← Book details Ustaziyya Ko Er Duniya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 40

Sashe 29

Ustaziyya Ko Er Duniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Misalin karfe goman Dare Amarya anci wanka da kwalliya har'an gaji like nan manne chan hayaki da turare kuwa ba'a magana banda maganin dataita Kara bankama kanta overdose saiwani rawankai akeyi ta barayin AK kuwa shima ba'a barshi a baya ba a matse yake inda yayi shirin shi cikin kayan bcci wannan karan shiya gayyaceta dakin shi inda misalin karfe sha'daya na Dare yakashe komai na gidan baibi ko takan Aisha ba tun haduwar da sukayi da rana daki ya shiga tareda kashe musu wutan dakin inda ya kunna musu na bcci Mara haske sosai, jawota yayi jikinshi ya shiga sarrafata duk yanda leemah taso daurewa kasawa tayi a matse take matuka hakan yasa takasa boye zalamar ta yayinda ta Amsa gaba daya ragamar wasan take gudanarwa sarrafashi takeyi cikin kwarewa sai nishi take Wanda yake nuna Alamar ta shirya inda kirjin AK keta bugawa nan yafara zargin wani Abu tareda tsoran text dinda akai masa daxu dukda yanajin dadin yanayin data saka shi amma ta tsorata shi harga Allah yanada Sani akan ilimin halittar mace tun daga ranarda yakama Aisha dasu Virus yashiga binciken ilimin sanin dabi'un mace da yanda rayuwarta yake kullum cikin research yakeyi biye mata yakeyi inda har akazo Gangara leemah fa ido ya rufe sha'awa takeji ba kadan ba, yana shiga yaji wajen a'dan tsuke ciki kuwa zuruf ya wuce babu gargada babu signal bare wani kwana bawani shamaki direct ya zarce, waje a'tsuke amma dukda haka jikewar datayi yakara Sa wurin sakewa ciki zuwa direct ya zarce babu jijiyar datai gardamar hanashi wucewa, salati yafara yi inda yacedai bari yakara gwadawa kodai ba daidai yasa ba dukda baisan mace a zahiri ba amma Wawa aiba mahaukaci bane shakara talatin da biyar yawuce a raina masa hankali yanada ilimin yine kawai baiyi ba, Kara turawa yayi Yaji fa tabbas a bude cikin yake leemah kuwa Kara Rungumeshi takeyi sai ihu takeyi tanaso ya cigaba da aiki tagama rudewa da zumarsa, kan'uban chan, kutumelesi menene haka? Maizan gani zuruf na wuce fa Kodai ba halima bace? Mikewa yake shirin yi inda tasa mishi kuka, 'wyyyooo zan mutu dadi please I need you Angona kanada dadi, fadi take gaba daya bata cikin hankalin ta, 'idan baku manta ba leemah dakyar take iya kwana daya batareda namiji ba Wanda rabonta da Namiji yanzu tunda akai mata dinki shiyasa takai makura,
Naushi yakaima bakinta yayinda ya shiga marinta, Shegiya macuciya Allah ya isa tsakanina dake yar'karama dake shine kikai irin budewar nan kamar wacce tayi haihuwa biyar kin matse waje kina tunanin ni jahili ne bakisan ba'a taba ma Allah chuwa chuwa ba yariga ya bambanta bazawara da budurwa wlh saina kashe ki a darannan tunda kikai mun Asarar jikina duk yanda nake ma matata tattalin kaina kin gama ruguje mun jikina daya hadu danaki shegiya taxi motar kowa, dukanta yakeyi inda yake maida kayan jikinsa, hakuri take bashi, wlh babu Wanda nasani saikai wyyyoo Allah na shiga Uku na Wlh ni budurwa ce kada kamun sharri na shiga Uku jama'a ku taimaka zai kasheni dukanta yakeyi kamar yasamu katon gardi, Allah ya isa kin cuceni kin gama dani Ashe shekaru ba shine dacewar mace ba da bazawara na Aura nasan bazawara ce amma in siya sabuwar mota dal a kwali ina budewa inganta da mataccen engine, kuka yakeyi inda leemah tayi shame shame a bakin kofa tuni ta Dade da sumewa sakamakon naushin daya dinga mata a ciki fuskar nan jini da majina dukta chabe ta bugu iya bugawa, shari'a nidake har a lahira sai an mana kwankwasa kofar dakin su akeyi Wanda kusan minti biyar da suka wuce ake buga kofar tasu bakowa bane sai Aisha kukan leemah da magiya ya hanata bcci daga farko tadauka sabon iskanci ne saidataji muryar AK da kukan leemah da kalaman da yakeyi ga karan duka Wanda yagama karade gidan da alamar karamin yaki akeyi a dakin, kuka yakeyi sosai mai fitarda sauti, yah Allah ban kasance mazinaci ba na kasance bawanka mai matukar kyamar zina yah rabbi Laifin mai naimaka daka hadani da mazinaciya? Wacce alamu ya nuna duk mazan gari sun gama saninta?
'Yaya AK Dan girman Allah kabude kofar, tafadi da muryar kuka bakaramin tausayi yabata ba, mikewa yayi tareda bude kofar batareda bata lokaci ba ya rungume ta tsam a kirjin shi har suna shirin faduwa kasa sakin mata nauyin shi yayi gaba daya jikinshi ya mutu, Aisha, ta cuceni Aisha ya zanyi na Auri mazinaciya 'Aisha nasan babu Wanda kika tsana sama dani a duniya, kiyimun Alfarma yau daya ki lallashe ni ki dauki hakan da zakiyi kamar taimakon Addini, Aisha zuciyata zata fashe Aisha kiji tausayina ki gayamun kalamai masu dadi na lallashi Aishaaaaa, rufemai baki tayi da hannunta inda suka zube kasa kanshi na kwance akan cinyar ta tana shafa gashin kanshi a hankali sai zufa yakeyi hawaye daya nabin daya, kyamar zinar danakeyi sai Allah ya hadani da kototuwar Yar'duniya a tunanina Ustaziya na Aura, kanshi takeso ta janye jikinta a hankali, riketa yakarayi dukya chukuikuye ta please dnt live me Eesha karki barni please Eesha am sorry My Eesha harda hakkin ki wlh zan rayu dake har karshan rayuwa ta gara ke nasan Ga yanda na Aureki ina tareda dake please eesha kaina zai fashe zafi kaina Aisha....Kara rungumar ta yakeyi 'yaya AK ruwan sanyi zan dibo maka......'nooo noooo karki tashi nafi bukatarki fiyeda ruwan sanyi, sun kwashi minti shabiyar a haka kafarta dukta sage kassncewar bata zauna da kyauba, leken fuskar shi tayi taga idonshi a lumshe kamar mai bcci har yanzu hawaye nabin idon nashi, ta tsani AK amma duk wani mai'imani idan ya ganshi a haka saiya tausaya masa, Kara tashi zatayi a karona biyu, ina zaki?
'Zan rufe mata jikinta ne naga barinta a haka bai Dace ba, mikewa yayi tunowa dayayi leemah na kwance yashe a kasa' kada ki kuskura kije kusa da ita jikinda iskar duniya tagama busarda shi wani sutura ya rage mata a gidannan? Bafa ta numfashi yaya AK kada wani Abu ya sameta....wlh zanso haka kinga na kashe banza, wayarsa ya dauko cikin daran ya kira doctor dinshi tareda shaida masa yanasan ganinsa da asuban fari Akwai Emergency a gidanshi yanaso idanda Hali yazo da masu tayashi aiki harma da kayan aikin Kwajin kanjamau yakeso Aimasa.

