Sashe 38
Ustaziyya Ko Er Duniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Mikama PA dinshi yayi tareda bashi izinin kaiwa gidansu leemah inda saida Aisha tayi kusan sati daya a asibiti gatan duniyar nan ta ganshi a wurin Ak makale mata soyyah kuwa hmmm kamar ya kashe kanshi bakaramin soyyah suke sha'ba hakuri kuwa ta sha'shi inda yaita mamakin yanda yasameta a vargin nanta warware masa komai Addua sukaita ma ya'u inda ya kudiri aniyar duk Wanda yakara jin yakira matarshi da makamancin sunan Ustaziya ko Yar'duniya kowaye kuwa saiyayi sha'ria dashi kuma zai fito ya nunama duniya shikadai ne namijin dayasan ta sai inda karfin shi yakare akan hakan, koda aka sallami Aisha Kyautar 1st 9yt dinta na musamman na jiranta inda yasai musu dankareriyar motoci guda biyu hadaddu shida ita na Aisha fara tas a cewarsa saboda rayuwar shida ta haska shiyasa yaimata kyautar farin mota, tashi kuma milk color inda ya biya musu kujerar hajji itada family ta gaba daya su garbati Mai rake za'a zama Alhaji a cewarsa it is the little he can do ganin baida wata hanyar faranta mata zai cigaba da wanke mata bakincikin daya dasa mata da karfin shi dakuma dukiyar shi koda zai zauna baida ko'sisi a duniya zai kararda komai akan Priceless Jewel dinshi tattali na musamman yake bata kamar zai maidata cikin shi.
Halima saida takusan kwasan wata daya sannan aka sallameta tayi baki tarame ta kode saikace Mai ciwon kanja'mau inda tun kafun akai ko'ina tayi nadama matuka iyayanta gaba daya basa bin ta kanta inda mamarta bata amsa koda gaisuwar ta ko kallon inda take batayi malam liman kuwa kullum cikin wa'azi yake mata a cewarsa hannunka bazai rube ba ka yanke dukda abun namasa ciwo Amma bazai bar sanrai yasa yayi aikin jahilci ba, gaba daya aikin gidan ita keyi babu yanda malam bai lallashi mama akan ta dinga sassauta mata ba hakan yasa Maman ta tattara halima da malam din dukansu ta watsar a cewarta da tanada wurin zuwa babu abunda zaisa ta zauna gida daya da halima taga Alamar malam dinne ke daure mata gindi Inda kullum halima na kunshe a daki kamar daddawa duniya tamata zafi danma Allah ya taimake ta cikin baya bata wahala ko kofar gida tayi Alkawarin bata Kara fita koda malam yabata takardar sakinda Ak ya aiko mata ranan tawuni kuka kamar ranta zai fita ganin yanda tacuci kanta da rayuwarta Allah yamata gata babu abunda tarasa San zuciya yasa tama Allah butulci Ina ranar bariki? Duk ribar da mutum zai samu a bariki na lokaci kadan ne yayinda zai karasa sauran Rayuwarsa cikeda nadama wacce batada amfani tanaji tana gani tayi asarar nagartaccen miji har abada, mahuta kuwa bishasha kawai yake zubawa inda neman mantan shiya ninku saikace Wanda akaima baki kowace kareda doki binta yakeyi abun yazama mishi jaraba saidai muce Allah ya kyauta yakuma hanemu da aikin danasani Mara amfani.
Aisha fa tama rasa bakin godiya saidai hawayen farinciki ganin yanda mijinta ke rurutata takara godema Allah daya tsare mata budurcin ta tabbas duk macen datayi asarar budurcinta a titi wlh wlh tayi asarar babban farinciki da kwanciyar hankali a gidan auranta bawata daraja da zatayi matukar Mijin yagane duk sanda yake miki babu inda auranku zekai koma Auran yayi tasiri wlh sai an samu zargi tareda wasi wasi a zaman.
