Sashe 3
Ustaziyya Ko Er Duniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Maiyasa? Bakimun Adalci ba duk kece kika jamin maiyasa kika zabi Sani cikin rayuwar kunci? Maiyasa kika zaban min bauta fiyeda yancin kaina? Kuka takeyi tana cusa sakwaran dayasa mata a baki jijiyoyi dukya fito rado rado a goshin ta, tabbas babu abunda batayi ba domin yakice AK a zuciyarta kodan ta kwato ma kanta yanci ya zatayi? Cikin soyyar shi ta girma a cikinta take Rayuwa tun bata mallaki hankalin taba kuma shine sanadin komai shine mugun daya cusa mata soyyar shi cikin mugunta, shiya sata tafara sanshi cikin ruwan sanyi Abun dake Kara mata takaici bafa shi bane Autan maza but why?? Why him? Da mutum Nada yancin ganin zuciyar shi babu abunda zai hanata hukunta Tata zuciyar a karo da dama, inama zata iya damko zuciyarta data nakada mata duka Kota samu sanyin takaicin data sata, tarasa dalilin maiyasa zaiga Laifin ta maiyasa? Maiyasa shi kadai ke tuno mata da ciwon datake burnewa a zuciyarta? Wai har yaushe? Har yaushe zai manta abunda yafaru? Nanda shekara biyu? Ko biyar? Kokuma goma? Kosai bayan yazama Ajalin ta? kirjinta take bugawa saitin zuciyarta hakan yasa ta zauna sosai tanacin sauran abincin nata koba komai ya kamata ta rayu domin AK tasan bazata taba daina sanshi ba but tasan Allah bazai barshi ba tanaso taga sakayyar azabar dayake gana mata tanaso taga yana kukan jini, but ta yaya? Dazata iya ramuwar gayya da tanada yanda zatayi ta cusa mishi Santa kona Wata Daya ne tabbas babu abunda zai hanata daukan fansa, kila nauyin da takeji a kirjin ta ya ragu tanaso ta koyama kanta kinsa tanaso tayi fito na fito da zuciyarta ta shirya damarar kwatan yancin kanta tun kafun ya kashe ta da kanta, idan banda bakar talauci da tuni ta bar gidanshi koda gari babu suger ne takoma gaban ummin ta saidai kuma wani nauyin zata daura musu ganin da ita suka dogara koba komai idan zaiyi tafiya yanadan barin mata kudi masu tsoka shi take aika ma iyayan ta suna Kara chefane kai koma ta koma Mayyar bazata barta cikin kwanciyar hankali ba"zuciyarta" Dan itace weakness dinta but komai lokaci ne tana kuma Addu'ar sauki wurin Allah. Tanajin bakin nashi sunbar gidan da alamar yaje rakasu ta Mike da hanzari ta nufa dinning din as expected kuwa taga Envelop jiki na rawa ta dauka kamar yanda take tsammani kudi ne shake a cikin Wanda a rubuce yake duk Randa Tai musu girki haka saisun bar mata gudin kuma AK baitaba hanata ba dukda tasan baida abunda zaiyi dasu, har so takeyi suzo saboda kudin ba karamin taimaka mata da iyayan ta yakeyi ba haka ta tattara komai a gurguje ta gyara ko'ina gudun kada mugun ta yadawo ya sameta, kamar yanda take cemasa Farin muguna,
Daki ta shiga ta garkame mukulli dukda a banza Wata rana idan ya daka mata tsawa da kanta take bude mai ya jibga na jibga, wanka tayi tareda gasa jikinta tayi salloli da doguwar Addu'a tabi lafiyar gado dukda taso tashi takai ma Allah kukanta cikin dare amma gaba daya jikinta tsami yakeyi wurin 11 yashigo gidan baibi ta kanta ba ya shiga dakin shida AC yagama jikawa yahau lallausan gadon shi nan danan bcci yayi awon gaba dashi.
