Sashe 20
Ustaziyya Ko Er Duniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tafiya yakeyi sada'f sada'f inda ya tsaya chak cikeda wasi wasin abunda yake shirin yi a karo ba adadi yayi yunkurin komawa inaa zuciyarsa takasa barin shi, 'toh ai daddy na yabada kudin sadakin bazakici banza ba koba komai dukiyar daddy tawa ce kuma matata ce bawai laifi nayi ba kawai inaso in cire shakku ne, zuciyarsa ke Kara basa shawarar tunkarar ta tareda mishi surutai akan hakan kai tsaye ya doshe ta batareda bata lokaci ba ya yaye bargon data rufa dashi bakin shi yayi saurin toshewa kadan yarage bai Saki ihu ba ganin zubin Halittar da Allah yaima Aisha ba karamin rikita shi hakan yayi ba kwance take fuskarta na kallan sama kafa a ware santala santalan cinyoyinta na waje, haba dole dole ma yarinyar nan shaidanun maza su dinga wawar ta kotaki kotaso ya dauki akalla minti biyar yana Kure mata kallo hannun shiya saka kan rigar bccin data gama bayyana surar jikinta inda yasamu kanshi yana shafata sama sama runtse idonshi yayi inda taiwani juyi ta mirgina jikinshi sosai kanta na wurin kugun shi yanajin numfashin ta a jikin nashi baisan sanda yasaki Ajiyar zuciya mai karfi ba numfashin shi nafita sauri sauri, hannu yakai yana shafa kugun ta dayake janshi zuwa gareta kamar Mayan karfe, yauwa koba komai ya cire zargin dayake yi maiya rage? Yanaso yatashi yatafi wani Abu na jawoshi zuwa gareta dukya gigice ya Dimauce zame rigarta yayi tasama nan halittar kirjin ta suka bayyana Tubarkallah hmmm AK yagama firgita hannun Sa yadora duka biyun akai, subhanallah ya furta a razane wani shocking Yaji yana bin dukkan jikin shi da sauri ya Mike har yana faduwa, Innalillahi wa inna ilaihir raji'un yaita furtawa da gudu gudu yabar dakin ta kamar Wanda yayi gamon Aljani jiki na rawa dama haka kirjin mace keda ban Sha'awa tabbas idan yakara mata kallo na biyu babu abunda zai hanashi damkar ta Kota bala'e kitchen ya shiga ruwan sanyi ya dauko Roba daya yakafa kai yadinga sha saida yarage Dan kadan sannan ya watsa a saman kanshi dukda haka jikin shi zafi rau gawata jarabar Sha'awar da baitaba tunanin yanada ita ba, toh kodai likitan shi gskia yafadi dayace masa Sha'awa ke neman masa illah? Toh badai Sha'awar Aisha bace koh? Noooooo girkiza kanshi ya shiga yi hango yakin da hakan ke nufi a gare shi nan yakarasa bayin shi ko kaya bai cire ba tsakiyar shower dinda ke bayin ya tsaya tareda sakarma kanshi ruwan sanyi cikeda takaicin tozarcin dayake shirin jama kanshi, ranar ko barawon bcci baiyi nasarar sace AK ba yanda yaga Dare haka yaga rana inda ya yanke shawarar Samo ma kanshi mafita tun kafun yafara hauka, Aisha kuwa bcci tayi bana wasa ba inda ko sallar asuba bata samu daman tashi ba ko motsi batayi saikace gawa dakyar ta iya bude idonta da sukai mata nauyi jikinta ya mutu sosai salati tasaki ganin karfe Tara na safe tana hamma da mika jinta takeyi zata Kara maimaita bccin datayi domin bai isheta ba, bayi ta shiga tana tangadin bcci Alwala ta daura nan danan tayi sallar asuba tana mai neman yafiyar Ubangi tareda mamakin bccin nata, kodata idar bayi ta shiga domin yin wanka a cewarta kila takara watsakewa tana shiga AK ya tura kofar dakin nata Wanda tunda gari ya waye yake lekota jefi jefi tana bcci, da cikin kwanakin baya ne ruwan sanyi zai watsa mata