← Book details Two Different Wold Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 57 OF 79

Sashe 57

Two Different Wold Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read

M SHAKUR
5
Waleed dake zaune kan kujera jin yanda ake guda ana ihu sabida ganin Amarya da akayi yasa yakasa daurewa yatashi ta window shi yaleko ahankali yana kallonsu, wani irin ijiyan zuciya yasauke daya hango Widad, kasa daukanshi kafafun shi sukayi hakan yasa yakoma da sauri yazauna jikinshi ko ina bari yake har wani dan sanyi sanyi yaji, daman haka akeji idan ka auri wanda kakeso, he is feeling anxious and eager gawani irin snayi danaji yanaji kaman ana cikin pik of hammatan, jin har yanzu basu isoba wanda yaci ace sun iso bangaren shi yasa yakara tashi da sauri yay window yaye labulen yayi kadan ya kalli tsakar gidan saikuma bai gansu ba daidai anbude kofar falonshi, da sauri yasaki labulen yajuyo suka hada ido da Asma'u datake kallon inda yake tace "laaaaa Ya Waleed lekomu kakeyi" wani irin mugun kallo yamata hakan yasa ta taushe bakinta dan mugun dariya ke cinta, dauke kai Waleed yayi shi adole ba kallonsu yakeba yadan sosa kanshi sanan yakoma kan dogon kujeran dayake kai ya zauna yadagokai ya kalli Asma'u dahar lokacin dariya take gimtsewa yace "excuse us madam tunda kin kawota" kafada ta makemai tajadiye dariyan tace "ai Ammi tace na tsaya na jira tai signing nakomar da ita" at this point kasa daurewa yayi yacire takalmin kafarshi guda yamike yayi kanta dawani irin gudu ta kwasa tana "wayyo Ammi Ya Waleed zai dokan" ita kanta Widad saida tai dariya dudda batajin mesuke cewa dan hausa sukeyi sanan ya tsaya chak daidai wajen kofan inda Widad take atsaye, ahankali yajawo kofan ya kulle tareda saka jamlock sanan yatsaya shi yana kallon kofa ita kuma tana facing cikin dakin tana murmushi, murya chan kasa batare daya kalleta ba yace "what can I say? What can I do? I never knew that one behaves like this anytime he is getting married to love of his life, Saheeba kinsan yanda nakeji kuwa? I feel kaman nafita this compound inta ihu ina jumping telling everyone that this girl is now mine, she is my wife, and...." yay dan shiru kafin yajuyo ahankali ya tsaya adaidai bayanta yabude hannunshi murya chan kasa yakira sunanta kaman mai whispering yace "Saheeba turn around" ahankali tajuyo tai facing nashi tasakin mai wani irin alluring smile, hannunshi
yamika ahankali yakai kan net din da aka lullube mata fuska dashi sosai hannayenshi suka shiga rawa innailaihi the whole thing is so new to him baitaba sanin haka akeji ba in ka auri wacce kakeso jikinshi wani irin rawa da bari yake, ganin yanda hannayenshi ke rawa sosai yasa awani irin hankali ta daura soft hannayenta dasuka sha hadadden first class lalle akan nashi takama hannun tarike gam tana kallon fuskarshi tacikin net din suka rike net din tare, cikin wata irin murya tace "this signifies that together we can overcome anything that come our way not alone Ya Waleed" yanda tai maganan tafurta kalaman har cikin ranshi saisa yaji this is the first time take kiranshi kuma yasan sabida taji Asma'u na kiranshi da sunan ne yasa itama ta koya but still at that saiyaji kaman duk duniyan nan babu wanda ya iya kiran sunanshi kaman ita, ahankali hannunsu har lokacin ahade yakara takowa yazo gabanta da kyau ya tsaya sanan gently sukai lifting net din tare zuwa kan head dinta, ahankali yakarbe hannunshi daga nata sanan yadaura hannayenshi kan kuncinta kafin slowly yakai bakinshi ya manna kan goshinta, murya chan ciki yace "I love you Saheeba" murmushi tayi sai kawai ta shige jikinshi ta rungume shi sosai kaman yanda shima ya rungumeta tsam tsam duk suka lumshe ido sunkai kusan 10min ahaka kaman wayanda suka tafi wani duniya sukaji ana knocking kofar falon. "Dan Yaro har yanzu baku gama signing dinba ana neman Amarya kawayan mamanka sunzo" da sauri yasaketa yakama hannunta sukai wajen table din yace "Mom am coming" pen yadauka yya signing sanan yabata pen din yace "is our marriage certificate you sign her Pretty" karba tayi tai signing yana kallon signature dinta saiyaga kaman larabci saikuma bai ganewa dan baiga lokacin data fara signature dinba dan yana chan yana kallon kofar da Mom ke knocking, tashi sukayi tare sanan sukai wajen kofan sake hugging dinta yayi yana kallon lips dinta kasa hakura yayi ya manna mata kiss a lips yace "I can't wait akawomin ke gidana" sanan yabude kofan tareda daure fuska, Mom na ganinshi ta dunguremai keya tace "dalla bani wuri mara kunya, kekuma wuce mutafi" takama hanun Widad suka tafi kaman zaiyi kuka, komawa kan kujera yayi yazauna saikuma ya kwanta yadau filo ya rungume yana kallon sama he's so eager to have this girl in his court, dayaye rabonshi da having any affair with a woman fa tunane tunane yadinga yi daga baya su Abdul suka shigo su suka daukemai hankali dan sun isheshi kaman zai kurma ihu haka yadinga ji, daga bayama suka jashi suka fita.
