← Book details Two Different Wold Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 70 OF 79

Sashe 70

Two Different Wold Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

hannunshi yace "let's just say abubuwa dayawa yakawoni wajenka Oldman" yay shiru sanan yadago kanshi ya kalli Baba jin yanda dakin yay tsit kaman ruwa yacisu shi kawai akewa wani irin kallon tsana kaman su aikashi lahira sukeji suhuta yadanyi dariya kaman wanda aka sama ciwon dariya yace "abu biyu suka kawoni, na farko dai nazo ne nakarbi d'ana Arham Arham Jikan Malamai" da gudu Ilham tadago kanta ta kallai gabanta nawani irin faduwa idan akwai abu daya da bazata iya rabuwa dashi ba shine danta Arham, Allah yazubamata son yaron nan, wani irin murmushi Arham yayi danya karanci fear dinta tsaf sanan yace "nabiyu kashaidi kokuma Ince gargadi nazo namaka Baba dakai da ahalin ka akan koda wasa, infact karma kuyi fatan wani ciwo yakama Ilham dazaisa cikina na jikinta ya fita, koda wasa naji cikin dana mata yafici zakuga abinda zanyi" cikeda kulewa dawani irin tsanarshi Baba while looking at him right in the eye yace "in anki fa"? Wani irin kallo Arham yamai, ganin Baba was so serious yanamai wani kallon tsana yasa yafashe da wani mahaukacin dariya dazai iyasa kahadiye zuciya kamutu da kyar yay shiru yana goge baki yace "wayyo Baba, Baba Baba, Baba kenan, like Baba are you seriously joking with me, ni dinan Arham? Ka kosan waye ni"? Yakara fashewa da dariya sanan yahadiye dariyan yayi kini kini da rai, yace "Baba idan kaki, kokuma idan kunki, kukaki ji kuka kashemin dan cikina, to ku tabbatar kuma zan kashe yarku kuwa Khadija" da sauri kowana dakin yabishi da kallo, dan tabe baki yayi yace "Well not really like nine zan kasheta hukuma zata kasheta" yaydan shiru sanan yace "Baba kakosan inada video nida yarka muna saduwa ina tsokala gabana acikin nata dake haukatata" wani irin runtse ido Baba yayi idanunshi sunyi jajir kaman zai fashe da kuka hakama yaranshi Mummy kam hawaye tadinga gogewa tana tir da halin Ilham dazata je harta taraiya da wanan la'anannen yaron. Arham yacigaba yace "Baba kasan dai ni banda aure nai zina ko, amusulunce bulala 80 za'amin wanda tsaf zan jure amin aini namiji ne, itako yarka tai zina tanada aure jefeta za'ayi da duwatsu harsai ta mutu, after all ga evidence na video na bayar, gakuma two more evidence, ko makaho yaga Arham Little yaganni yasan waye ubanshi balle kuma alkalin shari'a court, saikuma evidence nabiyu gashinan tana dauke dashi dudda dai lokacin dazan shigar da karan inkun cire cikin ne" yay maganan yana kallon Baba da kowa nama dakin, jikinsu yay wani irin sanyi bandama Baba dake kallonshi irin na kallon nan na abinda kamana kaima Allah zai maka yaro. Fashewa da mugun mahaukacin dariya Arham yayi yace "Oldman naga jikinka yayi sanyi ne, banfa gamaba that's not all" yay maganan yana zaro waya daga aljihu yace "Baba kasan kai dan siyasa ne, ga yaran ka nan maza manya manya masu mukamai awaje da dama, naji wanchan ma navy ne" yanuna Ya Ibrahima sanan yace "Baba Mahaifiyata ta rasu hakama mahaifina tun ina karami I got nothing, absolutely nothing to loose, I don't mind sharing wanan sex video na ni da yarka a internate ba, ga fuskarta da komi na jikinta yafito rass Baba kamasan mene itake kaina ma bani ke kanta ba kalla