"Misalin karfe goma na dare Ana sati daya daidai da daran 1st 9yt dinsu bayan tagama kimtsawa tadau wanka sai kamshi takeyi kamar koda yaushe wayarta ce tayi Kara *King of hrt* shine sunanda yafito baro baro akan fuskar wayar tata batareda bata lokaci ba ta amsa tana faman zuba mishi kirari tana wasa Mijin nata kamar yanda ta saba, sanar mata yayi ta sameshi dakin shi Wanda anan ne akayi sha'galin😜 batareda bata lokaci ba dama a shirye take tunda yamma ta hada hadaddan hadi na musamman, danyan zogale ta gyara da madarar pick na ruwa ta markada tareda zuba masa Zuma Mai kyau akai shita wuni sha dukda baida dadi a baki Amma biyan bukata yafi dogon buri, Alkawari tayi koda duk kwanan duniya Ak zai dinga karata Ana dinketa Bazata taba guje ma shinfidar shiba, duk halinda take ciki Alkawari tayi bazata taba hanashi kanta ba zata juri komai saboda king of hrt, she is Ever Ready, yes a shirye take da faranta mishi koda hakan na nufin Ajalin ta, tana bude kofar dakin sanye da hadaddun kayan Bcci red cikin takun kasaita yayinda take mamakin abunda ya boye Mijin nata tun dazu bai makale mataba kamar yanda yasaba, batasan sanda tasaki ihun dadi ba tsalle tayi tareda rungume mijin nata tarasa awace duniya zata sakashi ganin yanda.............😜
Saimun hadu a next page Wanda zai zama second to the last insha Allah👯🏼♀
*Mr's Saddiq Rumah💅🏻*
🧕🏼🧕🏼🧕🏼
*Ustaziya ko Yar'duniya?🤷🏻♀🤷🏻♀🤷🏻♀*
*Written by Anty Mamie.*
*Dedicated to Sister Husna*
42
Aka kawata dakin da rose flowers masu ban sha'awa na masoya saman gadon yasha red bedsheet masu matukar kyau an zuba flowers jajaye gwanin ban sha'awa yayinda aka watsa multicolors balam balam Mai hrt shape ta'koina har zuwa kasan dakin Wanda ke dauke da karamin table dauke da madaidaicin Hadaddan red cake da rubutun, *"Happy One week Anvasary"* tareda hotonsu a jiki Wanda ya matsa mata suka dauka sanda take jinya a asibiti dukda babu Kwalliya fuskarta hoton yayi kyau sosai kanta nakan kafadar shi yayinda shikuma yake kallon fuskarta daya tallabo da dayan hannun sa gefe daya kuma Kwalbar Hadaddan champagne ne tareda red glass cups dogaye guda biyu, wani cool music ke tashi a hankali cikin wakan sanannan mawakin nan black American "Akon a wakarshi Mai taken " Am so lonely " cikin sauti Mai natsuwa da ratsa jiki "bin dakin tayi da kallo inda lokaci daya ya sunkuce ta tareda direta tsakiyar gadon dayasha gyara sai dariya sukeyi yana mata chakulkuli saida suka dauki minti biyar sannan ya dakata yayinda ta kalleshi cikeda mamaki, "king of hrt wai yaushe kayi duk wadannan abun? And na menene? Bakinsu ya hada wuri daya yana bata wani irin sako Mai wuyar fassara saida suka dawo hankalin su sannan ya rike hannun ta har zuwa wurin cake din tareda mika mata yar'karamar wuka red, " bismillah nakosa inci cake dinnan dear feed ur hubby please, "but cake din mainene? Na Anvasary din sati daya da first 9yt dinmu ne idan zaki tuna tundaga ranan bamu Kara kwana a dakin nan ba saidai inbiki dakinki saboda jinyar da kikeyi, " tugunnawa yayi a gabanta kamar karamin yaro sanye yakeda wando 3quater fari tareda red armless riga Mai daukeda rubutun, *Give me Another special place in ur hrt* a gaban rigar Wanda rubutun ya kasance fari, "shiyasa a karona biyu nakara gayyatarki dakina Wanda banaso ki dinga tunowa da komai sai ire iren abubuwannan just our happy moments, Mr's Abdulkareem congratulations because am All urs sai yanda kikai dani babu boka ba malam kin gama mallakeni yanzu dai ki ciyarda mijinki, yafadi yana chuno mata baki, Cikin wata sabuwar duniyar farinciki ta Lula yayinda ta yanka cake din Wanda ya kasance chocolate and red velvet cake sai hadiye miyau takeyi tareda gutsoro madaidaici tana shirin dorawa akan karamin Tea plate ta hango wani Jan Abu namata kyalli tacikin cake din, hannu tasa tareda turawa tsakiyar cake din dauko Hadaddan karamin case ne Mai kamada gidan dan'kunne tana budewa tayi ido biyu da kyawawan zobuna guda biyu sai kyalli sukeyi tareda daukar ido na mace Dana miji cikeda mamaki ta maida kallon ta ga AK Wanda ya kashe mata ido daya yana zuba murmushi, Rike hannunta na dama yayi tareda Amsar zoben ya zaro na macen Dan siriri Mara hayaniya saika saka ido sosai a zoben zakaga Harafin A&A Wanda aka rubuta da ruwan gold, yatsar hannunta na biyu ya rike inda ya kalleta with a serious look, " My Eeasha I know I made a mistake a baya banyi Alkawarin bazan Kara bata miki raiba Amma nayi miki Alkawarin hawayan idonki bazai Kara zuba ba a dalilina namiki Alkawarin duk hawayan dazai fito idonki a gidana insha Allah zanyi iyakan kokarina Inga ya kasance na farinciki sannan zanyi iyakan kokarina wurin faranta miki da dukkan Abunda nake dashi, kasancewar bikin mu baayi wani shagalin da zamu dinga tunowa dashi ba kasancewar abubuwan da suka faru ada cikin rashin Sani shiyasa na hada miki yar'karamar dinner nidake a dakinmu Mai tarin tarihi da farinciki inaso ki manta da abunda yafaru a baya ki rike ranar yau a zuciyarki wacce Ranar yaune zai zama Ranar da zamu dinga Celebration akai, My wife, please kikara bani dama a karona biyu insake taka rawa a rayuwar ki, zura mata zoben yayi a tsintsiyar hannun ta Wanda ba karamin kyau yayi mata ba yayinda ya rike hannun tareda sumbatar shi, a daran masoyan sun Kara lulawa sabuwar duniyar ma'aurata Mai tarin natuwa tareda tsayawa a'rai saidai muce Asuba tagari Eeashar AK💃🏽.
*Bayan wata Shida.*