamie*
Masu San shiga group Dina kuyi hakuri nabude groups yafi a kirga akan novel dinnan wlh kozan bude group 20 ne saiya cika kamar yanda kuke cewa and bazan iya kulada su gaba daya ba, zaku samu novel Dina a'kowani group insha Allah nasan duk inda fans Dina suke novel Dina nanan. Afuwan🙏🏼ana tare🤝🏻
*Dedicated to sister Husnah*
32
Dakinta ta nufa kai tsaye inda leemah taita tsine mata da zage zage shikuwa gogan lallabawa yayi tareda shigewa daki cikin kunya da takaicin muguntar Aisha, dama haka take yaushe Aisha tazama Mara kunya haka?
Text neya shigo wayarsa bayan sallar magrib bakuwar number ce.
*Hausawa sukace abun rabo ne Auran mace da ciki, Congratulations ina tayaka murnar rainon cikin wani tareda Auran wacce aka Riga aka gama sudewa, a fuska dai gaka mai ilimi Allah yasa yanda fuskarka ta nuna haka brain dinka ke Aiki, duk kwaskwarimar tsohuwar mota dole a'gane tsohuwa ce, Angon Leemah dakin hutu, hahahaa Ustaziya diyar Malam.*
*Karka damu da sanin ko wanene ni zan kawo maka kaina da kaina domin amsar abunda yake nawane Wanda ke Rayuwa a gidanka.*
Tunda aka turo masa da text dinnan yake cikin tashin hankali tareda nazarin duk wani harafin da aka rubuta a text din kanshi gaba daya ya kulle, hakanan yabar Abun a Ranshi tareda Alkawarin dole ya warware ma zuciyarsa zargin data fara zuwa anjima insha Allah.
*A'gurguje.*