kagani" yay maganan yana kunna video yakai gaban fuskan Baba da kafinma yakawo video Baba yakauda kai, hakan yasa yakara karan video inda Ilham ke ihu. "Wayyoooo Arham kanada dadi, wlh kafi Waleed dadi, kafi likta dadi, please karka dena, wayyooo Baabaaaaaa" kyakkyawa da dariya Arham yayi yay pursing video daidai inda takira Baba yana kallon yanda tears sukai rolling down cheeks din Baba, matan dakin kuwa duk sukahau kuka, Anty Hassu kuwan datace bazata tausayama Ilham ba, dan tunkafin abu yay nisa ta tambayeta tamata karya saida tafashe da kuka at this point kanwarta Ilham ke bata tausayi, she pity Ilham sosai, dan wanan ma kadai azabane Allah ke azabtar da ita tun aduniya, ga ciki danye, yaro dan wata uku hannu, ga ubanshi nason yarabata dashi, gakuma Arham din daya tasata agaba threatening to leak their sex video, kaico! Baba yakai almost 10min hawaye fita suke daga idanunshi sanan yasa hannu yagoge fuskarshi tass yajuyo ya fuskanci Arham, yace "Bawan Alla....." da sauri Arham yace "Mr Arham zakace Baba" ahankali Baba yace "Mr Arham" dagamai gira daya Arham yayi, Baba yacigaba yace "Ilham tariga tama Allah zunubai da yawa, daman koda wasa banson nakara sa tai wani zunubin kokuma nima nayi, cire ciki kisan kaine sanan haramun ne amusulunce, ranan lahira suna kai karanka wajen Allah, koda bakazo ba daman banda niyyan cire cikin koma miye acikinta inaso ta haifi kayanta lami lafiya" lumshe ido Arham yayi yace "Good Oldman sai number 2" ahankali Baba yace "saikuma nabiyu wanda ita alfarma ce bawan....i mean Mr Arham" yaydan shiru sanan yace "look at that boy, ko kwana biyar baiyi da cika wata ukuba, at this stage of life yaro na bukatan mahaifiyar shi, yana bukatan kulawanta da nono inka rabashi da mahaifiyar shi wazaka kaiwa shi dazata kulada shi kaman mahaifiyar shi"? Tabe baki yayi yace "money is the key, first class US nani zan daukomai" lumshe ido Baba yayi yace "Mr Arham kayakuri, kabar yaron nan da mahaifiyarshi ko shekara ne yayi kafin ka amsheshi" cikeda isa yace "bazan iyaba old man" fashewa da kuka sosai Ilham tayi kaganta zaka zudda mata da hawaye da ace zata iya mayar da agogo baya data mayarda shi ta goge duk wani abu datayi da Arham because he is the worst mistake of her entire existence. Baba zai kara magana cikin wani irin zuciya Ya Ibrahima yace "Baba wai akanme Zak dinga saukar dakai kana rokon bawan Allah nan? Ga danka nan ka dauka, do us a favour kama kwakulo nacikin Ilham din duka ka tattara kai gaba dasu kazaci we want anything that has to do with you agidan nan ne? Dan kaga ana rokonka zaka dinga mana bori, ka kai video court ka watsa a internate saime, dan an jefeta ta mutu ai dama shine hukuncin ta she got wat she deserve" da sauri Mummy dakaman ta haukace tazube akasa tana hada hannaye tace "no Ibrahima keep quiet, banson y'ata ta mutu, banson Ilham ta wulakanta haka aduniya, Arham we are so sorry please don't leak d video, inhar kana ganin darajan mahaifiyar ka dakace mana tarasu kaya kuri kabar Arham ko shekara ne yayi sanan karkai leaking video please, inhar kanama mahaifiyar ka" shiru yayi yana kallon yanda Mummy tai kneeling agabanshi tana kuka sosai tahade hannayenta, wani irin tabe baki yayi yatashi yamike tsaye sanan yataka har gaban Ibrahima dake tsaye shima ya tsaya yana kallonshi right