Ajiyar zuciya ta Saki jin rufe kofar shi Addu'a tayi ta shafa nan bcci yayi awon gaba da ita ko motsi batayi saikace gawa
Sai wurin karfe uku na Dare unguwan tayi tsit bakajin motsin komai saboda Dare daya tsala Ustaziya aka ajiye a Wata bakar mota tasha tint baki sidik bakin Saurayin ta datake jida shi mai suna mahuta shiya dawo da ita dukda tanada su dayawa but ajin mahuta daban ne shiyasa duk Wanda ya Santa a harkan yake mata kirari da suna *Ajin hutu* ita kuma ta amsa *Sai hutu* cikin zumbulelan hijab dinta Saurayin ya maidata bayan sun raba Daren nasu cikin kazantacciyar hanya kudi ya cika mata taf a Jakarta Wanda bata wani Abun Arziki sai gyaran jiki da magungunan mata mahaukata masu shegen tsada da kudin halal ne tabbas data ajiye kadarori masu tarin yawa dukda account dinta shake yake da kudi Dan bata Karamar harka, amma dayake abun sai a hankali a banza suke karewa, saitin kunnan shi takai bakin ta tareda cizon shi kadan a kunnan tana lasa, *"ka goge mun hadda ta tayau mahuta* mai kakeso incema su malam idan suka Sani tilawa? Kice musu ajin hutu kikaje, yafadi yana Kara jawota, ture shi tayi sanin idan ta biye mishi wasan zai Kara chanza salo, rufe kofar motar tayi tareda lekowa ta window motar ta furta, *sai hutu* gida ta shiga ta Danna musu sakata a hankali inda Allah kadai ke tsare iyayan nata daga barayi da masu yankan kai Dan wani zubin gafda asuba ake direta kuma basa taba Sanin tadawo bata dawo ba sudai sunsan tatafi hadda, wuce dakin iyayen tayi sai zuba munshari sukeyi hankali kwance dakinta ta shiga tana Dan rangaji Dan bata gama matsewa ba, karamin bayin ta dake dakin ta shiga ta watsa ruwa ita kanta tasan tashi takeyi saboda tsaro, tafito tabi lafiyar gado babu sallah bare salati dama sallar ta ganin ido takeyi tafi ganewa ta jerosu lokaci daya direct kamar na kwana biyu haka.
*More comments more pages*
Mr's Rumah ce💅🏻
🧕🏼🧕🏼🧕🏼
*Ustaziya ko Yar'duniya?*🤷🏻♀🤷🏻♀🤷🏻♀
*Written by Anty Mamie*
*Ina matukar jin dadin comments dinku na Sani nishadi tareda karamun karfin Typing ashe haka AK keda bakin jini😂 Dan Allah ayi mishi A hankali babu ruwana idan kuka hadu da fushin Aisha. Anty Mamie's Novel Group 1and 2 ina yinku sosai sosai😍 godiya mai tarin yawa fans Dina Wanda na Sani dama Wanda ban Sani ba ana tare.😍👌🏻*
*Dedicated to Sister husnah*
6
Washe gari yakama ranar Wednesday hakan yasa halima ta tashi dakyar wurin 6:30 domin shirin zuwa makarantar Boko a lokacin SS3 take suna shirin jarabawar karshe kuma tana gama secondary school tabbas Aure babansu zai mata kassncewar basa karatu mai zurfi na Boko.