Bayan sallan isha'i aka kai Amarya hadadden gidanta dake GRA phase 2, dan gidan Ilham na Phase 1 ne, lokacin da Ammi kefadamai za'a kwana kuka ne kawai baiyiba hakan yasa duk sai Ammi taji badadi, but dole akawana akwai wani magani da za'amata daren yau taci, shine zai kama jikinta dolenshi yahakura, saisa kawai ta shareshi dan tasan he moment she press him a little longer zai iya yafashe mata da kuka hakan yasa ta katse wayanta kawai yamai saida safe, komawa gidanshi yayi dakinshi kawai ya shige baima nemi Ilham ba dan yasan fushi yake tanamai any magana mara dadi zai iya yahuce akanta.
Tun bata iyashan abubuwa da magungunan da ake bata tanasha hartazo tafara sha dan dolenta wani zubin zuciyanta tashi yake bayan tagama sha sai andan bata lemun tsami tasha tukunna sanan zataji tadainajin yanda takejin, fitowa sukayi da bayin itada wata matar da Mom tadauko mata an wanke mata tulin gashinta dawasu garukan turare matar tace "Hajiya angama gashinta da jikinta gabaki daya zai dauki kamshin nan har tsawon shekara daya" murmushi Mom tayi tace "an gode abusar da gashin ne"? Da sauri matan tace "no a barshi yabushe dan kanshi saiya bushe sanan sai a gyara gashin, turarukan dazata dinga amfani dashi na shafawa dana fesawa duk ma jera matasu agaban madubi yanzu sai wanchan farfesun dazata sha dazaran ya warke" murmushi Mom tayi tace "masha Allah" murmushi matan tayi cikin harshen hausa tace "amman Hajiya wanan abubuwan ai iyayenta yakamata su mata bakuba" murmushi Mom tayi tanaba Widad din hijabi tasaka ganin tanajin bacci tace "ai mune iyayen nata dole mu mata abinda zamuma Asma'u" gyadamata kai matar tayi bata kara cewa komiba saida akasa ta shanye farfesun sanan aka sata itada Asma'u suje su kwanta sukuma su Mom suka cigaba da gyara jeren gidan yanda sukeso.
Washe gari wuraren magrib aka waste agidan bayan sunma Widad ado cikin wata hadaddiyar atampa yellow da lafaya ma yellow daya amshi jikinta naban mamaki gabaki daya duktai wani iri kaman mara lafiya ganinta ita kadai gashi babu Asma'u data mugun shaku da ita ayanzu, gajiya tayi da zama tabi lafiyar gado ahankali kanta namata ciwo sosai.
Wuraren 9:30 ya shigo gidan, bude kofar falon yayi yashigo wani kamshi mai bala'in dadi ya daki hancinshi, maida kofar yayi yarufe yasaka key sanan yashigo falo hannunshi rikeda babban leda, kitchen ya shiga ya dauke roasted kajin awani hadadden tray sanan yadauko yay stairs, ahankali yabude dakinta ya shiga yana kallonta ganinta kwance kan gado bacci ya Kwasheta, murmushi yayi ya ijiye sanan yakoma yashigo da drinks yadawo ya ijiye a kasan carpet, yadawo ahankali yazauna abakin gadon dan baiso yatadata ya zauna kawai yana kallon fuskarta, wayarshi yaciro daga aljihu ya turama uncle dinshi text.