in the eyes sanan yace "for the sake of Mahaifiyata dakika kira nahakura, ki daga guiwanki daga kasa" yay maganan yana wani irin murmushi sabida abin yama Ibrahima ciwo, cikin wani irin yanayi na kuncinrai batare dakowa yaji mesuke cewaba Ibrahima yace "I will deal with you Arham, zan nuna maka ka shigo family da basa kyalewa, I will reap your apart and make you chop your own shit" wani irin murmushi Arham yamai yace "let's see how that goes, bye Wan karuwa" Arham yajuya wani irin fizgoshi Ibrahima yayi azuciye baiyi wata wataba yadaurama Arham mari jikake fau! Baya Arham yayi zai zube yadafa kujera, biyoshi Ibrahima yayi Baba yatareshi ta hanyar bashi kuncinshi yace "ni zaka mara bashiba Ibrahima sarkin zuciya" cikeda fada Ibrahima yace "Baba akanme zaka dinga lallaba dan iskan yaron chan, how do you expect us to sit and watch yaron dakai jika dashi yana gayama magana eh Baba? Insu Mustapha zasu jure I can't Baba I've said it I will so deal with this boy, wlh billahi I will deal with you Arham zan nunama you've messed with the wrong family" yay maganan yay kifa azuciye, Baba yajuya yakalli Arham zaiyi magana Arham yadaga mai hannu alamun yamai shiru sanan yatashi yawuce yafita daga dakin yay waje motarshi yashiga yaja, Ya Ibrahima dake tsaye cikin wani shago dake gaban gidansu yay dialing wata number yakai wayar kunnenshi yace "Inspector Alo, am sending you one plate number inaso kamin tracking dinshi right now" Turamai number plate number motar Arham yayi sanan yamaida wayan cikin aljihu ya karbi tabanshi daya tsaya ya saya yawuce cikin gidansu ya shiga motarshi yaja har zuwa navy barrack, matar shi ma namai magana bai kulata ba sabida yanda hankalinshi yake atasshe ranshi amugun bace ya shiga dakinshi yarufe yana kallon kiran Baba amman ko daukan wayan baiyiba, kiran wayan da aka sakeyi yasa yadauki wayan yakara a kunne, murmushi yayi sanan yace "thank you Alo, u deserve some ransom, just, just send me your details" sanan ya katse wayan yay dialing wani number ana dauka yace "sani a speaker Isa nasan su Jahid natare dakai" dan shiru yayi yace "listen boys, akwai wani aiki danake son nabaku, I trust you with this work sabida nasan you guys are damn loyal to me, I trust you guys, anyway abu daya kawai nakeso kumin akwai wani danakeso kumin stealing phone nashi, yanzu haka guy din na Oreo Cafe, that's the only thing kawai zakuyi, just steal his phone and bring it to me" ya katse wayan sanan yasake kiran wani number yace "George I have a work for you, zan turomaka wani address din orphanage, I want you to go to the CEO's office right now, hack all the system bayan kagama burn only the CEO's office down kabar wajen batare dakowa ya ganka ba" ya katse wayan sanan yakira wani yace "Hello Ahmad am calling cus I have a job for you, akwai wani guy by name Arham Jikan Malamai dress in suit baki, zai fito daga gidan marayun zakaga yay wajen wata mota Mercedes benz inaso kabishi, hit his car hakan zaisa yay parking yafito yana fitowa ka kamoshi just bring him straight to my warehouse inka kaishi ka kulleshi leave him dere for me I take it from dere" yana gama maganan ya katse wayan yace ""now kaike bani tausayi ba kanwata ba Arham"" yana maganan yabude kofar bathroom dinshi ya shiga. _TWO DIFFERENT WORLD_
Chapter 70 · 0% Book details