ya daka mata tsawa saiya samu kanshi dajin tausayin maganin daya bata har guda Uku masu karfi yananan tsaye inda sauri sauri ta watsa ruwan so takeyi taje tayi aikin data saba kafun farin mugun ya lallasa ta daure takeda farin towel a kirji tafito yayinda karamin towel ke hannun ta tana goge gashin kanta data wanke a bayin dogayan santala santalan cinyoyinta sai daukan ido sukeyi gwanin ban Sha'awa hamma ta fito tanayi tareda mikan kasala, bakaramin tsoro taji ba ganin mutum tsaye a gefe yana Kare mata kallo bako kyafta ido, ihu tasaki tana shirin komawa bayi....Aaisha ya kira sunanta chan kasan makoshin Sa muryar shiko fita batayi sosai, chak ta tsaya karona farko tunda tayi wayau bata tabajin ya kira sunanta ba, kasa Juyowa tayi cikeda kunyar ganinta dayayi a haka, zo zauna muyi magana mai muhimmanci, jiki sanyaye ya zauna a gefen gadon ta inda itama takoma gefe a takure tana Addu'ar sauyin datake gani harga Allah tsoran shi yakara saka mata batasan sauyin nan bata saba dashi ba tafi sabawa da muguntar shi fiyeda komai, 'banasan karya tsakanin kida Allah yaushe rabon kida namiji? Ya Tambaye ta babu wasa a tareda shi yakasa dauke idonshi a kirjinta dakeda danshin ruwa, 'kamar ya yaushe rabonta da namiji? Maiya hadata da namiji? Mai maganarsa take nufi? Katse mata tunaninta yayi, look ba wasa nazo yiba kada ki bata mun lokaci ba tunani na Saki ba, kina Sha'awar namiji ne? 'Subhanallah yaya AK wallahi bana Sha'awar kowama tafadi murya na rawa, 'wlh wlh karya kike munafuka, daga muryar shi yayi a wannan Karon, In banda ke munafuka ce uban mai zaisa ki dinga mika kina bankarewa kusan Wata Daya kenan nake kamaki kina bankare bankare da mika kinaso kiyi seducing dinane? Dafa kirjin ta tayi yayinda ta zaro manyan idanun ta, 'nooo wlh a'a bana Sha'awa jikina ke tsami shiyasa nake mika ni wlh yaya kayi hakuri, girgiza kai ta shiga yi tana Kwalla a ganinta sharri kawai yakeso yai mata yasamu dalilin jibgarta, 'masana halittar mace sun tabbatar da duk macen da take yawan mika da bankara tana bukatar da namiji idan ni nayi miki Karya suma karya sukayi kenan? Mikewa tsaye yayi, Look banasan dogon surutu ki shirya nanda minti goma ki sameni a mota ban yarda dake ba, fita yayi daga dakin inda tafara tausayin kanta sauri sauri ta shirya cikin doguwar rigar atamfar tareda simple kwalliya madaidaicin hijab ta saka ta fesa turare sama sama flat shoe tasaka tana tunanin inda zasu kodai gida zai maida ta yace tana Sha'awar mazan waje? Ooooh ni shatu naga ta kaina🙆🏻♀ tawa ta sameni ya Allah ka fitar dani daga sharrin farin mugu Allah ka taimaki baiwarka wlh nagaji nagaji da Auran nan Anya zan iya kuwa? Hakurina yafara karewa gskia nagaji da sharri, tafadi tana girgiza kanta da Asalin gskiar ta Auran AK yafara cutar da ita, a bakar motar shi ta same shi cikin shigan manyan kaya farin yadi mai shara shara yayi masifar kyau kanshi da bakin hula dukda bakaramin kyau yaimata ba amma samun kanta tayi takasa kallon shi kamar yanda ta saba, idonta ta kauda gefe, gaban motar ta bude korona farko dazasu fita tare karo na farko data shiga motar shida niyyan fita wani waje dukda tana shiga idan tana wanke mai amma wannan shigar ta babanta da sauran, dukda taji dadi amma tsoron abunda zai faru ya shafe jin dadin nata, baba mai gadi Baki yaki rufuwa