A' gurguje🤨
*Wacece halima?*
Isma'el Wanda akafi Sani da Malam liman shine mahaifin halima tareda Ma'haifiyarta Raliya wacce suke kira Mama, dukkan su yan Asalin kauyan Rano ne dake jahar kano Auren zumunci ne tsakanin iyayan nasu Wanda a tarihin gidan nasu tun kaka da kakanni masana Addini ne gaba da baya Allah yabasu ilimin Addini sosai abun saiya Zama kamar gado hakan yasa suke Auratayya tsakanin su, Malam liman na zaune a unguwan sabon gari cikin garin Kaduna ne tareda iyalan shi cikin rufin asirin Allah dukda bawata sana'a yakeyi ba I'lla iyaka duk juma'a manyan masu kudi dayan kasuwa suna daukar karatun Dare a wurinshi anan babban masallacin unguwan nasu bayan sallar isha'e kuma yana samun Alheri sosai daga wurin nasu sannan shine limamin unguwan duk Wata matsala inta taso a sabon gari tohfa shawarar Malam liman ake dauka kaf unguwan ana ganin mutuncin shi fiyeda kima, Allah ya azurta shida yara hudu rak a duniya maza biyu mata biyu, Aliyu shine Babba Wanda Dan kasuwa ne yana Aure da iyalan shi a Kano kuma yana taimaka ma iyayan nashi sosai da sosai, sai tasi'u shine na biyu Wanda yake zaune a Kano tareda Dan'uwan nashi yana taimaka mishi a kasuwancin nashi, sai Rumaisa'u itace ta Uku tana Aure anan garin Kaduna yaron ta daya rak malamin islamiyyar su ta aura, sai Auta halima wacce burin iyayanta kaf yakare a kanta yayinda suke mata soyyar da batada adadi kasancewar tun tashin ta takeda kwakwalwa sosai Ga natsuwa batada Abokin fada ko kadan ga hakuri kamar damo uwa uba sunan mahaifiyar Malam liman gareta kaf unguwan babu yarinya Abun kwatance irin halima hakan yasa dayawa ma basusan ainihin sunan taba saidai *USTAZIYA* saboda natsuwa da kamun kanta Wani abun Al'ajabi kaf unguwan babu wacce za'a nuna ace wai kawar halima ce batada kawa ko daya a unguwan saidai Abokan karatun ta a makaranta, idan akwai matsala daya a rayuwar gidan nasu toh bai wuce yanda basa lura da rayuwar halima ba dukda ita kadai ce a gabansu suna ganin tunda Allah yabata natsuwa har kwatance akeyi da ita tohfa basuda sauran tarbiyyar dazasu bata shiyasa duk abunda tayi daidai ne babu maice mata komai tun tana shekara goma a duniya ta sauke Alkur'ani mai girma yayinda tasha lashe manyan gasa tareda kyaututtuka masu yawan gske a fannin Addini dukda haka tana zuwa makarantar domin Karo karatu akan manya manyan littatafan Addini amma saida Dare kasancewar da rana batada lokaci saboda makarantar Boko daganan kuma zata tsaya lesion, tun halima Nada shekara sha'uku ta rikice tafara harka da kawayen banza yan karya data hadu dasu a makarantar boko dukda babu abunda take Sha'awa kamar rayuwar yanci da wayewa amma ganin gidan data fito shiyasa bata fito da kudirin nata a fili ba tanaso tasan duniya duniya ma tasanta, halima Nada shekara sha'hudu a duniya tafara kananan shaye shaye harda zuwa club makarantar ma ta rage zuwa sai jefi jefi Kota fito saidai ta biya gidan kawayan nata yan'club suyita shaye shaye tareda baccin asara, Mahuta shine saurayin daya kara budema halima ido sosai, sun hadu a sanadiyyar yawan ganinta dayakeyi a club nan danan yakasa danne maitarsa a fili ganin yasamu swt 14 yaita bibiyarta ganin bata Dade a harkar ba yakara samun kuzarin bude mata ido yanaso ya Raine ta tahada komai dayake bukata shine Wanda yafara kawarma da halima budurcin ta tun tana shekara sha hudu a duniya inda bata damu ba ganin ya mallaka mata duk wani jin dadin Rayuwa har gida yabata itada kawayen ta Wanda yake a GRA madaidaicin gida ne inda shida Abokan shi ke zuwa suna holewar su a gidan kawayan nata dayake korarru ne a gidan iyayan nasu, feenah da meenah, shiyasa suka tare a gidan din'din'din yayinda leema kuwa bcci kawai ke dawoda ita gidan iyayan ta, dukda haka babu Wanda ya farga da kazantar da takeyi harta iyayan nata saboda komai da taku takeyin sa.