_"thank you Uncle for giving me the upper hand to get married to love of my life, Uncle inason yarinyar nan sosai wlh, you made my dream come true second Papa I love you Oldie but goodie"_
Ya turama Uncle messege din yana murmushi sanan yatashi ko kadan baiso yatasheta he just wanna watch her sleep knowing fully she is his yanzu, and haka zasu dinga sleeping under the same roof till eternity, yakai almost 2hrs zaune kawai yana kallonta sanan yatashi ganin she is sound asleep, bathroom ya shiga yayo wanka yafito daure da towel a waist dinshi, ya tsaya agaban mirror yana tsane ruwan kanshi da karamin towel sabida yanada dan cikan gashi nai aske gashin shi duka sanan baya barin gashin shi yay tsayi kaman namata he always tream, yanacikin goge jiki yana kallon fuskarta ta madubi yaga tadanyi motsi, da sauri yajuyo ya kalleta, yatsine fuska tayi hakan yasa da sauri yakai hannunshi kan fuskarta jiyayi jikinta zafi hakan yasa da sauri yadagata yasata ajikinshi yace "pretty u are burning up, menene are u sick shine duk basu fadamin ba" bude idanunta tayi ahankali kaman wacce bata dagani sanan tadaura shi kan kyakkyawan fuskarshi ta kallai wani irin ijiyan zuciya tasauke sanan takara shigewa jikinshi ta kankameshi kafin takara lumshe ido wani baccin yasake kwasanta, shiru yayi kawai yana kallonta kaman yasami film sanan ya manna kanshi cikin gashinta yana shakan kamshin ta ahaka shima bacci yay gaba dashi, kiran sallan asubahi ya farkan dashi daga nauyayyan baccin daya tafi yabude ido ahankali, kwance yagansu akan gado yana manne da ita, itama tawani kanannade ajikinshi kaman mage, da sauri yatashi yafada bayi dan sunada tafiya yau ko Ammi bai fadamawa ba Ilham kawai yasanar takomai hauka jiyan nan, wanka yayo yafito ya shirya cikin jallabiya sanan yahau kan gadon, taba jikinta yayi jin yanzu ba zafi yasa yakai bakinshi ya manna mata kiss a lips yace "wake up Pretty" ahankali take bude ido, hada idanu tayi dashi wani irin genuine smile tasaki sanan ta yunkuro zata shige jikinshi da sauri yasauka dagakan gadon yace "please karki batamin alwala, banda control akan ki, bye am off to mosque, go and shower we are going somewhere" yawuce yafita da sauri tabishi da kallo kafin ahankali tasauka dagakan gadon tawuce ta shiga bayi wanka tayi tafito daure da towel tabude wardrobe din da Mom tanuna mata tajera kayanta, hakanan idanunta suka sauka akan wani black doguwan riga, ita taciro ta shirya cikinshi tana murmushi sanan ta tsaya agaban madubi ta nannada gyalen abin har mamaki yabata yanda ta iya nannada gyale bayan bata tabayi ba yay kaman hijabi sanan tawuce tahau kan dadduma tai salla, tana zaune akan dadduma taga Waleed ya shigo yana kallonta dudda baice mata komiba ya ijiye passport guda biyu kan gadon yadau tray din kajin jiya yafita dashi yakaima gateman dinshi yabashi komi harda drinks din sanan yadawo dakin yamaida kofan yarufe still baice mata komiba yacire jallabiyan jikinshi yafara kokarin neman kayan dazai saka, ahankali tazo tabayanshi ta tsaya sanan tarungume shi tabaya ta kulle hannunta kan cikinshi murya chan ciki tana shakan mayan kamshin shi datake bala'in so tace "good morning Ya Waleed" rigan daya ciro ahanger yasaki yafadi akasa sanan yadaura hannayenshi kan nata data daura acikinshi, sirintaccen kamshin datake yi na fizganshi jikinshi nawani irin daukan chaji cikin wata irin naked voice yace "oh this gurl u are driving me crazy, I don't have plans of having you this morning stop tempting me ahhhh" yakarasa maganan ahankali yana wani irin juyowa hancinshi na nata na gogan juna kawai ya chapke bakinta yashiga kissing dinta yana shafa bayanta kafin ya zagayo da hannunshi tagabanta ya damke boobs dinta dayaji ba bra but he could feel half vest, hannunshi yakara kaiwa zai damke boobs din ta kabar da hannun tana tureshi dan zafi taji, sakinta shima yayi ahankali yakama strong erection dinshi yajuya yadau riganshi daya yar yasaka yaciro wando yasaka ya shirya tsaf yasaka takalmi, bagpack kawai yadauka na system dinshi amman ko kaya kala daya basu daukaba komi yariga yay order achan, sanan yajuyo ya kalleta yanda tai shiru tana kallonshi, hannu yamika mata yarike ta yace "let's go zaki bini"? Gyadamai kai tayi suka wuce suka fita, already akwai bodyguard dinshi daya dena fita dashi for a while suka shiga motan yajasu sai Airport, suna zuwa Airport, yadauki wayar nashi yaturama Ammi text.
_"my one and only Ammi na, Mama ta takaina, Ammi am on three weeks honeymoon vacation, zamuje Umara sai mukoma dubai, Ammi thank you for getting me married to this girl, Ammi I love Saheeba wlh morethan anything you have no idea yanda nakeji, saimun dawo Ammi kimin addu'a and take care of yourself for me, Bye Mommy na
Yatura mata sakon sanan yakashe wayan yabama bodyguard din yace "ka kaima Ammi"" sabida so yake yasoye dagashi sai Widad babu mai damunsu, soyayyan dabaiyi ba abaya shi zaiyi this time around and enjoy his self yasan ya ijitema Ilham morethan enough money, ga Dr Ayoka yace mai yadinga zuwa duk week yana duba yaronshi damatarshi incase, kudi yabama bodyguard din sosai sanan suka wuce suka tafi.
_*DUNIYA BIYU MABANBANTA*_
_TWO DIFFERENT WORLD_
Chapter 57 · 0% Book details