Sashe 3
Two Different Wold Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
he has morethan enough that can keep the orphanage running in the next hundred years. Ahankali yabude idanunshi jin motar yay parking, budemai direban yayi hakan yasa yafito yana bin parking space din admin block din dayaji flowers da kallo komi looking neat a perfect kaman a dubai, wani guy ne fari dogo dudda baikai Waleed din tsayiba yafito daga wani office yana sanye da bakin suit da necktie awuyanshi, hannunshi rikeda wata pad ta apple yana saukowa daga dan stairs din da bazasu wuce guda 10 stair case ba dazasu sadashi da kasa yana tunkaran su, hannu ya mikamai yana murmushi irin ta tsokana dinan yace "Ango I didn't expect to see u here today na dauka sai anjima zamu hadu a dinner" dan hararan shi yayi yace "Mr P.A tell me wat we got today?" dan dariya guy din yayi yace "P.A badadi abakinka dan baka saba cewaba malam, better call me da sunan da babana ya yanka raguna biyu ya lakaba min ARHAM ABDULLAH" dan murmushi yayi daya mugun lobar da dimples dinshi yawuce shi yafara hawa staircase din batare daya juyoba yacigaba da tafiya a binshi, sanin bazai sake cemai komiba yasa yadan dan danna screen din ipad din dayake rikeda shi yana biyeda shi abaya yace "all right let's see wat we've got here" sanan yadan sauke ajiyan zuciya yace "okay Boss, you have five major abubuwa da zakayi yau, number 1 is zakai magana da company Tata marcopolo dakasa su aikomana da 5 marcopolo buses dazamuyi amfani dashi for excursion dazamuje yankari game resort next week, sai the second thing is zaka shiga theatre by 9 surgery yaron nan dakeda outgrowth awuyanshi, abu na uku is zamuje girls section we need to inspect bunk dinsu da Iyami tamana complain are due for changes, abu nahudu kanada meeting da all the employees bayan sallan juma'a by 2:30, sai last abunda zakayi shine letter dakace zakama state government" gyadamai kai yayi daidai sun karaso gaban office dinshi, hannunshi yadaura ajikin wani glass haka dake manne agaban kofar, wani blue wuta glass din yakawo sanan yay scanning hanunshi sanan kofar tabude ya shiga ciki Arham biyeda shi, babban office ne, hadadden gaske dan tsayawa bayanin shi is a waste of time, office ne dayasha office furnitures na zamani, suit dinshi yacire yay hanging akan wani designers hanger sanan yawuce yaja kujeran shi ya zauna, shikuma Arham ya zauna a kujeran baki yana facing nashi yana jiranshi yay magana yaji amsan shi, agogon hannunshi Waleed ya kalla anatse sanan ya saukar da hannun yace "by nine zan shiga operation din, I think you will handle waya da company Tata marcopolo, and u will handle inspection of the girls section bunks, meeting with all the employees should be prospone cus banda time yau, you should tell secretary ya tura musu message kan na daga meeting din till further notice, tura letter ma to state government I don't think bazai yuwu yau ba maybe jibi nasami time zanyi, zaka iya tafiya kaje kai aikinka" kallonshi Arham yayi hakan yasa yace "wat?" ahankali Arham yace "talk to me X-Man, I know something is wrong with you, talk to me yaushe muka fara boyema juna issues?" dan hararan shi yayi yadauke kai batare dayace komiba, "X-Man" Arham yakirashi ahankali, cikin dan fushi Waleed yace "how many times do I need to explain this to you P.A time for work should always be time for work, ba'a hada aiki da friendship, please go and do your job I pay you for it, we will talk anjima" cikin fushi Arham ya tashi daga kan kujeran dayake kai yace "kasan problem dina dakai?" dago idanunshi dasuka dan chanza launi Waleed yayi ya tsareshi dasu, cikeda jin haushin shi sosai yace "you are so weak but u hide under the face of rudeness, you know what? You sucks, kuma kar Allah yasa kafada lemme go and do job din da you pay me for it" yabugi table din da hannu yay kara sosai sanan yajuya zai fita, sosai yaji wani iri kiranshi yayi. "Arha......" bugomai kofan yayi hakan yasa ya lumshe ido tareda daura hannunshi kan saman goshinshi yana nishi ranshi duk abace saikuma yadaki table din yace "f**k!" dan gajeren tsaki yayi yatashi, wani kofa dake cikin office din yaje, hannunshi yasa kan kofar itama kaman wanchan kofar yay scanning hannunshi sanan yabude mai ya shiga ciki, hadadden dakine da babu abinda babu aciki, gaban wani fridge yaje yabude, kwalaban wine ne kala kala, dauko daya yayi yadau glass cup yakoma kan hadadden Italian bed din dakin yazauna, yabude wine din ya tsiyaya a cup ya ijiye kwalban akasa sanan yadau cup din yakafa abaki ya shanye, zare cup din yayi daga bakinshi yana yatsine fuska sabida daci sanan ya ijiye glass cup din ya kara kallon agogon hannunshi, ganin tara saura yasa yafito, fita daga office din yayi ko kadan ranshi ba dadi yay hanyar babban clinic din orphanage din sai gaidashi ake amma baiko iya amsawa. Direct office dinshi ya shiga ya chanza kayanshi zuwa kayan shiga theater sanan yafito ya shiga theater din. _TWO DIFFERENT WORLD_