ganin Abunda bai taba gani ba nanda nan yaita zuba musu Addu'a yana kirari yana wasa su sun burge shi ba kadan ba, get din ya wangale yana musu fatan dawowa lfy inda ko kallon Arziki bai samu ba yau a wurin maigidan nasa, tafiya sukayi maidan nisa tsit kakeji babu Wanda yakara kallon wani saida yayi tafiyar minti shabiyar sannan ya tsaya a wani dankareran asibiti inda kai tsaye ya daga wayarsa da Alama dawani likitan yake magana, Aisha kuwa cikeda damuwa take maiya kawosu Asibiti? Gaban tane ya fadi rass kodai Ramata ce ba lafiya? Innalillahi yah rabbi kasa ba haka bane tafadi a fili tunawa datayi Ramata kwana biyun nan cikin ciwo take Wanda take zuwa dubota a gida jefi jefi tareda kai musu kudin hidimar magani, kallon ta yayi ganin batada Niyyar fitowa, 'malama zan rufe motata ba gadi kikazo yiba inada abunyi, 'fitowa tayi jiki a sanyaye inda tabi bayanshi kai tsaye wani office suka dosa inda ya kwankwasa kofar wani katon likita baki ya fito yana washe hakora, 'mika ma AK hannu yayi suka gaisa inda yaimasa nunu da kujerar dake fuskantar Sa Aisha kuma ta zauna cikin kujerun dake katon office din duk a takure take, 'yauwaa yalla'bai itace mai aikin gidan mu wacce na baka labarin muna zargin tana biye biye, kokuma ince ni nasan tana biye biye shine nazo a gwada komai na jikinta a tabbata tsaftar jinin ta, kallon AK likitan yayi dukda baiji dadin cin fuskar da AK yaima mai aikin nasu ba akan idonta, 'ba matsala bare inkira a diba jininta yama wadatar nan za'a tantance komai, Mikewa Aisha tayi jikinta har rawa yakeyi tana girgiza kanta hawaye daya nabin daya mai take shirin ji? Badai itace yar'aikin ba?, 'nooo Doctor har kashin ta inaso a gwada, kashi da futsari idan da halima ku turata a Engine gaba daya nasan bazaku rasa ba aita aunata akan idona gskia inasan lafiyar jikina, 'dariya likitan yayi ganin AK daduk gskiar shi yake maganar, waya yadaga yakira Wata nurse nanda nan ta shigo inda likitan yadanyi kananan rubuce rubuce a takarda, Aisha kuwa tana tsaye tanaso taga ikon Allah, 'kutafi da ita lab a diba jininta gani nan zan biyoku, likitan yace......'nooo nurse hada kashin ta a gwada, dariya nurse din tayi yayinda ta rike hannun Aisha, zo muje madam, wani irin tsawa ta dakama nurse din, 'kada ki kuskura hannun kiya tabani, a tsorace AK ya kalle ta tunda suka shigo baibi takanta ba ganin tana mike a tsaye cikin mamakin Wanda taima ihu yake kallonta lallai Ashe itama batada kunya jinjina kai yakeyi tareda mikewa, 'meye haka? 'Look I have no time to West malama ki bita kafun raina ya baci, wani kallon banzan da batasan ta iyashi ba taimishi sama da kasa taja dogon tsaki tareda shirin fita office din, look Aisha, yafadi cikin hanzari ya damko hannun ta kamar yanda ya saba, karfin ta tasa gaba daya ta hankade shida hannu biyu saida yadafe table din kusa dashi kadan yarage yafadi dukda haka ya buge gefen hannun shi, 'wlh wlh muddun ka tabani ayau zakayi danasani Wanda harka mutu bazaka Kara kamarsa ba, mtsewee tafadi tareda fita BAMMM ta banko kofar office din yayinda ta bangaje nurse dinda ke kusa da ita, Kamar Wanda aka dasa haka ya sankare saida doctor dinya girgiza shi kusan sau biyu sannan ya maida kallon shi wurin doctor din, mukullin motan shida ke kan table din yaja baibi takan kowa ba yafita kamar zai tashi sama.