Kulle dakin nasa yayi bayaso yakara kallon leemah inda Aisha takama hannun shi tajashi har dakinta sai layi yakeyi dakyar tasamu yayi wankan tsarki inda ya zube a kasan dakin jikinshi na rawar sanyi zazzabi mai zafi ya rufe shi bargo ta jawo mishi kasa tareda rufeshi ruf, hannunta ya rike Alamar bayaso ta barshi sunanan a haka har akayi asuba inda sukai sallah a daddafe saida gari yafara washewa da dabara Aisha tabar dakin wurin leemah taje inda har yanzu take yashe numfashi sama sama dakyar take iya bude idonta daya kumbura Halittar jikinta dukya chanza saboda bugun datasha ba karamin tausaya mata tayi ba koba komai itama macece yar'uwarta suturta mata jikinta tayi cikin doguwar bakar Riga inda takejin ana kwankwasa musu kofar nasu ko bata duba ba tasan doctor ne.

*Mrs Saddiq Rumah💅🏻*
🧕🏼🧕🏼🧕🏼
*Ustaziya ko Yar'duniya?🤷🏻‍♀🤷🏻‍♀🤷🏻‍♀*

*Ummu minal marubuciyar nafi karfin shi inamai baki shawarar toshe kunne ki maida komai ba komai ba tattarasu zakiyi gefe daya gaba daya kiyi musu sallar gawa ki share surutun banzan su ki cigaba da typing dama ai bawanine yasaki ba kuma ba Wanda akaima dole saiya karanta muna jiran next post dinki please🙏🏼ana tare.*🤝🏻

*Dedicated to sister Husnah*

33
Chapter 29 · 0% Book details